Sashe 82
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayawa yayi yana kallon ta domin ayanda yasan Fateemah sarai yasan da iya gaskiyarta take wannan fitinan babu zancen wasa aciki.
Ita kuwa tana cikin fa'dar hakan ta hango rigar tata daga 'kar'kashin pillown dake gefenta sai ta sa hannu ta janyo ta still bakinta ature.
Tana 'ko'karin sawan ta 'dan saci kallonsa sai kuwa taga ita yake kallo.
Kwa6a fuska ta'karayi tare da tura 'kafafu kamar wata karamar yarinya cikin sakalcin kuka da takaici tace
" _toh Yayah ka daina kallona mana nii dan Allah_ "
Shima cikin halin ko inkula yace
" _Idona yana cizonki_ _ne_ ?
Ya tambayeta batare da ya kauda idanun nasa akanta ba.
" _Toh ka juya zan saka riga ne fah_ "
Cewa yayi
" _me kuma za'a 6oye min, kin manta ne nagama ganin komai_ ?
Kukan shagwa6a ta fara tare da dukansa da rigar hannun nata tana 'kara 'ri'ke mayafin data kare kirjintan dashi da hannunta daya.
Mahmud kam yana dariya yatashi yabar mata 'dakin ya koma parlour.
'Karfe shidan safiyar ranar Hannah ta danno mata 'kira alokacin ma ko tashi akan sallaya batayi ba jin 'karan wayan ne yasata ta tashi ta 'dauko ta.
Ganin Hannah ce ke 'kiran yasa ta zauna abakin gado tare da amsawa.
Gaisawa suka yi Teemah ta tambayeta Ummah da lafiyarta.
Hannah kuwa tace da Teenahn
" _Ai itace ma tasa na 'kiraki tun jiya ta damu akan na 'kiraki wallahi, wai bata ce idan kin dawo gida ki ha'data da Mahmud_ _bane shine taga shiru har yanzu baki 'kira ba shiyasa ta damu_ "
Teemah Cewa tayi da Hannah
" _ke nifa babu inda naje dama shirin 'karya nayi dan nasan idan akaji hakan za'a sanar dani abinda ke faruwa dasu Mummy, kuma baga shi ba 'karyata tayi min rana nayi waya dasu mummy harda daddy ba, amma fah dan Allah Hannah karki fa'dawa Ummah haka kawai kice mata wayata bata shiga ne kinji_ "
Dariyar mugunta Hannah tayi tare fadin
" _Na yaushe kuma yarinya kin makara ai Umnah kan gata nan agefena_ .
"
Ido Fateemah ta zaro waje tace da Hannahn " _dan Allah dagaske_ ?
" _ko de inbata wayar ne 'kilan zaki fi yadda....._
'Kit Fateema takashe 'kiran tare da kashe wayar ma gaba 'daya tana rufe baki kamar Ummahn na gefenta.
Aranar ma da Mahmud zai tafi aiki binsa tayi ya sau'ke ta agidan Umar, shikansa yana 'dan jin kunya yanzun da yawan zuwan Teemahn gidan be san da me zasu fassara hakanba, kuma kar yazamana yawan zuwan Teemah gidan ya kasance yana cutar da matar Umar, shikansa bayason hakan amma be san yadda zeyi ya dakatar da ita ba.
Domin koda yace zai kaita gidan Anty ma ba yadda take ba har intaji hakanma sai yaga tafi rikicewa fiye da idan yana ro'kon ta akan ta zauna agida, kuma shi aganinsa ai gidan Anty yafi tunda ko ba komai gidan mahaifinsa nan ne gadaransa .
Wannan sabon salon Teemahn na 'daure masa kai matu'ka yanda fir ta tsani zama agida yanzun be san dalilin ba amma shi bayajin da'din hakan ko ka'dan.
Haka ya isa office zuciyarsa cike da tunani.
Yana zuwa ko zama beyi ba Umar yatare shi da wani sabon batun daya kusan juya mai 'kwa'kwalwa, jiyayi badan abakin Umar abokinsa maganar ke fitowa ba da babu abinda zai hana yayi wa wanda yafa'da 'din mugun dukan da sai yaga stars a idanunsa.
Amma dayake Umar ne sai kawai yayi shiru yana sauraransa ransa kuwa gaba 'daya a6ace yake jinsa, daga 'karshen ma daina fahimtar komai yayi yade yi shiru ya zuba wa bakin Umar 'din idanu motsin da bakin yakeyi ka'dai yake iya gani.
Har Umar yayi yagama maganar be tankasa ba sai da ya matso ya dafa kafa'dunsa yace
" Ban fa'da maka maganar nan dan in tozarta ka ba Mahmud face dan kawo gyara wa lamarin, kai da kanka ka zauna kayi nazari akan haka inajin dakanka zaka fahimci gaskiya, ni kaina naso nayi jayayya kan maganar amma idan kaduba yarinyar nan ka kula da tsanar zama agida datakeyi ita ka'dai shika'dai ma ya isa yasa ka yadda cewa akwai wani abin a'kasa, inaso kabi ahankali harka gano asalin meke faruwa kuma suwaye ne suke shirin yi mata hakan"
Umar nagama fa'din haka ya juya ya fita ya bar Mahmud zaune saroro yana tunani.
Jiyayi komai ma ya tsaya masa cak, waye.....waye da wannan mugun nufi akan Fateemah,Tunaninsa yakasa bashi ko waye ne.
Haka ranar ya wuni a office be tsinana abin kirki ba, koda ya biya 'daukan Teemah ma jikinsa duk da sanyi ita kanta Teemahn sai taji wani iri babu da'di sanadiyyar ganin Mahmud 'din ahaka.
Zaton ta ko abinda tamasa da safe ne ya6ata masa rai shiyasa har yanzun be sau'ko ba, amma ai da zasu fita gida ba haka yake ba alokacin har tsokananta yake yi ma.
Shiru tayi tana satan kallon shi lokaci zuwa lokaci shikuwa gaba 'daya hankalinsa akan tu'kin dayake yi ya mai dashi wanda hakan yasake rikita zuciyar Fateemah sam takasa samun natsuwa.
Koda suka koma gida ma harkokin dake gabansa kawai yayi yayin da Teemah kuwa hankalinta duk yana wajensa sam bata jin da'din yanayin Yayan nata ayau.
Har se da akayi sallar maghrib bayan ya dawo gida daga masallaci ya zauna a parlour wanda jin motsinsa yasa ta fitowa tazo gefensa ta zauna tsabar yanda hankalinta yakasa kwanciya ma ko hijabin datayi sallar bata cire ba
Fuskar tausayi tace " _Yayah nayi maka wani laifine_ ?
Shiru yayi beko kalleta ba.
Sai tasake fa'din
" _Pls Yayah kayi ha'kuri toh ka yafe min bazan sake 6ata ma rai ba_ "
" _Kaji_ !
Be yi magana ba illah juyowa da yayi ya kureta da idanu, itakuwa kasa tayi da nata idanun ganin yana kallonta, kamar ba zeyi magana sai can shima yajefa mata tambaya
yace " _Fateemah idan na miki tambaya kinyi al'kawarin zaki_ _sanar dani gaskiya_ ?
Zuciyarta taji ya tsinke duk da bata san tambayar da ze matan ba amma gaba 'daya sai taji bata son yayi tambayar.
'Daga idanu tayi sai kuwa caraf suka ha'da ido da Mahmud shikuwa be jira jin amsarta ba yaci gaba da maganarsa.
_Comment, Share and Vote @_ ~Serlmerh-md~
*Salmerh ce* 😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*Bismillahir rahmanir raheem*
_Laugh when you can, apologize when you should and let go of what you can’t change........_
🅿 *64*
"Fateemah kigaya min meyasa baki son zama agidannan idan ke ka'dai ce?
Da rawar murya tabashi amsa da fa'din" banace maka tsoro nakeji ba"
" Tsoron me kike ji inason yau ki gaya min"
Mahmud ya fa'da da sauri.
Kame kame tafara tarasa ma me zata ce dashi
sai ni.......ni....tsoron.......
ts
Ganin batada niyyan fa'da masa sai yasake jefa mata tambayar su waye suke zuwa gidan nan idan baya nan.
Da sauri tace
"Bakowa "
Tana rarraba idanu.
Shima ce mata yayi " 'karya kikeyi Fateema nasan akwai, ki fa'da min zansa ayi maganinsu kinji, bazan ta6a bari su cutar min dake ba muddin ina numfashi, ko kinfiso kullum ki dinga zama agidan mutane yafi miki akan gidan mijinki?
Shiru tayi tana sauraransa sai ya kamo hannayenta yari'ke acikin nasa da sigar lallashi yace
" _Fateema nifa mijinki ne,me burin ganin farin ciki da walwalarki akowani lokaci, meyasa kika_ _za6i ki 6oyemin damuwarki bayan ni yakamata in fara sanin me_ _kike ciki amma sai de naje naji awani guri Fateema kinajin hakan kinmin adalci_ _kenan_ ?
_nine fah me hakkin kula da duk wani hakkinki da_ _damuwarki ayanzun meyasa bazaki bani wannan matsayin ba_ "
Fateemah kam haushin kanta take ji ayanzun dan tasan da bata nemi jin damuwarsa ba da baze tuhumeta da wannan maganar a dai-dai wannan lokacin har haka ba, ita kuwa ayanzun da jiran zuwan Daddy kawai takeyi me zesa tafa'da masa abinda ke faruwa, kalan aje akasheta kafin Daddy yazo.
Shirun da Mahmud yaga tayi masa ne yasa shi bu'dan baki yana 'karfafa mata zuciya da fa'din
" _kar kiji tsoro Fateemah karkiyi kokwanto ko shakka dan Allah ki gaya min kinji_ _am always here 4u_ "
Kalmar nan dayafi tsana tasake maimaita, masa wato " _bakomai fah Yayah in akwai ai zan gaya maka_ ....
Kallonta yayi cikin idanu domin zuwa yanzun haushi tafara bashi
" _Fateemah kina ganin kamar 6oye min damuwarki shine zai kawo miki masalaha acikin_ _al'amuranki ko_ ?
_Shikenan idan hakan kike ganin yafimiki so be it nima bazan damu_ _ba, bazan 'kara damuwa da irin hakan ba tunda baki san ina shiga_ _lamuranki_ !"
'Kasa tayi da idanunta da suka cicciko da hawaye tsawon mintina biyu bata 'dago tasake kallonshi ba, hakan yasa Mahmud ya fahimci cewa bazata sanar da shi 'din ba kenan.
Tashi yayi da sauri ya tsaya tare da sa hannunsa 'daya ya naushi cikin 'dayan da 'karfi.
Kansa yadafe zuciyarsa na masa suya sam yarasa ya zaiyi da ita, 4d first time arayuwarsa da taurin kan Fateemah ya 6ata ransa, daya san bazata sanar dashi ba da be bari Umar yatafi batare da ya sanar dashi ko suwaye suke neman lalata masa rayuwar mata ba.
Damuwarsa be wuce yasan kosuye ba, domin yana mamaki, tsawon watanni biyu kenan da zuwan Fateema garin Lagos amma be ta6a jin tamasa hiran wasu da tasani anan 'din ba, kamar yadda yasan bata ta6a fita da sunan ziyartar wani gida ba haka itama bayaga Anty mahaifiyarsa babu wanda ya ta6a zuwa gidan nasu hatta abokansa tun bayan aurensa basu 'kara zuwa ba, mamakinsa shine ya akayi masu neman nata suka santa, da wani lokaci kuma a ina da har zasu nemi maida masa ita jinsin 'yan ma'digo.
Toh in dagaske ne meyasa kuma bata sanar dani ba tunda har bata so wanda dalilin hakan nema yasa bata son zama agida, kenan har cikin gidanta suka sameta wannan ai rainin hankali ne.