Sashe 106
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baffa ya ɗaga masa murya yace,"kana ɓata min lokaci Malami, ka kirasa kayi masa bayani da kanka nace, idan kuma ka bari na ɗau mataki da kaina zaka sha mugun mamakina, sai kayi zaton bani na haifeka ba Muhammad".
Turaki ya kallesa hankalinsa a mugun tashe, ya marairaice yana haɗa hannayensa yace,"don girman Allah Baffa ba sai an faɗawa Hakimi ba dan Allah Baffa, i beg you kayi min hukuncin duk da zaka yi min amma karka faɗa masa".
sai kuma ya juya wurin da Maama take yace,"dan Allah dan Annabi Maama kuyi haƙuri, idan nayi muku bayani Allah zaku fahimce ni, nima ban san nayi kuskure ba sai daga baya, kuma na rasa ta yanda zan maku bayani ne shisa aka ɗauka tsawon wannan lokacin".
Maama ta kawar da kanta gefe ɗaya bata ko kallesa ba, ita aurar Fillo fa ba shi yay mata ciwo ba, ofcourse yayi ba daidai ba, but da auren ya ƙare akan Fillo abin yayi mata daɗi, takaicinta ɗaya da aurensa zai ƙare a unprepared marriage, shikenan mafarkinta akan aurensa duk sai ya tashi a banza?, bacin irin ƙwallafa rai da cin burin da tayi da aurensa mussaman da ta gama saka Fillo acikin lissafin ƙarin auren nasa?, wancan an yisa ba shiri wannan ma kuma sai azo mata da wani zance na daban da hankali ya kasa ɗauka.
"Maama please". ya ƙara kiran sunanta dan ya san ita ɗaya yake da ita a wurin nan, roƙon Mum won't favour him shisa ma yake tsoron kallonta.
tausayinsa ya kama Maama sosai amma sai ta kawar ta dake ta kalli Baffa tace,"ka yiwa tufkar hanci kawai, ka kira Hakimin da kanka ka faÉ—a masa komai, mu ba iyayen banza ba ne da zai ja mana magana a bakin duniya, inma sallamarsa zaka yi ka sallame shi ya tattara komatsansa ya wuce ya bar mana gida, dan ni ba zan ci gaba da zama da É—an wiwi ba, rashin sanin darajar iyaye har ina haka?, ai cin mutumci da rashin sanin darajar tamu yayi yawa".
ya miƙe daga gaban Baffa ya nufi Mum, tana kallon ya taho ta dakatar da shi,"karka sake kazo inda nake, banda hurumi da kai. su ma ɗin da suka gaza ɗaukar mataki akanka har yanzu lokacinka suke da, ni kuwa ka iso gabana banga abinda zai hanani shaƙeka ba".
sai kuma ta mayar da kallonta kan Baffa cikin ƙunar rai tace,"kai har yarda kake da shi akan ya auri yarinya?, ta ina zai soma ɗaurama kansa aure babu iyaye, shege ne shi?, ko kuma shi uban yarinyar ba ƙwaƙwalwa akansa?, ai kawai ka zartar masa da hukuncin haikewa ƴar mutane da ya nemi yayi, ka bugasa a jarida ka yaɗawa duniya, ba wai ka tsaya sauraron zantukan kare kai daga bakinsa ba, mu zai rainama wayo saboda a rabu da shi shine zai ce ya aureta, ko ya taɓa ganin anyi haka a film da zai ce zai kwatanta?, to ka zartar masa da hukuncin da ake ma ƴan iska kawai, ka mance ɗanka ne kayi alƙalanci dai-dai da yanda kuke ma masu ɓata ƴaƴan mutane, batun ya aureta ma bai taso ba ƙarya yake yi kare kansa zai yi".
hankalin Turaki ya ƙara tashi matuƙa, ya zube yana dafe kansa sosai yace,"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, wallahi tallahi na aureta, na rantse da Allah na aureta, idan ban mallaketa ba babu abinda zai sa ki samemu a yanda kika ganmu Mum, mahaifinta ma shaida ne shi ya karɓi sadakinta...kuma wallahi ni banyi auren nan domin rashin sanin darajanku ba ko kuma ci muku mutumci ba, wallahi na amince an ɗaura auren ne saboda tausayinta, saboda ban da yanda zan yi a lokacin".
ya É—aga kai ya kalli Baffa yace,"Baffa tayi min taimakon da ba kowa zai iya yi min ba shisa na aureta saboda ina ganin hakan shi ne mafi cancantar sakayyar da zanyi mata".
"Taimako?". Baffa ya tambayesa. ya É—aga kansa,"ehh Baffa, kuma ka tambayeta kaji".
Baffa ya kalli inda Fillo take kamar yanda Hajiya Madina ta buÉ—e ido tana kallonta, kar dai ta faÉ—a masa duk shirin da su Samha suke yi akansa, kuma tunaninta bai kai ga nisa ba taji Fillo na cewa Baffa,"ni bai aureni ba Baffa, bai ma san a inda Abbana yake ba, kuma banyi masa taimakon komai ba".
Turaki ya saki baki yana kallonta da mamaki, sai kuma yace,"ehh Baffa bata san na aureta ba amma ƙarya take yi wallahi tace bata taimakan ba, taimakon da tayi min ko wanda muka fito ciki ɗaya ba lallai ya iya yi min ba, ku a bata ƙur'ani ta rantse da shi bata saka kanta a haɗari ba saboda ceto ni daga hallaka ni da aka nemi yi, wallahi Baffa asirin da akayi min ta dinga bi tana ɗaukewa".
Mum ta riga Maama da Baffa furta kalmar asiri, Fillo ta É—ago kanta a rikice tana kallon Baffa tana girgiza masa kai,"Baffa ba haka bane, ni ban san abin da yake faÉ—a ba".
kwarjin da ke tare da Baffa yasa bata san sanda ta fashe da kuka ba tace,"wallahi Allah bani nayi masa ba, waÉ—anda ma suka binne asirin ban sansu ba, jinsu nayi kawai suna faÉ—a, ni kuma nasan bai yi musu komai ba shisa na dinga lalata musu aiki".
Baffa ya kalli Hajiya Madina yace,"kira min Kakar yarinyar nan".
abin da take shirin yi kenan dama, dan ta fara tunanin anya ba aljanu a jikin Fillo, ta É—auka waya ta kira Kaka wadda taji ta ruÉ—e jin tace suzo yanzu cikin gaggawa.
Mum ta dinƙa kallon Fillo cike da nazari, muryarta kaɗai ta isa ta shaida maka abinda ta faɗa gaskiya ne balle kuma ka kalli fuskarta da gaskiyar ta fito ɓaro ɓaro, to waye zai ma Babanta asiri?, akan wanne dalili?, lokaci ɗaya kuma cikin kanta da zuciyarta suka haska mata sunan Fulani Azima, take ta furta innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wanda yaja idon kowa kanta.
kawai sai ta fashe da kuka tana jin wani zafi da tashin hankali, me sukai ma Azima haka a rayuwa?, cutarwar da tayi mata bai isheta ba sai da ta biyo ta kan É—anta?.
kukan nata kuma shi yasa Fillo hargitsewa ta fashe da kuka sosai tana girgiza kanta tana cewa,"wallahi Allah Mum bani nayi masa ba na rantse da Allah".
Baffa yace da ita,"in har ba ke bace me yasa baki sanar ba?".
tace,"Baffa ai nasan idan na faɗa ba lallai a yarda dani ba, kuma wataƙila ma ace ni nayi masa kuma wallahi bani bace".
Hajiya Madina ta sauke numfashi, calmly tace da ita,"nutsu Fillo ki juyo ki fuskance ni". tana fizgar numfashi ta juyo ta fuskanceta kanta a ƙasa tana cewa,"wallahi Maama bani bace, wasu ne su uku, kuma ban sansu ba".
Hajiya Madina tace,"kuma kin tabbatar asirin ne?".
tai saurin É—aga kanta,"ehh Maama haka suka ce, Allah ne shaidata".
"amma me yasa baki taɓa faɗa min ba?".
tace,"Maama ban san ta yanda za'a yarda da ni ba, kuma da naga duk na kwashe waÉ—anda naji sun faÉ—a shisa ban faÉ—a miki ba, kuma bana so ku shiga damuwa ma".
Mum ta fashe da kuka sosai tace,"idan na yafe na wa ba zan yafe na Babana ba, sai mun tsaya a gaban ubangiji da ko waye yake da hannu akan lamarin nan, me yarona yayi mata tsakani da Allah?".
Maama na kallon Baffa tace,"kai kam har wanne kalar zunubi ka aikata da ake bibiyarmu da asiri?".
zai yi magana ta ɗaga masa hannu,"wait Baffa, ya kamata mu fara sauraran maganar da yarinyar nan tayi, ni na san wacece ita fiye da tunaninka, tunda ta faɗi hakan tabbas haka ɗinne, beside ka duba ƙarancin shekarunta ta ina zata iya haɗa ƙarya irin haka farat ɗaya?, kai fa alƙali ne kayi nazari akan furucin nata mana".
ta dafa shoulders É—in Fillo tace,"yi min bayanin komai kinji, karki ji tsoro".
Fillo ta shiga basu labari tiryan-tiryan tun daga ranar farko har zuwa rana ta ƙarshe da tayi wannan accident ɗin da Turaki ya bugeta, al'amarin yay matuƙar girgiza su, suka dinga salati suna maimaitawa, Mum dai kuka kawai take yi magana ma ta kasa, banda Hajiya Madina dake ta aikin tsinuwa tana jan muguwar adu'a akan duk wanda ma ya san da zancen za'ai asirin ba iya wanda yay ba.
Ummi dai kallon ƴarta kawai take yi da mamakin da yaƙi barinta da kuma tsoron kar ace aljanu ke aiki a jikinta, dan jefa kai a irin wannan haɗarin sai mutanen ɓoyen.
Mum ta sauko daga kan kujera ta rungumeta tana yi mata godiya da saka mata albarka, haka ma Maama, sun ma rasa kalar godiyar da zasu yi mata, kamar zasu haÉ—iyeta saboda son yarinyar da suka ji ya shigesu, matsayin da take da shi a zuciyar Hajiya Madina ya nunku a sa'i guda.
Baffa dai yay shiru saboda abin ya É—imauta shi sosai, abinda yaji yana faruwa a film da kuma wata nahiyar yau shi ne akan É—ansa har ma da matarsa.
Turaki ganin yacca idon Baffa ke kansa yace,"kayi haƙuri Baffa, da na zauna nayi nazari shine naga babu da abinda ya dace na saka mata da shi sama dana aureta, kuma ni banje wurin mahaifinta da niyyar aurenta ba a lokacin, tausayi ne yasa na amince aka ɗaura auren babu shiri, kuma Baffa ina tsoron kar da kuce min baku amince ba shisa ban faɗa muku ba nayi gaban kan nawa, amma dan Allah dan Annabi kayi haƙuri ka yafe min".
Baffa yace,"to wa yay maka waliccin auren?".
yace,"ba kowa Baffa, ni da naje wurin Baban nata izinin auren naje nema shi ne yace sai dai na aureta a lokacin in ba haka ba zai bawa wani ita".
Baffa yace,"kai kuma ba zaka iya rayuwa babu ita ba?".
ya girgiza kansa da sauri yace,"a'a Baffa, kawai naji ina da son ta zama mallakina a sanda na san waye mahaifinta".
Baffa ya girgiza kansa,"har yanzu labarin film kake ban Muhammad, waye zai É—au Æ´arsa ya aura maka babu waliyi kamar dai wani mahaukaci irinka?".
yace,"idan baka yarda ba zan iya kai ka wurin limamin masallacin da ya É—aura so you can believe me".
Baffa yace,"why not wajen mahaifinta daka ce ka damƙawa sadakin?, ko kuma da limamin ku ka haɗa bakin ƙarya?".