← Book details Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 176

Sashe 152

Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya daɗa kama ƙugunta yace,"to Ummi ce ta faɗa min, tace ta haifeki a ranar da Yayarta ta rasu shiyasa ba zata manta da date ɗin ba, you are 19years older now, Kaka ce take lissafi ba daidai ba".

ta juya ta ƙara kallon yanda aka ƙawata kyan ɗakin.
"and all this becouse of my day?".

"yes! domin farin cikinki kawai".
ya faÉ—a yana sumbatar kumatunta.

hawaye su ka saukowa Fillo ta juyo tayi masa wani irin tight hug.
ruwan hawayen ya É—iga a bayan Turaki, É—uminsa ya wanzu acikin fatarsa, yasa nasa hannun wurin kewayeta yana shafa gashin kanta, ya ce,"why the Cry Fulani Nah?, i did everything just to make you happy not to make you cry, please stop crying let us celebrate the day".

ta ƙara fashewa da kuka tana ƙara rungume shi.
"you totally suprised me!, am so blessed and honored to have you, thank so much you for making my birthday so special. You made me feel like a princess and gave me the best gift anyone could ever receive. You are my best friend and I love you more than anything in this world! Thank you for making my day special with your love, care and amazing surprises. i am so lucky to have a wonderful husband like you".

ta sake shi tana haÉ—e goshinsu wuri É—aya,"Allah yaja da ran mahaifanka, Allah yasa ka rabu da su lafiya, Allah ya ba ni ikon faranta maka nima".

ji tayi ya ɗagata sama yana hajijiya da ita yayin da suke rera waƙa tare, waƙar da ita bata iya ba sai in yayi sai ta kama, a haka ya dinƙa zagaye da ita acikin ɗakin har sai da ta fashe duk baloons ɗin da aka ɗaura.
kafin ya sauketa ya kama hannunta suka ƙarasa gaban cake, ya zauna a kan ƙaramin carpet ɗin dake shimfiɗe a wajen, sannan ya zaunar da ita akan ƙafafunsa da ya tankwashe.

tare suka yi cutting cake É—in, ta ciro ta kai bakinsa, har ya buÉ—e bakin sai ta fasa saka masa ta janye tana Æ´ar dariya, tasa a bakinta tana faÉ—in ba zai ci ba.

ta ƙara yanko wani zata kai bakinta sai ya juyar da hannun ya saka a nasa, sai da ya fara taunawa sannan ya kai bakinsa nata ya ɗaga ma ta gira.
tayi ƙasa da idonta sannan ta buɗe bakin, yasa bakinsa cikin nata ya zuba mata taunannan cake ɗin, a lokaci ɗaya tayi differenciating tsakanin daɗin yawunsa da cream na cake din.
ta lumshe ido tana taunawa a hankali, yayin da Turaki ke yawo da hannunsa cikin rigarta, ya kwantar da kansa a kafaÉ—arta yana faÉ—in,"Maama tace tana son ganin jikokinta, tana so tayi wasa da su".

ya murza tafin hannunta ya ƙara cewa,"yaushe za mu samar ma ta su?".
Fillo tayi murmushi tare da ɓoye fuskarta a saman sumarsa.
ya mayar da hannunsa fuskarta ya shafo sajenta,"ki amsa min don in san lokacin da zan ƙara ganin farin cikinta ya ƙaru".

"ni ma ban sa ni ba". ta faÉ—a in a cool voice.
yay murmushi tare da É—ago fuskarta yana kallonta.
"if you are ready we will get them today".
tayi saurin girgiza masa kai,"not today".

"then when?".
tayi shiru ba tare da amsa masa ba.
sai ya sauke numfashi yace,"ba kya tunanin nayi haƙuri da yawa kuma ina kan yi?".
ta marairaice murya cike da tsoron da ya fara kamata tace,"ai kai mai haƙuri ne, ka ƙara yi".

bai yi magana ba ya ɗauko wani card ya bata, ta karɓa ta buɗe ta shiga karanta abin da ke ciki.
_On your birthday, I want to remind you that you are special, not only to me but to all those who are privileged enough to know you for the amazing person you are. People like you are hard to come by, but getting to have a wife like you is indeed a gift.. Happy Birthday Fulanin Turaki, wishing you a long life and prosperity._

wani sanyayyan murmushi ya suɓuce ma ta, ta kai laɓɓanta saman goshinsa tayi kissing, ta ce,"tanx, really appericiate".
martanin murnushin ya mayar mata, sannan suka saka cake É—in a gaba suka yi masa cin yunwa.

mutumin da baya shan choculate sai ga shi yay damalmala bakinsa da choculate wajen sha.
bayan sun gama cin cake da shan choculate suka miƙe daga wajen, kwatakwata Turaki bai bari ta fahimci rashin jin daɗin da yake ciki ba.

suka shiga toilet tare don yin brush, Fillo tace masa tana so tayi wanka, ya fita ya barta aciki, É—akinta yaje ya É—auko ma ta kayan da zata saka.
after 10minutes Fillo ta fito daga wankan, sai dai lokaci ɗaya ƙirjinta yay wani mugun bugawa ganin Turaki duƙe a ƙasa ya riƙe cikinsa yana wani irin nishi.

siraran ƙafarta suka jata cikin sauri ta ƙarasa gabansa, ta tsuguna tare da ɗora hannunta saman sumar kansa sannan ta kira sunansa.
sai dai a wannan lokacin baya jin zai iya amsa mata balle ya iya ɗagowa ya kalleta, duk jikinsa rawa yake yi tamkar me jin sanyi, after all ɗakin lulluɓe yake da ɗumi me daɗi.
cikinsa ne ke yi masa ciwo sosai, irin ciwon cikin da bai taɓa yi ba, wani irin ciwon ciki ne da yake jikin tamkar numfashinsa zai tsaya cak.

yanayin nasa yay bala'in gigita Fillo, tuni idonta ya kawo ruwa ganin yacca yake shuri da ƙafafunsa a ƙasa, gaba ɗaya jikinta sai ya ɗauki rawa kwatankwacin yanda nasa ke yi.
duk sai ta nemi dabara da wani tunani acikin kanta ta rasa, ta kasa magana ma ballanta ta tambaye shi me yake damunsa, and bata san me zata yi masa ba.

cikin karkarwar hannu ta ɗago kansa daga duƙen da yake, hawayenta ya ɗiga a saman fuskarsa, ya buɗe idanuwansa da suka sauya kala ya dubeta.
ta fashe da kuka tana tambayarsa me ya faru da shi?.
da ƙyar ya iya buɗe baki yace ma ta,"cikina Fulani".

a hargitse ta ce,"ciwo yake ma?".
kansa kawai ya iya É—aga ma ta.
"ko cake É—in da muka ci ne?".
nan ma bai iya cewa da ita komai ba, ta tashi a rikice taje ta buɗe drower ta kwaso drugs ɗinsa, sannan ta fita da gudu ta sauka ƙasa ta ɗauko ruwa ta dawo.

lokacin da ta dawo ya kwanta a ƙasa yana murƙusus, ta dawo ta ɗago shi da ƙyar, jikinsa duk ya jiƙe da gumi, kuka kawai take yi a lokacin ta kasa cewa komai.
"buÉ—e bakinka kasha magani". ta faÉ—a cikin muryar da ta dusashe da kuka.

sai ya buɗe idanuwansa ya dubeta a cikin gigitar ciwo da neman fitar hayyaci, ya manna kansa a cikinta gami da cusa fuskarsa a ƙirjinta.

ƙamshin turaren da tayi wanka da shi ya ƙara motsa ciwon nasa, sai ya damƙo hannunta cikin kyarmar jiki ya ɗora a mararsa ya danna.
lokaci ɗaya taji ya kanainayeta ya ƙanƙameta, ƙanƙamar da taji tamkar zai ɓalla ƙasusuwanta, ƙanƙamar da ta hanata motsi ko kaɗan.

hankalin Fillo ya ƙara tashi, cikin firgici ta buɗe baki, murya na rawa ta fara ce masa,"ga maganinka na ɗauko, don Allah ka tashi ka sha, i don't want to lose you".

Wani irin rumtse idanu Turaki yayi saboda azaban murɗawar da mararsa ta ƙara yi, ya daɗa ƙanƙameta tare da ƙara danna hannunta a saman mararsa.
Fillo ta ƙara fashewa da kuka tana faɗin,"in kira Maama?, ban iya driving ba in kira Adda Zaytun?, ko Bello zan kirawo?, in je in faɗawa Baba me gadi?".
tai maganar duk a gigice tana ƙoƙarin zare shi a jikinta taje ta ɗauko wayarsa.

sai ya kai hannunsa zuwa wuyanta, ya sunkuyo da kanta yana É—ago da fuskarsa daga saman boobs É—inta da ya cusa.
muryarsa a shaƙe tamkar ba tasa ba yace,"Don't call any body Fulani".
"no i have to, you are in critical condition, you have to see a doctor, let me call Ya Yusuf".

ta miƙe taje ta ɗauko wayarsa, already akwai finger print ɗinta akai, hannunta banda kyarma ba abin da yake, tama rasa yanda za'ai tayi operating wayar.
taji ya kamo hannunta yana repeating mata cewa kar ta kira kowa.

"don't call any body Fulani, i don't need to see doctor, you can take care of me, the medicine is with you".
"to me zan maka?".
"i just need you Fulani, i need you very badly, please let me have you today".

ta ƙanƙame hannunsa, hakan ya ba shi tabbacin bata gane nufinsa ba, yana numfashi sosai yace,"ina so in kusance ki, ina so muyi mu'amala ta auratayya, don Allah kar ki hanani kusantarki a yau, idan ba haka ba zan mutu, surely you will lose me".

"to hakan shi zai sa ka sami lafiya?".
idanuwansa a lumshe ya É—aga mata kansa.
Fillo ta rumtse ido sosai sabon hawaye na sakko mata, tare da jan wani irin gwauron numfashi, kana cikin tsananin harbawar da zuciyarta ke yi ta daÉ—a sunkuyo da kanta, ta haÉ—e fuskarta da tasa.

numfashinsu ya gauraya, wani dunƙulen yawu ya wuce ta maƙogoronta da ƙyar, cikin bala'in harbawan da zuciyarta ke yi ta ɗaura lips ɗinta saman na shi a hankali.
a hankali ta shiga shan lips É—insa kamar yanda ya koyar da ita.

numfashin Fillo ya fara rawa saboda tsoro da ke cikin ranta, tayi ƙoƙarin zare bakinta don dakatarta da abin da takeyi, but sai taji ya ƙanƙameta tabbacin ba ya so ta katse.

bata ankare ba sai ganinsa tayi ya miƙe zaune still bai raba bakinsu ba, a yanzu kuma shi ya shiga shan lips ɗin nata cikin salon da ya fara aika saƙo cikin ƙwaƙwalwarta.
ta fara kuka a hankali tana so ta zare bakinta, ya damƙeta da kyau yana girgiza mata kai,"a'a Fulani".

san da yay pressing lips É—insa on her boobs zuciyarta ta ambaci sunan Allah.
tunaninta ya tsaya cak, taji yawun bakinta ya bushe kamar bushewar famfo, sannan taji kamar tana neman ta suma.

"Please Fulani Nah...".
haka taji kamar ya faÉ—a, but sai ta gaza fahimtar komai balle tayi komai É—in da yake so.
Chapter 152 · 0% Book details