Sashe 158
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Muhibbah tai rau rau da idanu tace “Please my King.. Kaje kaga d’anuwanka...!”
A tsawa ce ya katseta da fad’in “He’s not my brother, we’re not even related... Not by blood not by anything.. So don’t you call him my brother again..!” Ya k’arashe yana sakin huci...
Had’iye abinda ya tsaya mata a mak’oshi tai kana tace “You grew up together as brothers isn’t that enough...?!” Ta k’arashe hawaye na gangaro mata...
Cikin tsananin huci yake ci gaba da dubanta, lokaci guda ya kamo arms d’inta ya shiga jijjigata, bai daina hucin ba yake furta “Are you serious Hibbah..? Do you really want me to go see that Criminal.. What for..? Tell me Muhibba kan mai Zanje na gansa..?!!”
Yanda yake jijjigatan yana sakin huci kuka kurum take tana rintse idanunta, cikin zuban hawaye tai k’ok’arin bud’e muryarta tace “Because everyone deserve a second chance.. Yazeed ya tuba ya gane laifinsa.. Sannan idan zaka yafewa Fu’ad Maiyasa shi bazaka iya zuwa ka gansa ba koda bazaka yafe masa ba...!”
Katseta yai cikin zafin nama da fad’in “You don’t know what you’re talking about, Fu’ad is also a victim here just like you, dan haka kar ki sake ambata mun sanan that imbecile a wajen nan..!”
Cikin zuban hawaye take dubansa yanda yake sakin tsananin huci zuciyarsa naci gaba da tafarfasa, cikin murya irinta mai kuka take furta “Do you think this is easy for me..? Have you ever thought of how I must be feeling..?Kana tunanin ko sunayensu naji bana tuna ga abinda suka min ne..? Amma bazai yuwu muci gaba da rayuwa da grudges cikin zukatanmu ba.. I choose to let go and move on koda ace hakan zai matuk’ar wahala a gareni...!” Ta k’arashe cikin tsananin rawar murya irinta mai kuka... A hankali ya rungumota cikin jikinsa sai kuma ya soma lallashinta yanajin zuciyarsa na masa wani irin nauyi... Lokaci guda yake furta “It’s ok..! Don’t you ever think that way.. We are in this together kinji koh..!” Yaci gaba da shafa bayanta yana lallashinta Yanda ake ma babies idan suna kuka...Tai lamo cikin k’irjinsa tana kuka mai tsuma zuciya, haka ya k’ank’ameta yana jin zagin kukan nata har cikin k’ahon zuciyarsa ... Baida tabbacin idan zai Iya sake had’a idanu da d’aya cikin ukun Yazeed Giwa da Jamal.. Amma idan hakan zai kwantar da hankalin Muhibbah baida zab’i da ya wuce yaje asibti ya duba Yazeed...
Washe gari Sarki Mahmood ya shirya tsaf ya nufi asibiti duba Yazeed tareda rakiyar k’annensa guda biyu Ja’afar da Fu’ad...
Kwance Mahmood ya hango Yazeed saman gado cikin tsananin jinya wanda duk rashin imanin mutum dole ya tausaya masa... Daga nesa ya tsaya suna duban juna...
Yazeed yai masa K’uri ganinsa da yayi cikin shiga irinta Mulki kambin rawanin masarautarsu bisa kansa, ga kuma Alkyabba da Sandar Mulkin Masarautar su... Abinda yaci burin mallaka kota halin k’ak’a sannan yayi duk yanda zaiyi yaga Mahmood bai samu ba yau Sai ga Mahmood d’in tsaye gabansa da Duka wad’annan abubuwan da yaci buri... Tabbas Mulki na Allah ne shi yake baima wanda yaso ya kuma hana wanda yaso a lokacinda yaga Dama... Cikin rawar murya Yazeed ke furta Yaya..!” Muryarsa ya sark’e ....
Mahmood ya soma takowa cikin d’akin rik’eda sandarsa idanunsa akan Yazeed d’in yana mai tuno abubuwa da dama da suka faru.. Har saida ya iso gaban gadon Da Yazeed d’in ke kwance bisa....
*
Wasu nurses ne suka shigo d’akinsu Giwa dan masu dressing.. Guda d’ayar sai toshe hanci take tana duban Giwa a yatsine take fad’in “Nifa wllhi bana son shigowa d’akin nan balle na tab’a mutanen nan, harga Allah wane irin d’oyi suke ga fuskar wannan matar tsoro yake ban kullum na ganta sai nayi mafarkin mummunan fuskarta.. Gaskiya bazan iya ba.. Ni zuwa ma zanyi naga Sarki.. Naji ance siren d’in nan da d’azu mukaji daga wajen asibiti Sarki ne yazo..!” D’ayar tace “No wonder ba’a shigo asibti da siren d’in ba aka kashe daga waje ai mun zaci ambulance ne.. Toh ina Sarkin yake..?”
Guda d’ayar Ta basu amsa da fad’in “Yana ward 3 naji ance brother d’insa Yarima Yazeed yazo dubawa..!”
Bata rufe baki ba Giwa dake kwance saman gado matashiyan Ta soma fad’in “Mahmood.! Mahmood yana asibtin nan..? Mahmood ni yazo dubawa.. Yazo d’aukana mu tafi..!”
Daidai lokacin Fu’ad ya shigo d’akin idanunsa naga Giwa yanda takeda korirtoto tana ambaton sunan Mahmood... K’walla tab idanunsa ya soma takawa cikin d’akin... A haka har ya isa gaban gadon da Giwa Ke kwance bisa... Yai K’uri yana duban yanda fuskar nata ya sauya, halittarta gaba d’aya ta sauya... Fatar fuskar mele gaba d’aya, idanun baka ganin Farin Sai k’wayan bak’in kawai kake iya hangowa suma da k’yar aka bud’esu bayan anyi surgery d’aya yayi sama d’aya yayi k’asa.. Karan hancin babu sai alamun huji guda biyu wanda suma saida akayi surgery Allah ya taimaka aka bud’esu... Fatar bakinta kuwa gaba d’aya ya kwashe babu Sai hak’waran kawai kake hangowa a waje... Kanta ne kawai mai iya motsawa a jikinta... Sanda taji alamun tsayuwar mutum akanta Ta soma furta “Mahmood.. Sadauki nah.. Mahmood kaine...!” Ta k’arashe tana mai karkato a wuyanta wanda shi kad’ai take iya motsawa a gaba d’aya illahirin jikinta... Fu’ad Ta gani tsaye kanta hawaye na gangaro masa...
Lokaci guda Giwa Ke furta “Kukan mai kake Fu’ad bayan burinka ya cika ka gayawa Mahmood gaskiya.. Duk kai ka soma jefa Mu a bala’in Da muka tsinci kanmu... D’aukeni ka kaini wajen Mahmood Ina son ganinsa.. Nasan munafukan Masarauta ne suka shiga tsakaninmu.. D’auken ka kaini Fu’ad..!” Ta k’arashe cikin daka tsawa hawaye basu daina zubowa daga cikin idanun Fu’ad ba... Jamal dake can basa b’angaren yana sauraron duk abinda ake fad’i Wai Mahmood cikin asibitin.. Mahmood shine yayi sanadiyan kasancewarsa kwance a nan cikin nakasa, tabbas idan har Mahmood na cikin asibitin duk yanda zai sai Sun had’u shima ya nakasa sa koma yayi ajalinsa gaba d’aya... Ya saki muguwar murmushin nan nasa da gefen bakinsa...
**
Yazeed na kallon sama hawaye naci gaba da zubo masa yake fad’in “Na kasance d’ah maras ji a idon mahaifinmu dukda cewa ni ne nake kula da duk wasu al’amran sarauta na gidan... Abbah baya gani, ko da yaushe kaine a gabanshi, Kaida Fu’ad kune favorites d’insa dukda cewa kud’in baku kasance masu son gadon gidan ba... Baka hidiman da ni nake masa..But still ya zab’i ya fifitaka sama dani wanda banida buri da ya wuce na gajesa.. Maybe yanaji can k’asar zuciyarsa kaida Fu’ad ne kawai ‘ya’yansa shiyasa yafi baku duk wani kulawa da soyayyarsa, especially you...!” Ya kaikaito yana duban Mahmood d’in wanda shima shi yake duba... Lokaci guda Yazeed yaci gaba da fad’in “Banida burin da ya wuce na tozartaka a rayuwana, but Look at me now, babu sarautar babu asali babu dangantaka.. And what’s worse na kashe yarana da hannayena guda biyu..Kai kuma gaka nan da sarautar, yau Allah ya baka... Na yarda cewa Rayuwar nan gaba d’ayanta jarabawa ce.. Allah shike bada Mulki ga wanda yaso ya kuma hana wanda yaso, fad’in rai da nuna d’agawa da isa ba ya kai mutum ga Komai face k’ask’anci.. Tabbas duk wanda yayi d’agawa ya nuna shi wani ne ya nuna yanada k’arfin Mulkin da zai taka kowa kafin ya bar duniya sai Allah ya nuna masa isharan cewa shid’in ba kowa bane kaman yanda ya k’ak’antar da Fir’auna ya nuna masa shi bai isa ba Allah shi kad’aine isasshe...!” Muryarsa ya soma rawa sosai sanda yake furta “ Your Highness a yau inaso na rok’eka gafara from the bottom of my heart Dan Allah ka yafe mun duk wasu abubuwa da nayi maka a baya... Sannan ka rok’ar min matarka itama Ta yafe mun... Dan Allah ku yafe mun ko naji sauk’in halinda nake ciki..!” Kuka ya hana Yazeed ci gaba da magana...
Daidai lokacin Fu’ad dake tura Giwa saman wheelchair kanta a karkace gefe suka nufo d’akin Yazeed d’in.. Duk wanda yayi arba da Giwa sai yaji kaman ya ruga a guje sabida yanda fuskarta ta koma... Ja’afar da tawagan Dogaran Sarki Mahmood dake tsaye daga k’ofa tsaye sukai suna duban ikon Allah dan ko gane Giwa basuyi ba, sundaiga Fu’ad na turo dodanniya saman wheelchair... Saida ta soma korortoto kafin suka d’ago muryar Giwa.. Dogarai suka k’araso suna fad’in bazata shiga ciki ba Sarki na cikin d’akin.. Giwa taci gaba da ambato sunan Mahmood tana fad’in su barta ta shiga taga d’anta...
Ja’afar ya tako gabanta yana k’are mata kallo.. Kafin yayi magana Fu’ad yace dashi “Please Ja’afar, nasan bata cancanta but please ka k’yaleta Ta ganshi just this once..!” Ya k’arashe cikin rawar murya...
Tausayin Fu’ad d’in ya kama J’afar, duk shirin walak’ancin da yayi niyyan yi ma Giwa sai yaji bazai iya ba ko dan idon Fu’ad.. Duk abinda tayi she’s still his mother.. Sosai Fu’ad ya basa tausayi.. A hankali ya matsa gefe yai umarni ma dogaran su basu hanya su shige... Suna shigewa shika yabi bayansu ya shige cikin d’akin...