Sashe 79
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yami tace,"Allah ya amince". Turaki yasa hannu ya shafa fuskarsa tukunna ya yunƙura zai miƙe sai yaji Yami da Kaka na maimaita kusan magana mai shigen wacca yaji ɗazu da yana shigowa.
"ashe kuma lokaci yazo to ubangiji Allah ya sanya alkhairi".
ana cikin wannan halin suke faÉ—ar kalmar Allah ya sanya alkhairi!, to ko dai duk tsananin tashin hankali ne yasa kowa ya fita a hayyacinsa har yake faÉ—ar abinda bai kamata ba.
sai da ya isa bakin ƙofa sannan ya juyo yana kallon Kaka yace,"kuma babu gidan wasu ƴan'uwa da zata iya zuwa can?".
Kaka tace,"babu, duk inda ya kamaci ace an bincika duk an duba. dan shi wanda ma zai aureta da kansa yaje can dangin mahaifinta ya duba, kwanansa ma biyu acan É—in, amma ko da ya dawo yace wallahi bata can".
Kaka ta faÉ—a tana sake fashewa da kuka.
Turaki ya dinga kallonta kafin ya fice daga É—akin ba tare da yayi musu sallama ba. ya wuce yana maimaiata kalmar wanda zata aura cikin ransa.
daga nan kai tsaye É—akin Maama ya wuce, lokacin da ya shiga zaune ya sameta a gefen gado ta zuba uban tagumi. har ya cire takalmansa ya shigo ya zauna kusa da ita bata sani ba, sai da ya janye hannun da tayi tagumi tukunna tai firgigit ta É—ago tana kallonsa. tana É—ago ido ta gansa sai ta fashe da kuka tare da kifa kanta a kafaÉ—arsa.
ya rumtse idonsa sosai yana jin kukan nata na taɓa zuciyarsa tana ƙara matsewa da damuwar da take ciki, yasa hannu a kanta yana cewa,"innalillahi wa'inna ialihi raji'un, Maama whats wrong?, kukan me kike Maama?".
ya faɗa dan yana so ya ƙara tabbatar da komai daga bakinta, amma da mamakinsa sai gani yay ta ɗago tana yi masa zancen da ya ɗaure masa kai matuƙa ya kuma rasa ina ta nufa.
"Me Babban suna ka taɓa ce musu kana sonta ne?, ko kuma ita tace maka tana sonka ne da har ka amince musu?, yanzu shikenan ni ban isa ba, ban isa ai magana da ni akan abinda ya shafi rayuwar ɗana ba?, kuma a rasa a lokacin da zaa shirya bikinka sai lokacin da akaga ina cikin tashin hankali, me Fulani Azima ta shirya?".
sai kukanta ya ƙaru sosai hakan yasa tayi shiru tana ƙara kwantar da kanta a kafaɗarsa.
"Maama ban fahimci abinda kike son cewa ba, me ya faru?".
sai ta ɗago da kanta ta kalle shi sosai, a ƙwayar idonsa ta gasgata cewa bai san duk abinda ke faruwa ba. saboda haka sai ta miƙe tsaye ta kamo hannunsa tace,"ka muje ka faɗawa Baffa da gatanka, kai ba maraya ba ne, dan haka ba irin wannan shirin kayi ba, ba irin wannan tanadin ka yiwa aurenka ba".
bai iya cewa komai ba har suka fita daga ɗakinta suka bar part dinta suka nufa na Baffa still tana riƙe da hannunsa. suna shiga suka tarar da Baffa zaune a parlo yana kallon news ya ɗora hannunsa akan tumtum ɗin dake kusa da shi.
Hajiya Madina ta nemi kujera ta zauna tana rufe fuskarta da duka hannunta biyu, Allah É—aya yasan abinda take ji a zuciyarta, kuma ta lura in bata yi da gaske ba zuciyartata na gab da bugawa.
Turaki ya kalleta ya kalli Baffa wanda ko juyowa bai yi ba ya kalli inda Maama take, dan haka abin sai ya ɗaure masa kai ya dinƙa kallon su 1 by 1, abinda zai iya rantsewa bai taɓa gani ba a tsakaninsu ba kenan tsawon rayuwarsa, fushi da junansu dai, shi ko irin wannan saɓanin da ake cewa ana samu tsakanin Mata da Miji ma bai taɓa gani ba ko da a fuskokinsu. to me yake faruwa ayau ɗin?, duk akan ɓatan yarinyar ne ko ya?, me Maama take son faɗa masa ne ɗazu da bai fahimta ba?.
sai ya sauke ƙafafunsa ƙasa ya zauna daga gefen kujerar da Maama take, ya kai hannunsa ya ɗora akan yatsun ƙafarta yana jin wani abu na tsarga masa. tunaninsa ɗaya ne me ya saka masa Maama zubar da hawaye irin haka?. bai san lokacin da ya haɗe yatsunsa ba ya dunƙule, banda akan ƙafar Maama yake babu abinda zai hana shi nausar koma menene.
sai da ya rufe idonsa ya buɗe tukunna ya buɗe baki yace,"Barka da Rana Baffa". a sannan ne Baffa ya gyara zamansa yana kallonsa yace,"yaushe ka sauka?". yana kallon mahaifin nasa da son gano abinda ke faruwa yace,"ban jima ba. na baro Bellon acan zai ƙarasa projects na jiya da kayi magana".
tun ajiya da suka yi waya da Khalil yaso ya taho amma sai Baffa ya kirasa yace zai yi representing nasa a wani program da yake da shi da safe, dalilin da yasa ya zauna É—in kenan, kuma ayau É—in ko Bello bai san ya taho ba saboda daga can airpot yayi.
Baffa yace,"an dawo lafiya?". yace,"lafiya lau".
shi dai jikinsa duk a sanyaye yake, musamman da har yanzu yaji Maama na kuka kuma Baffa ko kallon inda take zaunen bai yi ba. baya so yayi saurin interfering shi yasa yay shiru, amma sai yaji ba zai iya jurar jin kukan Maama ba, hakan yasa idonsa a ƙasa yace.
"Baffa da akwai wata matsala ne?".
Baffan yace,"ita Babar taka bata faÉ—a maka ba ne?".
Turaki ya É—ago ido ya kalli Hajiya Madina sannan ya kwantar da kansa gefen gwiwarta yace,"a'a, bamu zauna da ita ba tukunna".
Baffa yace,"to gobe bayan an idar da sallar juma'a insha'Allahu za'a É—aura maka aure, kai da Æ´ar uwarka Ilham, dan haka sai ka zama alert".
da wani bala'in shock Turaki ke kallon Baffa, maganar na maimaituwa acikin kansa. bai san sanda ya furta,"aure kuma Baffa?, dama ana irin wannan auren?, Baffa aure ban shirya ba kuma bada yarinyar da nake so ba?".
kamin Baffa yay magana Maama ta buɗe fuskarta da tayi shaɓe-shaɓe da hawaye tace,"kaji ai zancen da nake maka ba. yanzu tsakani da Allah idan har aka yi masa hakan an masa adalci kenan?, ina aka taɓa yiwa mutum aure ma bai san da zancen ba sai kace wani gantalalle, and beside ita kanta matar da aka lalaƙa masa bai ce yana sonta ba, haba Baffa ka dawo cikin hayyacinka mana, ɗanmu fa da gatansa taya za'a ce za'a masa irin wannan auren da ko mara gatan ma ba'a yiwa irinsa, abar ta batun ma ni a sanar da ni tunda dama ni ba kowa bace, amma dai at first ai ya kamata shi a sanar da shi in ya amince sannan, idan ma kuma dolen ake so ayi masa sai a sanar da shi tunda wuri ba wai sai a ƙurewar lokaci irin haka ba, kawai tsakani da Allah dan anga yaro yana da biyayya sai ake zaluntarsa duk ta inda aka so, wannan ba daidai bane wallahi, kuma Allah ko kotu muka je sai an ƙwatarwa ɗana hakkinsa".
Baffa ya ɗago ido ya kalleta da kyau yace,"you are free to go there Madina, ki shigar da ƙara gaba da kotu kinji. abu ɗaya kawai nake so in sanar miki shine babu mahaluƙin da ya isa ya hana wannan auren. duk fitinar da zaki tayar wallahi sai dai ta ƙare miki ke ɗaya, wannan batu na aure magana ce ta mahaifiyata, saboda haka babu uban da ya isa ya hana, ɗa nawa ne ba na wani ba, kuma tun a jiya na faɗa miki muddin kika nemi ki ɗaga min hankalin ki tada fitina akan wannan batun, to tabbas zai yanke tsatstsauran hukunci akanki".
Hajiya Madina ta ƙara fashewa da kuka sosai. Turaki dai na zaune kamar gunki sai kallon Baffa yake kamar yana kallon sabon mutum. sai da Hajiya Madina taci kukanta sosai tukunna ta ɗago tace,"muddin ina raye, muddin da lafiyata babu wanda ya isa yaywa ɗana auren dole, sai kace wata mace. abunda ko ada can ba'a yi ba, idan ma auren dolen ake so ayi masa a fara faɗa masa mana, ba wai aje a ɗauko ɗiyar matar da ba ƙaunarsa ta ke ba a haɗasa da ita".
sai tai ta ɗauke idonta daga kan Baffa ta maida kan Turaki, tasa hannu ta ɗago fuskarsa daga saman cinyarta da ya kwantar, ta kalla cikin idonsa tana ganin yacca ƙwayar ta sauya kamar bata shi ba, taji wani bala'in tausayinsa ya kama shi, yana da mugun haƙuri kuma yana da tsananin biyayya ga iyaye ko da ace zai cutu, tana kallonsa tace,"kana da ni Hammah, ni mahaifiyarka ce da ba zan iya zuba ido naga ana cutarka ba, saboda haka ka faɗa min zaka iya auren Ilham ko ba zaka iya ba?, ka shiryawa wannan auren ko baka shirya masa ba?".
Turaki ya haɗe murfin idonsa ya rufe yana jin wani abu na taso masa daga ƙasan zuciyarsa, dama har yanzu shi under 20years ne shi bai sani ba?, dan a ganinsa yaron ma da yake 20years ba za'ace zaa masa irin wannan auren ba, me yasa Baffa?, me yasa zai biyewa rikicin tsufan Boɗejo?, ofcourse baya san wannan auren, kuma ko da ace zai iya so ɗin kukan Maama kaɗai na iya sa shi ya ƙetare umarnin Baffa da bai taɓa ƙetarewa ba tunda aka haife shi, to amma sai dai Baffan ya karya shi da furucisa guda ɗaya, ya sagar da shi daga duk abinda yay niyyar yi.
dan shi tanadin da yake Baffa na gama zancensa daga nan sai ya miƙe yaje ya sami Ilham ɗin yay mata cin zarafin da ko da gawarsa ba zata yarda a ɗaura mata aure ba, to sai dai a yanzu Baffa ya gama da shi tunda har yake batun zai ɗauki tsatstsauran mataki kan Maama, bijirewar tasa ba zata haifar da komai ba sai ɗa mara ido.
dan haka zai amince ya auri yarinyar, amma ya tabbata da kanta zata bar gidan, dan ba zata taɓa samun fuskar zama da shi ba, ya sa ni ita ta amince tana sonsa tunda har aka yarda da auren, but she will regret.
yanzu baida lokacin yi mata komai saboda ba abinda ke gabansa ba kenan, neman Fillo ne a gabansa yanzu.