Sashe 154
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana ɗorata saman gadon ta zabga masa harara,"ƙafana ba zai kuma iya tafiya ba".
ya zauna tare da kamo hannunta, zata ƙwace ya hana hakan, kissing forhead ɗinta yay kafin yace.
"Allah ya yi miki albarka, Allah yay miki sakayya da Aljannatul firdaus, na gode da kika kula min da kanki, yanda kika saka ni cikin farin ciki, ina roƙon ubangiji ya bani ikon faranta miki har ƙarshen rayuwata, insha'Allahu ba zan taɓa cutar da ke ba, wannan alƙawarina ne".
sai ya saketa yace,"kina jin ciwo a jikinki?".
ta ɗaga masa kai,"ai duk ka ɓalla ni".
"ban ɓallaki ba Hottie, yanzu ma zan ke baki abincin da zai sa kiyi ƙiba ba za ki ɓalle ba".
ta É—aura kanta saman shoulder É—insa tace,"zafi nake ji".
ya ce,"ai na?".
sai tayi shiru, ya sauke numfashi yana shafo gefen fuskarta.
"zai daina, zai daina zafin kafin safiya".
sai kuma ya kira sunanta,"Fulani Nah".
ta amsa,"ummm".
ya ce,"I don’t have all of the words to express how much you mean to me. I can only say that you are the center of my life and everything else revolves around our love for each other. I will keep caring, adoring and loving you forever, during the easy times and the challenges we will face. I love you so much Angel".
ya shiga shafa fuskarta yana faÉ—in,"you deserve a gift from me in return of what you gave me".
"Bacci nake ji". ta faɗa da tsantsar shagwaɓar da ta motsa zuciyarsa, cikin murya me ban tausayi.
bargon ya ɗaga ya shigar da su ciki, da farko taƙi kwanciya a jikinsa saboda tsoronsa da take yi, kuma da ya shiga kalallameta sai ta lumshe ido ta lafe a ƙirjinsa lokaci ɗaya bacci ya ɗauketa.
shi kuma baccin da bai yi ba kenan har akayi kiran asuba, ya ƙura mata ido sai kallonta yake yi kamar tv.
ya zareta daga jikinsa a hankali ya tafi masallaci, har ya dawo bata ko motsa ba, yana taɓa jikinta yaji zafi rau kamar garwashi, yaji hankalinsa yay mugun tashi saboda zafin jikin nata ya wuce tunani.
tarkacen magungunsa dake watse a ƙasa ya kalla, ya duba kaf ciki babu pracetamol, sai can ya tuna akwai acikin maganinta da ke ɗaki, yana zuwa ya tarar babu, sai ya dawo ya ƙara taɓa jikin nata yaji ba wani sauyi.
ya É—au waya ya kira Zaytuna bata É—aga ba, sai ya kira ta Samha, tana É—agawa yace,"kaiwa Zaytun".
jin muryarsa a rikice ta ce,"Hammah lafiya?".
ya buga mata tsawa,"nace ki kaiwa Zaytun".
da sauri ta diro akan gadon ta fita zuwa É—akin Zaytuna, lokacin ta idar da sallah kenan.
ta karɓi wayar hannun Samha da ke yi mata alama da ido, ganin sunan Turaki ajikin screen ɗin taji mamakin kiran nasa a wannan lokacin ya kamata, ta haɗiye guntun yawu kafin tace,"hello Hammah...".
ai tun bata ƙarasa ya yarfa mata zagi yana yi mata masifa akan ƙin ɗaga waya.
baiwar Allah cikin sanyin murya tace,"na shiga uku, Hammah yau ni ɗin?, Allah ya baka haƙuri".
yaja tsaki, ba abin tayi magana ba ya ƙara yarfo mata wani zagin, don haka tayi shiru tana jiran cewarsa.
daki-daki taji yana karanto mata sunayen drugs ɗin da ta san nasa ne, daga ƙarshe taji yace,"wanne me zazzaɓi zai sha aciki?".
ta ce,"babu pracetamol ne?".
daga tambaya sai cibi ya zama ƙari, ya taso mata kamar zai rufeta da duka ta cikin wayar,"in akwai zan kiraki ne".
ta ɓata rai tana jin kamar ta kashe wayar.
"ibuprofen ko pracetamol zaka bata".
"duk babu anan, ki kawo min yanzu".
ta waro ido waje tace,"Hammah asuba ne fa".
yay tsaki,"kaiwa Sameer ki faɗa masa ya kawon yanzu, kar ya taho a ƙafa".
yana gama faÉ—a ya kashe wayar.
ba'ai 5minutes ba sai ga Sameer ya zo, yana fita ko gaisuwarsa bai amsa ba ya warci ledar maganin ya dawo.
ya É—ago Fillo ya zaunar da ita, ta buÉ—e ido a hankali ta kalle shi, zata sa kuka yay saurin cewa,"sorry Angel, sallah za ki yi".
jin ya ambaci sallah ta buɗe ido gaba ɗaya, taƙi yarda yay helping ɗinta sai da kanta taje toilet, duk taku ɗaya idan tayi sai zuciyarsa ta matse, yau rana ta farko da yaji kamar yay ihu saboda rashin samun damar maido da ciwon wani jikinka.
yana kallo ta fito tana dafe bango, ba zai iya jurar ganin yanda take takawa da ƙyar ba, kawai ya miƙe yaje ya ɗaukota, ya kunce towel ɗin ya saka mata jallabiyarsa, ya buɗe wadrobe ya ɗauko hiram ya yafa mata sannan ta tayar da sallah.
after ta idar ta kalle shi kaÉ—an tace,"ina so in kwanta".
ya taso ya ɗaukota ya dawo da ita kan gadon, sai da ƙyar ta buɗe baki ya zuba mata maganin ta sha, tun da ta sha kuma sai ta fara kukan ita Ummi ya kai ta wurin Kaka, tana jin zafi sosai ya kai ta su yi mata magani, acikin kukan kuma bacci ya ɗauketa.
ƙarfe goma sha ɗaya Fillo ta buɗe idonta a hankali, daki-daki ta dinƙa tuna abin da ya shiga tsakaninsu a daren da ya wuce, har yanzu a cikin kanta tana jin haskawar furucinsa na please help da ya ambata yafi sau a ƙirga, bin ɗakin ta dinga yi da kallo kafin ta iya miƙewa zaune.
karaf idonta ya fara sauka akan wani card da ya É—auki hankalinta, ta É—auko tana karanta rubutun da ke ciki, É—auke da handwriting É—in mutum É—ayan nan a duniyarta.
_i am proud of you wifey, very proud of you Angel, you are a precious girft to me from God, i love you so much Angel...Allah ya bamu Æ´aÆ´a ma su albarka. Barka da tashi._
bata san lokacin da wani murmushi ya suɓuce ma ta ba, ta kai hannu zata taɓa cikinta idonta ya sauka akan kwalin waya dake kan blanket ɗin, Samsung W21, kamar ta so ta san wayar, sai ta tuna shekaranjiya ne su Nilfat ke browing suka ganta, ana lissafin kuɗin wayar 1.4something ML, ta ɗauka kwalin tana shafawa.
a lokacin ta ankare da farar takarda dake saman pillow daga gefen kanta, ta kai hannu ta ɗauko haɗe da maƙullan mota guda biyu da suke ajiki.
tana riƙe su a hannunta zuciyarta ta karanta ma ta,_another suprise, a huge suprise._
a sannan idonta ya kai kan wani gajeran rubutu ajikin ƙaramar papper,_Gratification of what you gave me last night._
cike da zumuɗi ta buɗe takardar, doguwa ce ɗauke da dogon rubutu acikinta, takardar shaidar mallakar gida ce da ke ƙasar Ausburg ɗauke da sunanta a jiki, *Halima Muhammad Barkindo.*, ta ɗauki keys ɗin guda biyu tana juya su a hannunta.
bata san lokacin da ta ƙwala ƙarar murna ba, daidai da shigowar Turaki ɗakin, ta kalle shi ta yunƙura zata miƙe sai taji ba zata iya ba, lokaci ɗaya hawayen tsananin farin ciki suka zubo mata.
ta buɗe hannayenta tana kallonsa tattare da so da ƙauna, sunan da bata taɓa ji ya shiga cikin kanta ba, sunan da bata taɓa alkintawa ba a mind ɗinta, sai a lokacin taji wanzuwarsa acikin zuciyarta da ma ruhinta.
"come to me Jannaty...".
tray ɗin hannunsa ya ajiye kan table ya taho gareta, a gabanta ya duƙa ya shiga jikinta kamar yanda ta buƙata, ta kewaye shi tana masa wata special runguma, ta ce,"thank you so much for the gifts, thank you Jannaty, love you more, i'm very proud of you, you made my world so beautiful, Ya Rahman ya saka maka da gidan Aljannah".
ta faÉ—a tana É—ora bakinta a wuyansa tayi kissing É—insa.
"Jannaty...". ta kira sunan nasa bakinta yaƙi rufuwa.
yaja hancinta ya ce,"yau ba Turakin?".
sai tace,"Turaki ina so zan ga motan".
"bakinki kawai ne ya iya faÉ—in sunan Turaki".
ya kamo hannunta ta tsaya akan ƙafafunta da ƙyar, kafin ya ɗauketa suka fita, a downstairs su ka wuce su Sakina dake zaune a parlon su na kallo.
a sanda Fillo taga motoci biyun, a lokacin ta nemi ciwon da ke jikinta ta rasa, ta doka uban tsalle ta maƙale wuyansa cike da tsananin murna.
godiya kawai take zabga masa tare da jero tarin adu'oi, ta nemi wannan kunyar tasa da take ji tun a daren jiya ta rasa.
"Maama tayi min kyautar su, ni kuma naga babu wanda ya dace da su sama da ke. ina sonki da yawa Angel".
sai da ta shiga duk mota biyun kafin ya ɗauketa su ka koma ciki, yana faɗa mata idan taji sauƙi zai fara koya ma ta driving.
ya sauketa a kan kujera, ta shaƙi iskar bakinsa da ta fita a lokacin, ta marairaice murya tare da faɗin.
"you have your breakfast without me?".
ya kalli yanda tayi narai-narai da fuska kaman zata yi kuka.
"ban yi breakfast ba Angel".
"but naji bakinka na ƙamshin mint leave and coffee".
ya ɗaga mata gira tare da miƙewa yaje ya ɗauko tray ɗin da ya shigo da shi ɗa zu.
"kurɓa ɗaya nayi, and am sorry for that".
"wa ya haÉ—a wannan?".
"ni ne".
"ummm".
"da gaske fa, i make this coffee for you, Zaytun na kira ta faɗa min yanda zan yi. tana ta min dariya da tambayar ƙwaƙwaf".
da kansa yay feeding ɗinta har ta ƙoshi, sai bayan nanne ya kira sunanta da Mrs Turaki.
abin da ya faru daren jiya ya dawo ma ta sabo, kunya ta lulluɓeta, ta yi saurin saka hannu ta rufe fuskarta.
"wallah you are so sweet Angel, you finished me yesterday night, shiyasa zan koma kiranki da Hottie, ƴar ƙarama da ke kin zautar da ni".
ba shiri ta ƙara ɓoye fuskarta a jikinsa.
da daddare su na zaune, kan Fillo na saman cinyarsa, yayin da wayarta ke riƙe a hannunta, tun ɗa zu take ta danne danne taƙi rabuwa da wayar, abinka da ɗan ƙauye yayi agogo, magana ma in yay sai ta ɗau lokaci kafin ta ba shi amsa.
"ba sabanban".
tayi murmushi kafin tace,"su Ummi su na gaisheka, Dada tace in ce ka gaida BoÉ—ejo".
"yaushe ku ka yi waya?".
"É—azun da kaje masallaci. Ummi na tayani godiya".
kallon da yay ma ta yasa tayi saurin rufe ido, ya kama hannun yana faÉ—in,"Don Allah Hottie, É—an kaÉ—an fa".