Sashe 119
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbas be san kan maganar ba be kuma san inda ta dosa ba, tunda baiji farkon ba kuma ko yajin ma be san waye akan layin ba amma duk da haka sai yace dashi " _Allah yayi wa mai wayar rasuwa tun ba yau ba, amma karka damuni dan uwansa ne kuma insha Allahu zanzo kwanan nan idan nasamu lokaci... yama sunanka_ ?
Jikin Rabi'u sosai yayi sanyi ya rinka maimaita innalillahi wa inna ilaihiraji'un....Daga 'karshe ne ya sanar da Abbas sunansa tare da jero adduoi wa marigayin.
Da " _Ameen-Ameen_ "
Abbas ya amsa masa tare da ajiye wayar, daganan kuwa rabata jikinsa ya zauna gefen tare da fa'din " _who is he_ ?
Cikin kuka tace masa " _Nima bansan shi ba Yayah, amma yace sunan shi Rabi'u wai daga Katsina yake kuma_ _Yayah Mahmud yake nema_ "
" _Toh ke me kika ce_ _da shi?_ Ya sake jefa mata wata tambayar
Amsa ta bashi da fa'din
" _Nace masa ya rasu amma ina ga ba yadda bane, dan naji alokacin har ya fara salati amma may be dayaji wayar na tafiya har yanzu ne shiyasa be yadda ba, lastweek ne ya'kira....._ .(daga nan tabashi labarin duk abinda yafaru tun farko kamar yanda Mahmud ya labarta mata.
Fa'da sosai Abbas yayi mata akan amfani da takeyi da wayar Mahmud 'din bayan tasan babu shi, ai dama baza'a rasa wa'dan da basu san da labarin rasuwar sa ba kuma ba mamaki su neme shi.
Shiru tayi kawai tana share hawaye, tana son sanar dashi cewa ba amfani take yi da wayar ba amma bakinta sai ya mata nauyi ta kar6i laifin kawai.
Wayar ya sake 'dauka ya 'dauki layin da Rabi'un ya 'kira dashi awayar sa tare da 'daukan numbern Umar abokin Mahmud duk yayi saving a wayarsa sannan ya cire Sim cards na Mahmud ya tashi ya koma cikin 'dakinsa harda wayar ya ajiyesu a drawer.
Ranar haka ta wuni wata iri da ita dan ma Allah ya taimake ta ya fasa fita shima 'din agida ya zauna.
Ummah kuwa ta aiko musu abincin rana dan ranta yakasa yadda ta daina kawowan kamar yanda Abbas ya bu'kata dan tariga tayi niyyan yin na sati guda kuwa bazata fasa ba tunanin ta ma ko mugun halinsa ne yasa yace kar akawo da safen.
Babu ma wanda yabi takan abincin har la'asar tayi, Abbas masallaci kawai yaje yadawo.
Ganin kamar bazata saki ranta bane bayan sallar la'asar 'din sai yace ta shirya su fita.
Taji da'din hakan kuwa sosai musamman daya kaita gidan wani abokinsa a Asokoro, matar kyakkywa da ita da yarinyar ta 'daya me suna Nasreen 'yar kimanin shekaru biyu.
Yarinyar ce tasa Teemah tasaki ranta gaba 'daya dan yarinyar badai 'kiriniya ba shekarar ta biyu kacal amma akwai wayo ga ta da son mutane.
Abbas yaji da'din ganin ta saki ranta tana wasa sosai ma yarinyar balle data biyeta tana tayata surutu tamkar 'karamar yarinyar ita ma ta koma sai hakan ya 'kara birge shi.
Da suka fito zasu tafine har Abbas ya kunna mota ma sai Teemah tace dashi " _Yayah plz ka ce su bamu aron Nasreen mana ko na sati 'daya ne mutafi da ita ni kam ina son_ _ta_ "!
Be kalle ta ba yace " _suma ai suna son abin su, kema ki haifi naki mana_ "!
Dayake son yaran yariga ya cika mata zuciya sai ta ce dashi "ai _nima 'din inaso in haifa, kuma idan nasami baby na bazan_ _bawa kowa ba, Maman Amal ma tace insha Allahu zan haifi baby na in rin'ka goya kayana_ "
Kallon ta yayi da mamaki dan yanda yaga son yara 'karara a kalaman ta da kuma yanayin ta yasan bada wasa bane.
Da suka ha'da idanu sai tace " _kaima ai kanason Baby ko?_
_Toh ka haifi naka dan ni bazan ta6a baka nawa ba_ "
Dariya taso sashi amma sai yayi murmushi kawai yace " _zamu gani ai_ "
tare da jan motar suka tafi.
Yana mamakin ta shikam lokuta da dama intayi abu kamar wata babba wani lokaci kuwa sai kaga tafi kowa kwa6a.
Da suka hau titi ne Teemah tafara ro'kon sa akan ya kaita gida amma ko ci kanki bece da ita ba, haka tayi ta ro'kon sa har ta ha'kura tayi shiru.
Sai da ya biya dasu shopping store suka 'danyi siyayya kafin ya sake 'daukan hanyan gida, Teemah kam duk wannan abin ba birge ta suka yi ba tunda be amince da bukatar ta ba.
Gidan sa ya wuce da ita inda Teemah ta sau'ka tayi ciki abinta ko kallo ma be ishe ta ba.
Kayan ma da suka siya shine ya shigo dasu ita Teemah a dole wai tana fushi.
Fruits salat tasha da daren ranar shi kuma Abbas coffee ya ha'da da kansa ya sha.
Duk da haka fushin nata be hana ta tahowa 'dakin sa yin bacci ba da lokaci yayi.
Yau kam Abbas ko kulata beyi ba har ta zo tayi kwanciyar ta shima ficewa yayi parlour ya tsaya kallon wani Hollywood movie da ake haskawa wanda ya 'dauke shi har kusan 11:00pm na dare.
Lokacin daya shigo 'dakin baccin Teemah yayi nisa sosai har ta fara baje birgima da yake gwana ce ta wanan fannin.
Jijjiga kai kawai yayi ya shige bayi, sai da yazo yayi sallar nafila yayi addu'o'i kafin ya kwanta agefen ta dan tuni har ta dawo tsakiyan gadon.
Fuskar ta ya kallah zuwa 'dan 'kara min bakin ta daga nan ya maida kallon sa zuwa jikinta, 'yar guntuwar sleeping dress 'din data sanya har ya 'dago zuwa sama inda ya bar duk cinyoyin ta afili hatta da pant 'din dake jikin ta ma yana gani.
Tsayawa kallon fresh santala-santalan cinyoyin ta yayi yana jin wani yanayi na daban na ratsa shi game da ita.
Wani abu yake jin yana fizgansa zuwa gareta tare da ra'da masa ai halalin ka ce kana da damar ra6ar ta aduk lokacin daka so.
Rintse ido yayi da sauri ya tashi zaune ya dafe kansa harda ambatan innalillahi wa innah ilaihi raji'un afili kamar wanda yaga wani abin tsoro.
Kwanciya ya koma yayi harda juya mata baya amma sai hakan yakasa yiwuwa agare shi, sha'awar ta daya hadu zafin son ta dake zuciyar sa ya yi tasiri a kansa matu'ka.
Dolen sa sai da ya sake juyawa ya dawo da kallan sa gefen da taken yaci gaba da kissima abubuwa a ransa.
Data dawo jikin sa kuwa kamar jira yake sai yasa hannu ya rungume abinsa hadda ajiyan zuciya yana sha'kan 'kamshin jikin ta tsawon lokaci, bahaka yake bu'kata ba amma sam sai yake ganin kamar ita bata shiryawa kar6an bu'katar sa ba awannan lokacin shiyasa ya ha'kura.
*****
Acikin satin sai ya kasance kusan kullun sai anyi ruwa da safe, dama wani lokaci haka yanayin damina yake yakan juya ne aduk lokacin daya ga dama, inda wani lokaci zakaga koda yaushe da yamma ake fiye yin ruwa wani lokaci kuma da rana tsaka inda wani lokaci kuma ruwan yakan ri'ki safiya ne na wasu lokaci.
Ko yau 'din ma da hadari agarin suka tashi amma ruwa be sakko ba har kusan 'karfe bakwai na safiya.
Teemah luf tayi a gadon tana jin sau'kan ruwan ga wani iska me ha'de da sanyi dake hurawa yana ratsa ta, tana so ta tashi amma ganin sa zaune da system agaban sa yasa ta ki tashi tayi shiru.
Juyawa yayi ya kallo 6angaren da take wanda yasa take Teemah ta maida idanun ta ta kulle kamar me bacci, ganin 'dakin babu wadataccen haske sai tayi tunanin ko be ganta ba ne.
Abinda bata sani ba kuwa shine tuntuni Abbas yasan ta tashi musamman data zuba masa idanu 'dazu kawai shima ya shareta ne dan yaga gudun ruwan ta.
Tashi yayi ya shiga bayi hankalinsa akwnce dan beyi zaton zata sake yin rigimar fita ruwa ba.
Teemah kam kamar jira take yi yana shigewa itama ta yun'kura tafito tabar 'dakin.
Bata wani tsaya taran ruwan da hannun ta ba yau kawai ta shige ciki gaba 'daya tana juyi tana dariya da tsefaffen gashin ta da ko shower cap bata nema dan rufe shi ba.
Gaba 'daya jikinta da gashin ta suka ji'ke dayake ruwan da 'karfinsa yake sau'ka shi yasa komai na jikinta sai da ya ji'ke amma bata bar juyi aruwan tana tsalle ba.
Sosai ta shagala da wasan ruwan har tana watsa gashin ta a iska, unexpected kawai taga hasken wal'kiya kafin ta ankara kuwa sai ta ji 'karan tsawa me 'karfin gaske ya biyo baya, shaf ta manta ma da cewa thunder na 'kara idan ana ruwan sama tsabar yanda hankalinta ya 'dauku ga wasan ruwan.
Arazane tayi ciki da gudun gaske har ji take tamkar yana biyo bayan ta, da 'karfi ta maida 'kofar ta buga sannan ta wuce da gudunta.
Abbas kansa sai da ya tsaya da abinda yakeyi lokacin da 'karan ya sau'ka shi be ma san bata 'dakin ba fitowar sa kenan daga wanka kukumin sa 'daure da towel, so be kai hankalin sa wurin ta ba tukunna.
Teemah kuwa bata zame ko'ina ba sai 'dakinsa tana ganinsa sai ta nufe shi dagudu ta je ta ru'kun'kume shi tare da rintse idanunta har sai daya firgita ya 'daga kalle ta da sauri sannan ya juya ya kalli gadon da kyau sai yaga bata gadon, yayi mamakin lokacin fitar ta ma.
Jin jikinta ajike kuwa sai yayi saurin fahimtar daga inda tafito, beyi mamakin firgicin nata ba dan shima yaji 'karan thunder 'din.
Jikin ta yaji yana kakkarwa sosai gashi ta'ki bu'de idanunta, 'ko'karin raba ta da jikinsa yafara amma babu dama saima sake 'kan'kame shi da takeyi hawaye na sakko mata sirara, gashi shima 'din so yake ya shirya yasa wadatattun kaya amma dole ya danne nashi uzurin ya hugging nata back.
Yaso ya barta ahakan amma ganin kamar sanyi ze shiga jikin ta yasa shi 'dan yun'kuri ka'dan take kuwa tasake 'kan'kame shi.
Sunan ta yafara 'kira ahankali da niyyar sata ta cire kayan amma ko amsashi batayi ba tsawon mintina uku suna ahaka.