Sashe 152
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai jira jin amsar likitan ba ya juya inda take ya ha'da da Teemahn da papern duk ya rungume su yana juyi da ita yake fa'din
" Zahra ta zaki haifi baby very soon, i'm going to be a father...." Teemah kam kukan farin ciki takeyi wai yau itace da ciki itama zata goyi babyn ta wanda za'a 'kira da suna nata.
Abbas cigaba yayi da godewa mahalicci kawai a zuciyar sa da wannan babban kyauta da yayi masa, a fili kuwa banda mahaukatan kisses babu abinda yake aika mata.
Doctor kam tuni ya fice daga office 'din ya basu wuri ganin yanda Abbas ya 'dimauce da jin labarin.
A kunne ya ra'da mata " u ar carrying my baby, my little angel, little me ....Zahra am about to become a father...."
Teemah kam kuka take yi da hawaye bata iya cewa komai ba kawai sai ta 'kara rungume shi a jikin ta ganin har ya fita farin ciki da jin tana 'dauke da ciki.
Abbas raba ta da jikin sa yayi ya cupping face 'din ta da hannayen sa idanun sa cikin nata ya matso da kan sa dai-dai nata sannan yace " Zahra zaki haifa mana baby ko? ashe motsin babyn mu kike ji a cikin ki....baby ne ke yi miki hello a cikin ki"
Teemah ma murmushi take yi hawaye na gangara mata.
Hijab 'din ta Abbas ya fara 'dagewa yana fa'din " let me say hi to my little angel".
Teemah da sauri tari'ke mai hannun sa tare da jijjiga masa kai tace " plz Yayah ba anan ba".
Abbas na jin haka yace " to let's go to our house "
yayi maganar tare da ri'ko hannun ta.
Fita sukayi hannun ta ri'ke a cikin nashi yayin da result 'din ke ri'ke a 'dayan hannun ta.
A hanya suka ha'du da doctor sai ya tsaya inda yayiwa Abbas bayanin idan suna so suyi scanning cikin dan sanin sex 'din baby zasu iya zuwa ranar monday, sannan akwai Anti-natal wanda ya kamata tafara zuwa in d next 3 days.
Godiya sosai Abbas ya yi masa tare da 'daukan masa al'kawarin kyautar tukuici ta mussaman dan yanzu bai fito da komai ba, doctor kam cewa yayi bakomai ai aikin sa ne, daga nan suka rabu kowa da murmushi akan fuskar sa.
Kallo 'daya zaka yi masa ka gane yanayin farin cikin da suke ciki, har ya 'dauki hanyar gida ya ma manta da cewar sunzo ne da mota Teemah ce ta tuna masa sannan suka koma wurin motar suka shiga yaja su zuwa gida.
Suna shiga parlour Abbas ya janyo ta zuwa jikin sa ya cire hijab 'din dake kanta tare da shafo cikin nata har zuwa 'kasan marar ta yana sake jin tudun da cikin yayi.
Gajiyan data ce masa tayi ne yasa yaja ta zuwa kan kujera mai zaman mutun biyu suka zauna sannan yaci gaba da shafa cikin a hankali ba tare da ya furta komai ba.
Teemah kam murmushin jin da'di take yi tana tunanin wai yau itace da ciki itama zatayi babyn kanta.
Abbas duk ya gama susucewa a wurin yana ta shafa cikin nata ji yake wani zazzafan 'kaunar abin da ke cikin nata na ratsa shi jijiya har 6argo da gangar jikin sa sai ya lumshe idanu kawai yayi shiru sai yanzu ne yake ganin wautar sa ji yake tamkar ya yi ta marin kansa na wautar da yayi, ace tsawon lokaci ya kasa gane cewa ajiyar sa na jikin ta, ya kasa gane gagarumar kyautar da Allah yayi masa ne ya canja ta ya kuma canza mata rayuwa gaba 'daya, ya sanya ta zama chop-chop, sam tunanin sa bai bashi hakan ba da farko.
Duk kuwa da yasan cewa ba halin ta ba ne yawan cin abinci amma ya rasa mai yasa tunanin sa bai ta6a basa cewa zata 'dau ciki a wannan 'dan 'kan'kanin lokacin ba da auren su, shi bai ta6a kawo hakan ba, bai ma ta6a saka hakan a cikin tunanin sa ba ya rasa mai dauke hankalin sa da har ya kasa gane cewa cikin sa ne ya hana ta ganin period 'din ta ma gaba 'daya duk da kuwa alamomi da suka bayyana kansu amma shi sam tunanin sa da hankalin sa sai ya karakata izuwa wani abu daban, har ya tsaya yana yi mata ihun tana damunsa da neman abin da tasan bazai samu ba, da yasan hakane da ko da wasa ba zai ta6a yi mata masifa ba akai, daya san hakane da ko a ina abin yake zai je ya nemo mata shi da kansa, ashe bai sani ba already Allah yayi masa kyauta gagaruma sanyin idaniya mai sanya farin ciki a zu'kata, haushin kansa ma yake ji yanzun musamman daya sake tuna janta da yayi har zuwa katsina inda tun acan ya kamata ya gano hakan amma ya kasa ganewa,
gaba 'daya sai ya tattara laifin komai ya aza shi a kansa yanajin kansa tamkar wani mai laifi.
Kan fuskar ta ya dawo da hannun sa 'daya yana shafa lallausan fuskar ta da hannun sa a hankali suna kallon juna, yayin da ya kamo hannun ta a 'daya hannun sa in a slow but romantic voice yace " ki yafe min kinji, kiyafe min duk abubuwan da nayi miki a baya, ban ta6a tunanin ciki bane ke saki wasu abubuwan, ban ta6a kawo cewar zaki iya 'daukan ciki bane a wannan lokacin shiyasa ma hankalina sam bai ta6a zuwa wajen ba, Zahra inajin kamar nafi kowa laifi a duniya na yadda na kasa gane cewa Allah ya bani kyauta ta musamman 6oye a jikin ki, bansan mai zan fa'da ki gane ba amma plz ki yafe min kinji........."
Bakin sa Teemah ta rufe da nata bakin, abinda bata ta6a yi masa da kanta ba kenan iya zaman su da shi.
A hankali ta ringa kissing 'din shi slowly Abbas kam mutuwar zaune yayi yama kasa mai da mata martani tsabar yanda ta tafi da imani da tunanin sa, tsawon mintina uku kafin ta saki bakin nasa ta koma kallon idanun shi lumshe ido tayi sannan ta jijjiga masa kai.
Abbas rungume ta yayi sosai a jikin sa take kuma ya k'ara cire ta ya kama kafa'dun ta tare da matso da fuskar sa saitin nata hancin su na gugan na juna ya furta " i luv u, i luv u Zahra with all my heart, i luv u my baby mama"
Itama a hankali ta furta " i luv u more Yayah plz don't ever leave me"
Abbas jiyake tamkar ya ha'diye ta dan so, jiyake duk duniya tamkar yafi kowa sa'a da samun ta a rayuwar sa, duk da irin shirmen ta amma dai-dai da rana 'daya bai ta6a jin son ta ya ragu masa ba ko kuma wani abu makamancin hakan, bai ta6a 'kosawa ko dama sanin kasancewa da ita ba, yau gashi zata haifa masa baby, jiyake babu abinda ya kai masa hakan farin ciki.
Bai bata amsa ba sai kawai ya ha'de bakin su tare da kaiwa hannu ya bu'de zif 'din doguwar rigar dake jikin ta ya sa6ule zuwa 'kasa.
Sai da ya gama rikitata da mahaukatan kisses masu zafi sannan ya gangara har zuwa wuyan ta yana 'ko'karin sau'kar da bakin sa zuwa 'kirjin ta ta 'dan saki kukan shagwa6a tare da furta " Yayah plz....."
"Shhiiiiii"
ya ce da ita tare da 'daukan ta zuwa cikin bedroom.
*****
*Bayan kwana uku*
Abbas da kansa ya raka ta Anti-natal a clinic 'din, inda anan ne aka gano cewa cikin nata har yakai tsawon wata hu'du da 'yan kwanaki akai.
Wannan labarin har sai da ya zame masa tamkar shine karo na farko daya ta6a jin labari mai kyau na farin ciki a rayuwar sa, musamman da ya fahimci cewa cikin ya samu ne tun a farkon satin auren su sosai hakan ya faranta ransa, lallai babu wanda ya kai mahalicci iya kyauta ta farin ciki, in bashi ba waye zai iya yi maka irin wannan kyautar ace tsawon lokaci yana tare da abin farin ciki amma bai sani ba, ina ma, ina ma, jiyake tamkar abin ya koma baya ko dan ya nuna mata kulawar da har sai taji kanta tamkar tafi kowacce mace a duniyan nan, kulan da sai taji cewa sosai tayi sa'an samun miji mai son ta da kaunar ta, 'kaunar da shi kansa bai san da yaushe ya fara shi ba, tsintan kansa kawai yayi dumu-dumu cikin soyayyar ta tun ma kafin yasan miye so 'din shikan sa balle ita da a lokacin banda shirme da tsokana babu abinda ta iya.
Yanzu kam yasan cewa 'kaunar su daga Allah ne, tunda gashi Allah da kansa ya adana masa ita duk kuwa da cewa ta auri wani miji amma sai ya killace masa komai nata ya kuma bashi ita a lokacin da baya zato batare da ya 'daga hankalin sa ba, 'karshe gashi yanzu ya azurta shi da samun kyautar d'a sukutum, ha'ki'ka Allah ne ka'dai abin bauta domin bashi da tamka koda wasa.
Abbas bai damu yaji sex 'din babyn ba dan cewa yayi koma menene Allah ya bashi ya gode koma menene yana son abinshi, so ba shi da matsala da wannan Teemah ma bata 'daga hankalin ta ba tabi ra'ayin sa har suka gama suka dawo gida wani lokaci ita kanta tana mamaki yanda yake yi 'din tamkar wanda ya shekara ashirin da aure bai haihu ba, irin yanda yake treating 'din ta abin har yana 'daure mata kai, yanzu ne ta gane ashe son babyn da take yi nata shirme akan nasa, kawai ya 6oye a zuciyar sa ne tsakanin sa da Allahn sa, idan ta bayyana nata kuma ko ta nuna soyayyar ta ga wasu 'ya'yan sai yace da ita ta haifi nata mana sam a lokacin bata san cewa har da kansa yake wa baran babyn ba.
She is totally speechless lokacin da yazo ya sanar da ita cewa ya kar6i hutu har na tsawon 2wks kawai dan ya kula da ita da baby, sosai ta girmama wannan soyayyar dan acewar sa sai yayi har da wanda suka wuce shi a baya da be yi ba ba.