Sashe 73
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya murmusa kunci sosai yace,"kuka fa?".
sai ta sami kanta da ba shi amsa kai tsaye da cewar,"ai dama kaine kake sa ni kukan, kuma baka nan".
yace,"really?". tace,"yeah".
leɓensa ya tale da murmushin da bai shiryawa ba yace,"magani fa?".
ta cune fuska tace,"wannan ma ai kaine kake min dole, kuma da baka nan duk bana sha".
yace,"abinci fa?". ta juya idonta tana jin baccin na ƙara zuwa tace,"ina ci mana". ta faɗa tana ɗan shagwaɓe fuska.
Turaki yay shiru bai ƙara cewa komai ba, tsawon 30seconds kallon siraran yatsunta kawai yake da ta tallafe haɓarta da shi.
sanda ya buɗe baki zai ƙara yin magana sai ta riga shi da cewar,"yaushe zaku dawo, Maama duk ta damu".
yace,"ba yanzu ba sai next year". jin hakan bata san sanda ta É—ago ido ta kalle shi ba ta maimaita abinda yace,"next year kuma?".
ya É—aga mata gira,"yes, Maama zata zo idan tana son ganina, also Zaytun. ko bayan su akwai wanda ya damu da rashina ne?".
tayi shiru bata ce komai ba duk da tana so tace wani abu É—in.
Turaki yace,"oya kashe wayan, dare yayi Kaka na can na jiranki".
ta É—an kalle shi tace,"to naga duk ka rame, baka da lafiya ne?, ko wani abu yana damunka?".
yace,"lafiyata lau, ina dai kewar Mum ne".
tace,"wacece haka?". ta tambaya as if bata san komai ba.
yace,"Yayar Maama ce, ta daɗe da ɓata bamu ganta ba har yanzu, ki tayamu da adu'a Allah yasa mu ganta very soon. ko idan na dawo za ki taimaka min mu nemota?".
yanayin yacca voice É—insa ya fito sai taji tausayinsa sosai, tace,"ka san inda za'a ganta ne?".
yace,"a'a, kawai dai jikina na bani kamar ke za ki ga inda take".
Tace,"sai dai na tayaku da adu'a, amma ni ban san aina zan ganta ba".
yace,"adu'an ma mun gode. bye".
da sauri tace,"da gaske sai next year?".
ta tambaya tana tsare shi da ido. sai taga kamar yayi murmushi sannan ya É—aga girarsa alamar ehh.Â
ta sake cewa,"to kana kula da kanka?".
ya girgiza mata kai alamun a'a ba tare da yay magana ba.
tai ajiyar zuciya kamar zata ce wani abu sai ta fasa, haka ɗaya take jin bata so ya yanke kiran, haka ɗaya take ji kamar idan ya kashe wayar shikenan ba zata ƙara ganinsa ba, hakama kamar ba zata ƙara jin voice ɗinsa ba.
ya katse shirun nata da faÉ—in,"kin daina jin baccin?".
ta É—aga kanta,"ehh ya tafi. ba zaka jira Adda Zaytuna É—in ta fito ba?".
ya girgiza mata kai baice komai ba. tace,"tom shi abokinka É—in da ku ka tafi tare fa?".
yace,"ba shi wayar zanyi?".
ta tura baki gaba tace,"ince masa me?, tambaya nayi ko yana kula da kai".
Turaki na murmushin leɓe yace,"ai ba wanda ya biyasa kuɗin kula da ni. shima ta kansa yake".
tace,"to magani fa?".
yace,"haka kawai ake shan magani da ma?".
Tace,"ai kai baka da lafiya".
daga ita har shi ba wanda ya ƙara cewa komai, tana ta gyangyaɗi riƙe da waya yana kallonta, ƙarshe sai kashe wayar yayi ganin kaman tayi nisa a gyangyanɗin. Zaytuna na fitowa ta sameta akan gadon ta ɓingile tana bacci riƙe da waya a hannu, ta tasheta ta gyara kwanciyarta akan gadon.
washe gari Fillo dai bayan sun gama aiki, leson teacher nasu ya tafi ta kama hannun Ɗausiyya tayi mata rakiya ɓangarensu.
tana shiga ta faÉ—a jikin Kaka ta rungumeta cike da murna, Kaka tace,"ai ce nake kin koma can gaba É—aya?".
Kaka tayi maganar itama cike da jin murnar ganinta, kamar sun shekara basu ga juna ba.
Maijidda ta kama hannunta ta jata zuwa cikin É—aki tana cewa,"yarinya zo kiga kayanki. wallah sunyi kyau harda irin shaddar Æ´ar gidan Mamu aciki".
Fillo dai tunda ta zauna gaban ƴar ƙaramar akwatin, kallon yacce Ɗausiyya da Maijidda ke aikin fito da kaya kawai takeyi. ita dai ji take kamar bata murna bata farin ciki da ganin kayan, kuma kamar tana farinciki ta dai rasa taƙamemen abinda take ji ɗin.
har la'asar suna zaune, Maijidda da Zakiyya itama Jikar Yami da tazo hutu har Ɗausiyya suna ta tsara abubuwan da zasu yi lokacin biki. Zakiyya na cewa,"ke Fillo kike cewa ai kar a fara shiri yanzu, lallai baki san halin lokaci ba. to wallah yanzu za kiga wata biyun tayi, gwara duk abinda kika san zaki yi ki fara shi tun lokaci bai ƙure miki ba".
Maijidda ta janyo Fillo jikinta ta raÉ—a mata abu a kunne tana dariya, Fillo tayi tsaki tana tureta. Maijidda suka tafa ita da Zakiyya suna tsokanar Fillo da cewar,"an matan Amir an kusa shiga sahun manya". Fillo dai babu wanda tanka.
Yami ta shigo ta ƙwalawa Fillo kira ta fito, tazo ta durƙusa tana gaida Yamin, itama Yami na tsokanarta da cewar ai tayi zaton kunyar ba zata ƙara barinta shigowa ba har ai auren.
kunya ta ƙara kama Fillo, Yami ta miƙa mata robar wani magani tace,"shanye wannan yanzu". ta karɓa ta shanye da ƙyar duk ba wani rashin daɗi ne da shi ba.
sannan Yami ta ƙara ce mata,"kun gama jarabawar?". tace,"za dai mu fara Yami". tace,"to za ki ke samun shigowa kullum ko na haɗa miki magungunan ki tafi da su?".
tai shiru bata ce komai ba tana kallon tulin wasu takarcen magani iri-iri, dama tun washe garin da aka kawo kayan Maijidda ta fesa mata labari wai Yami tasa a kawo mata magungunan da zasu gyarata tun daga sokoto da niger, ita dai haushi ne ya tuƙeta a lokacin saboda taƙi jinin taji ana cewa,"maganin mata ko kuma maganin gyara mace".
Yami ta ware wasu ta zuba a leda tace,"gasu nan ki tafi da su, basu da É—aci babu bauri babu komai, su zama sune ruwan shanki kinji ko. wannan kuma haÉ—in zuma ne itama kike sha akai-akai, dan Allah Fillo karki mana asarar kuÉ—inmu, in kin mayar da hankali kinyi amfani da su kanki kika taimaka".
ita dai Kaka na daga gefe tana jinsu, bata ce komai ba har sai da Yami ta gama sannan tace,"da ki haÉ—a mata da wannan ruwan tsarkin ko, tunda naji Babuwan tace shima da wuri zata fara amfani da shi".
Yami tace,"kinga kuwa na manta, shi da tace ma ya rage wata biyun zata fara amfani da shi".
nan dai Yami ta haÉ—a mata duk abinda ya kamata ta kuma yi mata bayani.
wajen biyar da rabi na yamma Hajiya Madina ta kira Fillo tace taje ta É—auko mayafinta tazo ta rakata anguwa. wata sabuwar shadda da Maama ta É—inka musu ita da ÆŠausiyya ta saka, shaddan ash colour me duhu, an mata É—inki me kyau ajiki kai ba kace É—inkawa akayi dan a bawa Æ´an aiki ba.
tana zaune a parlo Hajiya Madina ta sauko daga stairs, waya ce riƙe a hannunta suna vedio call da Turaki, tana faɗa masa irin yacca kowa ke missing ɗinsa har Baffa, tana basa labarin Ilham ma jiya ta ke cewa zata biyo shi sai taji cewar baya Hong kong yanzu.
irin yacca suke hirar kamar ba É—a da uwa ba. Bello a gefensa yace,"Maama ni ba kuyi missing É—ina ba kenan, alhalin ni ke kulawa da shi".
cike da tsokana Maaman tace,"Bello ke kuma wa acikin kayan miya, a'a Hammanmu dai shi muka sani, hatta Æ´an aikin gidan nan sunyi kewarsa, yaushe rabon yay nisa damu irin haka, wlh gidan duk ba daÉ—i".
ta miƙawa Fillo jakar hannunta tana cewa da Turaki,"tom zan fita ne, zanje wajen wannan matar da na faɗa maka nasa ta nema min marayun da za'a ke taimaka musu kullum, to shine zanje naga inda take da zama".
Turaki yace,"ok to Allah ya taimaka ya bada lada, Nihal ce kusa da ke?".
tace,"a'a su duk sun fice ai, ana bikin ƙawar Zaytuna sunje dinner party, ka san Baffanku ba so yake ba shisa nace suje mata da wuri su dawo da wuri, yafi ace basu je ba gaba ɗaya".
Turaki ya sauke numfashi kaÉ—an yace,"Maama ke É—aya kuma za ki fita?, ki bari mana gobe sa raka ki".
tace,"ni da Fillo zamu je, bani É—aya zan tafi ba me Babban suna".
yace,"yauwa hakan yafi ai".
sai kuma ya shafo wuyansa yace,"Maama please ko za ki bata ta kaiwa Salihu(me gadi), akwai saƙo dana bar masa, ina so naji ko yay concluding abin".
ta miƙawa Fillo wayar tace,"kaiwa me gadi da sauri".
Fillo ta miƙe tana ajiye jakar hannunta akan kujera, Hajiya Madina tace,"no tafi da jakar ai yanzu zan fito".
Fillo dai tunda ta amsa wayar ta fito bata kalla screen É—in ba, tafiyarta kawai take yi shi kuma yana ta kallon fuskarta da ta haska.
ta kaiwa me gadi wayar ta dawo bakin mota tana jiran Maama, wucewar minti biyu sai ga me gadin ya dawo mata da wayar ta karɓa tana kallon screen ɗin, ganinsa yasa ta gaida shi.
ya amsa yana ƙarewa kwalliyarta kallo duk da ba wani kwalliya tai ba, farar powder kawai ta sha sai lip balm. tace,"in mayarwa da Maama wayan?".
yace,"no, i just want to say ki kula da kanki sosai kinji, hakama ki kula min da Maama, kar ki barta kuyi dare a inda zaku É—in".
ta amsa da,"to". he have alot to say to her but dole ya taƙaita, at last kawai ya tambayeta,"kina da wata matsala ne". ta girgiza masa kai alamar a'a. shi kuma ya kashe wayar, Fillo tabi wayar da kallo tana jin kamar wani abu a tare da ita na tafiya da katsewar wayar. ta tuna yanda yake kallonta yana tambayar kamar yana magana da matarsa.
ko da suka je gidan Asabe Ƙuli, basu jima acan ba, kan hanyar su ta dawowa Hajiya Madina ta tsayar da driver a ƙofar wani store. a mota ta bar Fillo da Drivern bayan tace mata,"Fillo bari yanzu zan fito kinji. rigar jarirai kawai zan sayo inda muka je ɗin nan ne jikarta ta haihu".