Sashe 62
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fillo dai kuka kawai take yi tana jin zuciyarta kamar ta faso ƙirjinta, ita ake bawa laifi?. gaskiya ko Yami da Kaka zasu haɗu su kasheta bata jin zata iya yin abinda suke so akan Amir, in har dan ta ɗaga kiran Amir ne ko ta basa damar zuwa gwara ta mutu, dan ko kaɗan bata son jinsa balle ganinsa.
Kaka tace da ita,"ni dai ban taɓa tunanin a ɗan guntun ililimin da kika samu daga wurin Amir ba, ilimin da wanda ya haifeki ya kasa baki shi, zaki iya butulcewa Amir ba, ko da kuwa me zai yi miki, irin faɗi tashin da yaron nan ya dinƙa yi a game da rayuwarki ta inganta da kuma lafiyarki yafi ƙarfin wulaƙanwa daga gareki. amma babu komai iya abinda kika yi ma kin zubar min da mutuncina a idon iyayensa, na kuma gode, domin babu wanda zai yarda cewar bani na saka ki ba".
Fillo na kuka sosai ta É—ago ta kalli Kaka tace,"shikenan ko mene ya faru sai a É—ora min laifin?, me yasa ba za'a tambaye ni abinda yayi min ba?".
Yami ta galla mata harara tace,"rufewa mutane baki, ba'a haƙuri ma'aikin Allah yay haƙuri?, ko kuma ba'a yafiya muke yiwa Allah laifi mu nemi yafiyarsa kuma ya yafe mana. to wallah tun muna shiri da juna ki sasanta tsakaninku a yau. nace masa yazo, dan haka ki tafi da wayar kwa haɗu da shi acan. mu ba mutanen banza bane da sai da aka tsayar da maganar aure tsakaninku sannan ki nuna mana ba haka ba, ƙarya kike yi kinyi kaɗan".
Kaka tace,"ni dai kawai in har na isa dake to komai da ya faru tsakaninku ya wuce daga nan inda kike, in kuma ban isa dake ba zan gani. kuma insha'Allahu nima zan juya miki baya ata dalilin hakan, wallahi sai na nuna miki ban taɓa saninki ba, kallo wannan sai ya daina shiga tsakanina dake balle har ki samu ikon ci gaba da zama tare da ni".
jin furucin Kaka yasa Fillo ta dinƙa kallonta babu ko ƙifce, ji take ina ma ta haɗiyi zuciya ta mutu, anya ma Amir bai asirce mata Kaka ba?, ko da yake babban asirin da zakai wa mutane akan suƙi ganin bad side of you shine ka zama mutum na ƙwarai a idon duniya. ta tashi ba tare da tace komai ba tai fuuu ta fice daga ɗakin tana ƙara sakin kuka.
a ƙofar ɗakin taga Maijidda a tsaye tana hawaye, tai mata kallo ɗaya ta ɗauke kai tayi gaba abinta, Maijidda tabi bayanta tana kiranta, Fillo ta juyo a fusace tace da ita,"da kika iya zuwa kika faɗawa Yami na butulce masa why can't you ki faɗa mata shi irin wulaƙancin da yay min, why not ki faɗa mata ya kira ni da ƴar zina ko sa nuna masa kuskurensa, amma sai kika karesa kika bar laifin akaina ni ɗaya. babu komai, thank you for that, ko yanzu kin nuna min matsayina wurinki, kin nuna min ni ɗaya zan iya fighting akanki ba dai ke kiyi akaina ba".
Maijidda ta riƙo hannunta tana so tayi mata magana amma Fillo cikin ƙunar ran da take ji ta fizge tayi gaba abinta. Maijidda nace mata,"wallahi ni bancewa Yami komai ba, ita ta fuskanta da kanta shine ta ɗauko wayar ta kawo miki amma wallahi ni ko ɗaga wayar Amir ban ƙara yi ba tunda kika faɗa min abinda yay miki".
Fillo dai ko tsayawa bata yi ba balle ta tsaya sauraron abinda Maijidda ke faÉ—a, dan tuni ta toshe kunnenta daga jin abinda ma zata ce mata wanda bata ganin she can believe her.
har ta shiga parlon Hajiya Madina bata daina zubar da hawaye ba, da tarin tunani fal cikin ranta a game da Amir da kuma Kamal, mutumin da ta fara haÉ—uwa da shi lokacin da ta gudo daga gida, kuma mutumin da yace ba zai iya auren Æ´ar gaba da Fatiha ba.
ganin babu kowa a parlon kai tsaye kitchen ta wuce, tana shiga ta kunna tap ta wanke fuskarta acikin sink, jin motsi kamar an shigo kitchen ɗin tai saurin saita natsuwarta tana daɗa komar da hawayen dake ƙoƙarin sake sakkowa.
"menene Fillo?". taji muryar Hajiya Madina a bayanta, hakan yasa ta juyo da sauri tana durƙusawa ta gaida ita.
Hajiya Madina ta ƙarasa shigowa cikin kitchen ɗin, tace da ita ta miƙe. tana kallonta sosai tace,"kukan me kike?, wani abin aka yi miki?".
Fillo ta girgiza kai,"a'a Maama, kaina ne ke ciwo".
"kuma shine kike kuka haka, baki san zaki ƙarawa kanki ciwon ba ne?". tayi shiru bata ce komai ba.
Hajiya Madina tasa hannu ta taɓa kan nata sai taji zafi rau. "subhanallah, kin sha magani?".
ta girgiza kai tana so ta riƙe sabon kukan dake ƙoƙarin zuwa. "ya haka Fillo, banda abinki ba sai da lafiya ake yin komai ba, sai kisha magani kiyi kwanciyarki tunda ga Ɗausiyya. maza jeki bedroom ɗina akwai magani cikin drowern madubi, ki buɗe ki ɗauka sudrex ki sha. sai kije ki kwanta zuwa anjima".
tace,"tom na gode Maama". sai tasa hannu a gefen zanenta ta ciro key na mota. Hajiya Madina tasa hannu ta karɓa tana faɗin,"thank you very much". kan Fillo a ƙasa tace,"kiyi haƙuri ranar ban sami damar faɗa miki ba, naga idan nace sai nazo na faɗa miki before muyi taking any action zasu cimma burinsu ne, thats why na tafi ɗakin Hamman kai tsaye".
Hajiya Madina ta dinƙa kallon key ɗin babu ko kifta ido, cikin idonta haskowa take yi wai Turaki na driving ga babban mota yayo kansa kuma babu burkin da zai taka ya ƙwace, wanne kalar mummunan haɗari ne zai faru?, wataƙila shikenan rayuwar Turaki ta ƙare kenan kamar yanda suke so, ina alƙawarin kula da su data ɗauka?, tai saurin rumtse ido tana girgiza kanta da kawar da abinda ke cikin kanta.
ta dafa shoulder ɗin Fillo ta ƙara ce mata,"na gode, ina miki godiya da ƙoƙarinki wajen ganin rayuwar ɗana ta kuɓuta, insha'Allahu a wannan shekarar da ke za'a yi aikin hajji, ƙafata ƙafarki zuwa saudiya Fillo".
Fillo na kallon fingers É—inta tace,"Na gode Maama Allah kuma ya amsa".
sai taji kawai Hajiya Madina ta janyota jikinta tayi mata side hug, tana jin ruwan hawayen da ya fito daga idonta ya sauka akan kafaÉ—arta. muryarta da rauni tace,"yanzu ba don ace Allah ya nufeki da jinsu ba shikenan komai da suka shirya sai ya faru ko?".
Fillo dai tayi shiru bata ce komai, illa iyaka tsananin tausayin Hajiya Madina dake acikin ranta. ta janye a jikin Maama tasa gefen mayafinta ta goge mata fuska tace,"please Maama stop crying, adu'a kawai zaki ci gaba da yi, Allah ya ƙara kare Hammah su kuma Allah ya shirye su".
Maama tace,"insha'Allahu, je ki sha maganin. hope kinci abinci?". tace,"zanci yanzu sai na sha maganin". Maama tace,"akwai sauran breakfast a dining, ki É—iba ki wuce da shi É—akina sai kici acan, ki tabbata fa kinsha maganin".
Fillo bata wuce ba ta sunkuyar da kanta tana wasa da gefen mayafinta, Hajiya Madina ta fahimci tana so tayi magana, hakan yasa ta kamo hannunta tace,"do you have something to say?". ta É—aga kai tace,"ehh Maama, dama ce zanyi hope ba wanda ya san zaiyi tafiya?".
da mamaki Hajiya Madina ke kallonta, ai tayi zaton daga ita sai Bello suka san da batun tafiyar Turaki Hong kong. kan tai magana Fillo tace,"dama naji yana waya da Hammah Bello ne akan tafiyar". Maama tace,"ehh babu wanda ya sa ni, na kuma hana Khalil yay maganan ma if muna tare. je ki sha maganin bana son ciwonki".
Fillo ta fito a kitchen ɗin, Hajiya Madina tabi bayanta da kallo, tana ƙara jin yarinyar na shiga can cikin ranta.
a dining Fillo ta zuba chips da awara da souce, ta hau sama ta É—auko maganin sannan ta dawo ta É—auka abincin da wuce É—akinsu, kamin ta fito Khalil da ta samu a parlo yana kallo yana ta tsokanarta da acici. kaÉ—an ta samu taci abincin saboda bakinta da take jin babu taste, tana shan magani ta kwanta a wurin, ko da teacher É—insu yazo ma bata samu ta iya zuwa ba, ÆŠausiyya na tashinta tace ta faÉ—a masa bata da lafiya.
bata tashi ba sai 12, shima ƙarar wayar ɗakinsu ce ta tasheta. daga ɓangaren Nihal tace da ita,"Fillo please if you are not doing anything zo ki taimaka min da gyara closet ena".
Fillo tace,"toh". ta ajiye wayar ta shiga toilet ta wanko fuskarta sannan ta fito ta wuce.
tana shiga parlo ta tarar da Zaytuna zaune, sai taji gaba ɗaya ta kasa ɗaga ƙafarta saboda azaban kunyar Zaytuna ɗin. sim sim kanta a ƙasa ta ƙarasa shiga ta durƙusa har ƙasa ta gaida Zaytuna.
Zaytuna dai data san komai kuma ta fahimci komai sai tayi murmushi sannan ta amsa gaisuwar. tace da ita,"sai yanzu kika shigo?".
still kanta na ƙasa tace,"na shigo tun safe, Maama tace na kwanta saboda kaina dake ciwo".
"ayyah Allah ya sauƙe, ko ayi allura?".
cikin azama Fillo ta miƙe tayi upstairs bayan tace,"a'a na warke".
Zaytuna ta rakata dariya, ta jima bata ga me tsoron Allura kamarta ba, duk zafin ciwo aka ambaci allura sai tai firgigita ta taashi wai ta warke, ko da ace ciwon cinta yake.
a ɗakin Neehal tare suka gyara kayan closet ɗin, Nihal sai labari taketa bata, mostly duk akan school ne wanda hakan ke ƙarawa Fillo jin kwaɗayin tayi karatu sosai, har itama ta kai matakin university, dama Maama tayi mata alƙawarin indai lesson teacher ɗinsu ya bada good perfomance akanta to zata zana private waec, in yaso idan zata je malasia course na phd nata sai su tafi tare, wanda hakan ya ƙara mata ƙaunar Hajiya Madina.
sosai Nihal ke burgeta saboda sauƙin kanta, ita da Khalil sune kaɗai suka yo halin mahaifiyarsu.
after azhar Fillo na parlon BoÉ—ejo tana yi mata tausa, BoÉ—ejo sai labarai take yi mata kala-kala. kuma labarin sosai yake yi mata daÉ—i, wani wurin tayi dariya wani wurin kuma tai murmushi, wani wurin kuma ta jinjina irin tuggu da ke cikin gidan sarauta, cikin ranta tana godiya ga Allah da yasa bata da haÉ—i da sarauta.