Sashe 19
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mathematics may not teach us how to add love or how to minus hate. But it gives us every reason to hope that every problem has a solution.
🅿 *18*
_Back to labari_ ........
Sam Mahmud baiyi wani baccin kirki ba adaren,sai kusan 3:00 o'clock kafin baccin ya d'auke sa bayan yayi sallahr nafila sannan yayi baccin.
Sallar asubah ma da kyar ya yi ta acikin d'akinsa,saboda baccin dake fisgar idansa,yayin da su Abbas suka wuce masallaci dan sunta mar knock amma bai bud'e k'ofar ba a tunaninsu baccin gajiya ce ta d'ebesa basu san cewa kwanan zaune yayi ba shikam.
*****
Washe gari ma Mahmud bai fito ba sai kusan 10:16am
kafin suka ganshi.
Ad'aki ya samu Abbas yashiga da sallamah abakinsa amma bai tsaya jiran umarnin shiga ba ya shiga abinsa.
Abbas na zaune akan cough da system a gabansa sai kawai yaga mutum yashigo,danshi sam baiji sallamar da mahmud d'in yayi ba dan gaba d'aya hankalinsa yatafi ga abinda yake kalla.
Juyawa yayi suka had'a ido da Mahmud take sai mahmud d'in ya mik'o masa hannu.
Shima hannun ya mik'a suka tafa
"Ya ne guy u look bored,meke faruwa ne"?
Abbas d'in ya tambayeshi.
Tsaki kad'an Mahmud d'in yaja sannan yace "kabari kawai gajiya ce wlh"
"Hmm jiya danake koranka kaje kayi baccin ai iskanci kaso yimin sai gashi kuma tun ma ba'ayi nisa ba kana complain"
Abbas ne yafad'i hakan yana d'age gira sama.
Mahmud baiyi magana ba illah tashi da yayi tsaye sannan ya d'anyi mik'a,Abbas d'in sai ya sake binsa da kallo yana murmushi yace "sai wani abu kake fah kamar mace yanzu akan baccin ne kaketa wannan abin"?
"Allah baccin bai isheni ba ne"
"Sai ka koma ai ka cigaba dayi tunda bai isheka ba"
inji Abbas
"Mummy nakeso ingani ne shiyasa in badan haka ba ai ko tasowa ma bazanyi yanzu ba."
Abbas d'in ma mik'ewan yayi jin Mahmud ya ambaci mummy.
Yace "muje toh nima ban shiga ba har yanzu"
Atare suka fito suka isa babban parlour,koda suka isa babu kowa acikin d'akin hakan yasa suka zauna akujera suna d'an hira.
Zaman sun baifi da 7minutss ba saiga mummy tafito,murmushi ta sake data gansu,sai kuwa ta nufosu fuskarta cike da annuri.
Haka tazo ta zauna suka gaisa ta tambayi Abbas ya yanayin garin yace "Alhamdulillah mummy"
"Masha Allah" tace
Sannan ta juyo ga Mahmud shima tamai ya gajiyan hanya da kuma bak'unta,
cewa yayi "wlh mummy jinayi ma kamar yanzu ne nayi tafiyar tsabar gajiya"
"hmm" kawai Abbas yace
Mummy kuwa murmushi tayi sannan tace "sai a hankali ai", gacan break fast d'inku a dinning Daddynku ma shikam yafita tun d'azu,bari na k'ira Teemah dan itama bataci ba ni tun safe ma banganta ba"
Tana fad'a tamik'e tsaye.
Amma sai Abbas yadakatar da ita da fad'in "haba mummy dakanki?
yi zamanki bari na mata magana."
"Toh shikenan tunda ka hutar dani ai."
Tayi maganar tana komawa a inda ta tashin.
Abbas kuwa wucewa yayi kamar da gaske,ya nufi d'akin Teemah,daya isa bakin k'ofar sai kuma ya tsaya,sai ya rasa ya zaiyi ma,to k'ira zai kwalla mata ne ko kuma sallama zai mata idan tafito sai ya hankad'a keyarta zuwa parlourn.
Rasa wanda zaiyi acikinsu yayi,sai kawai yasa hannu ya tura k'ofar ahankali ya shiga ciki.
Gani yayi d'akin bakowa,sai ya hau rarraba idanunsa,yaune farkon shigarsa d'akin nata tunda yazo gidan.
D'akin tsab ba wani datti sai dai tabar windown baya a bud'e.
Takawa yayi a hankali ya isa wurin windown,labilen ya d'aga sai ya hango yanayin wurin ya matuk'ar k'ayatar dashi.
Daga inda yake tsayen yana iya hango cikin lambun dake gidan nasu,sai yaji hakan ya matuk'ar k'ayatar dashi hakan yasa ya 6ata lokaci agun yana kallon wajen har ma baisan lokacin data fito ba.
Itama bata lura da shi ba dan yunwa na cinta sosai sauri ta ke ta shirya dan taje ta samu abinda zata ci,kuma kokad'an bata zaci wani zai shigo mata d'akin ta ba.
Allah sai ya taimaketa bata cire towel yau ba kamar yanda tasaba.
Gaban mirror ta wuce tazauna tana k'ok'ari d'auko man shafawan ta ne ta hango sa tacikin mirrorn,firgita tayi sosai take saita mik'e tsaye daidai shikuma ya juyo.
Kallonsa ta tsaya yi kamar yanda shima yake kallonta.
Tsawon mintina biyu kafin ya kauda kansa gefe.
"Astagfirullah"
Yace azuciyar sa sannan ya dawo da kallonsa kan fuskarta.
"Ya akayi ne kin wani tsaya kallona"
Batayi magana ba still illah k'asa da tayi da idanunta.
Ganin hakan yasa ya juya ya koma wurin windown.
"Meyasa kike bari abu'de?yajeho mata tambayar.
"Mantawa nayi"
Itama ta fad'a atakaice.
Barin wajen yayi yasake dawowa inda taken "kidinga kulawa idan zaki kwanta kinji"
kai ta d'aga masa alamar taji
Daga nan sai ya nufi hanyar fita harya kusan isa ga k'ofar kafin yace "kiyi sauri ki shirya ki fito mummy na k'iranki"
"Uhmn" ta masa masa dashi daga nan sai ya fice abinsa.
Sharp-sharp ta shirya tafito tasame su a palourn.
Zuwa tayi gefen mummy ta zauna sannan ta gaisheta daga nan tagaida su Abbas ma.
Mummy ce tafara mik'ewa tana fad'in "bismillanku"
Teeamh ce tafara biyo bayanta sannan su Abbas ma.
Bayan sun isa sun zauna ne mummy tace toh teemah tayi serving d'insu.
Tashi tayi ta had'awa kowa nasa sannan tahad'a nata ma daga nana ta zauna.
Mahmud ne ya lura da yanda take shan tea d'in yau ba bu yanga sai yace
"cin abincin daman zuwa-zuwa ne"
Mummy ce takar6e zancen dafad'in "ai in kaga haka toh yunwa ne yaci k'aniyarta"
"Ai kuwa naga alama"yana
murmushi yayi maganar.
Abbas kama bai kulasu ba illah kallonta dayayi sun kuwa had'a idanu sai tayi saurin kawar da kanta gefe.
Itace tafara tashi a table d'in ta koma d'akinta.
Su kuwa suna gamawa Mahmud yace su fita yawo cikin gari.
Haka suka fice yayinda Mahmud kejan motar sikuma Abbas na gefensa azaune.
Yobe state university(YSU) suka je dan Mahmud yace akwai wani friend d'insa dake lecturing acan.
Basu suka dawo gidan ba har saida suka yi sallar azahar.
15minutes to 2 suka shigo gidan,direct kuwa suka nufo parlour dana tun d'azu Mahmud ke mitan yunwa yakeji kuma yayi-yayi da Abbas akan su tsaya wani wuri su d'an ta6a abu sam Abbas yak'i shi wai sai abincin gida zaici.
Zubewa sukayi aparlourn yayinda suna d'an ta6a hira.
Muryarsu ne yasa mummy fitowa anan ta samesu sun yi d'ad'd'aya akukera,Abbas sai mita yake yi wai Mahmud bashida dauriya ya fiya ragwanci.
"Mahmud kuma yace angaya ma yunwa ta tana yi da wasa ne?
"Toh cinye ni mana kafin abincin ya iso"inji Abbas
kafin Mahmud yayi magana sai sukaji muryar mummy tanace musu duk su taso abincin ai tun d'azu yake jiransu.
Sai alokacin suka lura da fitowarta,gaida ta sukayi ta amsa tana zolayarsu
daganan suka mik'e suka wuce kan dinning d'in gaba d'aya.
Tun kafin su isa mummy taketa kwalla k'iran Teemah, jin Teeman ta amsa ne yasa
mummyn yin shiru suka zazzauna.
Mahmud ne yace "wai ita mummy kullun wannan yarinyar sai an gayyatota cin abinci ne kafin takeci"
Mummyn amsa masa tayi da fad'in "ai inka barta kace sai ta nema da kanta toh kuwa zaka dade baka ganta ba,shiyasa nake sata ci acikin jama'an wai ko zata saba"
Mummy nagama fad'in hakan sai ga Teemah ta 6ullo,binta sukayi da kallo harta k'araso.
Abbas aransa yace "masha Allah" dan sai yanzu ya lura da kyaun datayi dukda bawai ta canza kaya bane tun na safen ne data saka ajikinta amma kuma sai yanzu ya lura da kyaun datayi dan d'azun bai kula da hakan ba.
Jiyayi yana jin zafin kallon da suke mata d'in gaba d'aya.
Zuwa tayi itama ta zauna akusa da mummy sai ya kasance tana tsakanin Mahmud ne da mummyn.
Mummy ce tace Teeman ta tashi tayi serving d'insu abincin.
Zaro ido Teemah tayi waje tare da fad'in"mummy nikuma?
Da "ehh mana Teemah" mummyn ta amsa mata.
Sai tace "amma mummy idan na saka kowa sai ya cinye nasa gaba d'aya"
"Naji ni dai tashi kisa mana abinci yarana duk yunwa suke ji"
Tana jin haka sai ta turo baki gaba sannan tace "wlh mummy kullun wareni kikeyi agidan nan tunda kika gansu,nima indai hakane gidan daddyn Abuja zan koma abuna"
Dariya tabasu gaba d'aya,amma sai dai mummy da Mahmud ne suka dara Abbas kam murmushi kawai yayi.
mahmud ne yana d'an dariya yace
"kai mummy ki barmin lil sis d'ina pls adaina 6ata mata rai"
"Hmm ni wlh dariya ma kike bani Teemah toh har ina abin fishin yake anan,kede Allah ya rabaki da mugun halin nan Teemah"
"Kauda kanta tayi gefe haushi kamar zatayi kuka.
Mahmud kuwa ganin bazata saka musu abincin bane yasa shi fad'in "banace zan kaiki da kaina ba maza tashi kisa mana abinci kinji baby sis rabu da mummy"
"Ai cemin tayi mai mugun hali"
"Sorry 'yanmata wasa take miki fah"
ya fad'a yana kallonta.
Zata sake magana yace" haba mana Teemah yunwa fah nakeji"
Abbas kam sai rarraba idanu yake akansu ya kalli wannan ya kuma kallon wannan.
Dayaji mahmud yace yunwa yake ji ne shima yace "Allah dai ya shiryaka mahmud"
"Ehh naji haka kurun ai da gaskiyata ko so kake nayi shiru yunwan ta illatani ne"
"Kai kasani ai"
Abbas d'in ya fad'a dajin haushi
Daganan Teemah ta tashi tana turo bakin ta zuba musu abincin harda na mugunta sannan tasaka nata kad'an ta zauna.
"Hmm mummyn tace tana k'ara yin murmushi ahankali tace "Teemah ko rigima in ance mugun hali kuma tace ita ba ita ba,inbanda haka ina zasu kai wannan abincin."
Bata kula magananar mummyn ba
Zama tayi suka fara cin abincin.
Wurin shiru bakajin k'aran komai sai na cokula.
Kowa yayi nisa dacin abincinsa yayinda Teemah kwata-kwata spoon d'inta uku sai juya cokalin takeyi a hannunta kamar mai k'rga abincin.
Mahmud ne ya lura da ita ganin bata cid'in ne yace
"Yadai kici mana keda kika ce kowa sai ya cinye nasa gaba d'aya,ahakn ne zaki cinye?"
Sarai tasan da ita yakeyi amma sai tak'i kulasa ko d'aga kai ma takalle sa k'inyi tayi.
"Barta mana wai ita sarkin wayo ba" cewar mummy
Mahmud kuwa barinta yayi
ya sake d'iban wani abincin yakai bakinsa,daganan ya d'ebi wani ya nufo ta dashi.