Sashe 57
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kan Fillo a ƙasa tace,"ina ci". "to magani fa?". tace,"shima ina sha Boɗejo". "to Allah ya baki lafiya, kunje asibiti an yi miki tasa-tsai kuwa?".
Fillo ta girgiza kanta alamar a'a. Boɗejo tace,"wannan ai sakaci ne, bara Allah ya kaimu gobe Khalil ya kaiki asibiti su gwadaki, amma wannan jiki naki ke kam ai yana buƙatar binciken likita".
tace,"to BoÉ—ejo na gode...dama Adda Zaytuna tace kina nemana".
"ehh kinga da tausa zaki yi min irin wacca kika min ranar nan, to kuma sai take ce min baki da lafiya". Fillo tace,"ai naji sauƙi, zan iya yi miki".
sosai Boɗejo ta tsaya tana kallonta da matuƙar tausayinta, tukunna tace,"a'a bari kya yi min gobe. yanzu dai ɗauko mopper ki goge ruwan nan kafin wannan marar lafiyar ya farka yaƙi sakkowa akan gadon".
jin ance mara Lafiya Fillo ta É—ago kai ta kalli kan gadon, gabanta sai da yayi mugun faÉ—uwa ganin yacca fuskar Turaki ta kumbura kamar wanda yayi mummunan accident.
BoÉ—ejo ta É—au mayafi tana faÉ—in,"bara naje in dawo, wurin Dikko zanje. in kin goge ki É—an jira ina dawowa kar a barsa shi É—aya, in kuma Zaytuna ta dawo shikenan. ni baccin nasa ma ya fara bani tsoro, Allah yasa dai lafiyar ce".
tana Fita Fillo ta goge tiles ɗin, ta nemi wuri ta zauna tana ta kallonsa, numfashinsa da ƙyar yake fita, tausayinsa take ji har cikin ranta tana yi masa aduar samun lafiya. Turaki ya buɗe idonsa a hankali yana kallon ɗakin, Fillo ta taso da sauri tazo ta durƙusa a gaban gadon ta saitin da yake.
"barka da tashi, BoÉ—ejon ta fita amma tace yanzu zata dawo".
ta faɗa tana kallon ƙasa, ta wutsiyar ido ta kalli yanda ya cije fuska ya miƙe zaune da ƙyar, Turaki ya dinga kallonta babu ƙiftawa, tun ranar da ta fasa masa turare rabon da ya ƙara ganinta, yau ɗin kuma kamar ta rame sosai.
ta gefenta ya sakko daga kan gadon ya wuce toilet without saying anything to her, kanta na ƙasa har sanda ya fito a toilet yana goge ruwan fuskarsa da towel ɗin hannunsa. ya dawo ya zauna gefen gadon tare da kwantar da kansa a jikin gadon, Fillo dai har sannan tana tsugune a wurin sai jan yatsunta take yi.
after some minutes ta miƙe tana ce masa,"zan kirawo Maama".
ta faɗa tana juyawa zata fita. sai taji ya riƙo hannunta dake aikin karkarwa, duk sai ta dabarbarce ta juyo a tsorace, idonta na ƙasa ta kasa kallonsa, dan lokaci ɗaya jikinta ya hau rawa.
ya janyota ta zauna gefen gadon, tare da kamo ɗaya hannun nata ya riƙe sosai. can ƙasan maƙoshi taji yace,"kina so kiyi kwanan ɗakin daga ni sai ke?".
da sauri ta girgiza masa kai tana son ƙwace hannunta daga nasa. bayan ya sauke nunfashi yace,"to saita natsuwarki, bana son wannan tsoron".
ba ta ko sake yunƙurin motsi ba, haka shima yana riƙe da hannayenta har sai da yaji jikinta ya daina rawar sannan ya tallabi haɓarta ya ɗago da fuskarta yana kallonta.
"me ya ramar da ke acikin 5days?". ta girgiza masa kai kawai bata yi magana ba. ya sake cewa,"in tambaye ki za ki faÉ—a min gaskiya?".
tayi shiru bata ce komai ba, sai da ya É—an É—aga muryarsa sama tukunna ta É—aga masa kai da sauri.
yace,"faɗa min dalilin da yasa kika fasa min turare?". tuni ruwa ya kawo idonta tace,"ban sani ba ne, amma zan biyaka in ƙarshen wata yayi".
yace,"gaskiya nace ki faɗa min ba ƙarya ba".
tai saurin É—ago ido ta kallesa kaÉ—an, sai taga ya rufe nasa idon ya kauda gefe É—aya yana girgiza mata kai.
"ina fa kallonki sanda kika fasa, intentionally kika jefar da shi a ƙasa har kina toshe hanci, warin me kika ji yana yi?".
kawai sai ta fashe da kuka tana cewa,"kayi haƙuri dan Allah zan biyaka nace".
yace,"na haƙura kuma na yafe ba sai kin biyani ba, amma idan kin faɗa min reason ɗin da yasa kike toshe hanci akansa".
bata san lokacin da ta saka ƙwayar idonta a nasa ba tace,"nawa ne turaren?".
yace,"50k".
jin ya faÉ—i kuÉ—in albashinsu gaba É—aya tace,"warinsa ne bana so shisa".
Turaki ya sauke dogon numfashi tare da sakin hannunta. kansa jingine da jikin gado ya kulle idonsa. Fillo dai nata kallon fuskar tasa, taji yace da ita,"bani ruwa zan sha magani".
ta miƙe kamar wadda bata da ƙwarin jiki, ta isa ga inda taga ruwan ta ɗauko na cup ɗin dana jarkar, ta dawo ta ajiye a kan bedside.
a hankali tace,"ga ruwan".
ya buɗe idonsa tare da miƙewa zaune sosai. ya buɗe ledan magungunan da Zaytuna ta ajiye duka ya ciri iyakar wanda zai sha, Fillo nata kallon kwalayen maganin jikinta yay sanyi saboda hoton kidney da ta gani ajiki.
ta É—an kallesa kaÉ—an tace,"Adda Zaytuna tace baka ci abinci ba". shima ya kalleta kaÉ—an sannan yace,"nayi loosing appetite". tana jan yatsanta É—aya tace,"ka daure kayi ko spoon biyu ne tukunna kasha maganin".
idonsa a tsakiyar kanta yace,"akwai abincin anan ko sai kin É—auko?".
tace,"ga shi nan a flask". yace,"kaɗan za ki zuba". ta miƙe ta ɗauko flask ɗin da ta shigo da shi wanda Zaytuna ta bata. tana buɗe flask ɗin tace,"Adda Zaytuna ce ta dafa". hakan da ta faɗa sai yasa shi ɗan murmusa kuncinsa, tunaninta zai yi zaton ita ta girka yaƙi ci, bata san ma ko da ita ɗin ta dafa ba zaici. yana kallo ta zuba kaɗan ta miƙo masa. ya karɓa yayi spoon 3 ya ajiye.
tace,"ka ƙara please, babu komai acikinka maganin ba zai maka aiki ba".
idonta na kallon gefe tayi maganar, Turaki ya tsaya yana ta kallonta, kamar zaice wani abu sai kuma ya fasa. ya ƙara spoon 5 akan wanda yaci tukunna ya ajiye, ta miƙo masa maganin ya sha sannan ta karɓi cup ɗin hannunsa ta ajiye.
daga inda take a tsaye tace,"zanje in faɗawa Boɗejo ka tashi". ta faɗa tana shirin barin wajen, sai ta ƙara jin the same abin da yay ɗazu na kamo hannunta ya zaunar da ita gefensa.
haka kawai Turaki ke ƙara jin jkinsa yayi sanyi sosai, still holding Fillo's hand har kusan 3minutes tukunna yay ajiyar zuciya ya saki hannun nata. ita dai ganin baya kallonta yasa ta sami damar kallonsa, da taga ya ɗan motsa kai sai tayi saurin ɗauke idonta. tana kallo within minutes ɗin da yasha magani kumburin jikinsa ya fara sacewa.
Turaki ya duba agogon hannunsa, ya ɗauki wayarsa ya riƙe, wata ajiyar zuciyar ya sauke muryarsa a hankali yace,"you take care of yourself, zanyi tafiya but ba zan jima ba zan dawo, ba zan wuce 4days ba. if you need something meet Zaytuna, be carefull with anything that will put you in to trouble please".
ita dai Fillo kanta na ƙasa idonta na kallon yatsunta, tana jin duk abinda yake cewa, tana jin maganar kamar da ita yake yi, sai dai tasan ba da itan yake ba, wataƙila kamar wancan ranar ne da yace thank you for saving my life tayi zaton da ita yake ashe waya yake yi.
bata san dalili ba amma sai taji jikinta yayi matuƙar yin sanyi da jin zancen nasa, ta ɗago kanta karaf suka haɗa ido, sai taji ƙirjinta ya buga saboda yanayin yacca taga ƙwayar idonsa ta sauya.
sai ta sami kanta da kasa É—auke idonta daga ganinsa, tana kallo ya saki murmushin da ya tsaya a lips É—insa, kamar ita shima haka yake jan yatsun hannunsa.
da taga ya ƙura mata ido sosai sai ta sauke kanta ƙasa ruwan hawaye na cika idonta without knowing the reason why.
taji yace,"jibi zamu tafi, Hong kong zanje. ba za ki yi min adu'a ba?".
duk da haka kanta na ƙasa tace,"da ni kake?".
yace,"ni da waye a É—akin?".
tace,"to ai kaine mutum ba ya gane da shi kake magana".
yace,"to da ke nake, adu'a nake so kiyi min naje lafiya na dawo lafiya sannan na dawo na tarar da ku lafiya".
haka É—aya sai taji wani iri da furucin nasa, yana maganar kamar wanda ke magana da matarsa, in same ku lafiya!, har da ita kenan?, to wace ita a cikin rayuwarsa?. sai yanzu taji wani bala'in tsoro ya kamata akan tafiyar tasa, voice É—inta na fallasa kukan da take sonyi tace,"kai da wa zaku tafi?".
Yace,"ni da Bello".
tayi shiru kamar me dogon nazari kafin tace,"wannan abokinka É—in me abin dariya?".
ya ware idonsa tarr akanta yana mamakin maganartata yace,"ehh shi". tace,"daga kai sai shi zaku tafi?, zai iya kula da kai sosai?, ina nufin kamar yanda ba zai bari wani abu ya taɓaka ba?".
tana tambayar taji tafin hannunsa akan haɓarta ya ɗago kanta, ya ɗago da fuskarta lokacin da hawayen cikin idonta ya sami nasarar gangarowa.
ba tare da sani ba Turaki ya janyota jikinsa yana ƙarewa fuskarta kallo wacce hawaye ke ta sunturi akan kumatunta idanuwanta a kulle. ƙwacewa take sonyi amma ta kasa saboda wani irin kasala da taji yana neman rufeta dalilin jin kanta a kafaɗarsa tana shaƙar wani ƙamshi me bala'in daɗi.
yay taking deep breath yana jin kamar yayi hugging É—inta, he feels like he doesn't want to move away from her, yana jin kamar ya fasa tafiyar just becouse of her, sai dai he has to go, ko dan gudun kar a haÉ—a Bello da fake kaya.
ƙirjin Fillo na bugawa tace,"zanje in kira Maama".
A hankali yace,"to kukan me kike yi?, ko na fasa tafiyar?, ko na kira Bellon ki faÉ—a masa ya kula da ni?, kuma nima ai zan iya kula da kaina".
gaba É—aya sai take jin yacca yake mata magana kamar cikin mafarki ko kuma dai ba da ita bane wata ce daban irinta yakewa magana.