Sashe 100
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Teemah na shigowa idanunta kan Anty ya sau'ka ai bata san lokacin data sake kayan ta nufe ta da gudu ba ta fa'da jikinta.
Abbas bin ta yayi da kallo yana mamakin hakan kuma, wanda sai alokacin shi kuma ya hango abinda yasa Teemahn gudu.
Ahankali ya 'karaso bayan yayi 'ko'karin danne ba'kin cikinsa ya yi mata barka da zuwa sannan ya ajiye kayan su Teemah ya shige ciki.
Anty bakinta kamar gonar auduga ganin Fateemah ta warware.
" _Anty dagaske dama ashe zaki zo_ ?
Ta tambaya tana dariya.
Antyn ma dariyar tayi tace " _zanzo mana Fateemah bani na fa'da miki ba_ "
" _Mummy ma tace zata zo ai itama_ "
Cewar Teemah
Washe baki Anty tayi tace " _Allah ya kawota lafiya ashe shiyasa naga bakinki ya'ki rufuwa duk murnar za'a ga Mummy ne?_ "
Dariya dukkansu suka sanya har Ummah Teemah ce ta 'karasa da fa'din " _harda kema ai Anty_ "
Bayan sun gama dariyar ne Ummah tayi mata bayanin cewa ai Mummyn ba yau zata taso ba sai zuwa gobe in Allah ya kaimu.
Hannah kam tuntuni ta shige ciki tunda ta gaida Antyn tayi shigewar ta dayake dama ita bason matar takeyi ba.
Ranar kam Fateemah murna kamar ta tashi sama dan taga Antyn ta.
Awurinta ta wuni tabi tacika ta surutu har yamma suna tare da 'kyar Ummah ta korata dan Antyn ta samu ta 'dan huta.
Da daren ranar Daddyn Abuja ya dawo, Abbas kam beji da'din haka ba danshi tsoron ha'duwa dashi yakeyi dama kafin yazo ma sai da ya tabbatar baya gari kafin ya zo ashe ma yakusan dawowa.
Daya san haka kuwa da ya koma abinsa tun da safe.
Ai kuwa da daren ya gama shirinsa da sassafe ya fito yaje ya gaida daddyn yayi masa sallama.
Daddy yariga ya fahimce shi ayanzu be 6oye ba kuwa yace masa " _wato kana guduna ne ko Abbas_ ?
'kasa yayi da kansa yace " _ah ah Daddy bahaka bane dama yau 'din na shirya komawa_ "
Daddyn ma ce masa yayi
" _Toh ba komai, Allah ya bada sa'a amma karka manta kadawo da wuri domin nextweek za'a 'daura auren ka nariga nagama shirya komai ranar kawai ake jira tazo, sai ka fara shiri_ ".
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce*😍
[10/2, 6:03 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
~Dedicated to my~ ❤
*Bismillahir rahmanir raheem*
_Do not think about the past..... Accept the Present..... Think for the Future....nd face tomorrow with a sweet and beautiful smile._
🅿 *73*
Abbas a firgice ya 'dago idanunsa ya sau'ke su akan Daddy,
Daddy kam ko ajikinsa dan yana gama fa'din abinda ze fa'da ya shige ciki.
Motsi me kyau Abbas kasawa yayi sai de yabi bayan Daddy da kallo da idanunsa da suka gama riki'de wa zuwa ja, har ya shige cikin kuwa Abbas be daina kallon 'kofar ba tsawon mintina biyar kafin ya tashi ahankali 'kafafunsa ma nauyi suka masa da 'kyar yake 'daga su ya nufi 6angaren Ummah.
Zuciyarsa ce kawai ke beating da 'karfi ajikinsa bayaga haka kuwa gaba 'daya jikinsa yayi sanyi 'kalau.
Fasa zuwa wurin Ummah dan yi mata sallamar yayi kawai sai ya wuce 'dakin sa ya zauna a kujera tare da dafe kansa.
Tsawon mintina yana a haka shi ka'dai yasan me yake ji azuciyarsa baya fatan abinda Daddy ya fa'da ya kasance gaskiya, aure!......aure kuma da waye haka toh?
Yana jin wannan karan kam ba ze sake yin saken da zata ta kubce masa ba, ba ze 'ki yiwa Daddy biyayya ba amma shima zai auri za6insa koda daga baya ne.
Su Teemah ne yau a kitchen suna aikin breakfast ita da Hannah, sunayi suna 'dan ta6a hira inda duk hirar tasu Hannah ce 'kwa'kulo ta wani lokaci har fa'da sukeyi in maganar Hannah ya bawa Teemah haushi garin haka ruwan zafin jikin marfin tukunya ya zuba wa Hannah a 'kafarta.
Tare da su Ummah da Anty suka ci breakfast 'din, bayan gamawar su ne Ummah ta 'dauki na Daddy tace zata kai masa, Anty ne tace da su Hannah sukai na Yayansu ma tun da be fito an karya dashi ba, take Ummah ta hana tace abarshi yanzu akaran banza zai koro min yara na tace abari sai yazo dakan sa dan baya son ana damunsa idan yana 'dakinsa, dayake bata san da batun tafiyar sa ba.
Koda takai na Daddyn kuwa ta same shi ne yana amsa waya hakan yasa ta gama harha'da masa kafin ya kare wayar ta kawo center table ta ajiye masa agabansa, dan tasan shi be fiya cin brekfast akan dinning ba.
Yana sau'ke wayar kuwa yace mata
" ' _danki ya wuche ko?_
Da mamaki tace masa
" _wani 'dan kuma Alhaji?_
Tea cup 'din dake gaban sa ya 'dauka ya 'dan kur6a ka'dan sannan ya cire daga bakin sa ya kalle ta da kyau ya ce " _Abbas nake nufi!"_
Mamakinta kasa 6oyuwa yayi har sai da ta bu'di baki ta tambaye shi dalili dan kuwa daya zo be cemata zai koma so soon haka ba, bayaga haka ma ko sallama be je yayi mata ba haka kawai sai take jin bata yarda ya tafin ba.
Anan daddy yayi mata bayanin komai dake faruwa yace " ' _kilan haushi na da yake ji ne ya shafeki kema shiyasa har ya wuche be sanar da ke ba, amma ni kam yazo yayi min sallama da sunan zai koma bakin aikinsa ni kuwa ban dakatar dashi ba"_
Ummah kam gaba 'daya kanta sai ya kulle da maganar Daddyn bata fahimci komai ba dan haka sai tace " _Alhaji haushin ka na me Abbas zaiji kuma, ko de akwai wani 6oyayyan_ _abinda yafaru ne da_ _bansani ba_ "
Juya kai Daddy yayi tare da fa'din
" _Ehh toh kusan zance hakane gaskiya, sai de wannan al'amarin daban ne, kinsan dama ina shan yawan yi masa batun aure while shi kuma baya so, toh ina ganin dalilin kenan da ya sa ko ha'duwa dani be son yi shiyasa daya ga na dawo jiya sai shi kuma ya shirya komawa ayau, lokacin daya zo min sallama ni kuma nasanar dashi hukuncin dana riga na yanke, wanda dama ko da be zo Abuja ba ni zansa shi yazo saboda dole ana bu'katarsa_ _domin auren sa za'a 'daura a sati me zuwa in Allah ya kaimu_ "
Ummah kam wani banbara'kwai taji maganar tamkar amafarki cewa tayi
" _haba, haba Alhaji aure kuma da gaggawa haka ba wani shiri kamar_ _wani abin sirri, gaskiya be kamata ba, meyasa baza kayi hakuri ka 'kara masa lokaci ba_ ?
" _Nagaji da jiran lokacin nasa ne shiyasa nayi haka, ke kanki kin san mun dad'e muna fama dashi a kan maganar nan, ba sai na gaya miki ba, amma yaron nan baya ma saka zance na acikin al'amuransa ballantana ya bata muhimmanci, sanadin haka ma kina gani wasan 6uya ya fara dani, duba fa kigani jiya-jiya na zo gidan ga_ _amma dan ya nuna min halinsa yau da sassafe sai ya zo min da batun komawa, duk nasan manufar sa ai tunda ni ne na haife shi, har yaushe zan ta maimaita masa abu iri 'daya kullum?_
Kwantar da murya Ummah tayi ta ringa bashi ha'kuri dan taga kamar beji da'din abinda Abbas 'din ya masa ba amma sai Daddy ya dakatar da ita da fa'din " _ni ai banda matsala dashi yanzu, na riga na yanke decision 'din dana ga yayi min and bazan fasa ba, munyi magana da Yah Kabiru akan haka kuma Alhamdulillah nasamu ya amince amma fah da 'kyar dan kin san shima 'dan partyn Abbas ne, wai taya zance ya auri bazarawa bayan shi be ta6a zama da mace ba"_
Zaro idanu Ummah tayi akansa tace " _Yah subhanallah, me kakae shirin fa'da ne Alhaji? dan Allah Alhaji ka daina wannan maganar ai ko ni nan ba yadda zanyi ba inde har bazawara kake nufin zai fara aura, wallahi bazan ta6a goyon bayan hakan ba, kayiwa Allah Alhaji ka dakatar da wannan zancen, zanyi magana dashi insha Allahu cikin 'kan'kanin lokaci zai zo maka da_ _magana mai kyau_ ............"
Kafa'da Daddy ya 'dage alamar wannan ba damuwar sa bace shi, sannan yace " _ai da zaiyi hakan da ya da'de dayi tun ma ba azo wannan_ _matakin ba daya da'de dayi tun abaya, kuma da_ _kike cewa wai bazawara menene....ki gaya min auren bazawaran haramun ne_ ?
Dolenta ta jijjiga kanta domin tasan bata da hujjan haramtashi tunda annabin mu haka yayi.
Duk da haka sai tace
" _Amma dai Alhaji ka duba lamarin kaima dan Allah, dududu nawa Muhammad 'din yake ne har ayanzun fa be gama cika shekara talatin ba, amma kake ta faman damun kanka da batun yayi aure har yanzu fa yana da sauran lokaci......._
Taran ta yayi da fa'din
" _Bazaki gane bane ke, nifa da kike gani zaman sa hakan nan 'din ne sam banso, musamman da ya kasance aikinsa na yawo ne, sosai na yadda da tarbiyar yarona kuma na bana zarginsa ,dalili ma kenan da ya sanya na ke so naga yana da iyalin kansa dan gudun_ _kar wata 6araka ta 6ullo daga baya shiyasa nake son taran ta da wuri_ , _dan Adam duk 'dan Adam ne, hankali na zaifi kwanciya sosai idan ya_ _kasance yana_ _da iyali_ "
Kauda kai Ummah tayi gefe dan ta lura Daddyn ba canja ra'ayi zaiyi ba sai tace " _Toh Alhaji in kuma iyalin ne dole sai ya kasance bazawara_ ?
'Dan 6ata rai Daddy yayi ka'dan yace mata
" _Kinsan banason musu ko_ ?
Sai tace
" _Kayi hakuri Alhaji_ "
" _bana so na sake jin kin fa'di haka, inada iko akan yarana shiyasa na yanke hukunci, kuma nasan dukkansu zasu min biyayya, kuma babu fashi auren nan da iznin Allah sai anyishi, iin kuwa_ _har kikaga ba'a 'daura auren yaron nan da Fateemah ba to ikon Allah ne ka'dai_ _ya hana hakan faruwa_ "