Sashe 67
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya dinƙa kallonta da mamaki kafin ya iya buɗe baki yace mata,"aje". ta maƙe kafaɗa ba tare da tace komai ba. ya ƙara ware idonsa yana kallonta, ta rufe ido ta cije fuska tana son janyewa a kusa da shi ta tashi.
jin ba zai saketa ba ta buÉ—e ido ta kallesa tace,"ni wannan nake son sha ba magani ba, don Allah ka bar min".
bai san time ɗin da ya saki baki ba yana kallonta, in bai manta ba lokacin da aka kwantar da ita a asibiti uban malts ɗin da aka ajiye ai duk ƴan dubiya aka dinƙa bawa saboda bata sha, hasalima ko anyi forcing nata tasha sai tayi amansa, amma yanzu shi take ce ma malt take son sha.
sai ya sassauta riƙon da yay mata yana ƙara tamke fuskarsa yace,"aje nace".
ta kallesa taga yanda idonsa ya kaɗa yay jawur, sai kawai ta kifa goshinta akan ƙafarsa ta fashe da kuka.
ya waiga yaga har yanzu Ilham bata fito a kitchen ba, dan haka da azama ya miƙe ya ɗau ledan drugs ɗin sannan ya kama hannun Fullo suka fice daga parlon, tana ta tirjewa yaƙi sakinta har sai da suka shiga ɗakinsa, ya wurgata kan gado yana saka key ajikin ƙofar, sai dai abin da ya matuƙar ba shi mamaki yana waigowa yaga ta buɗe roban malt ɗin tana zubar da shi a ƙasan tiles.
*vote, comment and share.*
[8/29, 12:57] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*30*
Turaki ya harɗe hannayensa a ƙirji yana ta kallon yanda Fullo ke juye malt akan tiles, sai da ta juye tass tukunna ta turo ɗan ƙaramin bakinta da ya ƙurawa ido, yaga ta tashi without looking at inda yake tsaye ta wuce inda wani ƙofa yake ta buɗe, waje ne kamar balcony, mopper ta ɗauko ta dawo tukunna ta shiga toilet ta ɗebo ruwa ta goge wurin tas da turaren ƙamshi me daɗi.
kamar yanda bai san me zai ce mata ba haka bai san abin da zai yi mata ba.
duk tana jin yacca kallonsa ke shiga jikinta amma tayi kamar ta manta tare suka shigo ɗakin, in ace ba Turaki ba ne ba zata taɓa yarda ta ɗau tsayin sakanni ba balle mintuna tare da wani ƙato a ɗaki ɗaya, but shi ko da yaushe zuciyarta faɗa mata take yi he is a good person, he will not hurt you, sai dai ma ya kare mutuncinki da iyakar ƙarfinsa. kuma kamar yanda zuciyartata ta faɗa mata haka Hajiya Madina ta faɗa mata,_"me babban suna ba zai taɓa cutar da ke ba Fullo, ko kaffara ba zanyi ba akan hakan, saboda haka kar ki taɓa jin ɗarr dan kun kasancewa wuri ɗaya tare da shi"._
kuma in the same day ne bayan ta koma ɓangarensu, da Kaka ta ganta a firgice ta tambayeta lafiya?, ta faɗa mata cewar tana ɗakin Maama ne Turaki ya shigo, kuma ya hanata fita yace taci gaba da aikinta shi kuma ya kwanta kan kujera. abin da Kaka tace mata a lokacin shine,_"ba'a shaidar ɗan kuturu sai ya kwana 100 da yatsa, to amma ni zan shaidi Turaki, ba wuri ɗaya muke kwana mu tashi ba, ban san halinsa ba, amma zanyi rantsuwa kan cewar Turaki ba zai cuci ƴa mace ba, ko da ace kuwa zasu kwana wuri guda. kawai dai ki kula sosai Fullo"._
sai da ta gama mopping en sannan tayi bakin ƙofar wurin da har yanzu yake tsaye, tayi ƙasa da kanta sosai ƙirjinta sai bugawa yake yi, tana ta aikin jan yatsu shi kuma yay shiru kamar baya wurin. sai da ta gaji da tsayuwa tukunna tace masa,"dare yayi, Kaka tana jirana". tai maganar a sanyaye.
ya sauke hannayensa ya zuba su cikin aljihu sannan yace mata,"kin gama shan malt ɗin?". da mamakinsa sai yaga ta ɗaga masa kai alamar eh, ya ƙara cewa,"ya isheki ko a ƙaro?". tace,"ya isheni".
hannunta kawai ya kama suka koma zuwa ciki, har yanzu jikinta kwai zafi sosai. yay mata nuni da bakin gadon na alamar ta zauna, tace"don Allah". maganar ta katse dalilin haÉ—a idon da suka yi yana jifanta da wani wawan kallo.
babu shiri ta zauna hawaye na biyo kuncinta, yaja stool ya zauna yana ce mata,"tare aka haife ku da kuka ne?".
tai saurin girgiza kai, yace,"to yi min shiru, in kuma anan kike so ki kwana kar ki fasa".
babu shiri tayi ɗif tana goge hawayenta da gyalenta. shiru ya gimla cikin wasu ƴan sakanni, tana ɗago ido ta kallesa taga yana ɓallo magani, bata san lokacin da tace,"ni kam na shiga uku".
yaci gaba da ɓallan maganin sannan yace da ita,"bani ruwa".
cikin azama ta miƙe ta nufi ƙofa zata fita, a dabararta na in ta fita ba zata dawo ba, amma tana zuwa taji yasa key a ƙofan, ta waigo tana ce masa,"ƙofan rufe yake". ba tare da ya kalli inda take ba yace,"not necessary sai kin fita, ga ruwa nan akan drower".
taji kamar tai ihu, sai kace wadda ƙwai ya fashewa a ciki haka ta wuce inda roban faro yake ta ɗauko tare da cup, ta kawo masa yace ta zuba a cup, ta zuba sannan ya kamo hannunta ya zuba maganin yace ta shanye. da ƙyar ta sha maganin tana sha tana hawaye, suma da guda ɗai-ɗai ta dinƙa sha, tana gama sha sai ga amai nan ya taho, ta miƙe da sauri tayi hanyar toilet taji yace,"idan kin gama aman sai ki kwanta anan". ya faɗa yana nuna mata gado da bakinsa, tare da miƙewa zai fice.
kamar wacce aka dannawa pause haka ta tsaya tana sa hannu ta rufe bakinta, idanuwanta suka firfito waje dan ita É—aya ta san me take ji, haka har sai da maganin ya koma, tana sauke numfashi tace,"na shanye".
yay mata shiru ya fice ya barta, yin duniya ta buɗe ƙofan duk da cewar there is spare key amma ƙofan yaƙi buɗuwa, means ya bar key ta waje kenan, wucewar five minutes sai ga shi ya dawo da coolern abinci a hannunsa, tana kallo ya wuce sai dai at this time ta kasa attempting buɗe ƙofan, binsa tayi da ido kawai har ya zauna kan kujera.
ya waigo da kansa yay mata kallo ɗaya, kuma take ta gane nufinsa a sanda suka haɗa ido, ta taho a hankali tazo ta zauna a ƙasa, ta ɗauko coolern dake kan table da plate ta zuba soyayyan taliya da vegetables ta zuba kaɗan, kuma kamar ance ɗago ta ɗago taga ya zabga mata wani nugun kallo, ba shiri ta ƙara abincin ya ɗanyi auki sannan ta fara ci.
har ga Allah dama yunwa take ji, rabonta da abinci tun safe, hakan yasa ta zage tana cin abincin, ba ta ankare ba taga har ta cinye. son samu ace tayi ƙari to amma ba zata iya ba, Turaki dai idonsa na cikin glass yana operating laptop ɗin dake gabansa, tana ta kallonsa for almost 2minutes taji agogon ɗakin yayi ƙara, tana dubawa taga har 8:30. ta juyo tana ƙara kallonsa tace,"don Allah ka buɗen ƙofan na tafi, hakan babu kyau, Kaka tana can tana jirana".
ya kalleta ya kalla coolern gabanta yace,"kin cinye?". ta girgiza masa kai,"na ƙoshi". yana ta kallon coolern yace,"buɗe na gani". ta buɗe yaga saura kaɗan bai fi spoon goma ba, ya galla mata harara yace,"juye ki ƙarasa cinye shi, wa kike tsammanin ya cinye sauran jagwalgwalonki?". ta marairaice tace,"cikina na ciwo". yace,"zo ɗau magani ki ƙara". sai ta rumtse ido sosai tana yin ƙasa da kanta, ta shiga afa abincin kamar me cin magani. kafin ta ɗago ta kallesa taga yanda idonsa ya sauya kala, haka ɗaya sai taji bala'in tausayinsa cikin ranta.
kuka ta ke son yi amma bata so ta yi gudun kar ciwon kanta ya ƙaru, ga shi duk iyakar ƙoƙarinta ta kasa yi masa rashin mutuncin da ba zai ƙara sa shi shigo da ita ɗakinsa ba, infact kallonta ma ba lallai ya ƙara yi ba, to amma daga zaran tai attempt na yi masa wani abu sai wannan girman kwarjinin nasa ya tarwatsa duk plans nata.
with breaking voice tace,"baka ci abincin ba, kuma É—azu kace kana jin yunwa, ka cinye wannan É—in".
kai tsaye ya bata amsa da,"yara ne suka girka". yanda voice ɗinsa ya fita sai ta ƙara jin tausayinsa haka siddan.
tace,"to haka zaka kwana da yunwa?". still ba tare da kallonta ba yace,"Maama tayi bacci". sai tai shiru tana kallonsa, taji ƙwalla ta cika idonta da tausayinsa, ta lura ba ya iya sakewa idan ba tare da Hajiya Madina ba, haka kuma magana ma baya iya yinta sai yana tare da Maama ko Zaytuna, da su kaɗai take ganinsa taga yana ta zuba magana har haƙoransa su dinƙa washewa da dariya, to randa kuma aka ce mahaifiyarsa ta dawo fa?, tunda ta fara aiki bata taɓa ji ko ganin yaci abincin da ba Maama ce ta girka ba in har a gida yake, ko office ya fita sai Maama tayi girki an bawa driver ya kai masa, to hana rantsuwa ita yasa ta taɓa dafa masa indomie ya kuma sha kunun da ta dama, wataran har Nihal ke tsokanarta da Fullo ƴar sa'a, Hammanmu yaci abincin hannunki.
anan hawayen da suka cika idonta suka sami nasarar gangarowa, kewar tata mahaifiyar ya daɗa kamata, duk da Kaka na faɗa mata zuwa yanzu Ummi ta rasu, amma ita ajikinta ba ta jin hakanne, tana ganin kamin duniya ta tashi kamar zata ga Ummi, kamar zasu ƙara rayuwa tare da Ummi, kamar Ummi ta kusa dawowa gareta, amma sai zuwa yaushe zata ga Hammah Hamid?.
wayar Turaki tayi ringing, bai É—aga kiran ba sai da ya tsayar da duk abin da yake yi, daga yanda ya saita natsuwa zaka san da mutum me muhimmanci zai yi magana.
ya É—aga wayar yana rissinawa tamkar yana gabanta, yace,"kin tashi Maama?".
daga ɓangaren Hajiya Madina tace,"na tashi me Babban suna". yace,"how are you feeling now?". tace,"feeling much better dear son. am sorry nayi bacci ban jira ka dawo ba, Zaytuna ta min allura ban san time da baccin ya ɗauke ni ba".
Turaki ya sauke numfashi yana miƙewa tare da ce mata,"naji daɗin hakan ai, atleast kin samu kin huta. gani nan zuwa".