Sashe 30
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan kuma bazai hana washe gari taji sabon salo daga Fauzeen ba sai duk suka bi suka d'aure mata kai gaba d'aya tarasa waye ne mai gaskiya acikinsu.
Akullum Fauzeen zancenta ita a had'ata da Abbas tana so ne dan Allah ko phone number d'insa ne Teemah ta bata yayin da shi kuma yake nunawa akan ai suna waya ma da ita kawai fooling d'in Teemah takeyi tana wasa da hankalinta.
Dataga inaah so suke su caza mata kai kawai sai watsar da al'amarin gaba d'aya tama daina kulawa koda Fauzeen tamata magana.
Lokacin da Abbas yafara shiryen-shiryen komawa da Teemah suke komai duk wani abu daya dangamci tafiyarsa da ita akayi shi kansa yana yabawa da k'ok'arinta akan hakan sai dai deep down yana matuk'ar jin tausayinta har aransa domin shak'uwar da sukayi ba irin shak'uwar da za'ace anyi ta ankuma manta ta bane tana mat'uk'ar tsaywa azuciya, dakansa yafahimci irin yanda take ji da nuna kishinsa wanda yanada tabbacin ita kanta bata san ma'anar hakan data keyi ba.
Wani lokaci yakanyi danasanin hakan daya mata yasan zai cutar da zuciyarta ne ba kad'an ba dan yana da tabbacin da bai sake da ita har haka ba da bazata ji zafin rabuwa dashi ba kokad'an koda kuwa yabar garin, duk da yake shi ya shirya hakan a matsayin hukuncin rashin jin data tayi masa da kuma rashin kunya amma shida kansa yanzu yasan bai kyauta mata ba.
Ana gobe zai tafin da k'yar ta tafi ta kwanta amma kuma sam bacci yagagara d'aukanta haka ta kwana idanunta biyu tana ta tunanin rabuwa da yayanta.
Kusan sallar asubah ne ta tashi ta dauko jakar makarantar ta ta fitar paper ta yagi d'an k'arami da biro tayi rubutu akai, ajiye shi tayi bayan ta gama rubutawa, sannan ta sake yagan wani the same size da wancan takuma yin wani rubutun shima ta ajiye, wasa wasa sai da tayi kusan kala biyar duk ta tarasu agefe ta d'ora kanta akai.
Har akayi sallar asuban tana kwance idanunta a rufe gaba d'aya sai takejin babu dad'i, dakyar ta tashi ta d'auro alwala tazo tayi sallar asbah d'in, sai dai tana idarwa bacci ya d'auke ta akan sallayar datayi sallan.
Dayake bata yi bacci da dare ba sai wannan baccin yamata nauyi sosai har gari ya waye ma bata sani ba har kusan 7:00 tana bacci.
Abbas kuwa dama fitan wuri yake so yayi shiyasa yayi shirinsa da wuri yayi zaman jiranta dan sun rabu ne akan cewa da sassafe zata zo ta tashe shi daga bacci dan kar ya makara ganin lokaci na tafiya ita kuma shiru sai ya fito ya nufi d'akin nata dan ba mamaki ma mantawa tayi da batun tafiyar tasa acewarsa.
Ahankali ya tura k'ofar ya shigo bayan bugun da yayi yaji shiru yana shigowa kuwa sai idanunsa ya sauk'a akan gadon ta dayafi zaton tana kwance akai tana bacci amma kuma sai bai ganta akan gadon ba sai yaganta ak'asa akan sallaya, murmushii yayi kana yace " daga sallah sai bacci kenan" .
Takardun dayagani agefen gadon ya nufi wajensu aransa yake tunani k'ilan kwanan karatu tayi shiyasa take baccin yanzu.
Hannu yasa ya d'auko takardan dayaga k'ananun papers akai sai yaga anyi rubutu kamar haka........
_People are like_ _stained-glass_ _windows_ .
_They sparkle and_ _shine when the sun_ _is out_ ,
_but when the_ _darkness sets in,_
_their true beauty is_ _revealed_
_only if there is a_ _light from within_ .
Kauda wannan yayi ya je ga na k'asa shima yaga ta rubuta.....
_Hold on to what you_ _must do,_
_even if it’s a long_ _way from here_ .
_Hold on to your life_ ,
_Even if it’s easier to_ _let go_ .
_Hold on to my hand,_
_even if someday_
_I’ll be gone away_ _from you. __I'm_ _going to miss u _so_ very much yayah_
Sosai jikinsa yayi sanyi dayaga papers d'in haka yadinga d'aga wa yana gani tare da k'ara maimaitawa har kusan sau uku.
Daga k'arshe sai ya zare guda d'aya wanda yafi sanyaya mashi rai ya ninke yasaka abayan condom (cover) d'in wayarsa sauran kuma ya mayar mata abinta ya ajiye mata.
Inda take kwancen yaje ya tsaya yana kallonta yanda take baccin ba k'aramin birgesa tayi ba " she's innocent while sleeping.
Wayarsa ya ciro ya kashe hasken camera d'in sai ya d'auke ta a photo daganan yajuya ya tafi abinsa.
Koda ya fito d'in sai yabiya ta kitchen dayake yasan mummy kullum dasafe in kana son ganinta toh a kitchen zaka same ta har sai taga ta sallami kowa kafin hankalinta yake kwanciya.
Da sallama ya shiga kitchen d'in tana juyawa ta amsa sallamar tareda fad'in " bade harka shirya ba"?
Murmushi yai mata sannan yace "nagama shiri mummy inaso inje dawuri ne dan akwai abinda nakeso nayi acikin maidugurin kafin nawuce.
Jinjina kanta tayi alamar gamsuwa, sai sannan kuma suka gaisa tare dayi mata sallama gaba d'aya, itama mummyn fatan alkhairi tayi masa da kuma d'umbin godiya bisa ga karamcin daya nuna musu wata guda cif na hutun daya samu awajen aikinsa yabar mahaifansa ya taho dominsu saboda zumunci.
Sai yau ne zashi Gombe kuma acan ne zasu had'u da daddyn Teemah dayake shima yanacan yaje gaida 'yan uwa da mahaifiyarsu.
Amma shi Abbas d'in gobe zai wuce dayake bawani yawane da 'yan uwansu nacan d'inba kusan kowa yanufi inda zashi Daddyn ma goben zai taho watak'ila ma su fito tare da shi gaba d'aya.
Dayake saturday ne sai Teemah tayi tashan baccinta tana baza mafarki ba ita tatashi ba sai ba sai kusan 9:am balle yanda baccin yayimata dad'i kwata-kwata sai ta manta da batun tafiyar yayan nata.
Tana farkawa kuwa shi fad'o ranta sai kuma idanta ya hango window gani tayi hasken rana gal ya haske ko'ina, wani mik'ewan datayi arazane harta ni sai dana tsorata da hakan.
_Vote , comment and_ _share please_ 🤞🏻
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/2, 5:59 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
_Not edited_
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍
Spread love everywhere you go: first of all in your own house. Give love to your children, to your wife or husband, to a next door neighbor... Let no one ever come to you without leaving better and happier. Be the living expression of God's kindness; kindness in your face, kindness in your eyes, kindness in your smile, kindness in your warm greeting.
*RAMADAN* *MUBARAKH*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Beginnings are scary. Endings are usually sad, but it's what's in the middle that counts. So, when you find yourself at the beginning, just give hope a chance to float up. *And it will* .
🅿 *28*
Da gudu tafito ta nufi d'akinsa tana zuwa, k'ofar d'akin ma a6ud'e yake hakan yasa bata sha wahala mr bugu ba kawai ta fad'a ciki.
Yanayin d'akin ne ya tabbatar mata da cewa yatafi d'in ne dagaske domin ko'ina shau tagani babu wani sauran abubuwan amfaninsa a d'akin.
Take kawai taji jikinta yayi sanyi har gwiwoyinta na barazanar kasa rik'e ta a tsayen data ke.
Sai ta k'arasa kan gadon dake d'akin ta kwanta gaba sai ta rasa mai ke mata dad'i, tasan bazata ta6a iya hana shi tafiya ba amma atleast taso ko sallama ne suyi, taso tamasa kallon k'arshe dan bata tunanin akwai chance d'in sake kallonsa kwana kusa.
Ta kai a k'alla kusan mintina talatin ad'akin kafin ta lalla6a tafito.
Zuwa lokacin kuma wani zazzafan ciwon kai ne ya ziyarceta sanadiyar bugun da zuciyarta keyi akai-akai.
Tana fitowa sai ta had'u da mummy cikin shiri ga dukkan alamu ma fita zatayi.
Ai tana ganin mummyn sai ta yafi da sauri ta rungumeta take sai hawaye ya gangaro mata zirrrr.
Mummyn ma dayake ta fahimci damuwarta musamman dataganta tafito daga 6angaren d'akinsa sai ta fahimci cewa shi taje dubawa tunda tasan basuyi sallama ba.
Hakan yasa tafara bubbuga bayanta cikin tausayin 'yarta ta amma sai bata nuna tasan damuwarta ba illah tambaya data jefa mata nacewa "meyafaru,? meke damunta?".
Temah 'kinyin magana tayi sai da mummyn tayi kamar ranta yasoma 6aci ta hasalo tare da maimaita tambayar da d'an tsawa sannan ne Teemahn tace mata " mummy yayah yah yatafi abinsa kuma yak'i yatasheni abaccin yatafi kayansa.........
Tsaki mummyn taja tare da fad'in " zamanki yake ne da har sai yatashi kafin yayi tafiya.
Shiru Teemah tayi dan zuwa yamzun kalamanta sun fara mata nauyi, tafara gwammace yinshiru fiye da yin maganar ma gaba d'aya.
Hakan yasa tabar jikin mummyn tawuce d'akinta yayin da mummy ma tayi tafiyarta tana mai gyara rik'on jakarta batare da ko waiwaye tayi ba.
Haka cikin sanyi tayi dukkan abinda zatayi tagama ta shirya tafito sannan ta had'a tea tayi zaman sha kallon kofin tayi sai take Yayanta ya fad'o mata arai ta tuna a d'an zaman sun da sukayi dashi irin abubuwan walwala dayake sada ta dasu, ta tuna ranar daya sata ta masa alk'awarin daidaita kominta yadda kowa keyi, tadaina rashin ji da rashin kunya wa babba kuma taringa cin abincinta akan lokaci yace inhar tayi hakan toh ya mata alk'awarin wani abu amma sai ta gama secondary school kafin ya gaya mata, tayi tayi dashi akan yasanar da ita yak'I sam yace bayanzu ba shi dai fatan shi tayi masa alk'awari, duk da tana son sani koma menene abun amma haka ta hak'ura ta d'auka masa al'kawari.
Sake kallon kofin data had'a tea d'in tayi ahanakali sai ta kai hannun ta d'auko kofin takai bakinta, tunda takafa shi akai bata cire ba har sai data shanye shi ras kafin ta dire kofin dai-dai da mik'ewarta dan tana dire kofin ta bara arean dinning d'in takaoma d'akinta.