← Book details Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 163

Sashe 130

Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" _Allah...ya...yah naji zanje in ha'da ne fa yanzu, plz ka 'kyale ni......_ "

"Shiiii"
yatare ta dashi data yi shiru sai ya ce da ita
" _kina so ne ai shiyasa kika ha'da ni da Ummah ta dawo dani bayan natafi yanzu kuma kina min pretend_ _as if nii ne na dame ki ko?"_

Da sauri ta jijjiga kanta alamar "ah ah

" _to menene_ ?"
yasake tambayar ta

Sai tace " _nifah ganin kawai nake so nayi dama_ "

Bai bi ta kan maganar tata ba sai ya maida idanun sa da hankalin sa wani wurin daban yace
" _me ya kumbura wannan_ ?" tare da nuna boobs 'din nata da baki.

Sai lokacin ma ta tuna ashe bata rufe ba, da sauri ta kai hannun ta ta rufe kafin ta harha'do magana da in ina tace masa " _wannan?....zanyi...lokacin period 'dina ne yayi shiyasa_ "

" _D'auke hannun ki ingani_ "
Ya fa'da idanun sa nakai.
A tsare yayi maganar dan haka babu wani musu ta janye hannun ta a hankali.
Sai da ta 'dauke hannun sannan ya sake fa'din " _dama haka yake miki ne_ ?"

Tace
" _ehh amma ba koda yaushe ba_ "

Bai sake magana ba sai kawai ya tsaya yana kallo tsawon mintina biyu sannan ya barta ya koma gefe.

Teemah kam da sauri ta mi'ke bata tsaya neman abin rufe jiki ba kawai ta fa'da bathroom 'din dan kar ya'kara tsaida ta.

Tana shiga ta cire kayan dake jikin ta 'dan 'karamin towel ne a bayin so sai ta 'daura shi ajikinta, sannan ta ha'da masa ruwan wankan da turaruka masu 'kamshi.

Tun ma kafin ta fito a bayin taga ya shigo da boxer ajikinsa, hakan yasa ta nemi hanyar barin 'dakin da sauri tare da tunani aranta inda tace " _kai Yayah zai yi abu dayawa shi bazai 'daura ko towel ba ko kunya ta baiji haka?_
mtheww taja 'karamin tsaki.

Tunanin ko bai gani bane yasa ta 'dauki nata 'daya duk da dai tasan zaiyi masa ka'dan amma ai yafi ace babun gaba 'daya.
'Kofar ta tura batare da ta shiga ba ta mi'ka hannun ta ciki fuskanta ta waje tace masa " _Yayah ga towel_ "

Kallo yabi hannun nata dashi sannan ya saki murmushi yasan manufarta nayin hakan kenan bata so yasake fito mata daga bathroom a irin yanayin daya shiga.

Hankalinsa a kwance ya bu'di baki yace da ita
" _shigo ki mi'ko min to"_

'Kafa ta buga a'kasa ta ha'de rai kamar zatayi kuka, amma dayake tanaso ya 'daura 'din sai ta daure ta shiga kanta a'kasa ta je kusa dashi ta ajiye batare da tayi masa kallo 'daya mai kyau ba tana shirin juyowa yasa hannu ya jawo ta cikin abin wankan.

Teemah agigice ta 'dago ta kalle shi tana shirin yin magana sai yayi mata ra'da a kunnan ta yace
" _Ke de Allah 'yar 'kauye ce, ni bansan lokacin da zakiyi wayo ba, Zahra tafa kullum ita ke_ _tayani wanka amma ke kin wani ha'da ruwa kin barni kinyi tafiyar ki a hakan ne kike_ _so ki ganta_ ?

Da 'karfi tayi yun'kuri zata fita daga ruwan dan haushi har idanun ta na tara hawaye, sai yayi saurin maida ta yace " _relax babe, na yau ka'dai kinji_ ?

Yanayin rungumar dayayi mata a ruwan bazai barta ta samu daman fita ba dan haka dole ta ha'kura sukayo wankan suka fito.

Amma bata daina hawaye ba, shi kuwa yana ganin ta amma bai hana ta ba sai ma murmushi daya ke yi ciki-ciki na mugunta.

Ganin ba kayan sa a nan yasa shi 'kara neman ta da fa'din " _bagashi ba kayan ma baki cira min ba a hakan ne kuma harda 'kiran Ummah da mitan_ _natafi baki ganni ba bayan ba abinda nake so kike min ba_ ".

Hawayen tane ya 'kara gudu fiye da na 'dazu sai ta koma bakin gado ta zauna ta kauda kai gefe tana mai cigaba da sauraran sa.

Abbas kam tsayuwa ya gyara ya fuskance ta da kyau sannan yace " _dama da kike so inzo 'din me kika tanadar min tunda gashi inga jikinki ma hana wa kika yi sai ma kika hau kuka inajin dan_ _haka yasa kika sani na dawo ko_ ?

Shashshe'ka tafara tana murza idanu batare da tace dashi komai ba, ganin dagaske takeyi yasa shi matsowa kusa da ita ya 'dan sassauta muryar sa ahankali yace " _me ya faru kuma, kuka ya isheni plz ?_
Yayi maganar as if bai san kukan kishi da maganganun sa take yi ba.

Bata kula shi ba sai shine ya 'dan sauko da muryar sa da sigar lallashi ya sake fa'din " _shikenan to daina kukan haka nan, 'dauko key 'dina muje ki nema min kayan dazan saka kinga kema sai in fara cewa kina nema min kaya ko?_

Ya 'karashe maganar tare da 'dago ta tsaye, bata daina kukan ba sai dai ta daina sheshshekan illah hawaye ne yanzun, amma a hakan ta wuce ta 'dauko key 'din sai ya mi'ke tabishi a baya a hankali suka fita.

Koda suka isa ma guri ya bata ta bu'de 'kofan sannan suka shiga ciki a tare wanda suna shiga Abbas ya tura 'kofan tare da ha'da ta jikin 'kofan yace " _bazaki daina kukan ba_ ?
_Owk gaya min to kukan na menene, na son Yayah ne_ ?"
Sai ta jijjiga kanta gefe da gefe.
" _Ohh na missing 'dina ne_ ?

Sai tayi shiru ta sunkuyar da idanun ta 'kasa bataso tayi 'karya yanzun domin ita kanta tasan tayi missing mijinta kafin yazo tsoron kuma kar tace "ehh" ya tsokane ta tuna hakan yasa ta tayi shiru da tunanin idan tace ah ah ma duk bata tsira awajen sa ba.

Hannun sa 'daya yasa ya 'dago fuskar ta zuwa sama idanun ta arufe yasa ta bu'de ta sau'ke shi acikin nasa.

Sukayi kallon kallo na 'dan lokaci yayin da Abbas yake sake rage 'dan tazarar dake tsakanin fuskokin nasu har suna jin tiririn numfashin juna, a hankali sai ya ce da ita " _did u missed me?_
Yayi maganar ne ta yanda baya ga su biyun babu wanda zai ji abinda yafa'da cikin wani salo na daban.

Ru'du, fargaba gami da da rikicewar datayi yasa batasan lokacin data bu'di baki ta furta " _ye...ss_ " a hankali ba, bakin ta ne ka'dai ya bu'du shima 'din yagane me tace ne sanadin kusancin dake tsakanin su.

" _kina son Zahra ta ?_ ya sake tambayar ta.
Sai ta jijjiga kanta ahankali alamar " _ah ah"_

" _kina son ni kuma in fi sonta_ ?
yasake tambayar ta.

Nanma da kai tabashi amsa sai yace " _to inbaki so in so ta zaki nayi min fiye da abinda take min kin yarda_ ?

Sai ta 'daga kanta sama alamar "ehh ta yadda.

'Dan tazarar dake tsakanin su ya 6atar tare da ha'de bakin su wuri guda, sosai yake kissing 'din ta yana 'karawa duk da bata mayar masa da martani amma yanda ta nutsu ma ka'dai ya wadatar dashi, yawo hannayen sa suke yi ajikin ta tako ina har ya dawo da bakinsa zuwa wuyan ta yana chigaba da bata lafiyayyan sa'ko mai shiga jiki, bata yi yun'kurin hanashi ba duk da tana tsoro amma yanayin da ta shigan sosai ya dilmiyar da tunanin ta, sau'kan bakin sa kan boobs 'dinta ne yadawo da hankalinta jikinta take sai tayi baya da kanta tana sau'ke numfashi.

Abbas be barta ba sai daya samu yanda yake so sannan ya 'kyale ta ganin lokaci yaja kuma gaban sa da tafiya, aranan ne kuma Teemah ta fahimci cewa ita 'din ce dai Zahran Yayah bawata ba duk da bata cikin nutsuwar ta amma hakan be hana ta fahimtar kalaman sa ba daya ke ta sa mata albarka na yabawa da jin da'di.

Anan ta fahimci 'dumbin son da yake mata da jimawa wanda duk hakan yafaru ne ta sanadin ha'din kan da tabashi ya biya bu'katar sa da kyau ita kanta sai data gane bambancin dake tsakanin ha'duwar su na yau da na baya musamman ma data ga bata samu matsalar komai ba, bataji zafi kamar na kwanaki ba.

Wani wankan suka shiga kowa ransa wasai babu wata damuwa sannan suka dawo suka shirya cikin kyakkyawan shiga.

Yunwa yace mata yakeji wanda ko itama yau 'din wani mur'dan yunwa ke damunta na fitan hankali duk da 'dazu kafin yazo taci abinci amma sai take jin tamkar bata ci komai ba zuwa yanzun.

Abincin Hannah daya rage wanda idan ta dawo zataci shine ta 'dauko musu suka ci, Abbas har yana mamakin ta yanda yaga ta zage tana cin abincin batare da wani iskanci ba kamar yadda ta sabayi kullum, bai ta6a kallon ta cikin wannan yanayin ba sai a yau 'din.

Agaba yasa ta da mamaki ya zuba mata idanu harma ya daina ci yatsaya kallon ta.

Ganin hakan yasa ta fara bashi tana murmushi dan tasan kallon na menene yake yi mata, ita kanta jiya zuwa yau abin na bata mamaki yanda yunwa ke saurin kamata wanda yasa dole sai taci abinci.

Kasa ha'kura yayi sai da yace da ita " _shi kuma wannan canjin fah ko duk missing 'din Yayah ne ya kawo shi shima? Dan_ _nasan wasu idan suna cikin damuwa in suka rasa abinyi sai su sa abinci agaba suyi ta 'durawa inaga ma shiyasa_ _naga kin zama 'katuwa har kika fini......next idan na dawo oyoyo na goyo ne dan ke 'din_ _nan naga alama zuwa gaba sai de in zama 'dan baby a wajenki"_

Dariya ma yabata sosai ta kuwa dara har fararen ha'koran ta na fitowa fili.

Abbas kam murmushi yayi yace " _bawasa fa nakeyi ba, ke baki san kin fini 'kiba yanzu ba ko"_

Idanunta da suka cika da hawayen dariya ta waro akanshi sannan tace " _ka ganka ne Yayah? Allah kamar ba kai ba inajin ko tunawa dani ma bakayi shiyasa kazama kamar ba kai ba"_

Cewa yayi
" _Me yasa bazan tuna dake ba ke fa matata ce dole ai na yi tunanin ki, wataran ma sai inji kamar inzo in miki bulala da kika 'ki bina_ "
Chapter 130 · 0% Book details