Sashe 107
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turaki ya kalla Fillo da yake jin kukanta na taɓa zuciyarsa yay ƙasa da murya sannan yace,"saboda yana da son zuciya ba lallai ya faɗi gaskiya ba idan akaje wurinsa, mugu ne zai iya cewa ma bai san da maganar ba".
Baffa yace,"kamar yanda kaima baka da gaskiya ba, becoux i cant believe cewan kaje kaima kanka aure ba tare da saninmu ba kawai saboda zuciyarka na ganin abinda ya dace kayi kenan, da ta taimaka maka kana so ka saka mata ba akwai hanyoyin kyautatawa da yawa ba? dole lallai sai ka aureta sannan zaka biyata da abinda tayi maka?".
Turaki yay girgiza kansa yace,"kayi haƙuri Baffa, gani nayi ko duka dukiyarmu aka bata ba'a biyata ba".
sannan yay saurin É—auko wayarsa ya shiga file manager ya lalubo record É—in da yayi yace,"kuma Baffa zaka yarda da ni in kaji wannan".
su Maama sukai shiru suna sauraron Hayyo dake cewa,"ni idan har ka tafi ba zan yarda da cewa iyayenka zaka je ka kawo ba, ka ajiye sadakinta kawai shi ne nasan da gaske aurenta kazo nema, duk da ba ƴata bace amma zanyi abinda uba na gari ya dace yayi a matsayina na wanda yaga an haifeta a titi na taimaka musu ita da uwarta, in kuma ba sadakinta a yanzu ina mai tabbatar maka kana barin wurin nan zan aurawa Malam Mudi ita tunda nasan inda take, sai muje da hukuma aje wurin tsohuwar da ta saceta mu karɓota".
haka suka dinƙa sauraron maganganun Hayyo har zuwa sanda Liman yace da Turaki ya ajiye sadaki, ya jiye maƙullin motarsa bayan ya shaida musu cewa shi maraya ne baida iyaye, Hayyo kuma yace ya ba shi ita sai su haɗu can su zama shege da shegiya su haifi ƴaƴan sunnah.
Baffa ya dinƙa kallon wayar Turakin kamar Hayyo yake gani acikin wayar, Kaka ta zabga salati tana faɗin,"wallahi tallahi wannan muryar Hayyo ce gata nan tarrr, yanzu lalacewar tasa har ta kai ya sheganta yarsa?, kai jama'a wannan duniya ina zaki damu?, ina azzalumai suke so suje da ɗumbin alhaki?, me ya sami Hayyo ni ƴar nan?, ni da nake uwar matarsa ma yana cewa bai sanni ba?, to wallahi tallahi Fillo ƴarsa ce ta sunnah ma kuwa, mutuwar zuciya ce kawai irin tasa da yake cewa a titi ya tsinto su, amma ai Allah yana ji yana gani".
Ummi na kuka sosai tace,"akwai Allah, akwai ranar hisabi, ko da na yafe zaluncin da Hayyo yayi min a zaman aurenmu ba zan yafe sheganta min Æ´a da yayi ba, ba zan yafe masa ba sai Allah ya saka min".
Fillo tai jikin Ummi tana kuka sosai da jin maganganun Hayyo da suke yi mata zafi, kukan da duk ya taɓa zuƙatan wajen.
Kaka na kuka tace,"waye kuwa zai so haɗa jini da Hayyo banda ƙaddara".
Baffa yace,"shi waye shi É—in ne?".
Kaka tace,"Hayyo ai sheÉ—ani ne, ba zaka tabbatar da hakan ba sai ka aura masa Æ´arka, matansa sunfi goma kuma duka babu wacca ya saka, kowacce gajiya take tayi da muguntarsa ta bar masa gidansa, da zarar ya sami abinda yake so a wajen mace shikenan kuma ta zama abar banza a wurinsa tun balle ki sami ciki saboda baya son Æ´aÆ´a, ba ya aje abinci a gidansa kuma baya bari a fita a nema kuma baya yarda masu taimakawa su kawo masa".
ta numfasa ta ƙara cewa,"kaga wannan". ta faɗa tana nuna masa Ummi, tace,"maraicin uba ne yasa tayi zaman gidan Hayyo, har ta haifi wannan ƴa bai daina dukanta ba, saboda kawai ta haihu har sau biyu kuma taƙi tayi zuciya ta bar masa gida, ita kuma ƴaƴanta kawai take tausayi duk da tana da ɗan banzan haƙuri, akan dalilin barinta gidan ma abinci aka aika mata daga gidan wata ƙawata yana zuwa ya haɗa da ita da wadda ta kawo abinci da wannan ƴa yay musu duka, sannan yay mata zagi na ƙare dangi irin zagin da ko dabba ba aiwa shi ba, mahaifinta dake ƙasa kansa na san sai yayi baƙin cikin wannan aure saboda kiran sunansa da yay yana zaga, kuma wallah banda wannan yaro yay jihadi ya aureta ina me maka rantsuwa da Allah siyar da ita zai yi, dan manyan ƴaƴansa mata 3 wallahi tallahi duk siyar da su yay, bafa siya irin ta abayar da sadaki ba, a'a! a taya ɗan mutum a ɗau kuɗi a bashi ya ɗauko yarinyar ya bayar a tafi da ita, kuma da bakinsa zai faɗa yace ya siyar da wance shi baida hurumin rayuwa da ƴaƴa".
kowa ya furta innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, zuciyar Baffa na tafarfasa yace,"siyar da ƴaƴa kamar ba ɗan mutum me daraja ba, ƙwarai ya zama dole hukuma ta kama shi".
Kaka tace,"waye hukuma zata kama?, Hayyon?, yo iyaye nawa ne sukai ƙararsa kuma da anje station yake fitowa, ai lamarin Hayyo sai dai a barwa ubangiji kawai".
Baffa yace,"lamarinsa bana ƙyalewa ba ne, kafin ya bar duniya dole ya gane kurensa, hukuma wacca ta san aikinta ita zata kamasa a wannan karon, ba irin hukumar cin hanci ba".
Kaka ta girgiza kanta kawai dan tasan hukuma ta kama Hayyo ba abu ne me yiwuwa ba, yo a cikin mugun halayen Hayyo wanne ta faÉ—a babba aciki?, ai bata faÉ—i komai ba dan wani abun dole sai an sirrinta.
Baffa ya katse shirunta da faÉ—in,"gobe insha'Allahu zamu je tare da ku".
tace,"to ai ya tashi daga gidan da muka sani, ance yayi kuÉ—i sun bar unguwar ne ma ko garin Allah masani".
Mum tace,"indai É—an garin ne sai aje gidan iyayensa, a kama mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole zai kawo kansa".
Ummi tayi wani murmushi me ciwo, Kaka ma haka sannan tayi ƙarfin halin cewa,"ai babu wanda ya san iyayen Hayyo balle danginsa, duk iyayen da yake amfani dasu wajen neman aure na bogi ne, hayarsu yake yowa, kuma wallahi duk binciken mutum ba zai san ba iyayensa ba ne, hmmm Hayyo fa sai Allah, wanda ya sansa kawai shi ya sansa".
su Hajiya Madina suka shiga jijjiga kai tare da jinjina lamarin, tausayin Ummi ya kama su da ita kanta Fillon.
Baffa na kallon Turaki yace,"you did the right thing my son, auren yarinyar nan da kayi jihadi ne babba, and i am proud of you for that tun da har kai tunanin tsamota daga hannun azzalumin uba, kana da lada a wurin Allah insha'Allah, Allah yayi maka albarka, don't worry komai ya wuce, ina shaida maka naji daɗi ƙwarai da gaske da ya zamana mugun halin mahaifinta ka fara dubawa, ko ni me iya aura maka itace a sanda naji halinsa, but hakan ba yana nufin next time ka ƙara yin gaban kanka ba tare da ka sanar damu abu ba".
Turaki yace,"insha'Allahu Baffa i won't repeat such a mistake again".
yaji muryar Baffan yana sa ke cewa "na yarda da aurenku na kuma saka masa albarka, idan mahaifiyarta da kakarta sun amince kana iya tarewa da ita a yau, i will call Hakimi and inform him, and i will try all my best to make Boɗejo to understand so that ba za'a sami matsala ba...fatana ɗaya ka zama adali a tsakanin matan da ubangiji ya ƙaɗarta maka aurensu, Allah yay ma rayuwar aurenku albarka".
Wani irin Relaxation breath Turaki ya saki tare da faɗin Alhamdulillah ƙasa-ƙasa kafin ya ɗaga murya yace da Baffa,"thank you Father, Allah ya ƙara maka lafiya da nisan kwana, ya bani ikon faranta maku iyaka ƙarshen rayuwata".
sai ya kusa bawa Baffa dariya, kamar ba shi bane ya firgice a É—azu ba, tun balle da yace ya saketa.
Baffa ya kalla Kaka yace,"to Kaka ban san ku a yanda zaku É—auki wannan auren ba, kun yarda da auren Æ´arku da yay babu saninku ko baku yarda ba?".
Kaka tace,"wanne irin rashin yarda Alhaji, wa zai ƙi haɗa jini da nagartattun mutane irinku ai sai dai idan bai samu ba, kuma wa zai ƙi yarda ya aurawa ƴarsa mutum kamar me babban suna, yaro me hankali da sanin yakamata, ai ni sai dai nace Allah ya albarkaci auren kuma mun gode sosai dan ka yiwa wannan ƴa babban taimako a lokacin da ya dace dan inda baka yarda ka amince da auren ba Hayyo siyar da ita zai yi wallahi, babu wani wanda yaywa alƙawarin aurenta".
Mum na kallon Ummi tace,"Maman Fillo baki ce komai ba?".
Ummi ta kalli Fillo dake jikinta tana kuka tace,"to ai ni gani nake yaronku yafi ƙarfin auren wannan ƴa, abun kamar kwata-kwata babu haɗi, ina shi ina auta?, but ba zanƙi ba dan nasan ƴata hannun na gari zata shiga insha'Allah, kawai dai akwai abunda nake dubawa ne".
Ummi tana kallon Turaki tace,"amma me Babban suna zaka iya zama da ita?, kasan tausayi daban so daban, karka ƙwari kanka kace zaka zauna da ita saboda ta taimaka maka, shi aure dan so da ƙauna ake yinsa, in akace za'ayi aure dan taimakon juna kawai ba lallai aji daɗin zaman ba, anfi so ayisa in har da so da ƙauna ta yanda duk za'aji daɗin zamantakewar har ƙarshen rayuwa".
Turaki ya shafo wuyansa bai ce komai ba, Mum tace,"kayi magana, dan ba zai yiwu mu baka ƴa ba alhalin baka shaida mana kana sonta ba, dan haka in har ka san ma baka sonta to a miƙo maka takarda kawai".
da sauri ba tare da shiri ba yace,"ina sonta Mum".
Hajiya Madina tace,"a ina É—in?, ina son yake?".
ya ƙara shafo wuyansa cike da kunya yace,"Allah ina sonta Maama".
Hajiya Madina ta miƙe ta kamo hannun Fillo dake ta aikin kuka, tana dubansa take cewa,"ina buƙatar lefen ƴata nan da 3days kafin na fara tunanin ko zan baka ita".
sai yanzu hankalin Fillo ya dawo jikinta, ta waiga ta dubi Turaki sannan ta kalli Maama tace,"Maama ai ni bana sonsa, ba zan iya aurensa ba".
Mum ta kalleta tayi murmushi, ganin ba wanda ya saurareta ta fashe da sabon kuka tana cewa,"Allah Maama ni bana sonsa, ba zan iya aurensa ba dan Allah kice ya sakeni, ni taimakonsa da nayi saboda Allah nai, dan Allah ya sakeni".
Ummi ta buga mata tsawa,"kul kar na ƙara jin furucin nan daga bakinki".