Sashe 101
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
after sun kammala break fast ɗin yaran duk suka miƙe suka fita, Mum ta dakatar da Khaleel ya koma ya zauna sannan tace da Baffa,"Khaleel yaga yarinya yana so, yana da buƙatar aje a nema masa aure".
kunya ta kama Khaleel ya shiga sosa ƙeya, Beffa ya ɗan dube shi sannan ya dubi Hajiya Ramla yace,"ina ce ku keda ikon aurar da yaran ga waɗanda suke so, ai sai kuje ku nema masa ko".
yana faɗin haka ya miƙe yana cewa da Khaleel,"ka ɗauƙo key zaka kaini Government house, da sauri fa 11 muke da meating".
daga É—akin Maama kuwa suna shiga ta dire masa abincinsa saman table tace,"ba inda zaka je wallahi, ai ba kai zaka bata lafiyar ba, in sunyi hankali sun dawo maka da matar shikenan, amma ba zaka bi sahunta ba wallahi ai ba mijin Hajiya bane kai".
ta bisa da kallo tana cewa,"nace fa babu inda zaka je daka wani bi ka damu".
ta wuce toilet ta barsa sai mita take yi.
ya ɗauki wayarsa ya kira Bello, daga ɓangaren Bello yace,"sai yanzu kaga damar waiwayata". Turaki ya sauke numfashi yace,"ba wannan ba Bello, i want you to find a solution for me, kaina ya ƙulle wallahi, i don't know how to inform them about the other marriage, ban san kallon da zasu yi min ba ban kuma san ta yanda zasu ɗauki lamarin ba, and i want to be with my wife now".
Bello ya shafa fuskarsa daga inda yake yana kwantar da kansa jikin kujerar office ɗin sannan yace,"explaining to them is not that difficult, yanda zasu ma yarda da zancen is the biggest tension, MT dole dai ka ja mana faɗan da ba zai ƙare ba at this age da muke da shi da muka wuce ai mana faɗa". yaja tsaki,"shikenan yanzu abinda kowa zai ce shine bamu da hankali, alhalin ni ban ma san sanda kaje kayi haukar taka ba, in ace ma kai ɗaya za'aiwa faɗan da sauƙi".
Turaki yace,"now you have a suggestion for me, ko kuma magana zaka ci gaba da gaya min in kashe wayata".
Bello yace,"gaka da masifa da gajen haƙuri, to haka kawai zan baka shawara ban gaya maka magana ba?, faɗan da zaka jawo min ni kuma fa?, mtswww where are you now?".
"i am at home".
yace,"are you coming to office?".
"not sure".
Bello ya sauke numfashi sannan yace,"I will come after I leave the office around six o'clock, kar ka fita kuma ka barni da zaman jiranka".
muryar Turaki a sanyaye da kuma ban tausayi yace,"Baffa can break this marriage Bello, i am afraid that will happen, ko kawai inci gaba da barinsa cikin sirri?, ita kanta yarinyar ma fa matsala ce".
cikin bada ƙwarin gwiwa Bello yace masa,"babu abinda zai raba aurenka insha'Allahu, ai da kyakykyawar niyya kayi, kuma rainonka akayi akan taimakawa, kuma karka manta kana da Maama, ita kaɗai in ka tuna kana da ita ya isa ka daina jin fargabar komai".
Turaki ya furzar da iska daga bakinsa sannan yace,"thank you friend".
Bello ya bushe da dariya yace,"ya da godiya tun ba'a sami mafita ba".
Turaki zai yi magana Maama ta fito daga toilet, yaga ta nufa wadrobe ta buɗe ta ɗauko hijab ta tayar da sallah, ya bi kiran Bello da kallo da ke tafiya, he have alot to say amma dole ya haƙura ya kashe wayar ya bari sai sun haɗu anjiman.
around 4 Turaki ya dawo yazo shiga da mota gate sai ganin Fillo yay ta fito daga cikin wata jar mota, kuma ta fito daga motar ta tsaya suna magana da na ciki ta window, yana kallon motar ya shaida ta Dr Yusuf ce, yaji kamar ya fito yaje ya bankawa motar wutar duk su ƙone. kusan 5minutes sannan Fillo ta bar wajen ta shige gida Dr Yusuf na ɗaga mata hannu ta glass ɗin da ya zuge.
motarsa na barin wajen Turaki ya fito kamar kububuwa ya shiga gidan, yanda yake tafiya kamar zai tashi sama, yana zuwa ya sha gaban Fillo ransa a haÉ—e kamar hadari yace,"juya muje".
tayi kamar bata jisa ba ta raɓa ta gefensa zata wuje ya wani fincikota ta dawo baya, idanuwansa a warwaje sun sauya kala ya ɗaga hannu ya wanketa da mari, babu shiri Fillo ta durƙushe a gabansa tana dafe kuncinta saboda wata hajijiya da taji tana neman ɗaukarta ta zubar. sai kuma kawai ta fashe da ku ka sosai tana jin zafi a ranta, ya dinƙa kallon yanda take durƙushe a gaban nasa tana kuka bilhaƙƙi, yaji kamar yasa ƙafa yay ball da ita saboda wani azababben kishinta dake sukar ƙirjinsa.
Fillo ta miƙe a harzuƙe tana ɗaga hannu sama zata rama marin sai taga ko kusa hannunta ba zai kai fuskarsa ba, hakan yasa ta kuma fashewa da kuka tana damƙar kwalar rigarsa tana jijjiga shi.
"ni me nayi maka?, Allah ba zan yarda ba sai na rama". ta faɗa tana dukansa da iyakar ƙarfinta a ƙirji sosai.
ya kama tsintsiyar hannunta ya damƙe da kyau ya wancalar da hannunta daga jikinsa ta tafi zata faɗi Zaytuna da ta iso wajen tai saurin tarota ta faɗa jikinta.
*Vote, Comment and share.*
[9/2, 06:27] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*40*
Zaytuna tayi matuƙar furgita da yanayin Turaki, hakan yasa ta riƙe Fillo da kyau ta jata su kai baya da shi saboda yacca yake faman uban huci kamar mayunwacin zaki.
ta shiga kaɗa masa kai tana kallonsa tace,"Hammah dan Allah kawai ka kawo ƙarshen komai a yau ko zuciyarka ma ta huta, ita mene laifinta?, ita me ta sani?, bafa ta san komai ba".
ta faÉ—a ita kanta tana jin tsoronsa saboda yanda taga jijiyoyin kansa duk sun fito raÉ—au.
idonsa akan Fillo da ke ta kuka yana bin ta da wani irin mugun kallo na tsantsar jin haushi yace da Zaytuna,"saketa, ki saketa ko na haɗa har da ke". ya faɗa yana raising voice ɗinsa sama, har sai da Zaytuna tayi masa alama da yay ƙasa da murya kar cikin gida su jiyo, dan ita bata so a san lamarin ɓoyayyan auren nan acikin tashin hankalin da zai sa aƙi fahimta. ya ƙara sakar mata tsawa yana zare mata ido yace,"nace ki saketa ko?".
taƙi sakin Fillon tace,"Hammah it is not her fault, me ta sani agame da hakan balle ta kiyaye, you just go and inform Maam about everything shikenan kai da ita duk sai ku huta".
yace,"tana haukar zan kawo ƙarshen komai, a hakan tana sauraron kowanne banza ya kulata, ita mahaukaciyar ina ce da bata san dai-dai da rashinsa ba?".
kamar zata yi kuka ta ƙara cewa,"please Hammah...". da ya yayo kanta kamar tashin iska babu shiri ta saki Fillo tayi gefe ɗaya.
me gadi yayo wajen da sauri yana bawa Turaki haƙuri duk da bai san meke faruwa ba amma da dukkan alama dai ba lafiyar. Turaki yay masa wani kallo shima yaja gefe, ya fizgi Fillo da ke ta tirjewa tana faɗin,"ni ka sakeni babu inda zan bika, me nai maka da zaka tsaneni, kuma Allah sai na rama marin da kayi min ai ba abin da na maka, Allah ni ka sakeni sai na rama".
ganin yana ƙoƙarin duƙawa ya ɗauketa ba shiri ta saki jiki ta bisa suka fita.
suna fita bakin gate ta gartsa masa cizo a hannu babu shiri ya saketa, ta falla a guje zata juya cikin zafin nama ya damƙota ya sunkuceta bai direta ba sai bakin ƙofa, bai ma san ashe a buɗe ya bar motar ba, yana zuwa ya buɗe front seat ya tankaɗata ciki yasa key ya rufe, dan yasan tsab zata iya guduwa before ya zagaya side ɗinsa.
Fillo ta saki wata razananniyar ƙara tana ƙwala kiran Umminaaaa, ƙarar da ta fito tun daga cikin motar har waje, hakan ya ƙara ƙular da shi, yaji kamar ya buɗe ya fito da ita ya rufeta da duka, yay saurin zagayawa side ɗinsa ya buɗe ya shiga gudun karta cire lock ɗin, ya doka mata tsawa sosai da cewa.
"za ki rufe min baki ko saina farfasa miki shi?".
ta ɗago kanta daga jikin glass ɗin da ta kifa, ta waigo tana kallonsa da ƙwayar idonta da tayi jajir, numfarfashi kawai take saukewa kamar wacce tai tseren gudu, magana take so tayi masa but ta rasa ta yanda zata furta saboda neman shiɗewa da take yi, ta kasa cewa komai sai yarfar da ɗayan hannunta da take yi.
ya ɗauke idonsa daga kanta yana kallon wurin da suka tsaya kwanaki ita da Amir, sannan ya mayar inda suka tsaya yanzu ita da Dr Yusuf, tukunna muryasa ta fito da wani irin amon sauti da ke shaida bala'in kishin da ke cinsa da kuma ɗacin ƙasan zuciyarsa yace,"ke akuyar ina ce da kowanne jaki zai dinƙa zuwa wurinki?, mutuncinki kika siyar ko me da ba za ki iya kame shi ba?, abinda ya faru da ke last bai isa kiyi hankali ba shine har kike ƙara sauraron wani namijin saboda baki da hankali, ke kinfi gane kiyita tallan kanki a titi ko?, ko ce miki akayi ƙofar gidan Alƙali matattarar ƴan iska ne da za ki dinƙa tara mana banzaye?".
Fillo ta kasa jurewa azabar da take ji yana shigarta, ta miƙa hannu ta damƙo kafaɗarsa, wannan yasa maganarsa ta katse ya juyo yana kallonta, sai yaga tana ta kallonsa tana hawaye kamar an kunna famfo, yaga jikinta ya saki gaba ɗaya hannunta na barin jikinsa ya faɗi, yaga ta kwantar da kanta a jikin kujerar idanuwanta sun lumshe numfashinta na fita da ƙyar.
sai yaji kamar tsoro ya kamasa, yay sauri kai hannunsa saman fuskarta, jin kamar bata motsi sai ya ruɗe ya shiga kiran sunanta yana girgiza fuskarta. shiru bata amsa ba kuma kamar bata numfashi balle ta motsa, lokaci ɗaya hankalinsa ya tashi ya tattaro ƙafafunsa ya haye kan kujerar gaba ɗaya yana ƙoƙarin janyota jikinsa, can ƙasa yaji muryarta ta fita a wahalce da cewa,"hannuna". ta faɗa tana kama gaban rigarsa ta riƙe.
yace,"what?". ta ƙara cewa,"hannuna". ta faɗa tana fizgar numfashi.