Sashe 73
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umar yanada mata har da 'yaransa guda biyu mace da namiji inda yake tare su anan garin Lagos 'din.
Ya nemi jin asalin meke damun Mahmud ne saboda yawan samunsa cikin damuwa da yakeyi a office musamman ma dayake shine mataimaki agare shi so yakan sha ganinsa cikin halin tunani da damuwa.
Bayan 'dan nazari da Mahmud yayi sai yaga dacewar sanar dashi matsalar daya ke ciki wala Allah ko ze samu kyakkyawan shawaran da zata anfane shi.
Umar kansa dayaji matsalar dake damun Mahmud 'din kansa sai da ya 'daure domin hakan be fiya faruwa ga mutane ba, sai dai ko in da akwai wata matsalar ta daban wanda takasance sirri ne 6oyayyiya.
Jin dayayi Mahmud yace masa ya ziyarci likitoci a'kalla kusan guda uku amma duk furucin bakinsu iri 'dayace kamar sun ha'da baki sukance azahiri baya tare da matsalar komai, sai yace da Mahmud
toh inkuwa hakane sai ko aljanu ke son hana ka sakewa, sai de insune ke son shiga rayuwarka inbahaka ba kuwa samo dalilin ze yi matu'kar wahala tun da shikanshi Mahmud 'din ya shaida akan cewa bahaka yake ba ada, yasan kansa da yawan bu'katar mace amma yanzu rabonshi da ya tsinci kansa a irin wancen halin ma har ya manta, sosai Umar yake jinjina lamarin tare da tausaya wa abokin nasa.
Daga 'karshe shawara Umar yabashi akan cewa matu'kar yanason zama da matarshi toh dolene ya nemi mafita, mafita wacce zata 6ille musu.
Mafita a garesu kuwa za6i biyu ne acikinsu kuwa dole sai anyi 'daya domin zama haka ba zai ta6a haifar musu 'da mai ido ba babu anfani sam, dan haka ya za6a ko ya saki matarsa taje ta auri wani namijin lafiyayye wanda ze iya da bu'katun ta, ko kuma yatashi tsaye ya shiga neman magani, ma'ana magani ingantacce wanda musulunci ya yarje mana muyi anfani dashi, Umar yace " _a dun'kule dole ne ka nemi sanannun malamai abokina, kuma ashawarce inaga yakamata iyayenka su san halin da kake ciki tun yanzun ko dan gudun abinda zai je yadawo duk dama ba'a fatan komai marar kyau amma dai ka sanar dasu wata'kila za'a sami wata mafita daga 'bangarensu"_
Sosai Mahmud ya gamsu da bayanan da Umar ya masa daga 'karshe godiya yai binsa dashi domin Umar ya tunasar dashi abinda yakasa tunawa da kansa, kalaman Umar 'din sosai sukayi tasiri azuciyar Mahmud, domin shi hankalinsa be je ga neman magani ta wannan 6angaren ba face da Umar ya farkar dashi hakan, yace zasu sake zama da Umar 'din insha Allahu.
*****
Aranar da Teemah tacika kwana hu'du tana fashin sallah kuma aranar tayi wankan tsarki tacigaba da ibadar ta kamar kowa.
Allah cikin ikonsa kuwa adaren ranar kusan 'karfe biyu kamar an tsikareta ta tashi cikin wani matsanancin sha'awa idanunta har basu iya bu'du wa gaba 'daya ga marar da take jinsa a dunkule guri guda.
'Yar rigar baccin dake jikinta ta fincike shi tayi jifa dashi sannan ta cigaba da juye-juyenta cikin matsancin damuwa, ahankali ta jawo jikinta ta dawo kusa da Mahmud tashige cikin jikinsa amma tamkar gawa be san tanayi ba, haka tayi ta lalu6an jikinsa, amma Mahmud kam ko motsin kirki beyi ba, daga kuka tafara abin tausayi tun tana yi na zallan hawaye har tadawo yi da sheshsheka, da kukan ta kwana ajikin sa har zuwa sallar asubah.
Mahmud yarigata farkawa dan haka yana tashi sai ya ganta ta cusu acikin jikinsa kuma har alokacin bata daina ajiyan zuciyan kukan da tayi cikin dare ba, Mahmud dafe kai yayi yana jin ba bu da'di aransa, dan sosai yarinyar take bashi tausayi musamman idan yaga tashiga irin wannan halin, danma yaga ta 'dan kwana biyu bata yi ba, acikin kwanakin ko ya tashi baya ganin alamun sauyi atattare da ita, har yana jin da'di sai kuma kwatsam yau abin yasake tashi mata.
Ashe muguwar sha'awar da ke damun Teemah yana bin yanayinta, domin lokacin data ke cikin rashin tsarki ko ka'dan sha'awar bata tashi mata ba, ko dan lokacin ko tayi bazata samu biyan bu'kata bane oho, sai yanzu cikin ikon Allah gashi tana yin tsarki sai ya tashi mata.
Ahankali Mahmud ya janye jikinsa daga nata sannan ya janyo mayafi ya lullu6a mata ganin jikinta bakaya.
Zuciyarsa cike da tausayinta har ya gabatar da sallarsa, bayan yayi addu'o'i da dama yashafa ne sai ya tasheta ahankali cikin sanyin jiki.
Ahankali ta tashi tare da jero salati azuciyarta kana addu'ar tashi daga bacci ya biyo baya.
Kwata-kwata ta manta da cewa babu kaya ajikinta har sai data mi'ke zaune, ganin irin kallon da Mahmud yake binta dashi ne yasata ta kalli jikin nata itama.
Da sauri ta kai hannu ta janyo mayafin ta kare jikinta dashi Mahmud kuwa sai ya yi 'kasa da kansa cikin kunya.
Ehh kunya mana tunda shi be yi mata anfani alokacin data ke bu'kata ba yanzu kuma yazo yana bin jikinta da kallo.
Teemah sai da ta rufe jikin kafin tafara recalling abinda yafaru jiya da da dare, tsaki taja acikin ranta, zuwa yanzun abin Yah Mahmud 'din yafara bata haushi, dan me yasa yake share ta kullum bayan cikinta sai ya tadata da ciwo acikin daren meyasa sai 'kyaleta tayi ta fama bazai ko kawo mata magani ba, gashi har garin ciwon cikin ta cire rigarta daga jikinta bata sani ba.
Duk wannan abinda da takeyi 'din ita aganinta ciwon ciki ne kawai da 'kullewar mara ke damunta, domin ita bata san wani abu wai shi sha'awah ba, ko lalu6an jikinsa datakeyi tana yine ayanda zuciyarta ta raya mata kuma take jin tana matu'kar son haka koma fiye, har ma takejin kamar zata samu sassauci idan Mahmud ma yamata irin yadda takeji tanaso 'din, bazata iya fa'dan asalin meke damunta ba alokacin domin wanda takeji azahiri shine yafi damunta, sai de da ace zata samu kamar yadda jikin nata ke so bazata ta6a 'ki ba sai ma ta'kara kaimi wajen ganin bu'katar tata ta biya.
Da mayafin ta tashi ta wuche taje ta 'dauko rigarta sannan sai da ta sa shi ajikinta kafin tacire mayafin ta na'de shi ta ajiye, ko magana.bata masa tayi wuche warta toilet domin yanzu haushin Yah Mahmud take ji aranta.
Shima Mahmud shawara yayi da zuciyarsa ganin kamar yafara kaita ma'kura tunda gashi tafara canja masa fuska dan harta zo ta idar da sallahn ta bata yi masa magana ba, sai da ta idar tagama addu'o'inta kafin ta ce masa " _ina kwana_ " atakaice, shima.da " _lafiya_" kawai ya masa mata yana fargabar sake yi mata magana domin be san meke cikin zuciyarta ba, yana nan azaune agurin yaga ta wuce parlour tabarshi a'dakin shika 'dai.
Dafe kai yayi yana.tausaya wa halin da rayuwa take shirin jefa su aciki, take agurin ya yanke shawarar zama su da ita su fahimci, domin tasan halin da yake ciki tasan cewa ba laifinsa bane duk abninda ke faruwa wala Allah ko zata rage haushin sa data ke ji ta fuskoki da dama, inyaso sai su cigaba da addu'ah tare ko Allah zai tausaya wa rayuwarsu ya kawo masa sau'ki, amma sai ya dawo daga office sannan suyi maganar yamzu kam binta zai yi ayanda take so har yasamu yatafi.
11:30am su Anty su ka shigo gidan lokacin tana kan waya da Ummah tana sake yi mata complain na rashin samun wayar Mummy da Daddyn ta da batayi kamar zatayi kuka take maganar, Ummah kuwa sai ha'kuri take ta bata tare da fa'din ta bari idan Daddyn su yadawo zata fa'da sai yaje har damaturun yagani ko lafiya.....
Suna cikin yin wayar taji 'karar door bell, 'kin kulawa tayi aranta ta ayyana cewa wannan jara babbiyar matar ne yau kam bazan bu'de ba.
Ci gaba tayi da sauraran Ummah har suka gama wayar sannan taci gaba da buga game 'din Candy crush da wayar.
Can taji shiru door bell ya daina ya 'kara afili ta furta " _yafi miki._ "
Befi 2hrs ba taji ana sake danna bell 'din sai taja uban tsaki tare da tashi ta le'ka tajikin 'kofar,Anty ta hango tsaye ta qajen da gudu takoma 'daki ta burmo hijab akan kayan jikinta sannan ta tazo ta bu'de 'kofar.
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmern ku ce* 😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_Success means having the courage, the determination, and the will to become the person you believe you were meant to be._
🅿 *59*
Anty (mahaifiyar Mahmud) ce agaba dan haka ita ta far kutso kanta ciki, bayanta kuwa Anty Chiddy ce data bi tagama rikice wa da tunanin abinda yasamu Teemah , dan dataga ba'a bu'de mata 'kofar ba 'dazu tana barin nan gidan Anty direct ta nufa tayi mata bayanin abinda ke faruwa arikice don ita zatonta ma ko wani abu ne yasamu yarinyar shiyasa, amma Anty sai bata wani damu ba tace iskanci ne kawai ke damunta ba wani abu ba duk da haka Anty Chiddy sai da ta tattago ta suka zo tare.
Anty na shigowa tafara bin Teemah da wata muguwar harara tare da ta6e baki gefe, Teemahn na musu barka da zuwa ma amma Anty ko kulawa batayi ba tace da Teemahn" _hamsha'kiya amaryar Mahmud....., ashe kina ciki?_
da wani dirty look ta ha'da tayi maganar tata.
Jikin Teemah sosai yayi sanyi da yanayin Antyn amma duk da haka sai ta daure ranta ta 'daga mata kai cikin sanyi tace
" _ehh Anty, ina_ _nan"_
Muryarta har crashing yake lokacin datayi maganar .
Anty sai ta ta6e baki ta juya ta kalli 'kawarta tare da nuna wa Teemahn ita tace
_" wace_ _wannan awajena_ ?
_" she is your friend "_ Teemah ta bata amsa da rawar baki.
" _me na fa'da miki game da ita_ ?
Anty tasake dokawa Teemah wata tambayar tare da kure ta da idanu.