Sashe 120
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su kayi sallama ya wuce shi kuma ya haura upstairs É—akinsa. yana shiga ya buÉ—e locker ya É—auko jotter da biro ya hau kan gado ya zauna, ba ya son tashin hankali ba kuma ya son abunda zai zama silar rugujewar farin ciki a tsakanin iyayensa, dan haka dole yayi abun da yake ganin ya dace, kowa da kowa ma ya huta.
but a sanda ya ɗora biron akan takardar sai yaji ya kasa rubuta abunda yake ganin zai zama mafita ta ƙarshe, yaji zuciyarsa tayi wani irin matsewa, ya jinginar da kansa jikin gadon yana tunani tsawon wucewar daƙiƙu masu yawa.
daga bisani ya É—auko wayarsa ya kira wayar Mum, ko da ta É—aga ta tambaye shi lafiya sai yaji ya kasa faÉ—a mata abunda yake shirin yankewa, hakan yasa yace mata ya kira ta ne kawai.
tace da shi,"Babana karka sake ka sawa kanka damuwa kaji ko, ba komai ya sa Baffa faɗa maka haka ba illa ɓacin rai, kayi haƙuri ka ba shi space zuwa wani lokaci. Allah yayi maka albarka".
bayan sunyi sallama ya kira lambar Hajiya Madina, tana É—agawa ko amsa sallamar tasa bata yi ba balle taji abunda zai ce mata tace da shi,"ya akai?".
ya kira sunanta kamar yaron dake buƙatar shan nono.
tace,"ka ga me babban suna, in kace zaka biyewa wannan uban naka da shima tsufa ya fara rikitar da shi to zaka dawwamar da kanka acikin damuwa ne, don haka ka rabu da shi ka ba shi space zuwa ranar da zai nemeka da kansa, kai ɗin ai na dabanne mahaifinka ba ya iya fushi da kai mai tsawo, naji fitinanniyar Kakarka na cewa zasu zo su ɗauki kayarsu yanzu, to da zarar sun zo sun ɗauketa ka rufe gidanka ka huta abinka, ko office karka dinƙa zuwa har matarka ta tare, kaji ni ko?".
ya sauke numfashi yace,"tom Maama".
tace,"yauwa Allah yayi maka albarka, zamu kai lefe monday in Allah ya kaimu, zasu fara biki ranar wednesday but Ummi bata faÉ—a min ranar da zasu gama ba, sun ce sai Dada ta dawo ita zata yanke wannan".
magana take tayi ta hana shi faÉ—ar abunda yake so yace, har ta gama sannan tayi masa sallama.
ya kasa sauke wayar daga kunnensa sai sulalewa tayi daga hannunsa.
ya maida hannunsa kan takardar da har yanzu ke hannunsa, ya shiga rubutu a sanda yake jin zuciyarsa na bala'in matsewa, yana rubutun muryar Fillo na amsa kuwa a cikin kansa, kamar yanda hotonta ke haska masa acikin idanuwansa tun daga ranar da ya fara ganinta har zuwa ranar ƙarshe na rabon da ya sanyata a idonsa.
ya rumtse idonsa gam a sanda ya kammala rubutun, kuma ba tare da ya iya buɗe idonsa ba ya nannaɗe takarda ya ɗaga ƙasan pillownsa ya saka.
yaja wata doguwar a jiyar zuciya yana kwanciya ko zai sami sassaucin abin da yake ji a ƙasan ransa.
*Vote, Comment and share.*
[9/5, 12:01] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*46*
*Taraba.*
acikin gidan babu abin da kake ji yana tashi sai hayaniyar mutane masu hadadar biki.
Inna Kareema ta fito daga sashin Kawu Abdullahi hannunta ɗauke da ƙatuwar cooler na abinci, tana nufar sashin Jagarɗo suka yi kiciɓis da baƙuwar da ke shigowa.
ta tsaya da tafiyar fuskarta na washewa da tsurar fara'a, ta ajiye kular a ƙasa tana faɗin,"maraba maraba da mutanen Abuja, wato ku sai yau ku ke tafe?".
ta faɗa tana ƙarasawa ta tarota tare da amsar ƙatuwar jakar hannunta.
Dattijuwar baƙa me suna Yaya Sahura ta ce,"yo ke Kareema ai wannan biki da sai an gama za ku ganmu".
Inna Kareema ta ce,"kai haba dai, lafiya?".
Yaya Sahura tace,"ƙalau, ai mu zatonmu litinin ta sama aka ce za'a kawo lefe, taron biki kuma a fara shi ranar laraba, sai daren jiya da Lamiɗo ya kira waya yake cewa da Baban Yara ai bai ga gimlawarmu ba, shi ne yaufa babu shiri muka bugo sammako".
Inna Kareema ta ɗauki kular abinci suka ci gaba da tafiya tana faɗa ma ta,"to ai kin san auren a yanda yazo, shi Dottijo ma ce ya yi mene na cewa sai anyi wani taron biki tun da dai ɗaurin aure an jima da yinsa, akai yarinya ɗakinta kawai, to kuma kin san lamarin Dada. ita taron ma ce tayi sai anyi sati guda ta yanda Kakar mijin zata gane su ne ƴan iska, da ƙyar Dottijo ya shawo kanta yanzu dai za'a yi shi kwana biyu, to jiya anyi Kamu, yau zamu yi al'adarmu ta fulani da kika sa ni, sai gobe kuma a kaita gidanta".
Yaya Sahura tana dariya suka wuce suna ci gaba da tattaunawar su. "hmmm ai da yake Kakar mijin duk ita taso ta ɓata lamarin, karki ga irin tataɓarzar da aka sha kamin Dada ta yarda amma da tsaye tayi tace ko zai mutu sai ya sakar ma ta jika, da ƙyar su Dottijo dai suka shawo kanta ta haƙura".
a parlon Hajjah suka ya da zango in da babu kowa, Yaya Sahura ta zaro ido waje tana faÉ—in,"wannan uban akwatunan fa kamar za'a buÉ—e sabon kanti, kar dai kice min su ne lefen?".
Inna Kareema ta wuce ta ajiye kular hannunta tana faɗin,"hhh aiko dai abin da kowa ke faɗa kenan, Fillo dai ai abun nata sai son barka, ƴa tayi goshi dan kaf jikokin gidan nan albarka, banda haka da yanzu Dada taja ma ta tayi asarar wannan abun arziƙin".
"masha'Allahu, kiga akwatuna kamar ba'a rashin kuɗi a ƙasar nan, kalla fa yacca aka ɗaure su da ribom kyace lefen da ake kaiwa gidan sarki ko gidan shugaban ƙasa".
Yaya Sahura ta faɗa tana tattaɓa akwatunan da aka jere su waje ɗaya ɗaiɗai har guda ashirin da takwas.
Inna Kareema ta wuce ta rufe ƙofa, ta dawo tana cewa,"ai buɗe su duk ki gani, gwala-gwalai ne aciki har takwas. lefen nan dai in faɗa miki tun ranar farko ba'a ƙara buɗe su ba kin san ba zuciyar kowa ke da kyau ba, masu ɗan hali ba'a gane musu, zan rantse miki kaf kayan ciki babu na ƙasar nan. kin gansu nan kuma Dada ta ce ko kwalli ba za'a taɓa ba".
su kai dariya tare, sannan su ka shiga buÉ—e akwatunan na gani na faÉ—a, Yaya Sahura sai saka albarka take tana yabawa.
daga can ɗakin Dada kuwa waya ce maƙale a kunnenta, magana take yi cikin faɗa tana cewa,"ka ga Arɗo ni bana son wannan magana, su kwashe kayansu kawai, duk wani kaya da suka zuba a kwashe su akai musu gidan su ba ma neman taimakon kowa don muna da shi, haka kawai salon yarinya ta tare azo ana goranta ma ta ana cewa ai kayan ɗakin nata ma iyayen miji ne suka yi ma ta, a'a sam ku kwashe musu kayansu ku jera na ku".
da ga cikin wayar ArÉ—o yace,"to Dada wallahi duk mun rasa yanda zamu yi da su fa, ita mahaifiyar yaron ta ce gudunmawarta ne, Fillo ai Æ´ace a wurinta...".
tayi hanzarin katse shi a yayin da ta kulle ido tana girgiza kai,"Arɗo akwai ka da shegen taurin kai, ka faɗa musu gudunmawa bama so ta bawa ƴarta, ni jikata bata buƙata".
ArÉ—o yace,"tom shikenan Dada yanda kika ce".
ta sa ke cewa,"yanzu an kammala kawo kayan gaba É—aya?".
yace,"a'a da yake bedroom ɗin guda huɗu ne mu kuma order ɗin biyu aka yo, to amma yanzu Saifullahi ya kira wani abokinsa da ke can ƙasar turkey ya taho da su zuwa gobe idan zai dawo".
Dada tace,"to shikenan ya yi, ina fatan kun faɗa masa kaya masu kyau da tsada ake buƙata ko?".
ya ce,"an sanar masa Dada".
"kuyi maganar kuɗi da shi sai ka kira Maudo ka faɗa masa, akwai wasu kayan ƙyale-ƙyale ma da Amatullahi ta nuna min jiya kuma bamu taho da su ba daga can saudia ɗin, zan sa ta turo maka a waya sai ya duba yaga idan akwai acan ƙasar sai a taho ma ta da su".
ya amsa da,"to Dada, sai ta turo yanzu".
tace,"to naji, GiÉ—aÉ—o ma sun taho yanzu da sauran kaya. don Allah ku yiwa Æ´ar nan jere na kece raini, irin jeren da zai hana wannan figaggiyar tsohuwar kwanciyar hankali. ni ban so ma ya haÉ—e musu gida ba wallahi, na so ya raba su dan sam bana son abin da zai É—agawa jikata hankali, ina tsoron haÉ—e su gida É—ayan nan kar suje su ke cutarta tun da ita Allah bai yi ta da baki ba, shashasha ce banda kuka babu uwar abin da ta iya".
ArÉ—o yana murmushi ya ce,"Dada ai ko hakan ma kamar ya raba musu gidanne, kowacce da part É—inta kuma da tazara sosai tsakanin part É—in na su".
ta taɓe baki bata ce da shi komai ba ta kashe wayar tana ajiyewa a gefenta ta dubi Safara'u ta ce,"ke jiya da ku ka je gidan su angon kun gani da gaske bai da lafiyar ko kuwa iskanci ne da rainin hankali kawai za'ayi mana saboda kar yazo bikin?"
Safara'u ta ce,"ƙwarai kuwa Dada, dan har sai da muka je asibitin ma sannan aka sallame shi lokacin, ba shi da lafiya sosai gaskiya ance yana fama da ciwon ƙoda ne".
Dada ta taɓe baki ta ce,"Allah ya kawo sauƙi, rashin lafiyarsa dai ba ita zata hanamu shagulgulan biki ba".
ta waiga ta kalli Amatullahi da ke charting ta ce,"abun jiya da kika nuna min ki turawa ArÉ—o yanzu".
sannan ta kalla hadimarta da ke matsa ma ta ƙafa tace,"ki leƙa ɓangaren Gaji ki kirawo min Fullo, idan ba'ai wasa ba tana can tana ɗan banzan halin nata, dan yau ko ganinta banyi ba tun safe, ina kyatata zaton ma ko abinci ba ta ci ba".
tana rufe baki Maijidda ta shigo É—akin, ta wuce tana ajiye kayan hannunta, Dadan ta dubeta tana cewa,"yauwa ke ina wannan Æ´a take?".
Maijidda ta turo baki tana ɓata rai tace,"tana can".