Sashe 90
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddy ya fito ya ɗauko jakar kayanta ya dire mata. ta kalli me gadi tace,"ɗaukar min muje, ni dai ba inda zan bisu, waye yake taimakar wasu aljanu, rabon ai su girgiza motar tasu akan titi ne suyi haɗari, in ko haka ta faru babu uban da zanyi jinya, suna gani aljanar da ta shiga jikin Yusuf akan son ɗaya daga cikinsu irin baƙar wuyar da suke ba shi. ɗazu ma ina bakin ka'aba har yana ce min wai in yi masa adu'a aga yarinyar nan da ta ɓata, kai baka ji ba kamar zai yi kuka da yana maganar, ni ko nace wallahi ba zan ba sai dai nayi adu'a Allah yasa su fita daga jikinka".
Mum dai kuka kawai take yi har suka isa asibiti, suna isa Daddy ya kira Yusuf sai ga shi kuwa cikin hanzari ya ƙaraso, Allah yasa yana night duty, nan da nan aka shiga da Fillo Emergency room.
*A dai-dai wannan lokacin.*
Turaki na zaune acikin motar Dsp ya kifa kansa akan stearing, wayarsa dake aljihu ta shiga ringing cikin sauri yasa hannu ya ɗauko da dukkan fatansa daga gida ne za'a ce masa Fillo taje. sai dai ganin akasin lambar da yake tunani sai yaƙi ɗagawa ya aje lambar a gefe, kiran ya ƙara shigowa bayan katsewar na farko, cikin ransa yana tunanin me zai sa wannan me kiran ya kirawosa at this time.
kamar ya sha re sai kuma ɗayan ɓarin zuciyarsa yace ya ɗaga, yana ɗagawa kuma daga ɓangaren Dr Yusuf yace da shi.
"idan ba damuwa kuzo asibiti da gaggawa ga yarinyarku an kawo mana ita emergency, accident ɗin ma har yafi na da muni, jinin da ta ke buqata this time around yana da yawa, so please cikin gaggawa muna buƙatar kuzo".
ai babu wani batun ƙarashen jin abinda Dr Yusuf ke faɗa ya wurgar da wayar akan kujerar me zaman banza, ya duba jikin motar yaga da key ajiki dan haka ƙofa kawai ya janyo ya rufe yaja motar a 360 yana jin kamar ya ɗauki motar ya dire a cikin asibitin.
*Vote, share and comments.*
[8/31, 00:51] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*36*
Allah kaɗai ya kaisa lafiya zuwa Asibitin Miyetti saboda irin mahaukacin gudun da yake yi, yana isa asibitin direct office ɗin Dr Yusuf ya faɗa, yanda yake a matuƙar rikice haka shima Dr Yusuf ɗin yake.
yana ta aikin sauke numfashin yake kallon Dr Yusuf idonsa tamkar zai faÉ—o yace,"tana ina Dr?, a wanne hali ta-ke ciki?".
Dr Yusuf yaja dogon numfashi ya sauke, ya rufe idonsa for a while sannan ya buÉ—e ya sauke su akan Turaki yace,"an shiga da ita situation room, and she is in critical condition, wanda yake da kamar wuya...".
"da kamar wuya me?". Turaki ya faÉ—a cikin É—aga murya a sanda Dr Yusuf yay shiru da maganar da yake, ya zagayo ta gabansa a firgice yana daÉ—a cewa,"kaci gaba da min bayani Dr, da kamar wuya me?".
Dr Yusuf ya kalli gefe guda tsananin damuwarsa da tashin hankalinsa na ƙara bayyanuwa yace,"da kamar wuya ta rayu".
Turaki get in to a state of shocked, looking at Dr Yusuf with anxiety, like he did'nt understand what he said, ya buÉ—e baki zai yi magana Dr Yusuf ya dafa kafaÉ—arsa yace,"abinda yake nan shi nake sanar maka, bance ba zata rayu ba, but da kamar wuya tayi rai".
cikin wani bala'in tashin hankalin da yafi na ɓarawon da aka kama Turaki ya damƙe hannun Dr, sai kuma a hankali kuma cikin mutuwar jiki yace,"Dan Allah Dr ta rayu, na roƙe ka dan Allah, ko menene kayi dan ta rayu ni kuma nayi maka alƙawarin duk abinda ka biɗa daga gare ni muddin bai fi ƙarfina ba zan baka, amma dan darajan Allah karka bari ta mutu".
yanda yayi maganar dole yay mugu mugun baka tausayi.
Dr Yusuf yace,"Allah ne kaɗai me rayawa da kashewa, zamu yi iya kar bakin ƙoƙarinmu wajen ganin mun ceto ranta, saboda gaskiya akwai matsala babba ma kuwa".
Jikin Turaki ya ƙara mutuwa, yaji zuciyarsa na wani irin motsawa yana jin kamar ya mutu ya huta. yace,"wacce matsalace da har zata fi ƙarfin ku Dr?".
Dr Yusuf yace,"a binciken da muka yi akwai abinda ya gigitata ya kuma ɗimautata da har yaja a lokaci ɗaya zuciyarta ta taɓu, kuma ta kai ga matakin ƙarshe na stage d, yana zama da wuya akai wannan matakin kaga an rayu sai dai kuma wani iko na ubangiji. yanzu fatan da zamu yi guda ɗaya shine in har Allah yasa ta farka to karta farka da tunanin wannan abin da ya girgizata ya haddasa taɓa zuciyarta a lokaci ɗaya, idan har hakan kuma ta kasance to tabbas farkarkawarta bugawar zuciyarta gaba ɗaya, daga nan kuma shikenan tata ta ƙare".
ƙwayar idon Turaki ta kaɗai, yaja da baya ya tafi yana neman madafa saboda jinsa da yake yana neman yanke jiki ya faɗi, yay saurin dafe bango yana kifa kansa ajikin bangon yana jin jikinsa gaba ɗaya ya ɗau shaking.
bai san me yake ji ba, bai san ta yanda zai kwantata yanda yake ji ba, haka bai san halin da yake ƙoƙarin shiga ba.
Dr Yusuf yayo tattaki yazo kusa da shi ya tsaya tare da dafa kafaɗarsa yace,"yanzu taimako guda ɗaya ta-ke da buƙata a wurin mu shine jini...".
tun bai ƙarasa bayaninsa ba Turaki ya damƙi hannunsa suka nufi hanyar fita, cikin gaggawa suka fito a tare suka nufa situation room ɗin da Fillo ta-ke.
tana kwance kamar gawa, kallo ɗaya Turaki yayi mata ya kasa dauriyar riƙe hawayen dake cikin idonsa, kawai ya sake su suka sauko, kamar ba namiji ba, kamar ba jarumi ba, hawaye yake sosai kuma masu zafin gaske waɗanda yake jin zafinsu tamkar zasu ƙona fatarsa, gwargwadon irin zafin da yake ji a zuciyarsa wadda shima yake jin tana gab da taɓuwa.
yasa hannu kamar ƙaramin yaro ya shiga goge hawayen sannan ya kwanta akan gadon da Dr Yusuf ya nuna masa, muryarsa ta fito da wani amon sauti da ba nasa ba yace,"in har da buƙata a kwashe duka jinina a saka mata".
Dr Yusuf yay guntun murmushi ganin kamar Turaki ya zauce, yaji tausayinsa matuƙa kamar yanda shima yake tausayin kansa. kuma nan da nan akayi connecting jinin Turaki zuwa jikin Fillo.
tun jonawar ya juyar da fuskarsa zuwa kan gadon da ta-ke, lokacin an samu gogge jinin duk da ya ɓata mata jiki, kallonta yake tayi yana mai matuƙar tausayinta a cikin ransa, yana kuma lissafin cewar da zarar ta farka komai na wahalarta yazo ƙarshe, zai zamar mata bango kuma jigo na madafarta.
har tsawon awannin da jinin ya É—auka yana fita daga jikinsa ya shiga jikinta bai É—auke idonsa akanta ba.
da ƙyar kuma ya yarda ya fito daga situation room ɗin yabi bayan nurse ɗin da tazo tai disconnecting abin shigar jinin daga jikinsa.
yabi bayanta zuwa office din Dr Yusuf, ya same shi zaune akan kujerarsa ya riƙe kansa da duka hannu biyu, wanda kallo ɗaya zaka yi masa kasan cewar yana cikin matsananciyar damuwa.
Turaki ya ƙaraso ciki jiki a saɓule jiri na ɗibarsa, ya nemi waje ya zauna sannan ya ɗauki maltina ɗin da nurse ta ajiye masa akan table ya fasa ya shanye.
ya É—ora idonsa akan Dr Yusuf yana me cike da taraddin jin abinda zai fito daga bakinsa.
Dr Yusuf ya furzar da iska daga bakinsa sannan yace,"zamu jira nan da 30mints muga abinda Allah zai yi".
"insha'Allahu ma lafiya zata tashi".
daga nan kowannensu sai ya ɗauki wayarsa ya shiga kiran lambar da ya nema a contact list, daga ɓangaren Dr Yusuf matarsa Nuratu ta ɗaga kiran tana sallama acikin muryar bacci.
ya kalla agogon hannunsa yaga ƙarfe biyu da rabi na dare a lokacin, a sanyaye yace da ita,"Farha har tayi bacci ne?". tace,"ban sa ni ba wallahi, na barta tare da Mommi na shigo ɗaki saboda kaina da ke ciwo, your Excellency ni dai gobe zuwa zanyi na nemo mata maganin kuka gaskiya".
yay guntun murmushi yace,"ba wani magani da za'a bata, kowanne jariri ai yana kuka dama". Nuratu na noticing yanayin voice É—in nasa tace,"ehh amma nata kukan yayi yawa". sannan ta daÉ—a cewa,"your excellency lafiya kuwa naji muryanka so sad?".
yace,"lafiya lau". ba don ta yarda da cewarsa ba tace,"as early morning zaka dawo ko?".
yace,"ehhh may be". tace,"Inna Wuro ma fa ta dawo, daga saukarta ta biyo ta nan wai anan zata kwana can gidan aljanu sun shiga, sai surutai ta-ke wai Aliyu ya kaÉ—e aljanu sun tafi da shi zasu É—auki fansa, fatan ta Allah yasa kar su kashe shi tunda ya kashe Æ´ar sarkin aljanu, da gaske ne yay accident É—in?".
yace,"Allah ya gyara Inna Wuro, yanzu kina jina?, zan aiko driver ya É—auke ku, sai ku shirya ku taho tare da Mommi".
tace,"ni dama from your voice na gane babu lafiya, meke faruwa Dr?, kar dai da gaske Inna Wuro ta ke yi".
jin duk tabi ta rikice yace,"relax, yarinyar bata mutu ba ai. akan maganar da nayi miki kwanaki ne".
tace,"wai Dr nah kana ganin hakanne kuwa?".
yace,"i pray so hakan ta faru, na gwada jinin yarinyar ɗaya yake da na Mommi, Swty sai dai kinzo xaki ga abinda nake faɗa miki, dan Allah kuyi da sauri ina so ku ƙaraso before yarinyar ta farka. kuma karku taho da Inna Wuro tazo ta ishi patients da zance, ki bar mata Farha itama kar taita kuka".
daga haka ya katse wayar yana kallon Turaki dake yiwa Maama bayani.
"ban san ya akai ba Maama, asibiti sun kira ni kawai, yanzu haka har an sanya mata jini likitan kuma yace zata farka nan da 30minutes".
daga ɓangaren Hajiya Madina tayi magana sannan ya ƙara cewa,"ehh naga Dsp nata kirana amma ban ɗaga ba". tace,"tom gamu nan Me Babban suna, plss take care". yace,"Maama kizo da sauri dan Allah".