Sashe 101
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru Ummah tayi tana juya zancen a 'kwa'kwalwarta dake cushe tab da tashin hankali, bata sake furta masa komai ganin kamar maganganun nata basu da wani amfani dan ga dukkan alamu wannan mutumin bashi da niyyan sauya ra'ayi, tsawon da'kiku tana ahaka yayin da da Daddy ke ta shan tea 'dinsa cikin kwanciyar hankali, can Ummah ta mi'ke tsaye jikinta sanyi 'kalau ta nufi hanyar barin 'dakin tare da fa'din " _Allah ya kyauta_ "
Daf da zata fita ta tsinkayo muryarsa yana fa'din " _baki tambayi wacece yarinyar ba kike shirin tafiya kuma_ ?
Juyowa tayi ta kalleshi sannan tace " _babu amfani ai tunda ba saninta nayi ba, sunan ta danaji ma ka'dai ya_ _isheni_ ........"
Da sauri ya tare ta da fa'din " _who told u that jin sunan ta ka'dai ya ishe ki?, Fateemah ce fah , Fateemahn gidan_ _nan_ !"
Ummah najin haka ta washe baki tace " _haba dan Allah Alhaji , gaskiya baka kyauta min ba Fateemah ce shine_ _kuma ka barni nake ta 6ata bakina abanza_ ?
Murmushi Daddy ya mata yace " _yanzu kam ai kinji sai kuje ku fara shirye-shirye dan nasan ba'a rabaku da shi_ "
Yana gama fa'din haka yaci gaba da cin abincin sa.
Ummah ce ma ta 'kara fa'din " _Shirye- shirye sosai ma_ _kuwa_ "
tare da barin 'dakin.
Daga wurin Daddy Ummah direct 6angaren Abbas ta wuce, bata same shi a palournsa ba dan haka sai ta nufi ciki da sallamar ta inda tasame shi zaune abakin gado sanye da dogon wandon jeans da farin singlet , bazaka ta6a gane yanayin da yake ciki ba in ba kasani ba, sa6anin Ummah da suna ha'da idanu dashi ta fahimci ba dai-dai yake ba.
Da sauri ta 'karasa kusa dashi ta 'kira sunanshi.
Jin yanda tayi maganar ne ya sashi 'ka'kalo murmushin dole ya sanyawa fuskar sa tare da 'dagowa ya kalleta amma be tsawaita ba ya kauda kansa gefe dan ba ya son ta fahimci halin dayake ciki.
Da 'kyar ya bu'di baki yace " _ina kwana Ummah_ ?
Da " _lafiya 'kalau_ " ta amsa masa, kafin ta sake yin wata magana kuwa ya tareta da fa'din " _Ummah baki bari naje ba sai kika zo da kanki kuma_ ?
Cewa tayi " _bakomai ai duk 'dayane_"
sannan ta 'kara da fa'din " _u look tensed Abbas meke faruwa ne_ ?
Abbas kansa ya shafa yace " _ba komai fah Ummah kawai na tashi da ciwon kai ne yau_ _'din_ "
Tace
" _Ahakan kuma da kace zaka hau hanya_ ?
Shiru yayi mata beyi magana ba.
Ummahn ma sai ta zauna a gefen sa tare da fa'din " _look Abbas, mahaifinka yagaya min cewa nextweek za'a 'daura aurenka, hakane ko_ ?
Cemata yayi
" _Haka nima haka yagaya min 'dazu_ "
Tace
" _good, kasan me nake so da kai_ ?
'Dagowa yayi kawai ya kalleta sai taci gaba da fa'din " _banson ka sanyawa raka damuwa da wannan batun balle har yayi affecting al'amuranka dan Allah, ni nan inada_ _tabbacin auren ka alkhairi ne Abbas kuma ha'din Allah ne, da izninsa kuwa bazaka ta6a yin kuka da Fateemah ba, zakaji da'din auranka insha Allahu domin na yadda da tarbiyar Fateemah 'dari bisa 'dari kuma kaima kanka shaida ne akan haka......."_
Tun anan kan Abbas ya fara yi masa nauyi be san wace Fateemah bace amma yanaji ajikinsa kamar ya santa.
Har Ummah tagama surutunta ma be jiba hankalinsa duk ya 'dauku ga tunanin ko wacece yarinyar sai ya ji Ummah na sake fa'din "......... _please ka cire damuwar nan aranka kaji_ ?
Ahankali bakinsa ya furta " _insha Allahu_ "
Dan be san me ze ce da Ummah ba bayaga haka.
Ummah kam tashi tayi tsaye tana fa'din " _yauwa babana Allah ubangiji ya albarkakaci rayuwarku gaba 'daya ya sanya haske cikin al'amuranku"_
Da " _Ameen-Ameen_ " ya amsa mata.
Daga nan tayi hanyar fita tana fa'din " _yaran nan zasu kawo maka breakfast 'dinka yanzu sai ka samu ka 'dan ta6a please ko ka'danne_ "
Shikam yanzu ba breakfast bane damuwar sa maganganun Ummah ne ke masa yawo a 'kwa'kwalwa, so yake yasan wacce Fateemah ce haka da har mahaifiyarsa ma da kanta ta yadda da ita har kuma take ikirarin shima shaida ne akan halinta haka?.
Wani sanyi yaji ya lullu6eshi tare da ratsawa har cikin zuciyarsa wanda hakan ya sashi lumshe idanu. Be san wacce yarinya bace amma ji yayi zuciyar sa tayi na'am da batun auren nata, azahiri kuwa sam bahaka bane domin 'kwakwalwar sa bata daidaita ba har yanzu yakasa tantance yanayin da ya shiga, yafi so ya san yarinyar kafin komai yabiyo baya, Ummah yakamata ya tambaya amma yakasa aikata hakan yana gani harta tayi tafiyarta.
Tunda Ummah tafa'di sunan yarinyar ya 'danji dai-dai damuwar sa kaso hamsin duk ya kau, natsuwa yaji ya 'dan shige shi ka'dan da be san dalili ba, shi kansa yana so yaji da'din auransa kamar yadda Ummah tayi masa fata sai de kafin hakan ya kamata yasan yarinyar tukunna.
*****
' Bangaren Mummy kuwa yau ta gama duk wani shirin ta na shigowa Naija, dama tun jiya taso ta taho amma wani sabon al'amari data ji daga bakin Daddyn Teemah sai yasa ta fasawa a jiyan kawai ta shiga kasuwa ta bugo siyayya na fitan hankali sai yau ne take shirin tahowa da 6oyayyen farin cikinta azuci da Daddy ne ka'dai yasan tana ciki.
Sun rabu da Daddy akan shima yana bayanta nan da 'yan kwanaki, da kansa shine ma ya rakata airport har se dayaga tashin su kafin ya koma gida.
Abbas na zaune har yanzu abakin gadon motsin kirki ma bayayi kamar an dasashi, ringing 'din wayarsa da yajiyo a parlour ne ya fargar dashi amma be ko motsa ba balle ya je ga wayar tasa.
Sai da yasake jin ringing karo na biyu kafin ya tashi tare da yin tsaki ka'dan dan shi ayanzu besan damuwa wanda yake ciki ma ka'dai yana jin ya isheshi.
Ganin sunan B-Daddy da yayi akan fuskar wayar ne yasashi 'dagawa da sauri amma kafin yayi receive har 'kiran ya yanke dan haka sai yabi bayan 'kiran tare da zama akan 'daya daga cikin kujerun 'dakin, ringing 'daya na biyu Daddy ya 'dauka Abbas ne yayi saurin yi masa sallama.
Daddy ma amsawa yayi daga 'dayan 6angaren tare da fa'din " _na 'kira baka 'daga ba_ ?
" _Afuwan Daddy bana kusa ne wallahi_ "
Ya 'kara da fa'din " _Daddy kana can ana shirin yimin aure ba shiri_ ?
Murmushi Daddy yayi jin ya maida abin kamar wasa bayan acikin muryarsa ma zaka fahimci 'kuncin dake tattare da shi.
Yace masa
" _Nima haka sama ta ka labarin yazo min, Hassan ne ya 'ka'kabo mana_ , _nayi 'ko'karin hana dan ban goyi bayan al'amarin ba amma Hassan ya dage 'karshe dole sai da na amince, amma karka damu amince wata ba yana nufin tauye maka hakki_ _bane ni nan ina tare da kai, ya ake ciki gaya min yanzu, ra'ayinka dama na 'kira inji idan kayi na'am toh shikenan sai in kar6a maka in kuwa kaga baka so toh feel free ka sanar dani babu wanda ya isa yayi_ _maka dole matu'kar ina numfashi, karka damu da cewa Fateemah jinina ce ita bandamu ba_ _dan nima ha'din be birge ni ba, dan kaga ita ta ta6a yin aure sa6anin kai, ni sam banga dacewa_ _anan ba..........."_
Dai-dai nan Abbas ya dakatar da shi da fa'din " _Daddy_ .....!"
" _Ya akayi, sanar dani karka damu_ "
Daddyn ya sake fa'da masa.
Be san me ze ce ba dan haka sai ya yanke 'kiran kawai yana murmushi, komawa yayi da baya bayan ya sar'ka hannayen sa biyu cikin junan su tare da maida su 'kar'kashin kansa yayi pillow dasu, idanunsa na kallon cielling 'din 'dakin kamar me karanta wani abu ajiki, daga bayane ya lumshe idanun sa maganar Ummah ce ta dawo kansa " _.....da izninsa kuwa bazaka yi kuka da Fateemah ba, zakaji da'din auranka insha Allahu_ "
Wani farin ciki yakeji yana lullu6e shi, kamar a mafarki wai yau auransa da Fateemah saura 1week, jiyake kamar bashi ba, finally burin sa na gab da cika cikin sau'ki batare da ya wahal da ransa ba.
*****
A can parlour kuwa har yanzu Ummah nata dramma da yaranta akan kawowa Abbas breakfast.
Farko Hannah akace ta kai masa take kuwa tace " _Ummah nafa 'kone da ruwan zafi a'kafata 'dazu da muna kitchen kuma zafi yake min,_ _Teemah ta kai masa please_ "
Hannah na maganar ne tana satan kallon Teemah afakaice.
Juyawa Ummah tayi ta kallo Teemah ta tambayeta wai dagaske ne Hannah ta 'kona 'kafarta akitchen 'dazu?
" _Dagaske ne Ummah amma ai ka'dan ne fah kawai bata son zuwa ne_ "!
Ummah cewa tayi Hannah ta nuna mata gurin ta gani tukun na.
Sai Hannah ta nuna wani guri daya 'danyi ja ka'dan.
Ummah ma cewa tayi ai wannan ba ze hana ta tafiya ba dan haka maza ta tashi ta ha'da ta kai masa yana can har yanzu bakomai acikinsa.
Rigima Hannah tafara irin na shagwa6a66u kamar gaske wai ita zafi waye-waye.
Anty na murmushi ta 'dan juyo ta kalli Teemah tace " _yi ha'kuri kinji mamana daure ki kai masa ki dawo tunda yau 'din_ _'kafarta na ciwo_ "
Turo baki Teemah tayi tace " _Allah Anty ruwan fah 'diga kawai yayi...."_
Tare ta Anty tayi da fa'din " _bana ce kiyi ha'kuri ba! maza tashi kije kinji_ "
Tsaye Teemah ta mi'kewa tana bankawa Hannah harara da har yanzu dramar su da Ummah be kare ba, afakaice ta yiwa Teemah gwalo ganin ita zata kai.
Teemahn ce ka'dai tagani takuwa 'kara sha'ka har wuyanta tare da jin matsanancin haushi .
Aranta tace " _zan rama ai_ "
Da Ummah taga ta ha'da masa kuwa ta ringa saka mata albarka tana 'karawa, duk da haushin da take ciki amma bakinta be kasa amsawa da _AMEEN_ ba.
Tana tafiyar take tuna iskancin interview 'din da Hannah taringa yimata 'dazu a kitchen ita adole sai taji abinda yafaru jiya tsakanin ta da Yayah, tasan yanzun ma iya shege ne kawai bawani ciwo daya dameta.