Sashe 62
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daf da za'a 'daura auren Mahmud yaji mutun ya zauna daga gefensa na hagu da farko ya share dan sanin yawan mutanen dake zaune agurin wata 'kila saboda yawansu ne yasa dole sai sun ha'da jiki, amma sai yaji zuciyar sa takasa ha'kura da sharewan dayake so yayi 'din 'dagowa yayi ya kalli gefen nasa sai kuwa yaga Abbas zaune akusa dashi yana kallonsa.
Take yaji wani sanyi azuciyarsa kasancewar Abbas 'din awurin sai yaji wani sabon 'karfin gwiwa ya shige shi, murmushi yayiwa Abbas 'din tare da bashi hannu shima Abbas sai ya mayar masa da martani daga nan sai suka maida hankalinsu wurin da ake hu'dubar.
11:50am awannan ranar dubban jama'a suka shaida 'daurin auren FATEEMAH ZAHRA KABIR da Angonta..................!!!!!🤞🏻
*Keep following me*👌🏻
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmern ku ce* 😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs _ 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_People_ *change* , _love *hurts* , friends *leave* , things *go wrong* but just remember that life still_ *goes* *on* .
🅿 *52*
..............,Abbas lumshe idanu yayi jiyayi da 'ace shi ka'dai ne awurin da babu abinda zai hana hawayen shi zuba a dai-dai wannan lokacin amma yanzu kam daya kasance acikin mutane, mutanen da bazai ta6a iya sanin yawan su ba sai kawai yace _" Allah_ _kaine gatana, Allah_ _ka ji6anci_ _lamura na"_.
'Daurin auren ba 'karamin al'ummar annabi ya tara ba kama daga kan manyan 'yan kasuwa da manyan 'kusoshin gwamnati da sauran jama'ar musulmai baki 'daya.
Mahmud da kansa sai da yaji fa'duwar gaba, zuciyarsa tsinkewa tayi da 'karfin gaske _innalillahi wa innah_ _ilaihirraji'un_ dukkansu suke faman ambata azu'katan su.
Abbas ne ya daure ya 'ka'kalo murmushi na dole ya azawa fuskarsa sannan ya ciri hannunsa ya mi'ka wa Mahmud suka yi musabiha " _Inai muku fatan Alkhairi 'dan uwa, Allah ubangiji ya baka ikon yin ri'ko da gaskiya da amana ya sanya fahimtar juna a tsakaninku"_
Shima Mahmud murmushin ya 'ka'kalo yayi wanda ta tsaya masa a iya saman la66ansa ko ka'dan ba wannan bane azuciyarsa amma dan kawai ya nuna wa Abbas 'din yabawa da godiyarsa sai ya 'kir'kiri murshima shima sai yace " _Ameen-Ameen Yayan mu godiya marar iyaka"._
Kasa sake hannun Abbas 'din yayi suka tsaya ahakan, Abbas gefe ya maida idanunsa yana jinjina al'amarin ubangiji acikin ransa, in just a month gashi an raba shi da farin cikinsa, wannan aikin kam sai de a'kira da _'kaddara_ saboda shi koda wasa be ta6a tunanin faruwar hakan ba yariga ya barwa zuciyarsa cewa Teemah tashi ce shi yasa be ta6a damuwa ya kauda irin hakan ba, sai gashi rana tsaka ta inda bai ta6a zata ba, aka datse masa mafarkinsa batare da kai ga idda shi ba, sai gashi Teemah ta barshi, bari kuma na har abada.
Tunda suka gama maganganun su kowa sai murmushinsa ya kau.
Abbas na so ya cire hannunsa daga cikin na Mahmud amma sai Mahmud ya sakin masa hannun, dole tasa ya dawo da kallonsa ga Mahmud 'din gaba 'daya.
Idanun Mahmud na cikin na Abbas 'din yace _" Abbas_ _nagode, nagode_ _sosai da irin 'kokarin 'da kai ta faman yi akaina dan ganin na cika BURIN mahaifina_ , _nasani cewa mai sonka shine wanda akullum yake 'ko'karin ganin baka_ _kauce hanya_ _ba, wannan itake tabbatar da son gaskiya da aminci!, Abbas yau gashi BURIN_ _ABBAH NA yacika, amma ni na kasa jin farin ciki azuciyata, inajin tamkar bazan iya ba, inajin tamkar_ _wani gagarumin nawi ne ya hau kaina, Abbas taya kake ganin zan_ _iya ri'ke wannan babbar amanar bayan ban shirya amsar ta ba?"_
Abbas 'din sai yace mishi
_" Daure wa zakayi Mahmud, nasani cewa nauyi ne, nauyi ne ya hau kanka Mahmud sai de ba irin wanda kai kake zato ba, kai dai kawai ka mi'kawa Allah komai nasan zai maka jagora"_
Ahankali ya janye hannunsa daga cikin na Mahmud da ya tsaya shiru kamar me tunani dafa kafa'darsa Abbas yayi sai ya 'dago ya kalli Abbas 'din Abbas sai ya daga girarsa sama batare da yayi magana ba, ya kuma 'dan juya jajayen idanunsa yayi wa Mahmud nuni ga mutanen dake gurin.
Atare suka mi'ke tsaye ganin yanda guri ya har'de da jama'ah ana faman gaisuwa yayin da dayawa daga cikin mutanen ma tuni sun kama gabansu zuwa gidajensu da masana'antun su saboda an riga an kammala komai, aure yariga ya 'dauru.
Kamar jira ake su mi'ke kuwa sai aka fara mi'ko wa ango gaisuwa da fatan zaman lafiya mai 'dorewa.
Yanda Abbas yasaki ransa yake amsa gaisuwa agurin har inbaka sani ba zakayi zaton ko shine ma angon domin azahiri annurin da ke kan fuskarsa ta nunka ta Mahmud 'din banbancin kawai shine kasantuwar Mahmud 'din a matsayin ango ya riga ya bayyana domin shike sanye da fararan kaya harma da babbar riga, Abbas kuwa be sa babbar riga ba shi kam.
Dukkansu suka ha'du suke amsa gaisuwar da duk aka mi'ko musu sai de kowa abinda ke ransa daban, kowa damuwar shi kala dabance, da haka har suka isa wurin da su daddy ke tsaye da sauran abokan Mahmud 'din dake tare dashi suna binsu abaya, suma su daddy sai faman gaisuwa suke yi da jama'ah suna kuma mi'ka 'dumbin godiyarsu marar iyaka.
Daddyn Abuja ne yafara ganin tahowarsu take sai ya fa'da'da fara'arsa fiye da ta baya.
Hararan Abbas yayi yana murmushi irin ka shammace mu 'din nan sa'annan ya mi'kawa Mahmud hannu da sauri, Mahmud sai da ya 'dan rissina tare da 'ka'kalo murmushi ya ya6awa fuskarsa kafin ya mi'kawa Daddyn hannun nasa suka gaisa Daddy nata yi masa addu'ah da sanya alkhairi cikin zolaya ya'kara da fa'din
_" saura abokin ka ko Mahmud tunda kai 'din ansamu kayi da 'kyar saura kuma shi dan na_ _lura ra'ayoyin kusan_ _iri 'dayace "._
Murmushi kawai Mahmud yayi tare da sosa 'keyarsa yana wani sukuyar da kai.
Abbas kuwa gurin Abbah ya nufa ya fara gaidashi sannan yadawo kan Daddy babbah ( daddyn Teemah).
Daddy bai amsa gaisuwar da Abbas ya mi'ka masa ba sai ya mi'ka masa hannu kamar zasu gaisa sai kawai ya zarce da hannun ya kamo kunnan Abbas dashi yaja " _Awshhhh daddy_ _zafi"_
Sake ja daddy yayi sai kuma ya sake atake yana murmushi. Abbas yasan dalilin yimasa hakan da daddy yayi ba zai wuche baki biyun dayayi bane akan zuwan shi shiyasa daddy yake purnishing 'dinsa da haka
dan haka sai yace da daddyn
" _ango nake fah yau 'din daddy"_
Dariya suka sanya dukkansu dake wurin inka 'dauke Mahmud da 'yar murmusawa kawai yayi sai shi Abbas 'din da haryanzu hannunsa ke kan kunnansa yana shafawa su ka'dai ne basuyi dariyarba.
Sai da suka gama dariyar sannan daddy ya juyo da kallonsa gurin Mahmud suka sake gaisuwa akaro na biyu shima daddy yasa masa albarka a auren nasa.
Daddy gurin Abbas ya juyo ya kamo hannunsa suka fara tafiya ahankali kamar masu yin wata shawara sai daddy yace masa " _ya akayi kuma na ganka bayan kace babu dama?_
" _Da 'kyar na taho daddy sai da nayi roko tare da cancelling wata tafiya da zamuyi tun aji yan kafin nasamu dama"_
_" amma ba wata matsala_ _ko ?_
Daddyn ya sake tambayarshi
Da _" insha Allah babu komai Daddy"_ Abbas ya amsa mishi tare da fa'din anjima ka'dan ma zan koma.
_"Toh Allah ya tsare ya bada_ _sa'a_ " daddyn yafa'da dai dai isowarsu su daddyn inda suke.
Sallama Abbas yafara yi musu dan afa'darsa cewa yayi zai koma dama wai 'daurin auren ne ya kawo shi.
Abbah ne yace da Abbas 'din wai ko dan bikin ba da'di ne shiyasa zai tafin ,Abbah yace abokin ka ne yace ba zaiyi kowani event ba da 'kyar ya yadda mahaifiyarsa ta shirya yin dinner inajin shi ka'dai za'ayi "
Sai da Abbas ya juya ya kalli Mahmud sai ya dawo da kallonsa gurin Abbahn kafin yace _" ai mu Abbah_ _albarkar auren kawai muke bu'kata"_
Abbahn ma cewa yayi
_"Hakane, hakan ma yayi Allah ubangiji ya sanya alkhairi ya albarkace ku gaba 'daya"_
_"Ameen Ameen_ _Abbah"_
Abbas ya amsa masa dashi.
*****
Yanda aka tsara wa Teemah kwalliya ba 'karamin fito da ita yayi ba, tayi kyau cikin wani code-less 'din ta blue-green mai kyan gaske da ratsin golden ajiki,'dinkin dai dai jikinta akayi shi, Head, net, bridal shoe and purse 'dinta ma duk golden colour ne sai wani set 'din 'dan kunnan ta na gold da daddy ya sai mata kwanaki, ba'karamin kyau tayi ba, light make-up akayi mata daya 'kara fito da asalin kyaunta afili.
'Kawayenta nata rawar kai amma ita banda ita, ko ajikinta kamar ma ba bikinta akeyi ba, photuna suka yita 'dauka da 'kawayen nata har sai taji tagaji, da ta ga kamar sun dame ta sai ta ce da Hannah su tafi 'dakin Mummy hayaniyar ta isheta haka.
'Dakin mummyn suka tafi suka yi zaman su acan suka bar 'kawayen nasu. Teemah cewa tayi " _wallahi ba dan ina tsoron masifar mummy ba da cire kayan nan zanyi Allah insha iska, duk sun bi sun_ _dameni"._
_" ke kika sani ni dai baruwana idan ta kamaki dan kina cire kayan tafiya zanyi inbarki kinga_ _bata ganni tare da ke bama balle abin ya shafe ni"_
Tsaki Teemahn tayi kawai ta cire takalman dake 'kafarta tana wani yatsina fuska duk da haka sai data 'daga net 'din da aka rufe mata kai dashi zuwa sama.
Hannah tace yauwa bari na 'dauke ki a pic.
Su mummy da Ummah nacan hararabar gidan ta baya inda ake shirya abinci suna ta 'ko'karin ganin komai ya kammala saboda ba'kin daddy da suka zo kuma an riga an gama 'daurin aure shiyasa suke ta hanzari dan suga sun ha'da musu abinda zasu bu'kata.