Sashe 141
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunanin Hannatu ya tsaya cak sanda taga Fullo ta fito daga store hannunta ɗauke creat na ƙwai, ta tafi da sauri zata karɓa Fillo ta hanata tana faɗin,"bar shi Hannatu, kici gaba da aikinki".
ta ce,"ai Anty da kin bari munyi aikinmu, ke da ba ki jima da tashi daga rashin lafiya ba".
Fillo tayi murmushi kawai bata ce ma ta komai ba, ta ajiye ƙwan ta koma ta ɗauko semovita, shi ma ta ajiye sannan ta nufi friedge ta buɗe ta ɗauko ingrediant ɗin da zata yi amfani da su, butter, shredded coconut, youghurt, lemon juice syrup da almond seed. su ma duk ta ajiye su wuri ɗaya kana ta buɗe drower ta ɗauko baking powder, sugar da veg oil.
semolina Cake take so tayi, wanda larabawa suke cewa Basboussa, tana sonsa sosai, dan lokacin da suka je umara yawancin kullum sai taci, hakan ne ma yasa ta zage ta koya a wajen kukun da ke dafa musu abinci, kuma yau tana so tayi shi ko don Turaki yaci yaji daÉ—i, ya san ta iya girkin Æ´an gayu itama, so take ya koma cin girkinta kawai, ta yanda ko gida yaje ba zai ci ba sai ya dawo zai ci na ta, ita bata son yake cin abin hannun kowa, nata kawai.
duk ingredient ɗin ta haɗe wuri ɗaya, tasa mixer tai mixing sosai, ta ɗauko pan ta shafa butter ta juye kwaɓin kana ta yaryaɗa pealed almond seed, ta kunna oven tayi heating na ta for 1minutes sannan ta saka aciki in 180 degree.
tana nata aikin Hannatu da Sakina suna yin na su, sai dai su na hira tare, musamman da taji su na hirar ƙauyen su Maijidda, ta dinƙa tambayarsa wasu wurare da ta sa ni lokacin da suka je suka kwana biyu acan.
30minutes na cika ta ciro Basboussa ɗin, ta nemi flask da zai riƙe zafinsa, tana tuna yanda Zaytun ke yi idan zata saka kayan baking acikin flask sai ta saka tissue saboda kar gumi ya jiƙa sama da ƙasansa.
ta dafa herbal tea shi ma sai tashin ƙamshi yake yi, in 45minutes ta kammala haɗa break fast ɗin da take ganin idan Turaki yaci sai kunnensa ya kusa tsinkewa, har hango shi take yi tana murmushi, suka gama aikin kusan a tare da su Sakina, lokacin har 8 ta kusa, su ma ta basu Basboussa ɗin sukai ta godiya, sannan ta saka wani a ƙaramin bowl ta bawa Hannatu tace ta haɗa a breakfast ɗin Baba me gadi ta kai masa.
babban tray ta É—auka ta jera breakfast É—in su ta wuce da shi upstairs, dan ba ma ta so su zauna cin abinci a parlo su Sakina su shigo, ita yanzu duk ji take yi da ma ba'a kawo ma ta su ba, da ma can É—in da take yin murnar zuwansu zaman kaÉ—aici ne yasa, har da Bello ya tambayeta a kawo su tace masa ehh.
akan table ta ajiye, ta kunna turaren wuta a ɗakin, ta ƙarasa bakin window ta haɗe cuttons da suka rabu hasken ya ratso ta ciki yana haske fuskar Turaki, ɗakin sai ya koma deep.
bakin gadon ta zauna tana kallonsa, da alamu ko motsawa bai yi ba tun da ta fita, dan yacca ta fita ta bar shi haka yake, sai taji tausayinsa ya kamata, cikin kwana ukun nan raba dare yake yana aiki a computer, jiya ma ƙarfe goma na dare Bello da Khaleel suka zo suka ɗauke shi suka je company, sun sami matsala da wani companny na lemu da suka haɗa partnership da su, su na neman su yi musu asarar over 10millions, ga shi basu sanar da Baffa ba gaban kansu kawai suka yi, dan ya hana su haɗa hannun jari, ita ba ta san ma lokacin da ya dawo gidan ba, duk da har 12 tana zaune tana kallo a laptop ɗinsa da ya tafi ya bar ma ta.
fasa tashinsa tayi, ta fita ta koma kitchen, ta buɗe drower ta ɗauko ƙaton plastic bucket, ta buɗe shi ta ɗebi garin ciki.
garin kunu ne na haɗin su alkama da gyaɗa da sauransu, wanda yake gyara jiki yasa kumari, shekaranjiya da Nuratu matar Dr Yusuf suka zo ta kawo ma ta shi, ta ce ta dinƙa damawa tana sha safe da yamma, kuma babu ranar fashi, ta gargaɗeta akan karta kuskura tayi wasa da shansa yana da amfani sosai ajikinta, dan akwai wasu sinadarai ma da aka ƙara ma ta akai.
tai murmushi da tuna tsiyar da suka dinƙa yi ma ta, wai in taci gaba da zama haka ƴar duma dumar amaryarsa na dawowa zai mance da ita, sai kuma suka shiga faɗa mata abubuwan da taji duk sunwa kanta girma, Nuratu har da cewa tace ya siya ma ta waya domin akwai zafafan abubuwan da zata ke turo ma ta ta whatsapp, yanda take da kishiya dole ne sai ta miƙe tsaye, ta cire kunya ta jefar a gefe, ta buɗe idonta ta waye ta zama ƴar gari, ita dai duk bata ce musu komai banda ma kunya da ita rinƙa ji.
tana gama damawa ta juye shi a flask, ta É—ebi iyaka wanda zata sha a silver cup me É—an girma, dan sosai take jin daÉ—insa musamman in yaji uban madara.
yanzun ma madarar ta zabga masa kamar tayi magana, ta wuce ta ajiye shi akan ƙaramin dining ɗin dake nan kitchen.
tana cikin wanke hannu a sink taji kitchen ɗin ya karaɗe da ƙamshin Turaki, ta lumshe ido ta zuƙi ƙamshin tana aduar Allah ya dawwamar da ita da wannan ƙamshin, ba tare da ta juya ba taci gaba da wanke hannunta, sai wani daɗi take ji yana ratsata, so take ta juyo ta kalle shi but tana jin nauyi, ta ɗauki kitchen towel tana tsane ruwan hannunta.
jinsa tayi ya rungumeta ta baya yana sarƙe yatsunsa a saman shamulallan cikinta da yake kamar silifa. Ya ɗora haɓarsa saman kafaɗarta yace,"good morning".
ta sauke idonta akan hannunsa da ke kan cikin nata ta ce,"morning".
murmushi ya yi me sauti, ya juyo da ita yana kallonta, ya shafo fuskarta ya cire hular kanta, hannunsa cikin gashin kanta yana yamutsawa ya ce,"you look so take away".
tayi murmushi ta ce,"thank you but a little".
sannan ta bisa da kallo, three quarter ne ajikinsa pink sai t-shirt white, kamar ya san shigar da tayi itama, yana yi ma ta kyau sosai idan ya saka kayan, yama fi kyau a cikinsu fiye da manyan kaya idan ya saka, duk kwana ukun nan da yake zaune a gida su yake sakawa.
ya hure ma ta ido da iskar bakinsa, tasa hannu tana rufe fuska saboda kunya, ya É—auke hannun yana tambayarta,"what are you prepairing for me?".
ta ɗan kalle shi tayi ƙasa da kanta ta ce,"only you?".
ya lukuce hancinta,"to na gyara, for us".
ta buÉ—e hannu ta É—aga kafaÉ—a ta ce,"i dind't cook anything, am waiting for you to wakeup".
"then...".
"then you cook for us, me i don't know how to cook".
ya ce,"really?".
ta kalle shi ta ce,"you forget what you said?".
ta ƙwace hannunta ta wuce dining ta zauna, yana murmushi ya bi bayanta, akan table na dining ɗin ya zauna yana kallonta, ya kamo hannunta guda yace,"so now what should i eat? i am feeling hungry". ya faɗa murya a marairaice.
ta juya ƙwayar idonta tare da buɗe hannu alamar ita ma bata sa ni ba.
sai kuma ta ce,"kuma Maama ta ce yau kar Adda Zaytuna ta kawo abinci gidan nan".
ta faɗa da sigar tsokana, hakan yasa shi yin ƴar ƙaramar dariya.
ta kalle shi ta ce,"ohh you did'nt agree?".
sai ya kasa ɗauke idonta a kanta yana murmushi kawai, yana jin wani shauƙinta na shigarsa, komai nata da abunda take yi abun burgewa ne, ita kuma ta gyaɗa kai tana ƙara cewa,"shikenan zaka kalla in Adda Zaytuna za ta kawo abinci ko ba zata kawo ba".
ya maida hannunsa saman gashinta ya ce,"then we all stay hungry".
ta kalle shi ta ce,"ai ni ina da abincina".
ta faɗa tana janyo cup ɗin kunnun ta ƙara juyawa.
"what is this?". ya tambaya yana karɓar cup ɗin hannunta.
ta buɗe hannun alamun ba ta sa ni ba, ya dinga kallon kunun yana yatsine fuska, kamar abun amai, ganin yacca yake yi da fuska ta miƙa hannu tana faɗin,"give me, da ma Anty Nuratu tace ni ɗaya banda kai".
ya janye yana cewa,"to mene wannan É—in data ba ki za ki sha?, kalla fa ba kyan gani".
ta marairaice tana cewa,"ni to ka ban kar ka haramta min, kunu ne fa".
ya ƙara kallon kunnun yana kanne ido kamar wanda ke kallon kashi ya ce,"wannan ne kunu?, haka ake dama kunu da ma?".
ta shiga kokawar karɓa tana cewa,"ni dai ka ban kar ka haramta min, a haka nake son shan abuna, kai da ba zaka sha ba daɗi ya barka, kuma ko wataran ba zan sammaka ba".
ya riƙe duka hannayen nata biyu acikin nasa guda ɗaya, ya dinƙa kallon kunun, for some seconds ya ɗauke idonsa akai ya kalleta yace,"da gaske shan wannan abun za ki yi?".
kai kawai ta É—aga masa tana tura baki gaba,"please ka ba ni kar ya huce".
why not ba zai sha abin da zata sha ba duk kuwa lalacewarsa?, in har zata sha wannan ƙazantar da yake gani shi ma zai sha ko da after ya sha zai yi amai.
sai ya kai cup ɗin bakinsa, tayi saurin riƙo hannunsa tana cewa,"is too hot, use spoon".
ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin riƙe shi, ai kuwa yana sha yay saurin dire cup ɗin saboda ƙona masa harshe da yay, ya diro daga kan table ɗin yana rumtse ido tare da zuƙar iska a cikin bakinsa yana,"sshhhhh".
Fillo ta rikice tana ce masa,"sorry". sai tayi saurin buÉ—e fridge ta É—auko ruwan sanyi ta zuba a cup, ta kai cup É—in bakinsa kamar za tai kuka sai sannu take jera masa.