Sashe 148
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Janyo ta yayi jikin sa ya share mata hawayen tare da rungumar ta a jikinsa sannan yace " kukan fa na menene haka Zahra?, ba kince ba kya son barina ba?".
Da kai ta bashi amsa akamar "ehh" sai yaci gaba da fa'din " Kar ki damu kinji, ni duk abinda kike so shi zan miki, so ki kwantar da hankalin ki bana son kukan nan, ko kina son baby yayi miki dariya yace Momcyn shi cry-cry ce?"
Kai ta jijjiga tana murmushi sai yace " to oyah wipe all da tears ur husby ll always be by ur side ok..."
Da haka ya rarrashe ta har tayi shiru maganar ta wuce batare da sun tsayar da magana 'daya ba.
*****
*Bayan sati 'daya*
Zaune yake akan dadduma yana karatun al'qur'ani mai girma cikin sautin sa mai dad'i inda yake karanto suratul Anbiya'i.
Abbas kenan da hakan ya riga ya zama jinin jikinsa a duk bayan kowacce sallar asubah ya kan zauna yayi karatun sa cikin natsuwa in da watarana suke yi da Fateema wataran kuwa shikad'ai yake abin sa musamman ma yanzu da baccin asubah ke yawan damun ta sanadin cikin.
Wajaje 5:30am ne na safe, yayin da Teemah ta tashi ta shiga bathroom dan watso ruwa a jikin ta, domin wani yanayi da take jin kanta tunanin ta ko ruwan sanyin zai 'dan sanyaya mata, da 'dan 'karamin towel 'dinta ta fito 'daure a jikin ta bayan ta watso ruwan ta fito, a hankali take tafiya, da 'dan madaidaicin cikin ta a gaba ya 'dan 'dago daga cikin towel 'din, sai hips 'din ta da ya 'dan 'kara bu'duwa shima da mazaunan ta ta yadda bata isa tayi tafiya ba sai sun motsa.
Duk kuwa da ta watsa ruwan amma koka'dan bata nasaran jin wani sauyi tattare da ita ba na daga cikin yanayin ta data keji sai ma abinda ya k'aru, ta rasa mai yasa hakan yanzun bata sani ba ko dan shi baya neman ta ne yake sata itan oho.
Zuwa tayi ta zauna a gaban mirror tayi shiru tana kallon sa ta cikin madubin.
Abbas dake faman karatun sa tamkar ance ya 'dago sai kuwa suka ha'da idanu ta cikin mirror 'din, Teemah sai ta lumshe ido ta yi 'kasa da kanta a hankali.
Abbas kam tuni ya fahimci yanayin da take ciki da suka ha'de idanu, don tuni ya gama karantar ta zuwa yanzun ba sai ta bu'di baki ta sanar da shi yanayin da take ciki ba da kansa ma yake fahimta.
Takaita karatun yayi tare da rufe Qur'anin ya dawo inda take ya tsugunna daga gabanta tare da kamo hannun ta ya ri'ke cikin nashi yana wasa da shi.
Da idanu tabi hannun nasu sannan ta 'dago da kanta ta kalli fuskar shi.
" Akwai matsala ne?".
Ya tambayeta idanun su cikin na juna.
Sai tayi saurin kawar da nata idanun tare da jijjiga mai kai alamar "ah ah" nufin ta ta 6oye masa damuwar da take ciki.
Abbas kam murmushi yayi mata tare da maida hannun sa kan cikin ta ya dora sannan yace " Baby na na son gaidani fa naga yana ta waving min hands".
Yanzun kam itama murmushin tayi jin shirgin 'karyan daya shirga wa abinda ke cikin cikin ta da be san mecece rayuwa ba balle ya nemi mahaifin sa.
Abbas kam cikin towel 'din ya maida hannun sa wanda har sai da ya sata lumshe idanu dan yanda taji wani irin abu ya ziyar ce ta sakamakon hannun sa da taji kan cikin nata.
A hankali ya ringa shafa cikin yayin da Teemah ma tabi kan hannun san da nata hannun suka cigaba da shafa cikin tare suna zuba murmushi, shi kam har 'kasan marar ta yayi da hannun sa a hankali yana mai cigaba da shafawa yana fa'din " Baby na Boss ne da alama tun da har yana yana da wayon son gaidani da sassafen nan"
Teenah kam zuwa yanzun shiru tayi tana jin yadda yakeyi matan tasan ba wai dan baby bane kawai.
Da haka a hankali ya dawo da hannun sa saman 'kirjin ta sai ma ya janye towel 'din tare da ha'de musu baki, sosai ya warware mata jiki da salon sa kafin ya d'auke ta zuwa kan bed.
Abbas sai daya tabbatar ta gama satisfying sannan ya raba jikin sa da nata ya 'kyale ta dan be damu da kansa ba a yanzun, domin yasan ada ba 'karamin 'ko'kari tayi ba wajen 'daukan nashi bu'katun duk kuwa da cewa 'karama ce amma bata ta6a nuna gajiyawa da bu'katar sa ba, dan haka shima yanzun a cewar sa turn 'din sa ne dole zai 'daga mata 'kafa ba zai takurata ba har zuwa lokacin da zata sau'ke nauyin dake jikin ta.
Kwance yake a gefenta yana 'ko'karin dai-dai ta nutsuwar sa wanda da 'kyar yake samun hakan domin matu'kar ya kusance ta hankalin sa sosai yake tashi, Teemah kanta tasan hakan har ma ta ta6a yi masa magana sai yayi mata musu ita kuwa ta san ba gaskiya yake fa'da mata ba dan ko be fa'da ba tasan me yake ciki, shiyasa ma cikin kwana kinnan take danne damuwar ta in dai ba abin yafi 'karfin ta bane sam bata bayyana wa cuz bata ga anfanin ya biya mata nata bu'katun shi kuma ya hana kansa ba, bacin ita ba wani ciwo ko wani abu take ji ba da zai hana shi sakewa da ita, amma ta rasa ta yanda za'a yi ya fahimce ta.
Ko yanzun ma tana iya feeling yanda gurbin zuciyar sa ke beating so fast, daya ke kwance take bisa 'kirjin sa sai take jin tausayin sa sosai yake kama ta.
Sai da ya dai-dai ta kansa ne kafin ya sau'kar da idanun sa kan fuskar ta ya kalle ta.
Muryar shi kawai ta jiyo yana fa'din " idan kin tafi Abuja kika barni zaki iya jure rashi na?".
Hannun ta na yawo akan fuskar sa dana faman shafa fuskar tashi zuwa gurbin dimple 'dinsa, jin yayai maganar ne yasa ta saukar da hannun ta daga kan fuskar tasa ta dawo dashi k'irjin sa sannan a hankali tamkar bata son yin maganan ta bashi amsa da fa'din " kai ma ai ka juri rashi na Yayah duk da ma ina tare da kai, balle ni ai kaga dole zan iya jurewa tunda na 'dan lokaci ne".
Ta karasa maganar hannun ta na yawo akan 'kirjin sa.
Zai sake magana yin magana sai Teemah ta jijjiga masa kai, shirun yayi kamar yanda ta bu'kata yana kallon kitson dake kanta.
Bazata kawai yaji ta sau'ke hannun ta ajikin sa wanda yasa shi sau'ke ajiyan zuciya ba tare da ya shirya ba.
Sosai Teemah tayi 'ko'kari wajen ganin ta faranta masa tare da rage masa abinda yake ji 'din batare da jin kunya ko 'kyan'kyamin sa ba, dan tasan ko da ta bashi dama da jikin ta bayi zaiyi ba, ada kullun inzai kusanceta sai yayi kusan salo a 'kalla kala uku da ita, koda tagaji kuwa sai yayi son ranshi sannan ya barta, sa6anin yanzu da kullun 'daya kawai ya keyi kuma duk tasan saboda condition 'din ta ne yasa.
Shima Abbas yau 'din ba 'karamin mamaki ta bashi ba, sosai ta birgeshi ta sanya masa nisha'di a zuciyar sa.
Bai ta6a zaton zata iya yi masa irin hakan ba domin bata ta6a ko kwatanta yi mai ba sai yau da tayi surprising 'dinsa, wani gurbi na musamman ta samu ke6antacce a zuciyar sa wanda yake jin babu mai iya ratsa wajen illah ita ka'dai, sosai yaji da'din yanda ta tafiyan tar da shi da bu'katun sa a wannan lokacin.
Albarka kawai ya rin'ka sanya mata da har sai da ta rufe mai baki da nata kafin yayi shiru.
Haka rayuwar su taci gaba da tafiya kowa na 'ko'karin ganin ya farantawa 'dan uwansa da duk wani abinda zai iya na kyautatawa, zaman su gwanin sha'awa inda suke shimfi'da zallar salon so da 'kauna tare da mutuntaka a tsakanin su.
Har watan ramadan yazo ya wuce Teemah bata koma Abuja ba, duk kuwa da cewa kusan kullun Ummah bata gajiya da yi masa tuni akan dawowar tata amma ya kasa kaita sai dai kullun ya ringa bata tabbacin insha Allahu suna hanya.
Da haka yayi ta jan Ummah har cikin Teemah ya kai 8months da kwanaki kusan ashirin, wanda a lokacin ne Ummah ta nuna masa 6acin ranta sosai barin ma da Hannah ke 'kara zuga ta a gefe dan itama sosai ta matsu taga Teemah a kusa da ita tana mamaki ita kam wai Teemah ne da ciki abin na bata dariya sosai.
B'acin ran Ummahn ne yasa shi fara tunanin kawai gara ya maida ta Abujan, ita kanta Teemah ma ta kan yawaita yi masa magana akan tafiyar amma sai yayi kamar be ji taba, da farko idan tayi maganar yana bata amsa da fa'din " zaki je ai amma sai na shirya tukunna"
ko kuma yace " Ina sane da batun karki damu"
amma daga baya ma sai ya zamana ko 'kala baya furta mata, ya daina tankata indai akan maganar ne, hatta Anty Leesah na yawan tambayar sa wai " yaushe zata dawo gida? ko can ports 'din zasu je sunan ?" sai dai yace mata " ah ah " kawai a takaice, dayake yanzu Leesah ma ta zama 'yar gida tun lokacin da suka fahimci cewa ita 'din sister 'din Bilal ce shikenan sai zumuncin su ya 'kara 'karfi, ko da akayi tambayar auren Hannah kuwa sai ya zamana date 'din auren su rana 'daya a kasa sanya Leesah da Hannah duk a watan December.
Itama Teemah da ta gaji da maganar sai ta kyale shi ganin cewa kullum abu 'daya suke ta maimaitawa.
Sai yanzun ne yafara yi musu shirye-shiryen tafiya ganin ya gama tunzira ran Ummah, cikin kwana biyu kuwa har sun gama komai inda a kwana na biyar da yin wayar Ummahn suka dira garin Abuja babban birnin tarayyar Nigeria.