Sashe 36
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutumin najin hakan ya rik'e baki tare da saurin bawa Mahmud hak'uri, yace shi bahaka bane manufarsa, kuma be masan da aurenta da bazai ma fara binsu ba balle har yayi musu magana, hak'uri sosai yayita bawa Mahmud kafin yajuya yakoma cikin motarsa yaja yayi gaba.
Har yaja moitar tasa Mahmud natsaye ayanda yake yana binsa da idanu sai da ya daina hango motar kafin ya juya kad'an ya kalli gefensa inda Teemah ta k'ank'ameshi yace "ke sakeni"
Ahankali tad'ago kanta dataga mutumin bayanan kafin ta sakeshi gaba d'aya.
Cemata yayi " miye hakan wai kikeyi naga harda su 6uya?
" wallaho yayah tsoro yabani ni yafiyeh kallo dayawa"
" Daga kallon kuma fah?
tace " shikenan"
"Hmm,Toh ke nakasa ganewa haka zaki tazama ba saurayi ne? naji fah daddy na cewa aurar dake zaiyi daga kin k'are secondary school ke kuma sai sani kike ina ta kore in- laws d'in nawa."
Dariya kad'an tayi tace" kai yayah harda wani in-laws?
" ehh mana,musammam ma wannan duk yafi birgeni wallahi da alama zai so ki da gaskiyah gashi ba laifi harya d'an fiki ma kyau ya k'arasa da zolaya.
" haba yayah ahakan nidai wallahi be fini kyau ba..... ,
" toh naji yah isa wasa nake miki ai daman ki, fishi kyau waneshi ya kamo lil d'ina kyau."
" amma ai de shid'in yah miki ko"
Dawuri ta jijjiga kanta tare da 6ata rai tana tura baki.
" mekenan"
ya tambayeta
" nidai banaso.....
"Sauran fah toh ?
Yasake tambayarta
amsa shi tayi da fad'in " dukkansu"!
Ido yah zaro waje yace " babu wanda ya miki?
kai ta d'aga alamar "ehh"
" ta6 lalle kam".
Haka kawai yace tare da jajjiga kansa alamar mamaki sannan yasake kallonta "ki shiga gida barin shigo da motar sai mu k'arasa maganar agida ko?
" uhm tace tare da juyawa ta tura k'aramar 'kafar dake jikin gate d'in gidan tashiga ciki.
Shima sai yaje ga motar ya tayar tare da danna horn take kua axka bud'e gate d'in yatura motar yashiga yanayin parking yafito yasameta a inda take tsayuwan jiransa.
" muje "
Yace mata atak'aice tare da nufar k'ofar dazata sada su da babban parlourn gidan.
Baifi taku uku yayi ba yaji yo muryarta ta k'ira sunashi a hankali.
Tsayawa yayi tare da waiwayowa ya kallota " ya akayi" ya jefa mata tambayar agajarce
" fishi kayi danine yayah?
yanajin abinda ta fad'a ya juya yafara tafiyarsa sannan yace " ba dole nayi fushi ba, lil sis k'arfi da yaji kin maida ni babban mak'aryaci a gidannan."
Daga yadda yayi magana ta fahimci babu wani fushin dayakeyi da ita kawai dai .........
Garin saurin ta taroshi sai k'afanta d'aya yad'an karkace aciki. High hill d'in dake k'afar tata bata ji ciwo, komai ba amma sai tace wash tare da rage tsawo ta kama k'afar kaman dagaske ciwon taji.
Aikuwa dawuri Mahmud yadawo yana tambayarta " menene ya faru?
" yar k'auye kawai yanzu dan wannan takalmin ne shine harda fad'uwa?
Abinda yace kenan bayan ya fahimci dalilin wash da kuma durkuson nata .
Hannunta yakama ya mik'ar da it tsaye,sannan yace cire takalman ki rik'e ahannunki tunda mun iso gida, bazanma k'ara siya miki irinsu ba tunda kin kasa iyah koyan tafiya dasu har yanzu."
Gaba tayi tafara tafiya tabarshi agun sannan tace " ni ba abinda yasameni dama so nake ka jirani".
" kut lalle Yarinyar nan" yace tare da mik'a hannu kamar zai kamota ita kuwa sai ta kwasa da gudu tayi ciki shima sai ya bi ta abaya.
Mummy na zane kawai taga mutun tazo kanta da gudu ta ruk'unk'umeta kafin tana k'ok'ari, yin magana kawai sai ga Mahmud ma yashigo kamar yanda Teemahn ta shigo.
Salati mummy tasake tare da fad'in " wai meke damunku ne wai?
Haka ne sallamar ?
" kyaleta mummy Allah yarinyar nan tarena ni sosai."
tana daga jikin mummyn tafara fad'in
" bawani mummy niban raina shiba kawai dan na........
Kafin taka'arasa mummy ta buge mata baki " kubb"
yimiin shiru ni".
Sosai taji zafin hakan aikuwa take idanta yai jah kamar zatayi kuka Mahmud kwa mezeyi inba dariyah ba, haka yatashi yafice ad'akin da sauri yana kwasar dariyah.
Teemah kuwa gefe tayi tayi zugum tarsa meke mata dad'i.
Sai da ta daina jin zafin kafin ta tashi ta wuche d'akinta.
Tana shiga tamik'e agadonta tana shan iska bayan ta rarrage kayan jikinta.
Waya taji na vibrating ad'akin nata gaba d'aya sai tarasa takamamman inda k'arar ke fitowa har k'iran ya yanke bata samu inda wayar take, vibration d'in ne yasake tashi akaro na biyu kuma sai asannan ta tuna wayar Mahmud dake cikin jakar ta wanda tafita dashi d'azun.
Ai da gudu ta tashi taje ga jakar taciro wayar "AUNTY" tagani arubuce akan fuskar wayar, k'iran na gab da yankewa tayi recieving " hello" tace ahankali.
Dan tunda ta fahimci me k'iran sai taji gabanta ya fad'i shiyasa ma ta amsa asanyayeh.
" shiru taji ta d'ayan 6angaren hakan yasa ta k'ara furta "hello.....d'in akaro biyu tana shirin yin na uku ne taji an amsa mata da
" keh dan ubanki kyaleni ni!"
" ina mai wayar"
" asanyayeh ta amsa mata da " kiyi hak'uri Anty bari in kai masa."
" 'duut"
Taji wayar ya yanke sai ta dafe k'irji da hannunta d'aya saboda yanda taji bugun zuciyarta na k'aruwa komawa tayi ta kwanta rigingine tana ayyah na hali irin na wannan matar data rasa dalilin tsanar datake yimusu wanda tun ba yau ba ta fahimci hakan.
Ahankali tatashi dan ta kaiwa Mahmud wayar sa, cikin sa'a kuwa sai suka had'u da Mahmud d'in yazo ansan wayartasa.
Mik'a masa tayi kawai tajuya ciki shikuwa sam be damu ba saboda azatonsa tun fushin d'azu nake bata sauk'o ba.
Haka yajuya yayi tafiyarsa zuwa d'akinsa,yana shiga d'akin kuwa yana shirin ajiye wayar sai yaga Anty ta k'irasa.
D'auka yayi tare da zama akan side drawer yayi receiving called d'in.
" Assalamu Alai..... ....
Kafin yak'arasa sallamar sai yaji tace
" wacce 'yar iska kabawa wayarka Mahmud?
" kai Anty 'yar iska kuma?,
" Teemah ce fah,yarinyar Anty....??
" shine ne me?
Shiru yayi be sake yin wata magana ba sai itace tacigaba da fad'in " yaushe zaka dawo gida?
" ni kam babu rana gaskiya " yafad'i akufule.
Itama dataji haushi sai ta fara yi masa masifah akan babu ranar dayace.
Wai saboda me ze ce haka, tsabar ya raina ta har tana tambayarsa ranar dawowarsa ko kunya wai baya ji zaice mata barana dan yaje ya tare agurin waccan munafukar, umarni tabashi akan cewa nan da 1week take buk'atan ganinsa a lagos koma ya zeyi ya neni hanya yazo tana buk'atan ganinsa.
Cire wayar yayi daga kunnansa kafin yakashe ta gaba d'aya ma ak'asan mak'oshi yake fad'in "baza'a zo bad'in".
Mahmud be sanar da kowa yanda sukayi da mahaifiyarsa ba daga mummy har daddy babu wanda yake da labarin domin yadda ya yanke aransan cewa bazashi ba toh sam bai da niytar zuwan ne shiyasa yak'i sanar da kowa dan yasan mummy najin labarin zatayi convincing d'insa akan lalle sai yaje.
Hatta Teemah ma bata sani ba.
Amma yadda Antyn ke yawan tuntu6arsa awaya akan tafiyar kad'ai yasa mummy fahimtar wani abu game da shi.
Dan ayanda ta lura duk sanda zai d'aga wayar indai na mahaifiyarsace tana lura da canjin fuska atattare da shi matuk'ar akusa da ita yake.
Kuma ko minti nawa zai kai da wayar akunnansa bazaka ta6a jin yayi magana ba shiru kawai yakeyi yana sauraronta. Hkana kad'ai dayakeyi babbar alama ce dake nuni da wata matsalar azahiri.
A kwana na biyar ne ta zaunara dashi ta tambayeshi abinda ke faruwa domin walwalarsa gaba d'aya tayi low.
Aranar kama be 6oye mata ba haka ya zayyano mata duk yadda sukayi da Antyn tasa a tunaninsa ko Mummyn zata bashi shawaran da zata taimake sa.
Ai kuwa mummyn fad'a tayi masa sosai itama har kamar zata yi kuka, take fad'in me yasa zai yi haka, ai koma me Antyn ta buk'aci ya mata kamata yayi ya mata batare da musu ba kodan darajar ta na uwa agare shi.
Tace akan me zai 6oye yak'i yin bayani bayan yasan koma miye zai faru ko yafaru toh kanta abin zai koma tunda ahalin yanzun tare yake da ita.
Koma badan hakan ba tace " mahmud mahaifiyar ka ce fah ai tafi k'arfin hakan, tafi k'arfin tace kayi abu kuma kak'i yinsa matuk'ar bai bar kan hanya ba toh dole ne kayishi koda kuwa ranka bayaso."
Hak'uri sosai yabawa mummy tare da fad'in shi abinda Antyn keyi ne yafara isansa shi yasa yak'i zuwa amma insha Allahu zai shirya yaje shi d'in kamar yadda ta buk'ata."
" Murmushi ne ya kwace wa mummyn take kuwa tasanya masa albarka tare da yi masa addu'a da fata mai kyau daga indallahi kana ta sallameshi dan yaje yafara shirin tafiya acewar ta gobe take so yawuche.
Haka Mahmud wannan karon ma ya shirya yatafi bada son ransa ba wani lokaci ji yake kamar yakai k'aranta wurin Abbansa dan yadda take takurawa rayuwarsa amma idan ya tuna cewa aikin banza zaiyi sai kawai yafasa dan ko da yafad'a d'in toh kamar yakai kukansa ne inda bazai samu biyan buk'ata ba koda kuwa kad'an, .ai san dalili ba amma shi wani lokaci ji yake kamar yana jin haushin iyayen nasa musamman Abbansa da sam baya fighting masa komai sai dai ya zuba masa idanu ko ya k'yale sa sai de inshi yana so ya yunk'ura, shi yasa yafi son zama awurin Antynsa Khadija shi aganinsa acan yafi walwala idan yana can sam baya jin cewa yana da matsalar komai.
*****
Lafiya lau ya sauk'a ,koda ya sauk'an kuwa be k'ira kowa yasanar da sauk'an tasa ba aidansu, wani friend d'insa yak'ira yazo ya d'auke shi yakawo shi gida, be ma shiga ba yajuya yakoma saboda akwai uzuri agabansa godiya kawai Mahmud yamasa sannan shima ya shiga gida.
Ahankali yake tafiyar tamkar bazaiyi ba hannunsa babu komai sai agogon dake d'aure a tsintsiyar hannunsa, gefen kafad'arsa kuma 'yar jakar da yake saka kayansan da zai bukata inzaiyi tafiyane.