Sashe 138
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana murmushi ya kamo hannunta ya ɗora a ƙirjinsa daidai saitin zuciyarsa ya ce,"i wish i had the chance to open my heart to you, you would have seen that you are the only one inside without anyone else, kece fa zaɓin Muhammad Turaki, kuma zaɓin Hajiya Madina, kuma zaɓin Hajiya Ramla". sai ya tattaro ta jikinsa ya rungume tsam,"Fulani nah i promise to you insha'Allah zan saka ki murmushi more than yadda na saka ki kuka, ki kwantar da hankalinki babu wata Aisha da zan auro, wasa nake yi, i say it just to see your reaction".
sai ta janye a jikinsa tana tsayawa da kallonsa as if she have never seen him before, har yaushe ya gane tana kishinsa da ya nemi yay wasa da rayuwarta haka?, duk yacca ta ke ɓoyewa da ma sai da hakan ya bayyana ta wani ɓangaren bata sani ba, sai ta tura baki gaba zata kau da fuska yay saurin saka hannu ya tare hakan, ya marairace yana kama kunnensa ɗaya kamar a ɗazu ya ce,"am so sorry ƴar lelen gidan su Zaytun, ki ce kin haƙura kar Hajiyoyin gidan Alƙali su ƙara min tsinin goshi da remote".
daga ita har shi murmushi suke son yi but kowanne sai ya cije, ta kai yatsanta kan goshinsa tana shafa ƙullutun wajen da bai baje ba har yanzu, sai kawai ta ƙyalƙyale da dariya, wanda hakan shi ma ya sa shi dariya, yana kama hancinta yaja.
"kayi sabon ido a goshi". yasa haƙori ya ciji hancinta,"zan rama ne akanki".
Sai kuma ya kwanta itama ya kwantar da ita a jikinsa yace,"shikenan mun shirya?, an daina kukan?, an daina min tsiwa an daina share ni?, an mayar da aurena?".
ba tayi magana ba kawai ta ɗaga masa gira, yace,"thank you". ya faɗa yana shafa sajenta ita kuma tana so ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa.
bakinsa a saitin kunnenta yace,"to sai yaushe kuma". a hankali ta ce,"what?". ta faɗa yana jin saukar ɗumin iskar bakinta akan ƙirjinsa, wanda ya nemi ya haifar masa da kasala, jin yay shiru ta ƙara tambayarsa, sai ya sosa gefen fuskarsa yana faɗin,"just forget, not now".
ya mirgina yana riƙe da ita a jiki yace,"ke yanzu da na baki takarda kawai sai kika ɗauketa as divorce paper?".
kunya ta kamata ta ce,"to ai na É—auka idan aka bawa mace farar takarda sakinta aka yi".
yana wasa da hancinta ya ce,"tunda kin ɗauka ai sai ki sauke...oya bani labarin kukan da ki kai tayi, duk da na san rabi kukan shagwaɓa ne, to sauran rabin na mene?, na son Turaki da kishinsa ko na mene?".
tasa tafin hannu ta rufe masa baki da ido, sannan ta ce,"i want sleep".
ya sauke hannun da yake kan idonsa sannan ya É—ora nasa hannun akan nata da ke bakinsa yace,"its after 4 babu kyau baccin yamma".
ta shagwaɓe tana cewa,"ɗan kaɗan zanyi".
bai ce komai ba ya ɗora kanta a ƙirjinsa, take kuma bacci ya ɗauketa, da kukanta da baccinta suna ba shi mamaki, abu ne da duk basa yi mata wahala, ita dai shekarun ne kawai da ita but komai da take yi na ƴan 4-5years ne. ya kamo hannun da ke da ciwo zai warware bandage ɗin sai yaji ta motsa, hakan yasa ya ƙyale yaci gaba da looking at her innocent cute face.
[9/7, 00:35] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*51*
sai da aka fara kiran sallar magriba tukunna Turaki ya iya zame Fillo daga jikinsa, sanin cewa ba sallah zata yi ba kawai yaja blanket ya rufeta, yay kissing forehead nata sannan ya fita, yana zuwa É—akinsa yay alwala ya wuce masallaci.
a masallaci ya zauna har sai da akayi sallar isha'i tukunna ya dawo, for the first dawowarsa gida bai wuce É—akinsa ba kai tsaye, bedroom É—in Fillo ya wuce, yana shiga ya tarar har yanzu bacci take yi, ya girgiza kansa yana mamakin irin baccinta.
durƙusawa yayi a gaban gadon yana yaye blanket ɗin ya kamo hannunta, ɗayan kuma yana shafa fuskarta sai kallonta yake yana murmushi, fuskar baccin nata kaɗai ya isa ya shaida maka rigimammiya ce, haɗe gefen fuskarsa da tata yayi, ya lumshe idonsa for some minutes ya buɗe, yasa hannu yana jan hancinta yace,"Fulani nah baccin ya isa haka".
ta buɗe idonta a hankali, cikin baccin da yake cinta ta dube shi ta mayar da murfin idon ta rufe tana juya masa baya. murmushi yay ya miƙe tare da hawa gadon ya cicciɓeta ya fita da ita zuwa ɗakinsa.
direta yay a ƙasa yana kama hannayenta ya ɗaga sama, sak irin yacca akewa ƙanan yara idan za'a tashe su, ta buɗe lumsassun idanuwanta ta kalle shi tana sakin kukan shagwaɓa,"ni fa bacci nake ji".
ya rumgumeta yana kwaikwayon muryarta shi ma yace,"ni kuma i want you to wake up, kin barni ni É—aya i feel lonely, ki tashi ko rigima ce muyi".
haka yay ta damunta har sai da ta wartsake tukunna ya ƙyaleta, ya kama hannunta suka isa wajen gado, ya zauna a gefe yana ƙoƙarin ɗorata a saman cinyarsa sai taƙi, taƙi zaman becose she is not feeling comportable saboda period ɗin da take ciki, tana jin ma kamar tayi staining.
"mene amfanin ƙafafun nawa idan ba ki zauna akai ba?".
ta É—an kauda fuska tace,"É—aki zanje".
yaja hannunta har sai da ta juyo ta kalle shi yace,"nan ba É—aki ba ne?".
"to ai toilet zan shiga".
ya miƙe tsaye yana faɗin,"nan ma ai akwai toilet ɗin, muje let me escort you".
ya faɗa yana kama hannunta zuwa toilet, sai ta maƙale a bayansa taƙi shiga, ya janyota zuwa gabansa yana kallonta, ta kifa kai akan cikinsa tana cewa,"ni toilet ɗina ba wannan ba, ina so zanyi wanka".
ya ce,"nan ma ai ana wankan".
tasa taɓara,"ni ba wannan ba to, nawa zanje please leave me".
ta faɗa tana ta maƙalewa a bayansa, bai kulata ba ya buɗe toilet ɗin suka shiga ciki duk da faman tirjewan da take yi, tana kallo ya kunna ruwa a bathtube har sai da ya cika sannan ya dawo da idonsa kanta, su na haɗa ido ta ɓoye fuska a bayansa, ya juyo da fuskartata yana cewa,"kiyi wankan anan".
sai ta shiga dukan ƙafafu a ƙasa cike da kukan shagwaɓar da ke neman juyewa zuwa na gaske tace,"to ai..".
ya katse maganartata ta hanyar É—ora yatsansa saman lips É—inta,"ba na son musu, kiyi anan nace".
tayi narai-narai da idanu hawaye na sakko mata tace,"to ai zan É—auko abu ne".
bai kulata ba ya janyo towel ya bata,"ko kiyi da kanki ko nayi miki".
ta saurin karɓa ba tare da ta yarda ta kalle shi ba.
"zan ɗauko miki ko me kike buƙata".
ya faɗa yana sakin hannunta, yana ganin yacca take ɓata fuska, bai tsaya sauraronta ba ya fita ya rufe mata ƙofar.
tana ta faman ɓata rai tayi wankan, idonta duk ya taru da ruwan hawaye ƙiris yake jira ya zuba, ita fa kawai saboda ya kira mata Umminta ta yarda suka shirya, shi ne zai wani kawota toilet ɗinsa yace tayi wanka.
sai bayan ta gama wanka ne sannan ta ɗaga towel ɗin zata ɗaura, sai ta gan shi ɗan ƙarami sai kace ɗan kwali kwatan yadi, idonta ya haska mata tana fita da wannan ɗan ƙaramin abun shi kuma yana ɗakin a zaune, sai kawai ta turo baki gaba tana kifa kai da bango ta saka kuka.
sai da tayi me isarta tukunna ta ɗaga ido tana ƙarewa toilet ɗin kallo, daga jikin hanger ta kalli wani towel ɗin da alama ma sabo ne, bathtube ɗin ta taka ta ɗauko shi, ta sauke ajiyar zuciya dan ya fi wancan da ya bata abin arziƙi, kuma sai da ta ɗaura taga shima bai yi ma ta ba, taji kamar ta kurma ihu acikin toilet ɗin, sai kuma tsoro ya kamata babu shiri ta nufi ƙofa ta buɗe ta fita kanta a ƙasa.
Turaki na zaune saman gado yana facing toilet ɗin, da ma jiran fitowarta yake tun ɗa zu, Nihal na ƙasa tana jiransa yaƙi fita.
tun da Fillo ta ɗago ido tai masa kallo ɗaya sai ta maƙale a inda take, taƙi yarda ma ta kalle shi, ta rumtse ido tana yunƙurin juyawa ta koma toilet ɗin taji yace,"ki na komawa zan sa nepa su ɗauke wutarsu, ni kuma na fita na bar miki gidan".
babu shiri ta dakata, ta rumtse ido sosai tana baro ƙofar toilet ɗin cikin tafiya me kama da sauri, dan duk ya saka ma mata tsoro, sai da ta kusa zuwa kusa da shi sannan ta tsaya ta rasa ya zata yi, ita ba zata iya zuwa wurinsa a haka ba, ta ɗaga kai ta kalli ƙofa tana tunanin fita, tsoronta ɗaya ne kar ta fita a ɗauke wutar da gaske.
shi dai kallonta kawai yake yi from head to toe, towel ɗin jikinta ko rabin cinyarta bai kai ba, siraran santala santalan fararen cinyoyinta duk a waje, breast ɗinta masu cika tsayayyu sun taso ta saman ɗaurin towel ɗin, ashe duk sirantarta ce take ɓoyesu a cikin kaya, but tana da su masha'Allah daidai misali, ya lumshe idanunsa yana sauke doguwar ajiyar zuciya, lokaci ɗaya hankalinsa ya nemi ya tashi, yasa hannu ya shafa fuskarsa yana kawar da abun da ke neman hargitsa lissafinsa.
muryarsa ta fito a hankali sosai yace,"zo ki zauna". ya faɗa yana mata nuni da kusa da shi, sai taƙi yarda ta kalle shi balle ma ta zauna kamar yanda yace, gaba ɗaya sai yaji yana neman ya kasa jurewa, hakan yasa shi miƙewa ya nufeta.
da sauri kuwa ta juya zata koma toilet ɗin ai ko yay saurin ruƙo hannunta, riƙo ta ɗin da yay towel ɗin jikinta ya kunce ya kusa zamewa, babu shiri ta tafi zata sunkuya but sai ya hanata hakan ya kama bakin towel ɗin ya ɗaure mata da kansa, ta fashe masa da kuka tana janyewa,"ni ɗakina zan tafi".