Sashe 41
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da daddy zai dawo gida sai ya siyo wa Teemah tsarabar set 'din 'dan kunnan gold mai kyaun gaske afad'arsa wai zatayi anfani da shi ne ranar graduation d'insu as his gift, mummy najin haka tace "a'a sam" badai aranar ba kam sai dai ordinary day haka ta saka dan bazai yiwu taje cikin taro da wannan sar'kar ba, yanda duniya ta lalace d'innan duk dama ba'a fatan wani mummunan abu amma ai _maganin kada ayi_ _toh kada afara_ .
Daddy ma dayaji bayanan mummyn take yaji ya gamsu sosai tuni ya amince da batun mummyn, Teemah kuwa na tsaka da murna ta tsinkayo muryar mummynta na fad'in haka take sai murnar ta tsaya cak, sai ta tura baki gaba tare da sake matsowa kusa da daddyn ta tana ta wani muzurai.
Babu wanda ya kulata sai da yagama da mummyn kafin ya juyo ya fuskanceta yace tayi ha'kuri za'a siya mata wani wanda zata saka ranar inyaso daga baya sai tayi anfani da wannan 'din......
Kafin ma ya 'karasa fad'a mummy tace " ai already ma na siya mata wanda zata saka d'in."
"Yauwa shikenan ma kin hutar damu ko my angel " cewar daddy yana murmushi.
Teeamah kuwa 'kasa tayi da kanta taci gaba da kallon bangles da zoben dake tare da sar'kar bata 'kara yin magana ba har mummy tabar gurin, sai da mummyn tatafi kafin ta 'dan sake har take tambayarsa labarin yayanta Abbas, dayake tafiyan dayayin sai da yaje Abuja tukun na kafin yawuce lagos sai ta tambayeshi wai ya ga Yah Abbas kuwa dayaje Abuja?.
Dariya yayi mata tare da fad'in " wato yayanki kad'ai kika sani ko? Murmushi tayi harda wani sunkuyar da kai ' kasa kamar dagaske.
Daddyn ma sai yayi murmushin sannan yace" Abbas ai baya Abuja porthacourt yake aiki"
Tana jin haka sai ta 'dan tura baki gaba kana tace " aini ba ruwana ma dashi daddy tunda shima ya manta dani"
Ido daddy ya zaro kad'an " ke da yayan naki"?
" ehh mana daddy, tunda yatafi fah ya manta dani, kuma inaji ko suna waya da mummy baya tambayata, baya cewa agaishe dani kuma mummy ma bata ta6a cemin in kar6a mu gaisa da shi ba...........shiyasa nima da aka siya min wayata ban saka numbern shi ba, ta yah Mahmud kad'ai na............
shiru tayi ta 'daga kai ta kallo 'kofa sakamakon jiyo muryar mummy datayi tana fa'din
" sai kiyi ta tura bakin nan ai har sai ya ta6o 'kasa tunda ke bakijin maganan mutun "
Mummy dake 'ko'karin shigowa ne ta kar6e maganar Teemahn da fad'in haka.
Shiru Teemahn tayi bata 'kara magana ba,sai kawai ta sunkuyar da kanta 'kasa taci gaba da kallon abinda ke ri'ke a a hannunta, sai da mummyn ta ta iso ta zauna kafin daddy yace tura bakin me kuma tayi ne hajiya? "
" Ka 'kyale yarinyyar nan ,wallahi ko kad'an bata jin magana, dubi fah 'karfi da yaji yanda ta maida bakinta kamar tsuntsuwa........
Dai dai nan ta juya ta kallo Teemah sai idonta ya sau'ka akan hannun Teemahn ganin da tayi tana jujjuya d'an kunnan ahannunta take sai ta sake fad'in " bani ni karki 6alla shi abanza daga kawowa" tafad'a tare da mi'ka hannunta saitin Teemahn..
Teemahn ma sai ta mi'ka mata sar'kar batare da wani 6ata lokaci ba.
Sai da mummyn ta kar6a kafin ta d'aga kanta caraf sai suka had'a idanu da daddyn, hannu ya 'daga tare da ware yatsa 'daya ya nuno mummyn dashi yana jujjuya kai da kuma yatsan nasa duk atare da murmushi akan fuskarsa alamar " ke bah"
dayake kan Teemah na 'kasa duk bata lura ba.
Mummyn ma sai ta saki murmushin tana maida sar'kar a gidanta take fad'in " naji ma ana gulmar yaro na laifin me kuma yayi muku?"
Daddy fa'da'da fara'ar sa yayi sai ya bata amsa da fa'din " Laifin ai harda ke , ya za'ayi kullum kuna waya da Yayanta tanaji amma baza'a bata waya su gaisa ba,kuma laifin harda naki da kema bakya ce mishi gata nan akusa".
"au laifin kenan dama?
Mummyn ta tambaya tana 'dan murmushi idanunta na kan Teemah.
" 'kwarai kuwa, wannan 'din 'karamin laifi ne aganinki?
" hmm" kawai mummyn tace.
Sai daddy yace " ba hmm ba, so muke agyara adaina ware min angel 'dina agefe, shima Abbas 'din zan had'u dashi ai"
Take sai yah 'daga wayarsa da niyyan 'kiran Abbas 'din sai kuma cikin rashin sa'a 'kiran be shiga ba.
" Allah ya taimake shi ai" daddyn yafad'a yana mai ajiye wayar agefensa.
Daganan ya cigaba da lallashin Teemahn da bata ha'kuri akan wai duk ranar daya samu Abbas d'in awaya zai yi masa masifan dan me baya son tambayanta idan suna waya da mummy."
Bata dad'eba ta sau'ko daga fushin suka cigaba da hirarsu anan daddy yake tambayan ta yanda aka tsara graduation d'in duk ta fad'a masa,tana gama fad'a tace ta tashi tace zata tafi 'dakinta,sai yace ta kunna masa NTA kafin tafita.
Tana kunna masa tafice bayan ta mi'ka masa remote 'din TVn.
Labarai yaci gaba da kallo abinsa,dama daddy gwani ne a kallon labaran duniyah idan yana watching news hankalinsa gaba d'aya suke tafiya awurin.
*****
Ranar Saturday shine ya kasance ranar da za'ayi graduation d'in Teemah, sosai wannan family d'in suka yi shiri na musamman a wannan ranar just to make their one and only daughter happy, ga wanda bai sani ba idan ya shiga gidan aranar ze yi zaton ko wani d'an hidiman biki akeyi agidan, amma ga wanda yasani sai de yace masha Allah.
*'Karfe 9:00am*
Teemah ce tafito cikin wata ha'da'd'diyar gown d'inta d'inkin tela kalar ja, d'inkin ba 'karamin kar6anta yayi ba, 'dass ya zauna mata kamar ajikinta aka yi 'dinkin rigar, yayinda kanta yake 'daure da head golden colour kamar ba da hannu akayi 'daurin ba, tsabar yanda ya zauna akanta , wata mata data amsa sunan ta ce afagen make-up ita tayi mata 'daurin, wanda mummy musamman ta sa aka nemo mata matar dan kawai tayi wa Teemah kwalliyan graduation d'in,
gefen kafad'anta shima golden colour veil ne mai kyan gaske , ba naa ce ga adadin kud'insa ba dan ko nima bansan lokacin da mummy tayi wannan siyayyan ba,ga wani high hill d'inta mai kyau shima duk kalan gyalan nata.
Turare kuwa ba laifi 'kanshin na tashi dai-dai ajikinta bata saka daya wa ba dayake Teemah ba son anfani da turare mai 'karfi take ba body spray kawai ta fesa ajikinta tafito.
Kallo 'daya zaka yiwa Teemah kayi zaton ko amarya ce dan tsabar yanda tafito tamkar wata tauraruwa.
Ahankali take tafiya tana wani basarwa, ita adole irin an girman nan.
Kalle-kalle takeyi acikin harabar gidan tana 'dan waiwaya wa, sai kuma tacigaba da tafiya yayinda ta tunkaro inda mummy ke zaune ahankali.
Tun daga nesa da mummy ta hango ta fara'arta ya 'karu aranta take fa'din _tubar kallah masha_ _Allah_ Allah yah ya raya minke 'yata.
Kafin Teemahn ta iso gurinta ma harta mik'e tsaye tana murmushi Teemah na isowa kuwa ta bud'e mata hannu Teemah kamar jira takeyi tafad'a ciki tana dariya.
Dariya mummyn ma tayi dukkansu sai ya zamana ha'koransu kawai zaka gani afili tsabar yanda suke jin dad'i fuskarsu kawai zaka kallah kasan cewa ehh lallai suna cikin farin ciki.
Mummy aranta take tayiwa Teemahn addu'an kariya daga kowani irin abun k'i.
Koda ta saki Teemahn ma abinda tafara fad'i azahiri shine " Masha Allah, yarinyata anzama 'yanmata, Allah ubangiji yasa wannan level d'in yah 'kare kenan har abada, Allah yasa anyi a sa'a, Allah yasa ba'a yi gaba anbar baya da 'kura ba".
" Ameen yah Allah " Teemahn ta fad'a tana d'an dariya.
Sannan tace mummy ni nagama shiri yanzu zan wuche,kinsan ance mana kar muyi african time, gashi ma yanzu 9:00 d'in kusan da rabi ma "!
Ta 'karashe tana mai duba agogon cikin wayarta.Dayake ance 'karfe goma ake bu'katan su awajen gaba d'aya candidates d'in.
" toh kije ki samu Habibu ya sauk'e ki, sai mun iso muma"
Juya wa tayi tare da fad'in " toh mummy sai kun iso "
" yauwa kar amanta da addu'an barin gida fah"
Wannan karan kam da kai ta amsa batare data juyo ba.
10:00am aka fara programme d'in,Teemah na can ita kad'ai daga ita sai 'kawayenta, akai akai take duba hanya ko zata hango mummy amma shiru harta gaji ta ha'kura ta maida hankalinta ga abinda ke gabanta.
*10:35am*
Mummy na tsaka da aiki sai ta tashi ta je kitchen ta d'auko abu fitowan da zatayi kamar ance ta kalli harabara gidan sai idanunta suka sau'ka akan Abbas daidai ya bud'e mota ya fito.
Aikuwa mantawa da abinda ta 'dauko in tayi da ke ri'ke a hannunta,da sauri tafara tafiya ta nufi wajen data hango shi d'in, shima da farko be lura da zuwan nata ba sai da ta kusan isoshi kafin ya ankara da ita, aikuwa sai yafara murmushi kana yace " mummy har kin ganni ne ".
" ai dole in hango ka wannan irin suprise haka Abbas"!
" wallahi kuwa mummy".
Tafiya suka farayi ska nufo cikin gidan atare yayinda mummy take tambayarsa ya wajen aikinsa yace " aiki kam Alhamdulillah sai godiyan Allah kawai".
Zuwan nashi ya matu'kar bawa mummy mamaki domin bata ta6a kawo cewa zai halacci taron ba, sai kuwa gashi nan yazo.
Sosai taji dad'in zuwan nashi, basu ko gaisa da kyau bama dashi dan hankalinta na wajen aikin data bari anayi acikin gidan, data d'an tako masa tace mishi yaje 6angaren daddyn su yana ciki be fita ba tukun na, bari ta dubo abu tana nan zuwa yanzu itama, tana gama fad'a sai ta juya ta wuce cikin gidan.
Shikuma sai ya tsaya awajen, sai da yaga takoma kafin nan yajuya ya koma inda suka yi parking motarsu ya je ya ciro wani kwali me d'an girma amma ba sosai ba,wanda suke taren na jikinsa na rawa yake 'ko'karin 'dauka masa sai Abbas ya dakatar dashi da hannu yace yayi zamansa ba matsala zai 'dauka kawai ga dukkan alamu drivern sane mutumin duba da yanda yake ta ambaton " sir " adukkan maganar dazata had'a shi da Abbas 'din.