Sashe 121
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ya nemi ganin inda ke ciwo a 'kafan nata kuma sai ta'ki ta nuna masa sai ma fa'dawa jikinsa datayi tare da sakin wani kukan.
Da kansa ya fahimci inda keyi mata ciwon musamman da yaga ta'ki nuna masa wurin sai yaji tausayin ta sosai, hannu yasa yana bubbuga bayan ta ahankali kamar yarinya 'karama yace " _daina kukan haka kinji, laifin Yayah ne ko_ ?
Kukan ta taci gaba dayi amma tana 'dan 'kara rage masa 'karfi da haka har yasamu tayi shiru sai yasa hannu ya 'dauke ta da niyyar maida ta 'dakinta, Teeemah kam cike da rigima take fa'din " _bana so ni ka barni ba ruwana dakai......._ "
Be kula ta ba har se daya dangan tata da 'dakinta kasancewar nasa gadon ba'a gyare yake ba.
Koda ya kwantar da ita kuwa zama yayi agefen ta tare da ran'kwafo da kansa kusa da fuskar ta, fuskar sa na kallon nata yasa hannun sa cikin nata ya sarke su wuri guda nata, 'dayan kuma yasa kan fuskar ta yana 'kara goge mata hawayen dake gangarowa ka'dan-ka'dan tare da tallafan kuncin ta yace
" _Stop crying owk...... ko kin fiso ki ringa 'daga min hankali_ ?
Shiru tayi bata bashi amsa ba illah hawaye.
Rintse ido yayi ya bu'de akanta, shi be san me ze ce da ita ba, lallashi ba layinsa bane be iya ba sam, shiyasa ko yanzun ma ya rasa ya zaiyi da ita, duk kalaman daya tattaro ya dage ya furta amma still she's crying, what can i do now?
Ya tambayi kansa.
Lallashin ta yaci gaba da yi cikin natsuwa ra'da-ra'da kamar be san yin maganar amma shi ka'dai yasan yanda yake ji azuciyar sa game da ita jiyake tamkar ya maida ta cikin sa dan so, yafi so ta nutsu tukunna kafin ya san taimakon da ze iya bata amma hakan yakasa yiwuwa shi kuma sam be 'kaunar ganin hawayen tan har ransa, da 'kyar ya samu tayi shiru gaba 'daya da ya sake cewa zai gani kuwa ta'ki yarda sam.
Sai yace
" _Ki bari inga yanda ciwon yake sai in shafa miki magani awurin_ _ya daina zafin ko kinfi son in'kira Anty nurse tazo da_ _injection_ ?
Kai ta jijjiga masa a hankali tare da fa'din " _ni banaso_ "
"Toh ki bari ingani ko?
maganar yana raba jikinsa da hannayen su dake sar'ke.
Ganin kamar ta amince sai yace "Yauwa 'yan matan Yayah!
A hankali yake bu'de towel 'din dan har yanzu tana ri'ke da shi da hannunta, bata iya ha'da kafafun ta amma ta ri'ke towel 'din da hannu.
" _Bari ingani da wuri kafin ciwon yayi tsami kar ya 'kara wani zafin ko_ ?
Hannun ta cire ta kawar gefe.
'Kafar ta 'daya Abbas ya 'daga a hankali ya 'dora kan kafa'dar sa sannan ya gani, ba zai iya cewa ga yanayin data ke ciki ba dan shi ba likita bane amma sosai yake jin tausayin ta.
Towel 'din ya rufa mata sannan ya fita kitchen sharp-sharp yasa ruwa a kettle ya jira yayi zafi sannan ya ha'do mata lafiyayyan tea be ko sa lipton ba illah milo da ovaltine daya zabga mata aciki.
Teemah na nan har yanzu akwancen tayi luf da ita sai ma rufe ilahirin jikinta datayi da blanket tana fidda siraran hawaye da.
Stool ya janyo zuwa gaban gadon yasata agaba sannan ya ajiye cup 'din akan side drawer tare da janye mayafin a hankali.
Yana janyewa ta sake jan abinta ta shige ciki gaba 'daya tace " _ni ka 'kyaleni ba ruwana da kai...._
Taran ta yayi da fa'din " _naji ai nima baruwana da ke tafiya ma zanyi_ _amma yanzun kitashi kisha tea sai in tafi in barki in_ _ba haka ba in 'kira Anty nurse 'din tazo da allura uku tayi_ _miki_ "
Tana jin haka ta bu'de kanta tana 'kwaba fuska, Abbas ne ya sa hannu ya talla fota zuwa jikinsa ta jinginu, anan yaji jikin ta ya 'dau zafi rau yasan zazza6i ke shirin kamata, baya son kukan nata ko ka'dan dan tana karya masa zuciya ne sai yaga tamkar be aikata daidai ba laifin kansa yake kamawa tsaban tausayin ta daya ke ji yake tamkar ya cire mata ciwon da ana yin hakan be san wani irin lallashi zai mata tayi shiru ba.
Kanta ya 'dago ya ritsa ta idanu yace " _bar kukan haka nan mana ko so kike in 'kara miki_ ?
Jijjiga kai tayi da sauri alamar "ah ah"
sai yace
" _toh shikenan share hawayen ki bazan sake ba ai wancan 'dinma laifin ki ne bana hana ki wasan ruwan nan ba amma ki ka 'ki jina shiyasa nayi miki amma in kina jin_ _magana ta bazamu sake yin fa'da ba ko kina so muna fa'da_ ?
Da kai tabashi amsa alamar "ah ah".
Abbas sai yace " _yauwa 'yan matan Yayah, Allah yayi miki albarka ya haskaka rayuwar ki fiye da yanda kika hasakaka min zuciya ya saka_ _maki da aljannar sa ma'daukakiya ......_
Hannu yasa ya 'dauko tea cup 'din a hannunsa yana juyawa fuskar sa da murmushi yace "...... _ya kuma baki baby mai kama da waye ma.......?_
Ya ritsa ta da idanu.
Murmushi maganar tasa ta tasa ta sai ta tarasa mai ma zata ce dashi kuma sai kawai ta ya mutsa fuska tare da rike cikin ta alamar yunwa takeji.
Abbas ma murmushin yayi mai sauti sai ya bata cup 'din a hannun ta ta ringa sha a hankali bata shanye ba ta mi'ka masa cup 'din tace ya isheta dan bata jin da'din bakin ta sosai.
Abbas be matsa mata ba sai ya kar6a ya ajiye tare da tambayar ta zafin ciwon muryarta ciki ciki ta bashi da fa'din yana mata zafi ka'dan-ka'dan amma idan ta motsa 'kafarta sosai takejin zafin.
Abbas cewa yayi da ita " _sorry... zai daina very soon da iznin Allah kinji_ "
Shiru tayi masa tafara 'ko'karin kwanciya, Abbas sai ya gyara mata kwanciyar tare da lullu6e ta da kyau yace bari yana zuwa daga nan yafita a'dakin.
Yana komawa 'dakin sa ya'kira layin nurse sukayi magana inda ya roketa cewa kar ta 6ata lokaci bayan haka sai ya tura mata address 'din gidan nasu sannan ya ajiye wayar.
Bayi ya koma ya wanke bedsheet 'din daya cire a gadon harda kayanta da suka jike 'dazun gaba 'daya ya hada ya wanke ya fita corridon baya ya shanya su.
Yana kammalawa ya shiga bathroom yayi wanka na biyu sannan yafito ya shirya cikin wani ba'kin long trouser da jan T-shirt kamar bashi ba, yana shirin fitowa sai yaji 'karan door bell, yasan Anty nurse ce ko kuma driver cikin su 'dayane ya iso.
*Toh ga al'kawarina na sauke read more biyu ne bayawa nayi muku, amma nima sai a daure a faranta min dan naji da'di* .🥰
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/13, 1:58 AM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
I _dedicated this page to my fellow *Wattpadians* , Ha'ki'ka *SALMERH*_ _najin da'din kasancewa daku ,wannan page 'din kyautar kune_ .🥰
*Bismillahir rahmanir raheem*
_A mistake is only a mistake when u don't learn from it. Otherwise it is a *LESSON* ._
🅿 *83*
Zuwa yayi ya bu'de 'kofan sai yaci arba da driver a tsaye kar6an abincin yayi bayan sun gaisa harma drivern na bashi ha'kurin jinkirin da aka samu yace ruwane yasa ba'a kawo dawuri ba.
Abbas kuwa yace masa bakomai ai sannan ya wuce dinning.
A gate motar driver da Anty nurse suka yi clash yana fita itama ta shigo, Abbas na ajiye abin hannunsa sai ya kama hanyar 'dakin ta domin duba yanayin datake ciki kafin ya isa sai yasake jin door bell karo na biyu, be 'karasa 'dakin ba sai ya juya izuwa 'kofan dan a 'kage yake Nurse ta iso dan ta duba masa ita.
Anty nurse ce tsaye tana murmushi shima murmushin yayi tare da matsawa yabata daman shigowa yana fa'din " _har ina shirin sake 'kiranki ai_ "
Nurse tace
" _na hutar da kai ai tunda gani na iso"_ !
Zama take 'ko'karin yi a kujera Abbas ya dakatar da ita da fa'din " _muje dai tana ciki ai ba batun zama kuma_ "!
Dariya nurse tayi itama tace " _toh bakomai yalla6ai ai dama ba zaman nazo yi ba_ "
Gaba yayi ta bishi abaya har zuwa 'dakin Teemah inda suka same ta har tafara bacci, motsin shigowar su ne ya farkar da ita sai ta sau'ke idanu a kansu.
Tana ganin nurse sai ta maida kallon ta kan Abbas tana kwa6a fuska.
Nurse 'din ne tana dariya tace mata " _Ashe 'yar shagwa6an Yayah me tsoron allura ce ma! Ya jikin naki_ ?
Ahankali tace " _na warke tun 'dazu!, ina kwana Anty_ "
" _Lafiya lau Alhamdulillah_ "
Anty nurse tace tare da zama agefen ta, Abbas kuma yana tsaye ya kama kunkumi da duka hannayensa biyu yana kallon ta.
" _Meke damunki_ ?
Anty nurse 'din ta sake tambayar Teemah tare da ta6a wuyanta.
Take idanun ta suka tara ruwa sai ta 'daga kai ta kalli Abbas 'din suna ha'da idanu ya taho kusa da ita ya zauna tare da tallafan ta zuwa jikinsa sai ta 6oye fuskanta a'kirjinsa a hankali tace " _Ni bana son allura Yayah_ "
Jinjina kai yayi tare da fa'din
" _Alright ki nutsu bazata miki ba magani kawai zata baki idan ta dubaki, kinji"_
Dayake yariga yayiwa nurse 'din bayani tun a waya so bawani sabon bayani datake bu'kata daga wurin su illah ha'din kan Teemah.
Hanglove take sawa a hannun ta take fa'din " _ina jin guri zaka bamu fah yalla6ai dan naga alama in kana kusa ba zamuyi abinda ya dace ba da wannan shagwa6a66iyar_ ".
Raba ta da jikinsa yayi yari'ke kafa'dun ta yace " _ki nutsu ta duba ki kinji in har kika yi mata rashin ji_ _kinsan tana da allura ko, ni kuwa bazan hanata yimiki ba, zan dawo yanzu bari in 'dauko_ _wayata_ ".