Sashe 142
Lullubin Biri Book Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya karɓi cup ɗin ya ajiye ya janyota jikinsa, cikin sauri ya haɗe bakinsu, kai tsaye harshenta ya lalubo ya zuƙo ya naɗe da nasa, kafin ya fara kissing ɗinta with passion, ya zura hannunsa cikin rigarta yana shafa flat tommy nata gently, karo na farko kenan a tsakaninsu, tuni kuwa jikinta ya ɗauki rawa ta fara ture shi, duk ta tsorata da yanda yake yi mata, sai da ya ɗauki kusan five minutes minutes a hakan sannan ya sakar mata baki yana sauke numfashi, Fillo ta ja da baya tana faman zare idanu kamar wacce tayi ƙarya aka kamata.
Turaki ya kalleta yaga yacca take aikin raba idanuwa, ƙirjinta na up and down, su ka haɗa ido ya sakar ma ta wani makirin murmushi yana tambayarta,"its sweet?".
sai kawai ta fashe da kuka ta juya ta fice daga kitchen ɗin tana faman doka ƙafafu a ƙasa, ya ɗauki cup ɗin kunun ya bi bayanta yana murmushi.
[9/7, 00:51] Halimahz: *LULLUÆIN BIRI*
*52*
samun ta yay a ɗaki ta kifa kai akan gado, da murmushi ya ƙarasa ya ɗagota, murmushinsa ya ƙaru a san da suka haɗa ido, ko ba komai ya ɗanɗana ma ta, kuma yacca ƙwayar idanunta suka sauya ya shaida masa zata buƙaci zumar nan ba da jimawa ba.
ya É—ora hannunsa a chest É—inta yana cewa,"me ya janyo wannan nishin?".
"ni bana son abin da ka min". ta faɗa tana turo laɓɓa gaba.
"me yasa ba kya so?, ko bakin nawa babu daÉ—i?". ya faÉ—a yana É—an cizonta a kunne.
sai ta ƙara jin kunya, ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, karatun da Nuratu tayi mata na yawo a cikin kanta, duk sai yanzu take jin maganganun su na yi mata nauyi.
haɓarsa ya ɗora a saman kafaɗarta, ya kai hannunsa saman cikinta yana faɗin,"how many days wancan abun yake yi ya tafi?".
ta É—ago kai tana kallon inda idonsa ke tsaye a wajen, ba ta ga komai ba hakan yasa ta dawo da kallonta gare shi ta ce,"wanne abu?".
yasa bakinsa a kunnenta ya hura iska, hakan ya haifar mata da sake jin kasala, ta lumshe idanuwanta tana jin abun da bata san ko menene ba na tsikararta, a hankali ya ce,"your menstrual blood".
ba ta ce komai ba tayi ƙasa da kanta, ya ɗago fuskarta aiko ta kulle ido, sai ya mintsineta a ciki da sauri kuwa ta buɗe idon tana kallonsa.
"stop ignoring, answer me".
"7days". ta faÉ—a tana kama gaban rigarsa.
sai ya sauke numfashi ya kamata suka miƙe suka koma kan kujera.
"ga abincin ki". ya faÉ—a yana É—ebowa da cokali ya kai bakinta.
sai ta tura hannun da yake riƙe da kofin gefe ɗaya, tasa hannu a gefen bakinsa tana faɗin,"na gani".
ya É—an buÉ—e bakin sannan ya zaro harshen nasa waje, tasa yatsanta akai kafin ta fara hura iska akansa, É—umin iskar bakin nata na ratsa shi.
"ya daina zafin?".
gira kawai ya É—aga ma ta ba tare da yay magana ba, ta shiga tsakanin cinyarsa tana cewa,"ai sai da na faÉ—i maka da zafi".
"but ai daÉ—in wannan yasa zafin ya gudu".
ya faɗa yana nuna ɗan ƙaramin bakinta da ta tsuke.
kunun ya shiga bata da kansa, wayarsa dake aljihu tayi ringing ya É—auko, ya É—aga kiran Khaleel yana amsa sallamar da yay masa.
Khaleel yace masa,"Hammah naga har yanzu baka shigo office, by 11 fa visitors É—in nan za su zo".
Turaki ya sosa girarsa ya shafo fuskar Fillo yace,"Fulani nah kina so na fita?".
ta buÉ—e ido tare da girgiza masa kai.
ya ce da Khaleel,"tunda Bello yana nan ba sai na fito ba".
Khaleel yace,"but Hammah there are some issues fa da ya kamata a tattauna da kai".
"in dai Bello yana nan ka san kamar ina nan ne ko".
Bello da ke jinsa ya karɓi wayar hannun Khaleel yana cewa da shi,"MT wanne irin iskanci ne wannan wai, duk ka tattara komai ka bar min kai ga me aure, to ni ɗan iska na zama kake nufi?, kasan irin baƙar wuyar da nake sha kuwa?, kullum sai nayi ciwon jiki, but Allah ya kai mu next month idan na bari wata ya ƙare banyi aure ba shege nake, sai in ga da wanda zaka yi".
Turaki yay wata dariyar ƙeta yace,"kayi a this month shi ne zan san kai zuciya".
Bello yay tsaki,"don Allah ka fito Malami, ka san dai kai É—aya zaka iya duba wannan algorithsm É—in ko?".
jin yay masa shiru ya ƙara cewa,"zan kira Baffa na faɗa masa ba ka zuwa office kwatakwata".
"idan ka fasa".
sai kuma su ka koma serious akan zancen na su. Ya jingina kansa da kujerar yana murza hannun Fillo, idanunsa a rufe yana sauraren report É—in da Bello ke karanta masa.
ƙwaƙwalwarsa na jin komai daki-daki yana ajiye su cikin memory ɗinsa, lissafin komai yake yi acikin ƙwayar idonsa tamkar shi yaƙe karantawa, har sai da Bello yay shiru sannan ya buɗe idonsa ya ce.
"me na faɗa muku before ayi accepting contract ɗin nan?, babu irin bayanin da banyi muku ba amma ku ka kasa fahimta. sai da na faɗa muku kar muyi trusting mutanen nan mu ɗauki maƙudan kuɗi haka mu ba su, amma Khalil na faɗin within 2 months za su biya mu namu percentage ɗin, yanzu ai ga shi nan just in a month budget ɗin mu ya rushe, idan ka lissafa gaba ɗaya bai fi mu tashi da 25%, now who knows asarar da za'a ƙara yi nan gaba?, ina tsoron Baffa ya san da wannan issue ɗin wlh".
Bello ya sauke nunfashi ya ce,"ka san me zai faru MT?, kawai a mayar contract ɗin nan ya zama rabin shekara. in ba haka ba wallahi asarar da zamu yi ba ƙaɗan ba ce".
Turaki ya girgiza kansa,"kai ma kasan ba za su yarda ba, an riga an rubuta komai har nayi signing, if ace kun yarda da lissafin da nayi ba zan yi saurin signing ba".
yay shiru yana rasa irin tunanin da zai yi.
"yanzu me kake ganin za'ayi?".
"we should wait till tomorrow".
Sun É—au kusan minti goma suna tattaunawa kafin Turaki ya kashe wayar.
"Turaki menene?". Fillo ta tambaya bayan ya ajiye wayar, ganin yayi looking so worried.
yaja hancinta har sai da tayi ƙara yace,"Turaki ba, shi ne sunana a bakinki ko?".
"to ai haka ne sunan naka". ta ƙara cewa,"har yanzu ba'ai settling matsalan ba?".
ya shafo fuskarta,"an kusa insha'Allah".
"to kaje office É—in ma na".
"kin fi office buƙatata".
tace,"to kar Bello ya faÉ—awa Baffa fa".
"rabu da shi ba zai iya faÉ—a ba, ko ya faÉ—a zan cewa Baffa ke kika hanani fita".
ta É—ago da idonta ta kalle shi, tsinin hancinsa ya sauka a gefen nata sannan numfashinsu suka haÉ—e waje É—aya. ya sa hancinsa yayi grazing akan nata, sai taji da ma su tsaya a haka, a hankali yace da ita,"yunwa nake ji".
"to ai Adda Zaytuna ba ta kawo ba".
"na kirata ba ta da lafiya, and idan na cewa Maama akawo abinci za tayi ta min tambaya ne har taga ko kamar muna faÉ—a ne".
"Allah sarki, shikenan yau baka da cin abinci".
sai ya marairaice ya kamo hannayenta ya ce,"ba zan iya zama da yunwa ba".
"to ai Æ´an aiki yanzu sun cinye abincin".
yay mata wani kallo,"ni zan ci abincin ƴan aiki?, oya miƙe kije ki sama min abin da zanci".
tana ƙunshe dariya ta ce,"sai ka roƙe ni, ka ce don Allah Fulani nah".
ya lanƙwasar da kansa, ya karkata kansa dab da kunnenta, ya sauke muryasa can ƙasa sosai yace. "Dan Allah Fulani Nah".
sai kuma ya ɗauka cup ɗin da ta gama shan kunu ya miƙa mata yana faɗin,"wa yidi, sadaƙa, iya ko gaya ne ba miya, iya ko ɗan ƙanzo ne, iya ko ɗan ya ya ne, iya nayi barar ban samu ba, don Allah iya ki taimaka".
Fillo ta ƙyalƙyale da dariya, tana jin daɗi da nishaɗi na ratsata, tana jin daɗin na mamaye kowanne lungu da saƙo na cikin kanta, ta zame daga jikinsa tana faɗin,"close your eyes, kar ka buɗe har sai na dawo".
yay knodding ma ta kansa kawai a yayin da ya rufe, yana rufewa ta miƙe taje ta ɗauko breakfast ɗin da ta haɗa ta ajiye, ta zuba iyakar wanda ta san zai ci sannan tace ya buɗe idon, da ma tuni ƙamshi ya doki hancinsa tun kamin ya buɗe, ya sauke idonsa akan plate ɗin da ke ɗauke da cake ɗin, ya kalleta with suprise on his face yace,"wow who makes this delicious?".
"am the one, kana ta bacci naje kitchen".
ta faɗa tana saka fork ta gutsura ta kai bakinsa, aroma ɗin na sauka akan harshensa ya lumshe ido, kafin ya buɗe tasa masa mug ɗin dake ɗauke da herbal tea a bakinsa, ya kurɓa ya kuma lumshe ido saboda tsabar daɗi.
bai san da gaske yake jin yunwar ba sai a yanzu da yaji wannan abin me É—an banzan daÉ—i, ko da yake ta ce ma ta yana jin yunwa, yana so ne ta fara shiga kitchen yau dan ya hutar da Zaytuna, ashe already ma ta haÉ—a masa lafiyayyan breakfast É—in da bai yi tsammani ba.
sai ganinsa tayi ya sauko ƙasa ya tankwashe ƙafafu yana faɗin,"zan iya faɗowa daga kan kujeran".
"saboda?".
"ni dai dawo nan".
ta sauko akan kujerar ta zauna kamar yanda ya zauna, ta dinƙa ba shi yana karɓa kamar ƙanƙanen yaro, yana ta zuba mata santi ita kuma sai dariya take yi, har da ɗauko pillow tayi masa kariya wai kar ya faɗa gefe, sai faɗa mata yake yi wai tunda yake bai taɓa cin wani abu me daɗin wannan ba, ko wanda Zaytuna ke girkawa ma babu daɗi, ita ba ta saka sugar yaji kuma taste ɗinsa ma kaman abincin ƴan koyo, zai bata shawara idan sun tashi aure ta zo ta koya.
Fillo ta dinƙa dariya tana cewa sai ta faɗawa Zaytun ɗin. duk da ita ta ƙoshi sai da ya ƙara bata ita ma taci, wai wancan ba abinci taci ba ai, ya kama complain ɗin an kawo mata jagwalgwalo ita kuma saboda kwaɗayi ta kama ci.