Sashe 144
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tun ɗazu tayi wanka but ta kasa shiryawa, so take sai yazo yayi mata choosing kayan da zata saka, cikin kwana ukun nan duk shi ke zaɓa ma ta kayan da take sawa, and ta lura ya fi son ƙanan kaya, amma yanzu fita za su yi, ba ta san waɗanda zai so ta saka ba a yayin da fitarsu za ta zama karo na farko.
ta É—au wayar tana jin kamar ta kira shi, sai dai bata so ta dame shi, duk da bai faÉ—a mata ba tasan shi ma hankalinsa na kanta.
miƙewa tayi ta koma ɗakinta, ta buɗe wadrobe ta watso da duka kayan ciki, ta kama ƙugu ta tsaya tana ƙare musu kallo.
ta ɗauki wata blue ɗin atamfa, tsaye tayi a gaban full body mirrow tana kara atamfar a jikinta tana kallon kanta, ta ƙara haske sosai alamun jin daɗi na ratsata, kuma idan tasa atamfar ma zata yi ma ta kyau sosai, sai tasa hannunta a kumatunta tana taɓawa, sai taga kamar ƙashin wajen ya fara komawa nama yana son cika wajen.
a lokacin taji ƙarar buɗe ƙofa, tana juyawa idanuwanta suka sauka akan Turaki da ke gyara zaman hula a saman lallausan gashin kansa, fuskarsa ɗauke da wannan murmushin da yake tafiyar da tunaninta, baƙin boyel ne acikinsa ɗinki boda, yayi kyau sosai, sai taji kamar ta ɗauke shi ta kaishi can ƙuryar zuciyarta ta adana, ta yanda babu wani da zai dinƙa ganinsa, sai ita ɗaya tallin tal.
Turaki ya gama gyara zaman hular tasa, ya ɗago ya kalleta, ya furta ya Ilahi a sanda ya lura da ƙwayar idonta.
ya ƙaraso ciki da sauri, ya tsaya a dab da ita yana kamo fuskarta cikin tafukan hannunsa biyu.
"Fulani nah me ya faru?, me ya same ki?, me ya taɓa ki?".
yayi tambayar duk a lokaci ɗaya, me shirin kaɗan kawai sai ta sa masa kukan shagwaɓa, cikin sheshsheƙar kuka tace,"ba kai ba ne ka tafi ka barni ni ɗaya, gidan duk babu daɗi yay min girma".
"shhh...". yasa hannu yana goge ma ta hawayen a hankali, ita kuma tana ƙara narkewa da shagwaɓe masa.
duk sai yaji zuciyarsa ta matse da tausayinta, ya san tunda ya sabar ma ta da zama tare da shi yanzu dole ba zata ji daÉ—in zama ba idan ba ya nan.
"i'm sorry Fulani Nah, ban san zan jima har haka ba da ban fita ba sai in aika Sameer kawai, sai da naje naga ashe wai wata gona za'a ba su, kuma ba su faÉ—a min ba har sai da na dawo gida na duba takardar gonar a cikin takardun Baffa, ina ta sauri but kin san lamari irin haka dole yana É—aukan lokaci".
ya faɗa yana sa hannunsa a bayanta yana zagaye ɗan ƙaramin ƙugunta da shi, sannan a hankali ya ƙara raɗa ma ta,"am sorry, kin haƙura?".
har sai da ya tabbatar zuciyarta ta nutsu sannan ya a hankali laɓɓansa su ka sauka akan cheeks ɗinta.
sannan ya shiga tambayarta me yasa bata shirya ba, Mum na ta yi masa waya tun É—a zu, idan ba su je yau ba za'a sami matsala.
ta ce,"ni ban san kayan da zan saka ba ai".
a lokacin taji sautin murmushinsa kafin ya saketa, closet yaje ya zuge ya buɗe ɓangaren da abayas suke jere a jikin hanger, ya ɗauko wata orange colour da tasha uban adon stones a jiki.
"na É—i son abaya akan atamfa ko less".
ya faɗa yana ajiyewa akan gadon sannan ya kamo hannunta ya kaita gaban dressing mirro ya zaunar da ita kan stool, da kansa ya ɗauka body lotion ya shafa ma ta, ita dai kallonsa kawai take ta cikin madubin, kamar ba asalin Turakin da ta sani ba, ya ɗauka powder ya rambaɗa ma ta, taita dariya, ganin zai mayar da ita dodanniya tai saurin karɓar form ɗin ta gyara powdern.
ba ta yarda ya saka mata brezier ba kamar yanda taga yana ƙoƙarin yi, ta karɓa ta shiga toiler ta saka da kanta, tana fitowa ta tarar baya nan, sai ta ɗauki rigar ta saka, abayar ta ƙara haska fatar jikinta da tayi fresh, tayi rolling mayafinta, sai ta zama kamar balarabiya, kamar ba wannan Fillon da ke yawo cikin tsumman kaya ba shekarun baya da suka wuce, wannan wata Fillo ce ta daban, wacce ake rainonta cikin so da kulawa, wacca ake nuna ma ta babu wata tamkarta, wacca ta shigo cikin sahun masu ji da ado da ƙwalisa.
ta ɗauko ƙaramar jaka kalar kayan, duk sai taji ta ƙosa Turaki ya dawo ya ganta, tana tsaye tana ta kallon kanta a madubi, tana tunanin duk ranar da akace ta ƙara kumari kuma ya zata dawo kenan saboda tsabar kyau?, sai ta tuna irin wankan da Raudha ke yi a saudiya idan zasu fita, tafiya tayi ta ɗauko wani box ta buɗe ta ɗauko glass ta saka.
tana shirin fita yay daidai ta buɗewar Turaki ya sanyo kai, turus yay ya tsaya yana kallonta tun daga sama har ƙasa, laɓɓanta suka tsuke fuskarta na bayyanta murmushin jin daɗi.
tana jiran kalman yabawa su fito daga bakinsa sai taji yace,"ina za ki a hakan?".
ya faɗa annurin fuskarsa na ɗaukewa, bai bari tayi magana ba ya wuceta ya shiga ciki, binsa tayi da kallo taga ya ɗauko hijabi, babu shiri ta juya zata fita yay saurin damƙo hannunta.
"babu abin da za ki fita a haka, da igiyoyin nawa uku reras akanki za ki fita a haka saboda an faÉ—a miki bana kishinki?".
"to mene a wannan shigar?".
"abubuwa da yawa kuwa da zasu ja hankalin wani É—an banzan a kanki, ko ba kiga yanda kika yi kyau ba ne?".
ta juya idanu tare da yin fari tana cewa,"ai baka ce nayi kyan ba".
ya ce,"idan nace zan tsaya faÉ—a miki yacca kika yi kyau ba zamu samu damar fitar nan ba, dan duk lokacin za su tafi ne ba tare da na gama fayyace miki irin kyan da kika yi ba. oya ta ina zan zan cire wannan pin É—in?".
ta marairaice da cewa,"please ka bar ni a haka, wa ye ma zai ganni to bayan a mota zamu je?".
sai kuma ta ɓata rai tana cewa,"wai ma ba gidan su me wancan part ɗin za mu ba?".
ya kalleta yaga yanda ta wani ci kunu tamkar ba ita ba, yace,"can zamu sai aka yi ƙaƙa?, sai aka ce a gidan su babu maza ko babu masu idanu?".
ta ɗan murguɗa baki,"sai ba zan dankama hijab naje gidansu ba tayi tunanin ni ƴar ƙauye ce wadda bata waye ba, ka sa aita gulmana idan mun baro gidan".
"su waye za su yi gulman naki?".
"ko ba tayi ita da muƙarrabanta ba za tayi ita da zuciyarta, don Allah ka barni in je a haka kar ta raina ni".
dariya ta ba shi, but sai ya gimtse yana ɓata nasa ran shi ma, ta durƙusa tayi pleading hannayenta tana yi masa magiyar ita ya barta ta tafi a haka, a ƙarshe dole ya haƙura ya barta, sai dai bai yarda tasa glass ɗin ba ya zare shi yay jifa da shi, ya kama hannunta su ka koma ɗakinsa ya ɗauko facemask ya saka ma ta.
"kuma saura idan munje in ga kin wage baki kina dariya ko murmushi...".
tun bai ƙarasa faɗar abin da zai ce ba tace,"yanda zata ji daɗin cewa zaman ƙunci nake yi da kai ba, ni dai kawai babu ruwanka da ni ka bini da ido kawai".
ya buÉ—e baki da mamaki fal yana cewa,"when?, where?, how?, duk a yaushe kika yi baki har kike magana haka?".
ta turo baki gaba, ta ƙwace hannunta ta ɗauko baƙin glass ɗinsa ta saka masa,"yana yi maka kyau sosai idan ka saka, amma ni ɗaya zaka ke sakawa, promise".
ya karyar da wuya,"i promise you".
hannunsa ta riƙe suka fita, tunda suka hau saman titi kuma duk sai ta koma masa kamar ba wannan ƴar Babyn ba sarkin daru da rigima, wacce ta ke hawar masa bori ya zauna zaman lallashi, wannan wa ta Fulani ta daban ya ɗauko, me faɗa kamar yaƙi, da kuma ba da instructions.
ta dage tana faÉ—a masa in sunje gidan bata yarda ya kalli kowa ba, bata yarda yay magana sama da sau biyar ba, bata yarda ya amsa gaisuwar kowa ba, bata yarda ya cire glass aga hasken idonsa ba.
shi ma ya tamke murya yace,"duk da wa kike?".
"da Muhammad Turaki".
ya saki hannunta ya É—alli bakinta, ta É—auke idonta da ga barin kallon titi ta juyo ta kalle shi.
"to ba sunanka ba ne?".
"a bakin mutane ba, amma ban da naki".
"to ni haka zan faÉ—a".
yay murmushi,"wai to duk wannan cin maganin na mene?, ba fa a haka muka fito ba, ko nayi laifi bisa kuskure ne?".
tayi narai narai da idanu ta ce,"ni kawai bana son zuwa gidan".
"me yasa?".
"bana so muje wannan matar ta ganka, na san dole zata kalle ka, na san dole sai taji wani abu akanka".
tai maganar kamar zata yi kuka.
yay shiru bai ce komai ba, sai da suka yi nisa a tafi sannan ta ƙara cewa,"kuma na san kaima zaka kalleta ko?".
nan ma dai bai ce ma ta komai ba, hakan yasa kawai ta kifa kanta a saman gwiwarta tana jin wani bala'in zafi a zuciyarta, idan ta san haka ne da tun farko tace bata da lafiya ba zata iya zuwa ba.
*_bari nayi amfani da wannan dama wajen miƙa godiyata da nuna jin daɗi gare ku masoyana, tank you so much lovlies for keeping up with this story, ga shi dai muna ta tafiya amma ko kaɗan baku ƙosa da ni ba, duk da inata ƙoƙarin ganin na yanke labarin an gama shi kwatakwata. Anyway don Allah kuci gaba da bani ƙwarin gwiwa ta hanyar yin warm comments ɗinku da ku ka saba, haɗe da yin voting, mun kusa hattamawa insha'Allah._*
*_ina son duk wani makarancin littafin nan tamkar yanda nake son ƴan group ɗina na Halima Hz palace, muaahh to all of you😘😘._*
[9/7, 01:03] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*