Sashe 108
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin gefen baki yayi yana tafiya yace " _ya kin dawo kuma_ ?
Tana ha'ki ta bashi amsa da fa'din " _Ni...ni tsoro nakeji, Yayah gidan fah shiru kamar ba kowa ga shi_ _hasken...ma ya ragu sosai bazan iya tafiya a...haka ba_ "
Cigaba da tafiyar sa yayi, itama take tabi bayansa tana fa'din " _please Yayah toh ka rakani mana!!_
Bai waigo ba yace da ita.
" _Saboda me kenan_ ?
" _Ayyah plz Yayah, wanka.... nake so naje nayi kuma inajin....tsoro_ "
Ta sake ro'konsa cikin jan magana sanadin ha'kin da ke damunta har yanzu.
Sai cewa yayi da ita" _toh ni ina ruwana da wankan ki_ "
Abayan sa ta tsaya lokacin yana cuming kansa, sai tayi fuskar tausayi tare da ran 'kwafar da kai gefe gashi dama 'dan gudun datayi yafara sata jin jiri daya ke ya ha'du da yunwa ga rashin 'karfin jiki ga maganan da takeyi yanzun sai yasa zuciyarta ya riga harbawa faster than d normal duk gaba 'daya sai suka ha'du suka canja reaction 'din ta atake sai ta fara ganin dishi-dishi, tuni hawaye ya gangaro mata asaman kuncin ta.
Abbas sam be lura da yanayin da ta shiga ba dan ya riga ya juya mata baya, har ya isa wurin mirror ya 'dauko man dayake shafawa a'kafar sa ya zauna akan stool tare da fa'din " _zo nan inkina son in rakaki zo kimin wani aiki_ "
Duk da yanayin da ta shiga amma
tana jin ya fa'di haka ta taho a hankali zuwa inda yaken kamar yanda ya bu'kata.
Shi kuwa 'kafar sa 'daya ya 'dago mata sannan ya mi'ka mata mai 'din tare da furta " _take this_ "!
Teemah bata yi wani musu ba kanta a 'kasa tasa hannu ta kar6a dan ta riga ta fahimci manufarsa dan haka sai ta tsugunna tafara shafawa a hankali.
Aranta take fa'din dole zatayi masa a yanzun kodan ya rakata ma, dan bata da wani bu'katan da ya wuce ta fita daga 'dakin nasa abubuwa dayawa take so taje tayi .
Abbas kam yanda take shafawan slowly ba 'karamin birgeshi yayi ba, hakan kuwa yasa shi 'kura mata idanu yana kallon fuskarta, anan ya hango hawayen datake fitarwa, take kuwa ya janye 'kafar sa da sauri.
Faruwar hakan kuwa ke da wuya sai ta 'daga kanta ta kalleshi, ha'da ido sukayi dashi kafin ta 'dauke nata idanun sai ya jefa mata tambayar " _me ya faru kuma ? Ba nace zan raka ki ba_ ?.
Bata bashi amsa ba sai ta kauda kanta gefe tare da yun'kurin mi'kewa tsaye.
Jiri ne ya 'debeta tana 'ko'karin fa'duwa sai yayi saurin tarota ta dawo jikinsa.
Kan gado ya maida ita ya kwantar inda hawayen ta yaci gaba da gangara ta gefen idanuwan ta.
Abbas be yi mamakin hakan ba dan yasan jirin nata harda yunwa ma musamman daya san cewa da kansa yasa an mata alluarar cin abinci.
Dan haka da hanzari yafara 'ko'karin rabata da kayan dake jikinta da nufin idan ta watsa ruwa sai ya bata abinci zatafi jin ta normal sosai.
Amma sai Teemah ta ri'ke masa hannu tana hanashi aiwatar da abinda yayi niyya tana mai 'kara sautin kukan ta.
Hannun yabi da kallo ba tare da ya kulata ba sai ya cire hannunsa daga cikin nata ahankali tare da kamo hannayen nata duka biyu ya ri'ke cikin hannunsa guda 'daya, yasan idan yabiyeta zata ta 6ata masa lokaci ne abanza shiyasa gara yayi mata hakan.
Skinny 'din dake jikinta ya janye shi gaba 'daya zuwa 'kasa tana mutsu-mutsu amma be 'kyale ta ba sai daya ga ya raba sa da jikinta sannan ya sake mata hannuwan ta.
Take kuwa tafara 'ko'karin kare jikin ta dasu wanda hakan sai ya bashi dama ya cire rigar ma cikin sau'ki.
Tana ganin haka kuwa ta juya ta kifu da cikinta a 'ko'karinta na ganin takare jikinta tana gunjin wani wahalallan kuka.
Abbas ko 'kala be ce da ita ba sai da yaga ta kifun sai ya 'kara samun daman kai wa hannu yayi unhooking bra 'din dake jikinta sannan ya mi'ke tsaye.
Wani 'dan 'karamin sabon towel ya 'dauko mata ya lallu6a mata daga bayanta.
Tana jin haka kuwa ta kai hannu takama shi tare da 'ko'karin cusa shi a'kar'kashin ta sai da taga tarufe jikinta sannan ta tashi ta zauna tana 'ku'k'kuni.
Abbas kam ko kula 'kala be ce da ita ba sai ma ya wuce bathroom ya ha'da mata ruwan wanka da kansa, wanda itama Teemah sai alokacin ta zare bra 'din ganin baya 'dakin sai tayi saurin cusa shi a 'kar'kashin pillow ta 6oyeshi.
Tana ganin ya fito kuwa sai tayi saurin mi'kewa tsaye tana rarraba idanu tamkar mara gaskiya, wani sabon jiri taji na 'diban ta sanadin tashi da tayi a fizge sai ta kai hannu ta dafe goshin ta dashi tare da komawa ta zauna abakin gadon.
Abbas ma da sauri ya 'karaso gabanta ya sa hannu da niyyan 'daukan ta amma sai tafara yi masa rigima, hakan kuwa yasa ya barta yace toh maza taje tayi wanka tafito yanzun nan.
Teemah kamar gaske ta tashi tafara tafiya dan ji take data bar shi ya 'daga ta gara taje da kanta koma a yaya ne, taku biyar mai kyau batayi ba sai taji idanuwanta sunyi luuu, take taga duhu ya cika mata idanun.
'Kasa tayi da sauri ta zauna dirshan akan tiles tana maida numfashin wahala har yun'kurin amai tafara ji sai kuwa ta saki kuka tare da 'kiran sunan Mummy..
Da hanzari Abbas ya taho gareta shikan sa a'kage yake yaga tasa wani abu acikinta dan haka haka be yi wata-wata ba kawai ya cicci6e ta, take kuwa tafara yi mai rigiman bataso ya kaita gurin Antyn ta amma shi ko bi ta kanta ma bai yi ba, be direta ako ina ba sai cikin bathroom.
Yana shirin sata a bathtub tayi saurin 'kan'kame shi da 'karfi sai ya kalleta ganin ta'kiyin magana yasa dole sai da ya sau'ke ta batare da ya saka ta acikin ba.
Sai daya ajiyeta kafin ya tambayeta " _me ya faru_ ?
" _Ni...da kaina zanyi_ "
Ta bashi amsa da fa'din haka cikin wata shagwa6a66iyar muryarta.
Da 'dan tsawa yace " _ba fah nason taurin kai ni, Allah sassa6a miki zanyi idan kika dameni_ !
Tana so ta bubbuga 'kafafu amma motsin kirki ma yanzu tsoron yinsa take yi saboda tsoron jiri ko ha'ki dan ha ka sai ta juya masa baya tana 'ku'k'kuni.
'Kwafa Abbas yayi yana kallon ta tsawon da'ki'ku, kawai sai ya juya ya fita daga bayin bata sani ba sai ji tayi ya rufo mata 'kofan da 'karfi.
Sanadin haka kuwa yasa ta juyowa sai taga baya nan, gurin 'kofan ta isa tasaka lock sannan tazo tayi wankan ta anatse, sosai kuwa taji da'din ruwan daya ha'da mata data gama wankan nata sai ta sake ha'da wani me 'dumin tayi tsarkin ta dashi mai kyau sannan tayi niyyan fitowa tare da 'daura towel 'dinta.
Rarraba idanu ta hau yi a bayin ko zata samu abinda zata rufa wa jikinta amma bata ga komai ba, tsaki taja ka'dan sannan ta 'dan le'ko da kanta tare da fa'din "Yayah!
Yana bedroom 'din lokacin data 'kira shin yana 'ko'karin saka pyjamas.
Hankali kwance kuwa ya amsa ta da fa'din " _uhmm_ " haka kawai yace da ita
Sai ta kuma fa'din _Yayah na gama wankan_ "
Yace " _toh me kike jira da ba zaki fito ba?_
Cewa tayi
" _Ayyah Yayah towel ne fah kawai ajikina dashi zan fito ahaka_ ?
Tsayawa yayi da abinda yakeyi yace " _da 'din aya ya kika shiga bathroom 'din_ ?
Rage murya tayi 'kasa-'kasa tace " _ni gaskiya kunya nakeji_ !"
Sai ji tayi yace " _kunyar wa kenan_ ?
Shiru tayi ta'kiyin magana sai hararo hanyar 'dakin da tayi tana tura baki.
Abbas kam jin tayi shiru yasa shi fa'din " _Look, Allah 30seconds kika 'kara abayin nan ni da ke ne yau agidan nan zakiga abinda zan miki, ba 'dazu an miki allura biyu ba, toh yanzu hu'du zan sa a miki try me kiga abin_ _mamaki_ "!
Zaro idanu tayi waje tare da rufe bakinta kamar wacce tayi 'karya jin abinda ya ce 'din.
Sarai ta tuna muguntar da yayi mata 'dazu har yanzu ma zafin allurar be daina ba ballan tana har guda kam ai mutuwa zata yi.
Tunowa tayi da 30 seconds 'din da ya ce mata, wuf ta bu'de bathrum 'din ta fito tana wani sunkuyar da kai 'kasa.
Abbas ma yi yayi tamkar be ganta ba kawai ya wuce parlour yabarta a'dakin.
Kayan ta ta gani na bacci riga da wando da kuma packet 'din pad akan gado sai dai babu pant ita kuma ta wanke na jikinta.
Bata tsaya mamaki ba kawai ta 'diba kayan ta koma bayi ta saka su ajikinta, dama yau bata da bu'katan pad sai de ko gobe dan period 'din ta yana bata hutun kwana da wuni 'daya akowani wata, so ko yanzun ma rashin pant 'din be dame ta sosai ba tun da kam tasamu kaya.
Kayan kuwa light pink ne mai laushi , gaban rigar kuma bottles dark pink ne ajere da wani 'dan 'karamin flower daga gefen 'kirjin rigar, wandon kuwa yana da 'dan fa'di ka'dan, kayan basu da nawi, dama tana son kayan sosai musamman ma saboda laushinsu.
Harta fito sai kuma taga rigar na fidda mata shape 'din 'kirjin ta sosai, haka ta saba sawa amma yanzun sai taga bazata iya fita gurinsa ahaka ba tunda ko mayafi bata da shi.
Bra 'din ta ta 'dauko ta sake komawa bayin ta saka.
Rashin kaurin kayan ma yaso ya hana ta sakewa, amma bata wani 6ata lokaci ba dan cikin ta har 'kugi yake yi mata saboda yunwa, tunanin ta ma inda zata samo abincin dazata ci a wannan daren.
Yanke shawara tayi akan zata ro'ki Yayah ya rakata kitchen tasamu abinda zataci in yaso ko daga nan ma ya barta zata iya komawa 'dakinsu ita ka'dai.