Sashe 74
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Teemah kuwa yanzun sai tayi shiru ta sunkuyar da kanta 'kasa hannayenta sar'ke cikin junansu batayi magana ba. Anty kuwa haushi hakan yabata dan haka
sai ta daka mata wani uban tsawa akanta daya matu'kar firgita Teemah sannan ta sake maimata tambayar tata ga Teenma cikin masifa.
Take idanun Teemah suka fara tara 'kwalla jikinta yafara rawa.
Anty kuwa sai ta fara kewayata tana 'kara nazarin Teemahn sannan ta wuce taje ta zauna akan cushion ta 'dora 'kafa 'daya kan 'daya kamar wata me fa'da aji..
_" Zo nan ke !_
Tasake dakawa Teemahn tsawa hatta 'kawarta se data juya ta kalleta, Teemah kuwa se ta juya tatafi ahankali ta zube akan gwiwoyinta ta zauna, ta sake yin 'kasa da kanta, tsoron Antyn yagama cika mata zuciya ayau 'din dan bata ta'ba sanin cewa 'dayan side 'din Anty haka yake ba, sosai takejin wani iri gameda hakan duk da ma bata san taka mamman abinda ta mata ba ko kuma abinda ke faruwa ba bata san wani laifi tayiwa Antyn ba, sai de tana kyautata zaton wannan arniyar ce takai 'karanta gurinta.
Anty Chiddu ma takowa tayi tazo ta zauna gefe da Anty tana idanunta akan Teemah.
Tana cikin tunanin ta tsinkayo muryar Anty na fa'din
" _har ke kin isa kinyi girman da zaki ja da maganata ko?, toh bari kiji uwar data haife ki ma bata isa tamin gadara ba domin ba'a bakin komai take wurina ba balle kuma ke......... kuma kisani baki isa kice zaki hana duk wanda yayi ra'ayin shiga gidan nan shigansa ba saboda baki da wannan damar, kinyi ka'dan, wannan da kike gani tamkar nice.......tamkar mahaifiyar Mahmud take......inajin da kaina na tako musamman nazo nayi miki bayani_ _akanta shine kuma zaki ce zaki hanata shiga gidan_ _nan?.......,_
'Kwafah tayi tare da jijjiga kanta sannan tacigaba da fa'din
" _daga yau baki da wannan ikon Fateeema, banyarda ba_ _kuma ban amince ba ma daga yanzu a'kara saka lock a'kofar nan saboda akowani_ _lokaci zaki iya ganin ba'ki wa'danda zasu zo musamman saboda ke, sannan kisan wani abu guda karki ga tun_ _zuwanki ban nuna miki asalin ko wacece ni ba ki saki ranki cewar kinsanu wurin zama harma_ _hakan yasaki za'kewa ki zarce huruminki, tace bakomai ne yasani yin sanyi ba face wani gagarumin_ _tanadi da na miki me ban mamaki kuma inafatan kin shirya tar6arsa_ _kamar yanda kika shiryawa zama amatsayin matar Mahmud"_
Ta 'karashe da wata muguwar murmushi tare da mi'kawa Anty Chiddy hannunta 'daya alamun kar6ar abu.
Teemah kam kanta na 'kasa inbanda kuka babu abinda takeyi, ita duk ma ba wannan surutan Antyn bane suka dameta, tunaninta nacan wurin iyayenta data rasa samun ji daga garesu ta kowani kafa.
Anty Chiddy
tablet 'din dake hannunta ta mi'ka wa Anty.
Fuskar Anty cike da murmushi ta ke duban cikin tablet 'din, wasu 'yan shige-shigen ta 'danyi sannan ta 'dago ta mi'kawa Teemah tablet 'din tare da fa'din.
" _kalli kigani amaryar Mahmud............. wannan shine_ _babban tukuicinki na amincewa auran 'dana 'daya tal danake_ _dashi................wato_ _Mahmud"_
Hannun Teemah na rawa ta'dago ta
Kar6i Tablet 'din, bata san menene ba, bata san me zata gani ba amma kawai sai ta tsinci zuciyarta da harbawa da 'karfin gaske.
Ahankali ta sau'ke idanunta akan wayar abinda idanunta ya sau'ka akai ne ya matu'kar gigita numfashi da tunaninta, take sai ta rintse idanu wasu zafafan hawaye na rashin gata suka gangaro mata take sai ta fara jero istighfari azuciyarta na kallon abinda bata ta6a tunanin wanzuwarsa ba.
Dukkansu suka dawo saitin kanta suka tsaye dan mugunta Anty ta daka mata wata uwar tsawa akan wai dole ta bu'de idanunta ta kalla da kyau saboda so ake ta koya, daga yau akai zata fara practice akai."
Teemah hawaye kawai take fitarwa jikinta na mugun rawa tsoron Anty na 'kara 'karfafa azuciyarta badan haka ba da babu abinda zai sa ta bu'de idanun nata akaro na biyu, ahakan ta bu'de idanun ta sau'ke su akan Fuskar tablet 'din, ganin yanda wata baturiyar mata ta kwanta tsirara ta bu'de 'kafafunta wa wata wacce itan ma takasance irin ta domin dukkansu babu komai a jikinsu tana sucking mata hq ita kuma sai nishi takeyi tare da shafa kan lespartner 'din nata ga dukkan alamu ba 'karamin enjoying take yi ba, abin ba kyan gani ko ka'dan.
Duk cikin 3 to 4 seconds tayi wannan nazarin tana gamawa kuwa ta kife tablet 'din tare da sakin wasu sabbin zafafan hawaye helplessly idanunta a rintse.
Bazata iya kallon wannan abin 'kya mar ba koka'dan koda kuwa Anty kasheta zatayi bazata ta6a iya 'kara gani ba, abin har tashin zuciya yake sata ayanzun jitake yi kamar zatayi amai.
Da rawar murya tace _"Anty dan Allah... kiyi ha'kuri....... wal..lahi bazan iya kallon wannan abin....ba kuma babu kyau ma mu....tun yaga tsiraicin wani Allah ya haramta mana kuma ya tanadar da azaba mai ra'da'di ga me aikatawa"._
Dariya Anty tasake na ban maki tana tafa hannaye tace
_" Sannu Alshekiya uztaziya Fateemah......toh ki sani wa'azinki be samu shiga ba, and wannan abin da kike gudun ganin ina tabbatar miki da cewa yariga ya kusanto ki, is better ki fara shirin tararsa kamar yanda na gaya miki cewa tukuicin kine_ _hakan kinga kuwa dole na baki"_
Kuka Fateemah ta rushe dashi mai sauti cikin kukan take ce da Anty ita wallahi ta yafe bata son wani tukuici ita a kaita wurin Mummynta kawai dan Allah".
Dariya Anty tayi cikin mugunta tace " _ki kwantar da hankalinki 'yan mata....dole ai zaki koma gidanku_ _amma kafinnan sai na sabauta rayuwarki na_ _wula'kantaki nasa kin zama abin gudu da 'kyama acikin mutane yanda duk_ _wanda yasanki abaya inya ganki sai yayi ko kwanto......... "_
Da sauri ta matso da kanta kusa da Teemah tana kallon fuskarta tace
_"Kin san dalili?_
Teemah bata iya bata amsa ba illah baki data sake tana kallon Anty da mamakin irin muguwar nufin data ke dashi akanta.
" _anya Anty kece_ _kuwa_ ?
Ta yi tambayar asaman la66anta badan tana neman jin amsa ba sai don yanda kanta ya daure.
Amma Anty sai data jiyota dan haka sai ta mi'ke tsaye tace " _idanunki ne ko zuciyarki ke son sanin asalin ko ni wacece?_
_" hmmm"_ ta murmusa daga gefen bakinta sannan taci gaba da magana in a serious tune inda tace
" _baki gama tabbatar da ko wacece mother-inlaw 'dinki ba ko?, toh let me clear up_ _your doubt"_
kirjinta ta nuna tare fa'din _" sunana Maryam matar kawunki Yusuf kuma mahaifiyar mijinki Mahmud, sannan wannan da kike gani itace lespartner 'dinki as from now kuma banson taurin kai and you must obey my rules in bahaka ba..........kasheki zanyi Fateemah in kuma binne gawarki_ _yadda babu wanda zai 'kara sanin labarinki da abinda yasameki_ ."
Kukan Teemah sosai ya tsananan ta ta ha'da hannaye tana ro'kon ta tana bata ha'kuri akan bazata iya ba pls karta kasheta ta barta ta tafi wurin Mahaifiyarta.
Anty ko kulata bata 'karayi ba ta juya abinta ta koma ta zauna.
Anty Chiddy ne ta iso wurin Teemahn da sauri tafara 'ko'karin share mata hawaye tana fa'din
" _it's ok babe.... stop crying huh........please just trust me i only_ _love u I ll not going to harm u ok...."_
Teemah duk da hankalinta yagama tashi amma hakan be hanata kau da kanta gefe ba tare da yiwa Anty Chiddyn wata muguwar harara.
Ashe Anty na kallonta sai kuwa tace
" _gara ma ki saki jiki yarinya ki fara 'daukan darasi domin bagudu babu ja da baya wannan tamkar cikar_ *BURINA NEH!!* ".
Tana gama fa'din hakan ta tashi ta nufi 'kofar fita, harta kusa barin 'dakin sai kuma ta juyo ta dawo baya, tsayuwa tayi ta fuskanci Teemahn sannan tace _" ban baki izinin sanar da kowa abinda yafaru ba da ma wanda zai cigaba da faruwa,_ _ciki kuwa harda Mahmud da duk wani wanda kika sani, idan kika sake wani yasanda_ _labarin nan wallahi Fateemah yanka wuyanki zanyi da_ _wu'ka inkuma farka cikinki inba karnuka hanjinki,_ _kuma kar ki kuskura kiyi mata gardama like I told_ _u before nasan ai baki_ _manta ba"._
Idanunta ta mayar kan Anty Chiddy tace _" in 'taki baki ha'din kai ko tayi miki gardama pls let me know"_
Tana gama fa'din haka ta wuce ta tafi abinta.
Teemah kam kuka takeyi tunda Anty ta tafi kusan mintina ashirin tana ta kuka abin tausayi sai yanzu tafi jin ba'kin cikin rashin samun mummy awaya, inba dan haka ba da babu abinda zai hana ta sanar da mummy sai de in kashetan zasuyi su kashe, amma yanzu wa take dashi , waye yarage mata?........Tasan idan tasanar da Mahmud toh dole ne Anty tasani domin ayanda tasan halinsa ba shiru zai yi ba shikam zuwa zai yi yasamu Antyn wanda hakan dai-dai yake da tsayuwar numfashinta.
Tun tana kukan da sauti harta komayi azuci Anty Chiddeh kuwa tagumi kawai tayi ta zauna jigum tana kallonta, acikin ranta takejin babu da'di, saboda kukan Teemahn ba 'karamin 'daga hankalinta yake ba, ita haka kawai ta tsinci kanta da son yarinyar kuma bata jin zata iya janye ra'ayinta koka'dan akanta tariga tasanyawa ranta sha'awar kasancewa da ita amma ga dukkan alamu hakan ba ze faru ayau ba, dole ne tayi mata uzuri zuwa wani lokaci kafinnan ta warware, in hakan ya'ki yiyuwa kuwa zata yimata na dole ne koda ranta be so she can do anything just to have her as her lover.
Taso ta rarrasheta akaro na biyu amma Teemah ta nuna mata 'kyama da tsana azihiri dan haka kawai sai ta tashi tafice ri'ke da tablet 'dinta ahannu.
*Toh fah readers*
~Yah kuke ganin~ ~abin zai kasance ne.....?~
~Shin Teemah zata amince da 'kudurin Anty ko kuwa akasin haka?~
~Menene ma'kasudin~ ~na'kashewar Mahmud~ ?
~Zai sami magani~ ~~ko a 'a?~
Wai shin ina labarin~ *Captain* ne ?
~Shin akwai yiyuwar aure atsakaninsa da Fateemah ko~ ~a'a?~
~Ku dai kuci gaba da~ ~biyoni domin~ ~jin 'karashen labarin~ *CAPTAIN ABBAS*
_Ga duk mai bu'katan farkon labarin zai iya garzayawa shafina na wattpad @_ *Serlmerh-md* .
🤞🏻
_Sai kuma idan Allah ya kaimu bayan sallah da rai da lafiya zamu 'dora daga inda muka tsaya._
~MASOYANA ACIGABA DA GASHI SUYA SAI RANAR~ ...........