Sashe 53
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahmud yanzu bashi da abokin hira sai 'dakinsa da kuma wayar sa, hatta Fatima (wife to be 'din nasa ma daina kulata yayi tunda akayi maganar auren su sau 'daya suka yi waya dashi daga nan be sake 'kiranta ba, haka ita ma bata 'ta6a 'daga wayarta ta 'kira sa ba, ko a chat ma babu me kula 'dan uwan sa yanzu ko wa harkan gabansa yake yi duk wannan sha'kuwan sun manta da ita.
Wayewar wa ta safiyah ne wanda idan aka lissafa 13days yarage wa bikin Mahmud, sai Abbah ya'kira shi yake sanar dashi cewa ya kamata ya ziyarci Fatima ko da sau 'daya ne kafin lokaci ya iso, duk dama already sun san junansu kuma akwai fahimta atsakaninsu amma sanayyar dake tsakaninsu ada da na yanzu is totally different, yakamata su'kara fahimtar juna, bai musa wa Abbahn ba take ya amince akan zashi
sai Abbahn yace toh yaje duk lokacin da ya shirya tafiya sai yayi masa magana yace ya bashi nan da 3days.
" toh Abbah" yacewa Abbahn nasa kawai sannan yatashi yatafi.
Bai sake bi takan maganar Abbahn ba kawai ya share yayi zamansa har akayi kwana hu'du babu wani alamar yana da niyyan tafiyar da zaiyi, rana na biyar ne da Abbah yaga shiru sai ya sake yi masa tuni akan maganar tafiyan wanda lokacin yayi dai dai da kwana tara cif yarage wa lokacin da aka saka na 'daurin aure.
Mahmud 'kasa yayi da kai tare da shafa gashin kanshi sai yace da Abbahn" ai shi yamanta ma kwata kwata , amma insha Allahu kwanan nan zai shirya yaje shi",
" yah kamata kam ".
inji Abbahn ya fa'da lokacin yana 'ko'karin 'daukan jaridar dake gabansa yaci gaba da dubawa.
Lokaci nata 'karatowa yayin da shirye shiryen biki ya kankama aduka 6angarorin guda biyu, koda yake a6angaren Mahmud Abbah ka'dai ne ke ta faman shirin sa, yayinda Anty kam ko oho bata damu ba kallonsu kawai takeyi.
Mummy kuwa busy take ako da yaushe bata samun lokacin kanta 'ko'karinta taga komai yatafi yanda yakamata, duk wani abu datasan hakkin ta ne aiwatar dashi toh bata natsuwa sai taga ta sau'ke shi, sai dai har yau takasa yiwa Teemahn koda abu 'daya ne daya danganci gyara da ake yiwa amare rasa ta ina ma zata fara tayi ,daga 'karshe sai ta yanke shawaran barinta ayadda take kawai ta cire wannan a lissafinta, ta daiyi 'ko'karin tanadar mata duk wasu abu na gyaran fata da gyaran jiki kuma ta tsaya tsayin daka dan ganin komai na tafiya dai dai.
Ummah (mahaifiyar Abbas) ce ma tayi mata maganan wai ko ta ha'dawa Teemahn kayan mata dan taga wasun sukan yi wa 'ya'yansu idan lokacin auren su yazo, sai mummy tace "ahh'ahh ita kam bata ba ta komai ba tsoro takeji,abinda kullum yake damunta azuci ma kenan amma dai daga bay ta yanke shawarar gara ta barta hakan kawai.
Sai kuma Umman ma tace "yauwa hakan yafi ai gara abarta a yanda take saboda yiwa yara abubuwan da suka shafi wannan 6angaren kafin susan kansu yana da illoli da dama amma tunda ma ba'a matan ba shikenan ,tace dama ta so ma tun wuri suyi maganan amma sai ta sha'afa gaba 'daya abubuwa sun sha kanta itama".
*****
7days to ranar 'daurin auren Ummahn Abbas ta iso ita da Hannah suka zo dan Hanna damunta tarin'ka yi wai tafiso suje dawuri ayi komai da ita ,bata son komai yawuche ta shiyasa dolen Ummahn ta shirya suka taho, dama nufin ta sai nan da kwana biyu zasu taho, Daddyn Abuja ma yabiye wa Hannah yace ai gara su je tun yanzu duk 'daya da jibin da Ummahn tafa'di tunda bawani abu suke jira anan 'din ba ai gara sutafi ayi hidima dasu gaba 'daya, yace shi sai ranar Friday zasu ganshi ( dayake bikin ranar Saturday ne).
Teemah bata ta6a ha'duwa da Hannah ba amma zuwan Hannah ya yi mata da'di sosai, saboda tasamu abokiyar hira, sosai Hannah ke 'debe mata kewa surutunta tamkar uwarsu 'daya da Mahmud itama badama gata da saurin sabo bata da ba'kunta.
Washegari cikin sa'a sai ga wasu daga cikin 'kawayen Teemah na makaranta kusan su hu'du suka zo, Teemah wani ihu da ta saka ta rungumesu har ma bazaka ce tana da damuwa ba, Hannah ce tace "mata kiyi dai ahankali dan kin kusa ki zama matar gida".
Bata kula da maganar Hannah ba tajasu gaba 'daya suka nufi 'dakinta kowa tasamawa kanta matsuguni, wanda kusan dukkansu akan makeken gadon Teemahn suka zuzzube Hannah ce ka'dai ta 'dan 'dosana 'duwawunta saboda sauran duk kwanciya sukayi so ba space sosai, sai kuma Teemah dake zaune akan side drawer tana facing 'dinsu, musamman ta janyo shi zuwa gaban nasu dan taringa kallon su da kyau gaba 'daya.
*****
Aranar da su Ummah suka bar Abuja aranar shikuma Abbas yaje shi, dan ma irin zuwan nan na shi da ba da'dewa yakeyi 'din nan bane 'kar'karinta a yayi 'ko'kari shine yakwana 'daya shikenan zai ce zai tafi, shi akoda yaushe yafi son yaganshi a wurin aikinsa baya so yaga yayi nisa da su he so much care about his career.
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh* 😍
[10/2, 6:01 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Don’t confuse your path with your destination. Just because it’s stormy now doesn’t mean that you are not headed for sunshine.
🅿 *45*
Daddyn Abuja ne ya sanar da Abbas 'din cewa da safiyar yau suma suka wuche Jihar Yobe, sosai Abbas yaji haushin rashin samun sun da be yi ba, har ma yace wa Daddyn nasa " me yasa toh suka tafitun yau"?
Cikin jin haushi yayi maganar.
" haba Abbas ka manta bikin waye za'ayi ne"?
daddyn ya tambayeshi da mamaki.
Kauda kansa yayi gefe sannan yace " ban manta ba Daddy kawai naga sunyi saurin zuwa ne ai dasun bari ranar Wednesday ko Thursday sai su tafi".
"Yanzu kam ai shikenan tunda sun tafi komai ya wuce, in ganin su kake son yi ka bi su can 'din."
Shiru yayiwa daddyn nasa bai tanka ba,kawai ya tashi ya nufi 6angarensa domin watsawa jikinsa ruwa.
Daga lokacin da ya iso zuwa daren ranar tsakin da yayi yafi sau a'kirga, abubuwane suka taru suka mar yawa acunkushe ya ringa jin zuciyarsa , koda yaji yunwa ta dameshi sai ya nemi abinci anan ma Daddyn Abuja yace yajira akawo abincin ya aika asiyo.
Ka'dan yarage tsakin da yayi azuciyarsa tafito fili Allah ya taimakeshi azuci yayi ta shiyasa Daddyn nasa be ji ba.
Sai kawai ya tashi ya nufi harabar gida amma sam yarasa inda zai samu nutsuwa, tunani yayi ko de ya shiga cikin gari yawone?,
Toh inka fitan ma ina zaka nufa?
Wani 6angare daga zuciyarsa ta tambayeshi.
Safa da marwa ya fara yi agurin yana tunani " wai dagaske ne za'ayi auren kenan?,
Dagaske Mahmud ne zai auri Fatima bani ba".
" ehh dagaske ne mana tunda gashi su Ummah ma sun tafi domin halartar 'daurin auren".
Wani 6arin zuciyarsa ne ya sake bashi amsa.
Tambayar kansa da kansa yayi wai " me yasa duk wani abu daya shafi 6angaren Fatima ni nake cutuwa aciki meyasa haka ?,is it because dan ba zan sameta bane ko me,?
_First_ ha'duwarsu da Mahmud, lokacin ba 'karamib takaici yajiba na yanda yarinyar nan ta nuna tafison kasancewa da Mahmud fiye dashi da 'kyar ya samu ya lallashi zuciyarsa akan hakan.
Then _secondly_ batun aurensu, wannan kam shiyafi komai 'kona masa zuciya saboda yanajin kamar bawai ha'din iyaye bane kamar yanda Mahmud yayi masa bayani gani yake tamkar Fatiman nason auren duk da yasan shi Mahmud 'din baso yake ba amma zuciyarsa takasa amince masa da cewa Auren na ha'di ne kamar yanda zuciyarsan akullun take bashi tabbacin cewa babu wanda zai auri Fatima akaf duniyan nan sai shi, Fateema Zahra ta Abbas ce shi ka'dai.
And _now_ yayi missing kirkin Ummahn sa duk adalilin wannan banzan auren.
Haushi sosai hakan yasaka shi, yace yanzu da Ummah na nan ai da ba ruwansa da neman abinci, dan ita akoda yaushe idan ka nema toh zaka samu, ya tsani cin abincin hotel shi, yafi son cin abinci agida, shiyasa akoda yaushe yake kan hanyan zuwa gida duk da nisan da gurin ke dashi hakan besa yayi ganda zuwa aduk lokacin dayaso, abu ka'dan ke sa ya kamo hanyar gida baya yin cikakken 2 weeks mai kyau batare da ya le'ko Abuja ba, koda ba zai kwana ba ma amma in ya so sai yazo, wani lokaci dan kawai yaci abincin Ummansa ma yakoma saboda na wajen da wuri suke fita akansa bakamar na mahaifiyarsa ba.
Ko yanzun ma da aka kawo abincin da 'kyar yasamu ya'dan tatta6a ka'dan yabari, ba danma yanajin yunwa ba da bazai ko bu'de ba.
Washe gari ma Daddynsa ne ya sake aikawa aka kawo musu breakfast, shikan 'kin ci yayi yacewa daddyn nasa shi lipton kawai zaisha, daddy ne kawai yaci abincinsa, Abbas dakansa yaje kitchen ya tafasa ruwan lipton 'din yakawo musu da daddyn dan yasan shima Daddyn gwanin shan ruwan lipton ne.
Yana gamawa kuwa yayi wanka ya shirya sai yayi sallama da Daddyn ya kama hanya.
Teeemah na cikin 'kawayenta suna ta zuba surutu abinku da student in an ha'du ba dama sai an yada hali, musamman na yanzu da ya kasance 'dayarsu zatayi aure dayake kusan itace ta farko ma bayan gama makarantar tasu kuma classmates 'dinta yanzune suke SS3 basu gama ba so sai suke ta marmarin ganin lokacin bikin ya iso, itace aka fara saka ranar bikinta shi yasa suke ganin kamar wani abu ne na daban, hira suke tayi abinsu, na dariyane, takaici ne, abin tausayi ne duk suna ta tunowa da school life 'dinsu lokacin suna tare da ita, ita kanta Teemah ma warewa tayi suna ta shan hirar su, ga Hannah ma acikin su kamar da ma already sun san juna.