← Book details Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 176

Sashe 148

Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya ƙanƙace idanu yana kallonta cikin tarin ruwan da ya cika idonsa,"Fulani Nah idona yaji".
"ni dai ka zauna haka, ina gama yankawa zai daina ai". ta faÉ—a tana narkar da murya, haka ya zauna babu yacca ya so, har sai da ta gama yankan albasa tukunna ta wanke masa fuska a sink.

wayarsa tayi ringing yana dubawa yaga Sameer ne, yay picking Sameer na faÉ—a masa ga shi ya kawo masa ticket É—in.
ya kalli Fillo ya ce,"Fulani Nah zan amso saƙo wajen Sameer".
tayi shiru kamar bata ji shi ba har sai da ya ƙara kiran sunanta.
ta ɗan ɓata rai ta ce masa,"to ya shigo parlo ya jiraka mana, idan mun kammala sai mu same shi, ni ba zan iya jira idan ka fita ba, kafin ka dawo dodon kitchen ɗin ya cinye ni".

yay murmushi yana girgiza kansa,"my drama queen". sannan yace da Sameer ya shigo ya jira shi a parlo ga shi nan fitowa.
wucewar minti goma ta kammala suyar indomie ɗin, sannan ta haɗa pineapple juice, tana sane take ta delay dan ita bata cika son Sameer ba, musamman ma idan tana tuna ƙullin da suka dinƙa yi akan su kashe Turaki.

"na gaji ka zo ka wanke min hannu".
ta faɗa a sanda ta nufa sink ta tsaya. ya taso ya tsaya ta bayanta,  ya kama hannayen da suka shige cikin nasa, ya zuba morning fresh ya wanke ma ta.
ta ɗauka abincin da tasa a plate shi kuma ta ba shi jug da cup ya riƙe suka fita, Sameer yana zaune yana jan tsaki kaɗan kaɗan saboda ya fara gajiya, ta ajiye plate ɗin akan table tana gaida shi, ya bawa Turaki ticket ɗin yana faɗa masa ba'a samu flight ɗin 8 ba kamar yanda ya ce, sai na 9 aka samu.

kaÉ—an Sameer yaci indomie É—in, shi ma saboda Fillo ta takura ne, bayan tafiyarsa suka koma kitchen suka É—auki na su sannan su ka wuce upstairs.
kamar yanda ya zamar musu jiki yanzu, kuma kowannen su ya saba da hakan, ba wanda ke iya cin abinci shi É—aya, sai dai su yi feeding junansu, yanzu ma tare suka ci abinci.
su na ci Turaki na zuba santi, ita kuma sai taji tamkar bata taɓa ƙin cin indomie da ƙwai ba saboda yacca take enjoying feeding ɗin nasa.

bayan sun gama ci Fillo ta fita a É—akin ta wuce nata, shi ma toilet ya shiga bayan fitarta, yay wanka sannan yay alawala ya fito ya wuce masallaci, bai dawo gidan ba sai da akayi sallar isha'i.
É—akinsa ya wuce direct, shigarsa ya tarar bata nan hakan yasa ya fita ya koma nata É—akin, nan É—in ma bata nan, ya murÉ—a handle É—in toilet nan ma bata ciki, sai yaji faÉ—uwar gaba ta kama shi, cikin sauri ya fito sai gata tana hayowa upstairs É—in.

doguwar ajiyar ya sauke, ya harɗe hannayensa a ƙirji, idonsa akanta yana duban wata riga da take ninkewa.
"ina kika je?".
"yaushe ka dawo?".

ya fizgota jikinsa,"answer me first".
"kayan da zan bayar na ɗauƙa na kaiwa su Sakina".
"su waye hakan?".
"Æ´an aiki mana".
"me yasa ba ki faÉ—a min ba?".
"to ai masallaci ka tafi".

ya mintsini gefen cikinta da faÉ—in,"kuma daga kai musu kaya sai kika zauna hira".

"ummm ina son hira da su sosai, da yake ƴan ƙauyen su Yami ne, ina son ƙauyen na su yana da daɗi shiyasa idan naji su na hira sai nayi ta tambayarsu wuraren da na sa ni".

ya karɓi rigar hannun na ta,"ita wannan ɗin ya ba ki ba su ba?".

"tayi musu kaÉ—an, waÉ—ancan É—in ma duk sai an buÉ—a musu".
murmushinsa me sauti ya fito, yaja hancinta yana cewa,"ke ma kin kusa yin ƙiba ai".

ya riƙe hannunta su ka wuce room ɗinsa, toilet su ka wuce ta wanke masa gashin kansa da yace yana yi masa ƙaiƙayi.
su ka fito tana tsane masa kan da towel, ya zauna kan stool tana cakuÉ—a yatsunta acikin gashin tana sosa masa bayan ta shafa wani oil.

ta cikin madubi da take kallonsa ta ce,"bacci?". ta tambaya ganin yanda idanuwansa suka sauya yana faman lumshe su.
ya girgiza ma ta kai yana ƙara luma hannunta cikin sumar.
"to ni idan ma baccin ne ka kore shi, ka fa ce zaka ban labari yau me daÉ—i".
ya miƙe daga kan stool ɗin yana juyowa ya fuskanceta, numfashinsa ya shiga busawa akan furskarta.

cikin kasalar da yake jin tana neman lulluɓe shi gaba ɗaya ya ɗaga hijab ɗin dake jikinta ya cire, ya dinƙa kallonta musamman breast ɗinta da suka bayyana sosai a cikin sleeping dress ɗin.
sai duk taji nauyi da kunya sun kamata, ta taka zata bar wajen ya janyota, ya ɗaura kanta a ƙirjinsa ya zagayeta da duka hannayensa, yana jin wani abu na fizgarsa akanta.

Fillo ta rufe ido ta buɗa hanci tana shaƙar daɗin ƙamshin jikinsa. taji ya warware gashinta da tayi parking, kafin a hankali taji ya kira sunanta da amon sautin da ya zama kamar ba nasa ba.
"Fulani Nah".
ta ce "ummm".

ya nutsa yatsunsa cikin gashin kanta yana barbaza shi a fuskarta tare da kissing forehead É—inta, sannan cikin taushin muryarsa yace,"I always want you very close to me Fulani Nah".
maganar ta shiga jikinta sosai, tayi shiru tare da ƙara lafewa a ƙirjinsa, tare da zura hannu cikin rigarsa ta kama wasa da gashin ƙirjinsa, tana jin yacca bugun zuciyarsa ke duka acikin kunnenta.

"say something Fulani Nah". ya faÉ—a yana yawo da yatsansa acikin kunnenta.
bata iya magana ba sai kewaye shi da tayi da hannayenta. hakan ya ba shi damar É—ago da fuskarta, ya É—ora goshinsa akan na ta iskar bakinsa ta fito ta sauka akan lips É—in ta.

"say you love me Fulani". ta haɗiye yawu da ƙyar cikin mutuwar jiki tace,"i love you Turaki".
murmushi ya suɓuce akan leɓansa, a hankali yace,"Turaki ko?".
ta É—aga masa kai tana daÉ—a mannewa ajikinsa.
buɗe lumsassun idawunsa yay, ita ma ta buɗe nata, ƙwayar idonsu ta sarƙe wuri ɗaya yana jin yanda jikinta duk ya mutu, sai ya ɗanyi murmushi yace,"can i?".

ta ce,"what?".
ya ce,"kiss your sweet lips".
ta ɗaga kanta kawai bata ce komai ba, sai ya ƙara sunkuyar da kansa a hankali ya ɗaura lips ɗinsa saman na ta.
lokaci ɗaya taji tana neman barin jikinsa zata faɗi ƙasa, sai ya koma ya zauna kan stool ɗin yana zaunar da ita saman cinyarsa, ya shiga tsotsar lips ɗin tamkar wanda ya sami alawar da ba ya so ta ƙare.

yana yi yana murza tafin hannunta, sai da yay kissing ɗinta sosai to his satisfaction tukunna ya ƙyaleta, ya saketa a sanda duk su biyun su ke mayar da numfashi, Fillo ta kalle shi da idanuwanta da kamar ba zasu buɗe ba, dan duk jikinta taji ya fara sauyawa, ta ɗan bugi ƙafafu a ƙasa kafin ta juya ta bar masa wajen, ya bi bayanta da wani irin kallo me cike da tarin feelings akanta, ya sauke numfashi yana jin yanda yanayin jikinsa ke daɗa sauyawa.

sai ya miƙe ya bi bayanta cikin mutuwar jiki, tana shirin hawa gadon ta kwanta taji ya rungumota ta baya, ya shiga yawo da hannunsa a jikinta gently,"Fulani Nah this smell makes me body weak". ya faɗa yana yawo da hancinsa a wuyanta yana shinshina humrar jikinta.

tuni jikin Fillo ya É—auki rawa sosai, ta É—an fara kuka tana faÉ—in,"Turaki let me".

cikin muryarsa da ta sauya gaba ɗaya yace,"nooo". ya faɗa tana jin yanda ƙirjinsa ke bugawa a bayanta sosai, ta juyo a hankali tana facing ɗinsa, hannayensa na karkarawa ya tallabi fuskarta ya ce,"please Fulani Nah let's make a love this night".
hawaye ya sauko a kuncinta ta ce,"what kind of love?".
yasa hannu yana sauke hannun rigar ya ce,"allow me to show you".

tayi saurin tura hannunsa tana faÉ—in,"no, i don't want".
"please Fulani Nah, please don't stop me kinji, promise you i won't go deep, please let us enjoy".

ya faɗa a sanda ya fara aika ma ta da wasu saƙonni, duk sai taji ya bata tausayi ganin ya koma kamar ba shi ba, kamar wanda bai da lafiya yake buƙatar taimakon gaggawa.
tuni ya fara tafiyar da ita cikin salonsa da ta fara jin ƙafafunta na neman gaza ɗaukarta, abubuwan da taji su na neman su rabata da duniyar da take ciki, wasu saƙonni da taji su na nema suyi raga-raga da tunaninta.

ta ji shi lokacin da jikinsa ya fara kyarma sosai kamar me jin sanyi, taji kuma lokacin da hannayensa duka biyu suka shiga cikin rigarta suna tafiya zuwa ƙirjinta, kuma taji san da yace,"can...?".
ba ta bari ya ƙarasa ba ta ɗaga masa kai da cewar,"yes, we can".

abin da bata sani ba shi ne lokacin da ya cire rigar jikinta yay wulli da ita, da lokacin da ya É—auketa suka hau saman gadon.
abu ɗaya da ta san da shi shine tana mugun enjoying hot romancing ɗin da yake da ita, wanda ke dab da mantar da ita a duniyar da take. yanda ya fita a hayyacinsa haka ita ma, bata dawo cikin hayyacinta ba sai da taji yana neman wuce gona da iri, hakan yasa ta fashe da kuka sosai tana ture shi, ganin yaƙi yana ƙara maƙaleta ta tuna masa da period ɗin da take.

hakan ne ya sa Turaki dawowa cikin duniyarsa, yaja dogon numfashi ya sauke yana bawa katifar naushi, ya rumtse ido gam tare da rugumeta yana sauke ajiyar zuciya.
da ƙyar ya iya buɗe baki yace da ita,"i am sorry Fulani Nah, i am out of mind".

ƙirjinta sai bugawa yake sosai a jikinsa, ta jima tana kuka yana aikin lallashinta, da ƙyar tayi shiru sannan ta fara ƙoƙarin raba jikinta da nasa, ya hana hakan yana faɗin,"ba abin da zan ƙara yi miki, lets sleep together ok".
Chapter 148 · 0% Book details