Sashe 50
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gefensa kuma wata farar tsohuwa ce kamar balarabiya a kan kujera, da siririn farin medical glass a idonta, tayi jugum tana ta kallon jikan nata. lokacin da aka kawo Turaki da Zaytuna asibiti, lokacin ta kira wayar Baffa take sanar masa tana ta kiran wayoyin yaran bata samu, har ta babarsu Hajiya Madina ma ta kira bata samu ba, shine Baffan ke faÉ—a mata halin da suke ciki na cewar suna asibiti, Zaytuna da Muhammad duk sun suma, kuma for morethan 15minutes ba wanda ya farfaÉ—o acikinsu.
a lokacin Granny ta kira ɗanta tace a yanzu ba da ɓata lokaci ba tana son zuwa nigeria, kuma a awa biyar da minti hamsin da biyar sai gata ta a asibitin cikin tashin hankali tana ta kuka, sai dai ko lokacin da tazo ɗin duk sun farka, Zaytuna ma har ta miƙe, shine dai ke kwance saboda ciwon dake jikinsa.
Granny ta numfasa tace,"Ramla dai ta cuci kanta, dan ba zance ta cucemu ba...so do you know what i want from you Muhammad?".
Turaki ya haɗiye abu ya kalleta yana jiran cewarta. "Muhammad ka manta da Ramla, ka manta da ita da abinda ya shafeta, ka samawa kanka lafiya, ka samawa kanka kwanciyar hankalin daka rasa tun ranar da tasa ƙafa ta tafi ta barku...".
Turaki ya katseta da faÉ—in,"Granny do you know what you are saying?". ta jijjiga masa kai,"i know Muhammad, i mean you should forget Ramla in your life, just like she forget you".
sai ya kwantar da kansa yace,"Granny hannunka baya ruɓewa kace zaka yanke ka jefar". tace,"idan ta kama a yanke sai a datse shi a huta, komai ai kamawa take".
kansa ƙasa yace,"but karki manta duk lalacewar uwa uwa ce, how can i forget her?, na fa manta da ita da abinda ya shafeta kike cewa?, how?, ki daina faɗar abinda ba zai yiwu ba Granny".
yanayin yanda yayi maganar sai yay mugun bata tausayi.
sai kuma ya rumtse idonsa zuciyarsa na tafarfasa,"even though I was six years old at the time. Granny har yanzu ina ganin hoton komai tar acikin kaina, ina kallon lokacin da tasa ƙafa tayi tafiyarta ta barmu ba tare da ta ko waiwayi kukan da nake ba, bata dubi kukan Zaytuna dake naɗe aciki showel ba, tayi tafiyarta ta barmu, as if ba daga jikinta muka fito ba, as if ba ita ta tsuguna ta haifemu ba, kamar ba da auren sunnah ta samar da mu ba, inda ace wutar ta cinyemu fa?, da ace mun mutu fa?, da Allah bai kawo Maama a lokacin ba fa?".
lokaci ɗaya sai hawaye ya shiga sakko masa akan kuncinsa, cikin kunnensa yana jin sautin kukan Zaytuna da ta dinga tsalawa a lokacin, yana jiyo nasa sautin kukan dake fita da harufan sunan Mum. yana jin komai kamar yanzu yake faruwa, tana fa kallon yanda wuta ke ci a ɗakin, amma ta tankaɗasa ya koma ciki ta rufe ƙofar ta barsa daga shi sai jaririyar dake cikin gado kusa da inda wutar ke daɗa kamawa, tayi tafiyarta ko tausayinsu bata ji ba, me suka mata?, har yanzu tambayar da yake ta so yayi mata kenan, ya ganta ya tsuguna agabanta ya tambayeta zunubin da suka aikata mata, sannan sai ya roƙar musu yafiyarta, idan ta yafe musu sai ya bata labarin abinda yake ɓoyewa kowa, kowa banda Bello da Zaytuna.
to aina zai ganta?, yaushe zata dawo?.
*Please Comment and Share and Vote.*
[8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*©ï¸Halima h.z*
_Please avoid any mistake._
*24*
"nima da nake mahaifiyarta na manta da ita, na manta na taɓa haihuwar ƴa me kamarta ko sunanta, na jima da cireta a sahun ƴaƴana. saboda haka kaima ka manta cewar ita mahaifiyarka ce tunda har ta iya manta da cewar tana da ƴaƴa, ka riƙe wadda ubangiji ya dubeku ya tausaya muku ya baku ita ta maye gurbinta...Allah ne kaɗai yasan hikimarsa akan hakan, wataƙila ba zaku sami tarbiyya da soyayya daga wurin Ramla ba shiyasa ya ƙaddara faruwar wannan lamarin".
jin maganan Granny ɗin yasa Turaki buɗe idanuwansa, ya buɗe su a daidai lokacin da Hajiya Madina ke shigowa ɗakin. kallo ɗaya yayi mata yaji tsananin tausayinta ya kamasa, ya ƙara jin ƙaunar matar a ransa, haka ne, basu sami soyayyar mahaifiyarsu ba, kuma basu samu tarbiyya daga wurinta ba, amma Allah ya basu wacce tayi musu dukkan waɗannan gatan, wanda iyakacin abinda wadda ta haifesu zata musu kenan.
hijab ɗin dake jikinta fuskarsa ma a karkace ta saka, ya bita da kallo har sanda ya sauke ƙwayar idonsa kan bayan hannunta. tabon ƙonuwar da tayi tsawon shekaru 25 har yanzu yanan bai ɓace gaba ɗaya ba, sai kawai yasa hannu ya goge hawayen da ya sakko masa a lokacin da bai sani ba, idan bai so Maama ba wa zai so?, idan bai ƙauna ce ta ba wa zai nunawa ƙauna?, idan bai kula da ita wa zai bawa kulawarsa?, wataran har yana jin yafi sonta fiye da wadda ta kawosa duniya, har yana jin tausayinta fiye da yanda yake tausayin Mum ɗinsa.
Hajiya Madina ta ƙaraso bakin gadon, Granny na amsa sallamarta, jikinta duk a sanyaye taja kujera ta zauna, ta dubi Turaki da muryanta da yay ƙasa tace,"sannu me Babban suna". ya amsa da,"yauwa Maama, thank you so much for your care".
ganin yanda ta ƙura masa ido sai ya sauke idonsa ƙasa, yana jin nauyinta na shigarsa, ya sani yayi mata laifi. laifi har guda biyu a rana ɗaya, ya saɓa umarninta na cewa duk inda zai ke tafiya yanzu suke tafiya tare da Khalil, sannan yazo yasa kansa a situation ɗin da ya shiga, saboda wannan condition ɗin da yake shiga ne a duk sanda ya shiga ɗakin mahaifiyarsa shi yasa ba'a so ya shige shi, yasa ma aka rufe ɗakin gaba ɗaya Baffa ya ɓoye key ɗin, ya gargaɗe shi da ko da wasa kar ya ƙara tunkarar ɗakin, tunda duk sanda ya shiga yana tunawa da komai da ya faru a ranar da Mum ta tafi ta barsu, sai ya dinƙa jin komai tamkar a lokacin yake faruwa, sai ya dinƙa ganin yacca wuta ta ke tashi da yanda ya dinga kuka Zaytuna ma tana yi, sai yake jin kukan a cikin kansa.
hakan sai yasa yake jin wani irin raɗaɗi, ya dinƙa jin wani irin abu a tare da shi da ba zai iya kwatantasa ba a yayin da yaga hotonta. idan yana ganin hotonta sai yaji kamar ya cirota daga cikin hoton ta zama a zahirance, yay mata kallo na zahiri sai ya rungumeta ta yanda ɗumin jikinta zai ratsa shi, taci gaba da rayuwa tare da su ko da ace ba zata so su ba, shi dai kawai ya dinga ganinta yana jin daɗi, yake yi mata duk wata kalar biyayya, ya kuma nuna mata zallar soyayyarsa, irin wannan soyayyar da ta ke only between child and his mother.
alƙawarinsa ne daga zarar da ya sami job ba zai dinga barinta tana zuwa office ba, ta gama yiwa gwamnati aiki, shi zai dinƙa biyanta da kuɗin da yafi wanda take samu ba tare da tayi aikin ko da rubutu a takarda ba, alƙawarinsa ne zai nema mata wacce zata dinga kasancewa tare da ita idan baya kusa da ita, zai nema mata yarinya kamilalliya kuma kimtsatstsiya, irin yarinyar da ta san darajar uwa, irin wacce tasan kalar soyayya da kulawar da ya dace a nunawa uwa, irin wacca yasan ko da a bayan idonsa ba shi da haufin ba zata bari ko da ƙuda ya taɓa mahaifiyarsa ba.
ya ƙara ɗago kai yana kallon Hajiya Madina, wacca a yanzu tayi ƙasa da kanta tana goge hawaye. sai ya rumtse ido sosai yana jin wani ɗaci a zuciyarsa. a hankali yace,"dan Allah Maama ki daina kuka a gabana, bana so, yana ɗaga min hankali...kiyi haƙuri ji nayi kamar idan na shiga room ɗin Mum zan ganta, naji ne kamar tana kirana a lokacin, dalilin da yasa na buɗe kenan...kuma dana shiga sai ban ganta ba, ban ganta ba ko da inuwarta sai hotonta".
ta É—ago tana daÉ—a goge hawayenta da cewar,"me Babban suna bana so naga wani abu ya sameka, bana so ko kaÉ—an. amma wannan hawayen ba naka bane, na Ramla ne, ina ji inama na san inda take naje na dawo da ita, ta dawo muci gaba da rayuwa tare. ta zauna tare da Æ´aÆ´anta ko sa sami kwanciyar hankali, babban damuwata shine rashin sanin halin da take ciki".
Granny tace,"shekarun aka faÉ—a muku kwana 25 kacal, idan zaku yarda da ni ku yarda kawai, ko da ace zaku samu labarin Ramla, ina jin sai dai ku sami labarin mutuwarta".
Maama tayi shiru tasa handky tana ƙara goge hawayenta tace,"in Allah ya yarda tana raye, me Babban suna yace yana ji a jikinsa tana raye kuma in a safe place".
Granny tace,"ke komai aka faɗa sai dai ki faɗi view ɗin wani me Babban suna, to ai sai kuyi ta zaman jiran ganin dawowarta, haka zaku zauna har zuwa busa ƙaho, zai fi muku ku haƙura da ita kawai".
Turaki yace,"insha'Allahu zata dawo". ya faɗa da sautin murya mai matuƙar ban tausayi.
Hajiya Madina ta kallesa tace,"da ma da kanka ka buÉ—e É—akin?".
sai ya ɗaga mata kai alamar ehh. lokaci ɗaya zuciyarta taji rashin daɗi, taji tana dana sanin abinda ta yiwa Fillo, taji tausayin yarinyar ya kamata, taji ta ƙara son yariyar a ranta, taji ta ƙara ƙwaɗayin auren yarinyar wa Turaki, her only beloved son Muhammad Turaki.
"Me Babban suna nayi zaton Fillo ce ta buɗe zata yi aiki a ɗakin, da ta kirani nazo naga condition da kake ciki sai na yanke mata hukunci me tsauri, tana ta faɗa min bata da laifi ashe gaskiyarta take faɗa min ni kuma naƙi sauraronta. Allah na gode maka da ban yanke hukuncin da zanzo ina da na sani ba, niyyata muna komawa gida zan sallamesu ita da Kakarta, a zatona duk itace silar halin da ka shiga, ashe dai ƙoƙarin taimakon naka take da gaske".