Sashe 92
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haushin wannan al'amarin yasashi ya kasa zama a Abuja, rana tsaka kawai ya fito da shiri yace zai tafi Porthacourt, dayake ma saura kwana bakwai za'a yi musu 'karin girman su shiyasa ma Ummah bata yi wani tsokaci game da tafiyar ba tunaninta ko wani abin zeje yayi kafin ranar dan haka kawai sai ta bishi da addu'an Allah ya kiyaye ya bada sa'a.
Koda ya isa can ma bawani abu yakeyi ba dayake yana hutu bashi da aiki, tunanin nan dai ne yakasa barinsa, kusan kwanansa biyu amma still be samu nutsuwa ba, cikin hakane ya tuno da amanar da Mahmud yabashi kafin rasuwarsa, take kuwa yaji wani 'kwarin gwiwa ya shige shi.
Be bari yasake kwana a rivers state ba sai daya ganshi a Lagos.
Wani ha'da'd'den hotel ya nema ya sau'ke gajiyarsa dayake shigan yamma yayi washe gari misalin 'karfe sha 'daya yayiwa gidan dirar mikiya.
Abbah na shirin fita sai kawai ya ganshi ya shigo daga ba'kin gate, dayake da taxi yazo so tun a wajen gate aka sau'keshi.
Fuskarsa ba yabo ba fallasa bazaka ce ga asalin yanayinsa ba, amma shikam zuwansa ayanzun gaba 'daya ya tuno masa da Mahmud komai yadawo masa sabo fil.
Abbah kam ba 'karamin farin ciki yayi ba da zuwan Abbas 'din dan yasan albarkacin Mahmud yaci bayaga haka yasan da baze ta6a waiwayar inda suke ba, yana godiya ga Allah sosai daya kasance abokan marigayi 'dansa Mahmud duk mutanen kirki ne hakan ma na 'daya daga cikin alamomin nagartar mutun, dan jiya Umar da iyalansa gaba 'daya suma suka zo gaishe su, daga rasuwar Mahmud zuwa yau yasamu kar6ar ba'ki da dama ta sanadin Mahmud 'din, su jafar, da wasu friends 'din sama sun zo sun gaisheshi sosai hakan yake sashi farin ciki ko bakomai yasan cewa 'dan sa yayi mu'amala ne da mutane masu kyawawanan halaye.
Kar6a me kyau aka yiwa Abbas agidan dan Abbah be samu nutsuwa ba sai da yaga an wadata shi da komai da komai, musamman dayaji cewa ya kwana a hotel ne acikin gari so yasan dole zai bu'kaci wani abin zuwa yanzu.
Shikuwa Abbas sam duk ba wannan bane agabansa damuwarsa tasha bambam, aikuwa ko ruwa be shaba batare da jan wani dogon lokaci ba ya bayyanawa Abbah abinda yakawo shi.
Abbah yayi mamaki sosai amma yace meyasa baze barta anan 'din ba, koda watanninta ne ta 'karasa.
Sai yace
" _Hankalina yakasa nutsuwa ne Abbah, amanarta Mahmud ya bar min hakan yasa rashin ganin irin rayuwar data keyi yake 'daga min hankali, kayi ha'kuri Abbah ba wai na raina kulan datake samu anan 'din_ _bane kawai de inaga can 'din zaifi kaga bazatana tunani ba tunda ga Hannah nan suna tare kuma zanfi kulawa da amanarta dana kar6a idan tana kusa dani_ "
Abbah beyi masa musu ba take ya amince masa, sai de yasan ba wannan dalilin bane yakawo Abbas 'daukan Fateemah ba, ta iya yiyuwa tarbiyar gidan nashi ne be yadda dashi ba ko kuma wani abu daban amma ba de wanda ya fa'da ba, duk da haka bega lafinsa ba, dan yasan koma menene yafaru bakowa bane yaja hakan face matarsa, shiyasa duk abinda zakayi ka kula kayi shi akan dai-dai in kasan farkon abu toh ganin 'karshensa ne damuwa.
Fateemah kam bazeyi ba'kin ciki da tafiyarta ba duk da ransa be so hakan ba amma idan zata fi samun farin ciki acan 'din falillahil hamdu, shi bashi da haufi akan hakan, duk da ze so taci gaba da zama awurinshi amma tunda hakan baze samu ba bakomai yasan wannan ka'dan kenan daga halin rayuwa, sede ze yi ta binta da kykykyawar addu'ar dacewa har 'karshen rayuwarta.
Atake ya 'daga wayarsa ya 'kirata yace tazo, itama tayi mamaki dan basu jima da rabuwa ba yace mata ze fita sai kuma gashi taji wai akawo masa kayan tarar ba'ko and now kuma wai ita taje.
Hijabinta ta nema tasaka akanta, dama kullum ahaka take zuwa gurin Abbahn bata ta6a zuwa inda yake batare da hijabi ba.
Amma yanzun kam tunda ta tunkari 'kofar Abbahn ta rin'ka jin zuciyarta na dokawa, haka de ta daure tashiga da sallamarta.
Tana shiga kuwa idanunta ya sar'ke cikin na Yayanta Abbas.
Ahankali ta 'karasa ta zauna nesa ka'dan da su, tace " _gani Abbah_ "
Yana murmushi yace " _baki ga yayanki bane, naji baki gaishe shi ba_ ."
'Daga idanu tayi ta kalleshi sai taga yawani kauda idanu tamkar ma be san da zuwanta 'dakin ba.
Sai itama tayi 'kasa da nata idanun tace
" _Ina kwana Yayah_ ?
Yace
" _lafiya 'kalau_ "
Kamar ba ze sake magana ba sai can yace
" _ya 'karin ha'kuri_ "
Can 'kasan ma'koshi yayi maganar albarkacin Abbah ne ma yasa yayi tambayar badan haka ba ze tambayeta ba.
Itama ahankali ta amsa da fa'din
" _Alhamdulillah_ ".
Murtarta na 'dan rawa Kamar zatayi kuka, hakan yasa ya 'dago ya kalleta da kyau jin yanayin muryarta.
Aikuwa sai yaga tana share hawaye, tsayawa yayi kallanta da mamaki wato har yanzu bata daina kuka ba kenan da rasuwar shiyasa ma yaga tayi fayau da yawa duk ta rame kamar ba ita ba, aransa yace " _toh ki bishi mana tunda kin fi kowa damuwa da rashinsa._ "
Abbah ne yayi mata bayanin abinda yakawo Abbas 'din inda ya 'karashe da lallashi ganin cewa tunkan yafara magana ma harta fara kuka yasan be wuci tambayar da Abbas yayi mata bane yasata kuka, dan kusan kullum haka takeyi indai za'a ambaci abinda ya danganci Mahmud toh sai tayi kuka koda kuwa gaisuwa ce shima Abbahn hakan datakeyi na damunsa shiyasa ma gara ya barta ta koma Abujan ko zata 'dan samu sassauci ta 'dan manta wasu abubuwa.
Abbas kam haushin kukan nata yakeyi jiyake kamar ya maketa idan yaga tana share hawayen, dan haka sai yayi 'kasa da kansa yayi shiru yana sauraren yanda Abbahn ke bata baki.
Yanzu kimanin kwana ashirin kenan da rasuwar Mahmud amma ace har yanzu yarinyar nan bata bar kuka ba yaushe kenan zata daina?
Abbas ne yake wannan tunanin aransa.
Abbah kam sallaman ta yayi yace taje ta shirya yanzu zasu wuche dashi.
Tashi tayi salaf-salaf ta fita ahaka ta isa har gurin Anty, ita yanzu duk ba wannan bane matsalarta, ko ina ma tana so ta zauna dan zuwa yanzu tayi sabo sosai da Anty yanda bata jin koka'dan zataji da'din rabuwa da ita, sannan zata so zama a Abuja musamman ma tare da Hannah, saboda ita ma tana sonta kuma 'yar uwa ce ita mai damuwa da damuwar waninta, amma duk wannan bashi ze hanata son zama da Mummyn ba, gurin mummy take son zuwa, sai de ga dukkan alamu mummy ta sallamata ne, tun da akayi mata aure da Yah Mahmud Mummy take gudunta, gashi yanzu ma da mijinta ya rasu take bu'katan 'kirjin lallashi mummy ta tsallake ta tatafi ta barta.
Anty kawai ganinta tayi tana kuka da sauri ta kamo hannun ta tana tambayarta me akayi mata me ya faru?
Kuka tacigaba dayi da 'kyar tasamu ta bu'di baki tafa'di abinda Abbah ya sanar da ita.
Anty bata hanata ba, kamar yanda bata nuna damuwa da hakan ba, da kanta ta lallasheta hartayi shiru sannan ta ha'da mata kayanta gaba 'daya da kanta, harma tace ko akwai abinda zata 'dauka acan gidan nasu,
Teeemah da wuri tace " _a'a_ " dan ita koka'dan bata son gidan yanzu tsoro yake bata, bata son duk wani abu da zai dangantata da zuwa gidan ayanzu bazama ta iya zuwa ciki ba tanajin ita da wannan gidan har abada.
Haka Anty ta gama shirya mata komai kuma tanayi tana bata baki tare da janta da hira, dan kawai taga Teemah tasaki ranta har tace mata bazata da'de ba zata je ta dubo ta dakanta har Abujan.
Duk iya dauriyar da Anty taso tayi amma kasawa tayi musamman da suka yi musu rakiya zuwa inda zasu hau mota bayan ansaka kayan Teemah a boot taga Teemah nayi musu sallama tana share hawaye take itama sai hawayenta ya gangaro, dama ri'ke nata kukan taketa faman yi tun 'dazu dan kar ta 'dagawa Fateema hankali amma yanzu kam dataga ehh dagaske Fateemah zata tafi ta barta sai kawai takasa ri'kewa, tasan yanzu ne zatafi jin mutuwar Mahmud, idan Fateema ta barta shine zata san tayi rashi babbah domin ka'daici ne gadan-gadan ya tunkaro ta.
Ga wani son yarinyar daya bi yacika mata zuciya jitake tamkar Khadija ma bata kaita son ta ba, sai gashi kuma Abbas na 'ko'karin rabasu, sai dai tasan bakomai yajawo hakan ba face banzan halinta, data kasance me son kanta fiye da komai, da ace ta kasance uwa tagari tasan da babu wanda ze yi shayin rayuwar waninsa tare da ita, kuma tana da tabbacin wannan dalilin ne yasa Abbas zuwa musamman dan ya koma da 'yar uwarsa Abuja.
Kuka takeyi Teemah ma nayi haka suka rabu, Abbah kam daure ransa yayi yayi musu bankwana, rayuwa kenan, babu abinda baya faruwa idan kana raye zakaga abubuwa da dama najin da'di da rashinsa, duk akwai sai fatan Allah yasa mu dace [AM££N].
Tun a mota kukan da takeyi ya ishesa sosai kukan ke sosa ransa amma ya 'kyaleta ganin suna tare da driver in badan haka ba da shi ka'dai yasan abinda ze mata.
Duk da haka sai da ya ringa sakin tsaki akai-akai kafin su isa kuwa yayi tsakin sau ba adadi har se data fahimci cewa da ita yakeyi tukunna.
Suna sau'ka kuwa bayan wucewar drivern ya watsa mata kallo yace
" _Idan kika kuskura kika min kuka acikin mutane ni da kene, angaya miki ke ka'dai akayiwa mutuwan ne_ ?
Lokacin ma hawaye kawai take sharewa, daya kasa tsayuwa mata, ahaka ta 'daga idanun nata dake cike taf da hawayen ta kalleshi.
" _Wipe all those tears kafin in sa6a miki, banson kukan nan ni_ "
_Wannan addu'o'in naku na matu'kar sani annashuwa, tare da 'kara min kaimi wajen ganin na faranta muku kuma......._
*GODIYA SOSAI MASOYANA, ALLAH UBANGIJI YA BIYA MUKU BU'KATUN KU NA ALKHAIRI KUMA HASKAKA RAYUWARKU.*
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
[10/2, 6:03 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*