Sashe 45
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba don babu halin dawowar ba sai dan kawai mahaifinta yafi so ta nutsu tai karatunta, ya kanje ya dubata akai-akai shi da mahaifiyarta wacce itace mata ta biyu a wurinsa. Boɗejo ko da yaushe acikin mitar karatun Ilham ɗin takeyi duk sanda taje wajen me martaban, har ta kance ko dai dan yaga an saka mata sunanta ne shiyasa baya ƙaunarta, da ƙyar yake samu ya lallasheta, idan yace ta shirya akaita taje ta ganota sai tace ita ba zata je ƙasar arna ba, dama saudiya ne to anan tafi kauri amma ita kam ba dai ta hau jirgi taje ƙasar arna ta kwasowa kanta zunubi ba.
Aisha na gefe tana kallonsu da burgewa, ita bata taso ta sami kakanninta ko É—aya ba duk sun mutu. shi yasa idan taga tsofaffi sai taji suna burgeta, dalilin da ya sa ta biyo Ilham kenan suka taho tare, amma yau tayi niyyar komawa kano saboda kar mahaifinta me martaba sarkin kano ya dawo bata nan, yana dira wanda zai so ya fara ganawa da shi itace, kasancewarta auta.
Hajiya Atika matar Hakimi ta shigo É—akin, itama tai mamakin ganin Ihlam tace,"yaushe kika dawo?".
tace,"jiya da yamma, tun jiyan ma naso nazo naga BoÉ—ejo Mami tace na bari dai zuwa yau".
Hajiya Atika na murmushi tace,"lallai ne to sannun da zuwa, fatan an kammala karatu lafiya?". tace,"lafiya lau Hajiya, ai banma taho ba sai dana jira result ya fita. jiya ina dawowa Me Martaba yay min kyautar wannan gidajen guda biyu na estate É—insa".
Hajiya Atika tace,"masha'Allahu, Allah yasa a amfana da karatun da akai, ita kuma ƙawar taki fa?".
Ilham ta kalli Aisha sannan tace,"ai ba tare mukai karatun ba, tazo min sannu da zuwa ne, itama ta kusa kammalawa tana karantar AEE ne a Germany".
Aisha ta gaida Hajiya da BoÉ—ejo, suka amsa suna sanya musu albarka. Ilham tace,"Hajiya ita É—in fa Æ´ar sarkin kano ce".
Boɗejo tace,"ni fa ince, shiyasa da ta shigo taƙi gaisheni ta hakimce mana akan kujera, ashe izzar masu sarautan ce, to ni nan da kike gani na haka kamar ba kowa ba to sarauniya ce ada, kuma ni na haifi Baban wannan yarinyar, kinga na zama matar sarki uwar sarki, nan gaba kaɗan ma zan zama Kakar Sarki, dan sai an sami wani jikan nawa ya hau kujerar sarautar nan, dan haka ki sadda kanki ƙasa ki min biyayya ki kwashi albarka, ko me gidan nan Hakimi da kike ganinsa ɗana ne shine na fari, kinga kuwa indai girman izzar sarauta ne aini ke da ita bake ba yarinya".
dukansu suka yi dariya. sai yanzu Hajiya Atika ta samu damar isar da saƙon Hakimi.
"dama Hakimi ne yace na faÉ—a miki ko kema zaki je wajen taron nan na buÉ—e company É—in su Turaki".
BoÉ—ejo tace,"shi Turakin ne zai buÉ—e kamfani ko kuma É—ana Dikko ya buÉ—e masa?".
Hajiya Atika tace,"ehhh Alƙalin ne ya gina ya kuma mallaka masa shi da Khalil, kamfanin haɗa lemuka ne".
BoÉ—ejo tace,"ni dai ince, amma ina Turaki yaga kuÉ—in buÉ—e wani kamfani ai sai dai É—an nawa. kuma tunda dai ya riga ya mallaka masa ba zani ba, babu wani taro da zanje ni kam, gwara naja mutuncina".
Aisha da Ilham na kallonta, Hajiya tace,"to akwai wata matsala ne BoÉ—ejo?".
tace,"matsaltsalu ma kuwa, wa ya aikeni zuwa gurin da yake mallakin Turaki!, tun fa ranar da akai wannan zaman akan batun aurensa nace ko aikin asiri ke cinsa shikenan fa ya daina kulani, idan ya ganni ma ɗauke kai ya ke, jiya ma da suka zo gidan nan shi da ubansa kallon arziƙi bai min ba, yana ji Dikko na gaishe ni amma balagaggen yaron nan sai yasha mur ya kauda fuska gefe, to yanda ya ƙullace ni ɗin nan na sake naje kamfanin nasa ai sakawa zai yi a kore ni, kaɗan daga aikinsa, dama ya taɓa korata daga ɗakinsa daga zuwa in dubasa, kinga kuwa me zai kaini kamfani kuma, a'a ku ɗin dai kuje sai kun dawo, wannan ɗan ai halin wan Kakansa yayo, Sarki Adam ba, basu da kyau sam".
Hajiya tace,"to Allah ya kyauta, bari na sanar ma Hakimin".
BoÉ—ejo tai shiru bata ce komai ba tana ta shafa kan Ilham, har Hajiya ta fita sai ta dawo tace,"Ilham ku ba zaku je ba?, su Hanifa tun É—azu suka tafi. shi ma Me Martaban yanzu naji sunyi waya yana batun zasu tafi".
kafin Ilham tace komai Boɗejo tace,"kinga Atika du Allah tafiyarki, yaushe yarinyar ta dawo ko hutawa bata yi ba ace ta wani kama shiga cikin hayaniya, ƙila ma taje taron buɗewar kuma a fara haɗa lemon aƙi sammata, tunda me kamfanin ba mutumci garesa ba, gwara taja mutumcinta da ajinta".
Ilham tace,"BoÉ—ejo ina son zuwa fa, dama haka nace ma Mami zan bi ku mu tafi, kuma fa idan banje ba Hammah Turaki ba zai ji daÉ—i ba tunda yasan na dawo, yaga duk Æ´an'uwa sunje ni banje ba, sai yay zaton wani abu".
tana rufe baki BoÉ—ejo tace,"Allah ba zaki ba, babu wani taron buÉ—e kamfanin lemu da zaki je, ki zauna ki huta abinki. mene wani wani Hammah Turaki balle rashin jin daÉ—insa, ya daÉ—e bai ji rashin jin daÉ—in ba, Turako ba Turaki ba".
tunda Ilham taji ta rantse kawai sai ta haƙura, ita da Aisha suka durfafi dubulan da alkaki da aka kawo musu. suna ci Boɗejo na basu labarin sarautarsu ta da.
*Comment, Vote and Share Please.*
[8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*©ï¸Halima h.z*
*22*
After 4months, cikin ƙaton office ɗin da sanyin Ac ke ta busawa yana haɗewa da daddaɗan ƙamshin turaren dake jikinsa yana bada wani irin sanyayyan ƙamshi me motsa zuciya. Turaki ne zaune akan kujera dake ɗan juyawa da shi gefe zuwa gefe, one of his fingers on his lips, cikin yanayi na nazari akan wani lissafi nasa.
numfashi ya sauke sannan ya shiga operating laptop ɗin dake kan table a gabansa, ya ɗau lokaci kafin ya ɗauƙi wayarsa a gefe yay calling numbern Khalil.
in the next 3minutes sai ga Khalil ya shigo office ɗin, tun shigowansa Turaki ke kallonsa har sanda ya ƙaraso ya zauna kan kujera.
"Director". Turaki ya faÉ—i sunan da yake kiran Khalil da shi a yanzu tun bayan mallakar wannan company É—in da sukai. Khalil É—in shima yana kallonsa ya amsa da nasa sunan da yake kiransa da shi na yanzu. "yes Manager".
anan ne kuma Turaki ya ɓullo da wata magana wadda ta shafi aikin company ɗin nasu, sun ɗau tsawon lokaci suna tattaunawa akan issue ɗin, Khalil nata ƙara kawo dabaru da zasu daɗa ɗaga company ɗin nasu zuwa sama, dan sam basa saka kamfanin nasu a matsayin ƙarami saboda yana sabon buɗewa, so suke cikin ƙaramin lokaci ya kai wani babban mataki da ba kowanne company ke samu ba at once.
a lokacin Turaki ya haɗa urgent meeting da staffs nasu, aka shiga aka ƙara tattaunawa kowa na bada POV nasa akan ganin kamfanin ya haɓɓaka. sai da suka ɗauki tsawon awa guda sannan suka gama.
suna kammalawa kuma Turaki ya bar office ɗin, ya tafi airport ɗauko Bello Ƙaraye wanda ya dawo daga sudan yaje wani course.
akan tinin barin Gombe international airport, cikin motar ƙirar Bugatti, motar da Mai Martaba ya bawa Turaki ita a ranar buɗe company ɗinsu, Bello ya kai hannu yay reducing volume na karatun qur'anin da suke saurare tun barowansu airport, can kuma sai ya kashe gaba ɗaya.
yace,"Kana ciwon baki ne?". Turaki yayi masa shiru bai tanka masa ba, idonsa na manne akan titi.
Bello yay tsaki,"duk inda ɗan rainin hankali yake daga kanka an rufe ƙofa. banda iskanci tun tahowarmu nake magana but you refuse to answer me, kuma tsabar miskilancinka ya kai intaha ina kallon bakinka yana motsi amma ba zaka faɗi abinda ke cikinka ba...i don't know what is exactly wrong with you, i saw some changes in you tun before na tafi, to ni ba ɗan iska bane da zan ta tambayarka kana min banza".
Turaki yace,"ka bani damar magana ne balle na faɗa maka abinda ke cikin nawa?, tun fa da na ɗaukoka ka isheni da Bima Restaurant, sai kace baka taɓa cin abinci ba a duniyarka. tun saukar ka you din't even ask about my health, abinci abinci kawai shi ka sani, kai idan kana jin yunwa you see nothing balle ma ka lura da ramewar da mutum yay".
yanda yay maganar a ƙufule Bello Ƙaraye ya bushe da dariyar ƙeta, shi dai tunda ya fito a jirgi ya kalla kamar idanun Turaki sun faɗa loko, to amma bai lura da muguwar ramewar da yay ba sai yanzu, yanwa yake ji sosai shi yasa idonsa ya rufe da ganin komai.
yace,"to ka bani damar ganin ramar da kayi ne balle nace Muhammad Turaki baka da lafiya ne?, tunda fa da ka É—aukoni fuskarka take a É—aure, sannu wannan bata haÉ—ani da kai ba, to ta ina zanga wata rama?, motsin bakinka kawai na lura da shi...anyway what is wrong with you?, did you go to the hospital?".
Turaki yay masa wani kallo yace,"ciwon uban me nace maka ina yi da zanje asibiti?, ni lafiyata ƙalau". Bello yace,"ikon Allah, to naji lafiyarka lau. what is the problem?".
Turaki yay masa shiru yana kallon titin gabansa, cikin ransa yana tunanin ta inda zai fara yi masa maganar, sarai ya san rainin hankalin Bello, yanzu sai ya faÉ—a masa kuma ya É—auki maganar a gantale. ba zai nutsu ya fahimci naganar ba balle ya basa damar fayyace masa komai.
Bello dai na gefe yana kallonsa, ganin baida niyyar cewa komai ya É—aga kafaÉ—a ya maida hankalinsa kan wayarsa, ko mene idan tayi tsami zaiji, ba zai iya da wannan miskilancin ba, yunwar dake rarakar cikinsa ma ta ishe shi.