Sashe 155
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Antyn ne ta 'karasa mata da fa'din " wai Fateemah na is about to become a mother ko?"
Kunya taji sosai sai kawai ta kashe wayar tana murmushi jin Anty ta 'dago ta da wuri.
Tun daga ranar kuwa Anty kullum sai ta 'kirata taji lafiyar su ita da babyn, Anty ma ba ta sanar da kowa ba illah Abbah shima sosai yayi farin ciki zaton Anty duk sauran ma na da labari shiyasa tayi shiru kawai batayi maganar da su ba.
Hannah Teemah take so ta sanar mawa saboda itace 'yar uwa kuma 'kawar shawara da amana amma tsoron tsokanan Hannah take yi kuma tana jin kunya dan tasan Hannah zata iya sanar da Ummah, ita kuwa bata son hakan.
Har watan ramadan yazo suka azumci watan a Ports ba suje Rivers ba, bayan sallah ne yaso suje gida amma sai ya fasa kawai suka yi zaman su, bai ma yiwa Teemah maganan ba dan yasan halin rigiman ta idan taji 'kila tace masa dole sai sunje 'din shi kuwa be so ta bar shi shi ka'dai anan.
A haka har zancen ya wuce bata da labari, suna waya da kowa da kowa ciki kuwa har da Mummy itan ce ma some time take tambayan ta wai babu wata matsala ko, ko kuma tace ya jikin ta, Teemah kam sai ta ce " ni lafiya ta 'kalau Mummy"
Murmushi kawai Mummyn keyi bata 'kara wata magana.
Sai dai su canja hirar tasu.
Sosai Teemah tayi sa'a dan cikin ta ba mai yawan laulayi bane, amai ma ba kullum takeyi ba sai lokaci-lokaci, wani sa'in ma tana kaiwa sati guda ma batare da tayi aman ba, haka bata yawu sam-sam bata ma san mai ciki nada wannan problem 'din ba, some times sai sunje wurin Anti-natal sannan take ganin wasu abubuwan agun mata masu cikin, bata komai sai dai tana yawan yin fitsari da kuma ciwon kai ka'dan-ka'dan.
Kitso kuwa tunda ta fahimci yana birge Abbas sai take 'ko'karin daurewa tana zuwa ayi mata duk bayan 2wks kuma ba laifi domin kwalliya tana biyan ku'din sabulu dan kuwa Abbas na 'ko'karin yaba mata a fili kuma tana jin da'din hakan.
Wasa-wasa har cikin Teemah ya kai 6months su Hannah basu da labari, zuwa lokacin kuwa cikin ya fito 6ul abinsa inda kallo 'daya zaka mata ka fahimci cewa ta shiga sahun masu ciki, sai ta 'kara yin kyau abinta, hancin ta ne ka'dai ya 'dan kara girma ka d'an a fuskarta baya ga haka babu komai sai ma wani fresh da tayi, kuma yanzu tarage yawan cin abinci ba kamar da ba yanzu tafi cin kayan itatuwa ne kawai.
👇🏼
~_*Kuyi ha'kuri da typing errors plz wlh banjin da'di ne shiyasa ban nutsu na duba da kyau ba.*_~
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
[10/13, 8:01 AM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
my family😍
~*2nd 2d LAST PAGE*~
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_Wishes are always granted but you just have to wait for the perfect time._
🅿 *93*
Da sassarfa ta k'arasa inda yake tsayen ta rungume shi daga 'daya gefen sa ta saki wani kuka.
Shiru Abbas yayi kawai duk da kukan da take yi 'din amma bai bi takai ba sai ya dawo da idanun sa kan fuskar Babyn yana kallo tsawon da'ki'ku fuskarsa ba yabo ba fallasa sannan ya 'dan juyo da kansa 6angaren da take a kunne ya ra'da mata " what's wrong kuma?, why ar u crying ko kina taya yaron ki kukan ne?"
Teemah 'dagowa tayi ta jijjiga mai kai, sai ya 'dage gira 'daya yana kallon ta yace " to shi'din kuma kukan me yake yi? Me yasa me shi?"
Kwa6a baki tayi tace " Wai fa yunwa yake ji...ni..ni kuma..maman tun 'dazu zafi yake min tsoro nake ji".
Abbas cewa yayi " Haba! haba!!, tsoro kuma kike ji?, kika iya haifan shima balle wannan, come on zo muje ki gwada bashi in gani yanzu"
Yayi maganar tare da 'karasawa cikin 'dakin, itama Teemah a hankali ta biyo bayan sa tana fa'din " Allah Yayah da zafi fah, ni gaskiya bazan iya ba".
Sai yace " ka'dan zaki bashi ba da yawa ba kinji?"
Da haka ya 'karasa bakin gado ya tsaya yana jiran isowar ta, daya ke a 'darare take bin bayan san so sai bata 'karaso da wuri ba.
Tana isowa sai yayi mata nuni da bakin gadon, Teemah kam a tsorace ta zauna tana matse 'kwalla.
Shi da kansa yasa mata yaron a cinyar ta tare da dai-dai ta mata shi inda yanayi yake fa'din " ke ko tausayin sa bakiji ne?, kuma ma idan ke da kika haife sa baki bashi ba to waye zai bashi? in kuma kin daina son shi ne sai ki gaya min inje in kyautar shi wa wata wacce zata kula dashi da kyau, hakan yafi ko?
Ya 'karashe yana kallon cikin idanun ta dake cike taf da 'kwalla.
Wani hawayen ne ya sake gangaro mata jin abinda ya fa'da sai ta share da 'dayan hannun ta tana sake rungumar yaron zuwa 'kirjin ta.
Abbas hannun sa ya kai bayan ta yana bu'de mata Zif yace " Ni ina can kin barni da tunanin zaki iya haihuwa ko kuma akasin haka, ban sani ba ashe ke kam kina nan kina ta yiwa Baby na rowa ko?"
Sai yanzun ta bu'di baki cikin shagwa6a tace
" Ni fa ba rowa nayi masa ba"
Abbas jinjina kai yayi yace " to naji bashi in gani in dagaske ne...kin gama ai har ya gaji da kukan ya ha'kura dan haushi".
Kallon sa tayi itama fuskar sa har ta dawo ja saboda rikicin kukan da yayi yanzun, a hankali ta 'daga rigar ta sama Abbas ya taya ta ri'kewa sai ta ciro maman dake saitin babyn, ya cika sosai ita kanta tana jin nauyin sa har tsoron ta6awa take yi ma.
Juyowa tayi ta kalli Abbas tare da marairaice fuska zatayi magana ya tare ta da fa'din " Zahra please......."
Tace " ni fa Allah zafi yake min"
Abbas shima sai yace " ai zafin sai janye miki in ba haka ba fashewa zaiyi kin fi son haka ko?"
Jijjiga kai tayi sai yasake fa'din ".....ka'dan zaki bashi to kinji y'an matan Yayah?"
Sai ta 'daga kai sama a hankali.
Sai da ta sake 'dago babyn tare da ran'kwafawa saboda saman da maman nata yayi, da taimakon sa ta samu ta sanyawa babyn a baki, yana kamawa kuwa sai ta cije baki ta jinginu da jikin Abbas dake ta gefenta, 'ko'karin cirewa ta farayi dan zafin sosai yake ratsa ta har kan ta, Abbas na ganin haka sai yayi saurin zira hannun sa yana shafa mata saman a hankali yana jero mata "sorry sorry.. sorry babe, so sorry momma...."
Da haka ya yaudare ta har babyn ya 'koshi yayi bacci abinsa, sannan ta cire maman har da zufa tayi.
Kar6an sa Abbas yayi tare da fa'din " Thank u"
Yana murmushi yace " koke fah?
Murmushin 'karfin hali tayi itama, ita kanta da ta bashi yasha 'din sai ta 'dan ji ta dai-dai sa6anin 'dazu da bata bashin ba kuma hankalinta bai kwanta da hakan ba gashi kuma ciwon bai ragu ba, yanzun kuwa hatta cikan ma sai ya 'dan ragu da zafin.
Hu'duba Abbas yayi masa a duka kunnuwan sa biyu bayan ya gama sai ya rungume 'dan sa a jikin sa yana jin sau'kan numfashin sa yayin da ya zuba mata idanu yana murmushi ba tare ya furta komai ba.
Teemah ma murmushin tayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da 'yan ya tsunta.
Dai-dai nan Ummah ta shigo, bayan ta kuma Hannah ce.
Ummah na shigowa bayan ya amsa mata sallamar ta sai ta tambaye shi cewa " ta bashi yasha ne?"
Da " ehh Ummah yasha" Abbas ya amsa mata tare da gaida ta, kar6an yaron Ummah tayi a hannun sa bayan ta amsa gaisuwar tana gyara masa kayan dake jikin sa tace " Maman ka matsoraciya ce sosai gaskiya"
Tana murmushi ta 'dago ta kalli Abbas tace " da ba ka zo ba da bansan yanda zanyi da ita ba yau 'din nan"
Ta 'karashe maganar tare da 'dan sakin dariya.
Abbas sai yayi murmushin shima yace " Ummah ai ke kika 'kyale ta da zane ta kika yi tun farko da baza ma akai wannan matakin ba"
Murmushi sukayi dukkan su har Teemah da jin abinda ya fa'da 'din wai Ummah ta zane ta.
Daga lokacin kuwa bata sake jin fargaban bashi ba duk da zafin bai daina ba amma da sau'ki yana 'dan raguwa mata musamman idan ya sha.
Washe gari Anty ta iso, ba'ki dayawa daga 6angaren Ummah ma sunzo, kama daga kan 'kawayen ta da matan abokan Daddy har ma dana Abbas da wasu 'kawayen Hannah duk sun sukayi ta sam barka wa yaron, duk dacTeemah bata san kowa agarin ba in ya wuci Maman Nasreen amma duk da haka gidan baya ta6a rabo da jama'ah kullum, Mummy ce dai sai ana jibi suna kafin ta iso.
Jinjirin ma sai tayi sa'a bai fiya yin kuka ba sai dai idan yaji yunwa sannan shiyasa baya ma wuni a tare da ita.
Sau tari dan shayar dashi kawai ake kawo shi wurin ta inda tana gama bashi kuwa za'a kuma tafiya dashi.
Wani sa'in har ji take yi tamkar ta ri'ke abinta ta rungume shi a 'kirjin ta amma kunyar jama'ah yasa take basarwa, bata ma hakan aka ba kuma saboda tasan na'dan lokaci ne watarana ma su ka'dan su zasu yini batare da kowa ba.
Abbas kansa idan ya zauna yasa su a gaba banda godewa Allah babu abinda yakeyi musamman idan ya gansu wai ace iyalan sa ne su 'din familyn sa ne na kansa abin na matu'kar ratsa shi kalar yanayin farin cikin dayake tsintan kanshi aciki kuwa abin ba'a cewa komai.
Matan abokansa duk sunzo da mazajen su suka gaida Teemah wasun su tasan su yayin da wasun kuwa bata ta6a ganin su ba sanadin haihuwar ne ha'duwar su.