Sashe 159
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun ziyarci gidan Umar ma inda iyalan sa suka yi matu'kar farin ciki da hakan tarba mai kyau suka samu daga wurin Maman Amal inda suka rin'ka yabon kyan Baby Annur da yaran ta, har ji suke tamkar Fateemahn kar ta tafi.
Abakin Anty suke jin labarin irin muguwar cutar infection 'din da ya ci 'karfin Anty chiddy ya ri'ke harda 'kafafun ta hatta tafiya ma bata iyawa a yanzun, mijin ta ma wai ya koreta daga gidan sa saboda asirin da ta tayi masa duk sun samu matsala hankalin sa ya dawo jikin sa kamar kowa, basu ma san inda take ba a halin yanzun.
Teemah kam yanzu ko sunan matar ma bata 'kaunar tunawa gode wa Allah kawai take yi da bai bawa Anty Chiddy nasara akan ta ba ta cimma burin ta, tasan ba dan ikon Allah ba da yanzu itama ta zama wani abu daban " Alhamdulillah" kawai take ta nanatawa tare da tuno rayuwar ta na baya, sai hawaye ya gangaro mata, fakan idanun su Anty tayi ta goge shi Abbas ne ka'dai ya lura da ita amma bai hana ta ba kawai ya 'kura mata idanu.(Allah ubangiji kayi katanga da sharrin shai'dan kasa mufi 'karfin zu'katan mu AMEEEN).
Har gidan amaryar Abbah suka je inda taga 'yan biyun Abbah gwanin sha'awa sosai suka birgeta, ga Nanah name sake d'in Mummyn ta itama kyakkyawa da ita.
Photo ta ringa 'daukan su a wayar ta gwanin birgewa, sosai twins 'din suka shiga ranta sai taji tana sin su amma da ta tuna wahalar da ake sha kafin a haihu sai kawai ta basar ji take badan haka ba da babu abinda zai hana ta ta ringa ro'kon ubangiji ya bata itama.
Amma wahalar da ta sha kafin ta haifi Annur yasa take jin shika'dai ma ya isheta rayuwa.
Kwanan su uku a Lagos suka koma gida bayan Abbah yayi musu kyauta ta musamman wanda da 'kyar Teemah ta kar6a da yake ku'dine cash ya bata sai taji nauyin kar6a har sai da Anty ta sa baki kafin ta kar6a, suna isa gida kuwa ta ha'da Abbas da su.
Bayan komawar su ne Teemah ta bawa Hannah labarin abinda ya sami Anty chiddy, Hannah ita kam " Allah shi 'kara" tace cuz ta tsani matar dama sosai tun asali.
Daga baya sai suka hau hirar Dubai inda Hannah ke jin haushin rashin zuwan da bata yi ba da yake tun bayan bikin Teemah da Mummy zata koma Hannah ta so binta amma makaranta ya hana ta amma still burin hakan na nan acikin ranta.
Hannah bata koma ba sai da yamma bayan sun gama hirar ta su kafin Hannah ta koma gida cike da tsarabobi.
A kullum Teemah nazarin kalar rayuwar yanzu take yi musamman lokacin da sukayi waya da Anty ta sanar da ita cewa ashe Anty Chiddy Momcyn ta ma koran ta tayi saboda dama tana kawo ku'di ne shiyasa ta ke jan ta ajiki yanzu kuwa da baubu ku'din sai cuta sai taga cewa ai tatsanta kawai zatayi daga cikin 'dan abinda take dashi tunda ita yanzun bata da wani amfani, dan haka sai ta korata ta'ki zama da ita, koda tabar gidan kuwa cikin rashin sa'a da wani dare 'yan iskan gari suka zo 'dan inda suke fakewa da wasu 'kawayen ta da basu guje ta ba anan suka yi raping 'din su inda suka yi musu kaca-kaca sa'annan suka cire mata mama duka biyu da ranta da komai azaban hakan ne ya kashe ta inda aka tshinci gawansu su biyu a wula'kance.
(Rayuwar dama kenan, shuka alkhairi ne ka girbi khairi sa6anin haka kuwa kaima kasan makomarka, dama duk wani mutun a duniya sarai yasan abinda yake aikata wa, wallahi kowa yasani inma sharri kake yi kasani haka ma khairi, sai dai idan shai'dan yayi galaba akan kane shine sai kaga ka kasa fuskantar gaskiyan balle har ka bita).
ALLAH UBANGIJI KA SHIRYAR DAMU BISA HANYA MADAIDAICIYA KASA 'KARSHEN MU YAYI KYAU AMEEEN.
Labarin mutuwar Anty Chiddy sosai ya ta6a zuciyar Teemah sai yanzun take jin tausayinta amma kuma hakan baida amfani saboda a kurarren lokaci ne, kuma gashi bata kasance cikin musulunci ba balle tayi al'kawarin tunawa da ita cikin addu'ar ta.
Abbas kam data sanar dashi shiru yayi ba furta komai akai ba sai ma ya fara 'ko'karin mantar da ita damuwar data ke ciki da salon sa.
Teemah na kula da Annur 'din ta kamar yadda kowacce uwa kake yi dan a kullum ta kalle ahi jin kanta takeyi tamkar wata babba ga wani son Annur 'din dake ratsa ta kullum ta dube ahi, har bata so taji muryar shi yana kuka, idan ka ga yanda take lalla6a abinta har zakayi mamakin ta, har ayanUn ta kuwa idan Annur ya rikice da kuka ta kasa rarrashin sa itama kukan take sanyawa cuz idan yafar irin kukan baya sauraren komai ko me zata bashi ba shiru yake yi ba.
Akwai ranar da Abbas ya same ta a irin halin sosai sai ta bashi dariya amma bai kulata ba sai ya 'dauki Annur daga cinyar ta yayi ya lalla6ashi har ya tsagaita kukan, kafin ya dawo da kallon sa gareta a lokacin Annur na kwance akan ruwan cikin sa yana sau'ke numfashin kukan da yayi.
Suna ha'da idanu sa ita sai ya saki murmushi yace " wai dama haka kuke yini kuka idan bana nan?"
Share hawayen tayi da hannun tana 'kif'kif da idanu tace
" Shine ai baya jin magana kullun sai ya ringa kuka"
ta fa'da cikin shagwa6a66iyar muryar ta, abin sosai ya bawa Abbas dariya sai yace da ita " har kin daina son shi dan yana kuka ko?"
Da sauri ta jijjiga kanta alamar ah ah, sai ta 'kara da fa'din " ai idan yayi shiru shikenan"
Murmushi yayi mata kawai ya ya kai hannun sa bayan ta sai ta taho itama ta kwantar da kanta a jikin sa Abbas sai ya cusa hannun sa cikin gashin kanta.
A hankali yace da ita " idan kina kuka haka ai shima bazai daina ba, ko kina son ya raina ki yace kema kina kuka irin nashi?"
Jijjiga kai taui sai yace " toh kar kina yi masa kuka idan yana shi sai ki rarra she shi kawai har yayai shiru kinji?"
Yayah ai shi'din ne ba yaji idan ya fara kuka"
Sai ya tareta da fa'din
"...karki damu zane shi zanyi ai ince ya daina yiwa 'yan matana kuka"
Murmushi yai kawai dan ta fahimci da gangan kawai yake yi mata in ba haka ba miye abin duka ajikin Annur.
Kwanaki sun 'dan ja har lokacin bikin su Hannah yayi inda ranar wata juma'ah aka 'daura auren Hannah da Bilal bayan sallar juma'ah haka ma Leesah wacce aka kaita gidan mijin ta dake Kaduna.
Hannah kama tana nan cikin gari aka bar ta a wuse 2 dan Bilal bada ita zai tafi ba saboda makarantar ta sai aka barta a Abuja kafin ta kammala gaba 'daya.
Ana kammala bikin su Hannah Abbas ya tattara iyalan sa suka koma Rivers, dayake dama hutun kwanaki ya kar6a kuma ya koma shi ka'dai ya bar su su 'dan kwana biyu ma ya'ki amincewa.
Hatta Ummah tasa baki amma ya'ki yadda Ummah kam sai cewa tayi " fitinanne kawai ni dai Allah yasa kar yaron nan ya biyo wannan halin naka da ba'a gane kanka sam".
Duk kissa da marairaita tayi dan ya barta amma ya'ki dole badan taso ba ta tattar suka koma a taren.
Zuwa yanzun Annur yayi wayo sosai har yana gane mamar sa dan watan sa shida da haihuwa yayi 6ul-6ul abinsa, yayin da yana girma kamar sa da Abbas na sake bayyana ajikinsa da fuskar sa ma gaba d'aya.
Watarana da dare lokacin tana yi masa shirin bacci diaper take sanya masa yana ta irin surutan su na yaran nan da hannunsa abaki, Abbas ma na gaban mirror fitowan sa kenan daga bathroom yana tsane jikinsa da towel a hannun sa Teemah sai tace " nifa Yayah bangane wannan abin ba, yaron nan na lura ko kalar farce na bai 'dauko ba kawai ya biyo ka gaba 'daya dube shi dan Allah da wani idanu ko ina zai kaisu oho"
Abbas na jin abinda ta fa'da 'din sai ya taho a hankali zuwa inda suke 'din yana murmushi yace " kina ba'kin ciki ne dan yaro na ya biyoni? so yake ya gaji babansa shiyasa amma ai wannan 'kananun surutun da yake yi kam ba nawa bane sai de in ke kike koya masa irin nakin nan..., ni kuwa bana son ya 'dauko irin surutun kin da 'kin makaranta kinnan..... in kika kuskura kika koya masa kuwa nida kene"
Teemah murmushi tayi kanta na 'kasa tana cigaba da shirya Annur tace " ai ba haramun bane dan nace bazan yi makaranta ba"
Juyawa yayi yana komawa gaban mirron yace
" ke de fa'di gaskiya 'yan mata"
Itama sai tace
" gaskiyar kenan ai"
Murmushi yayi mai sauti bayan ya isa gaban madubin yace " kinsan me yasa ya yi kama da ni?"
Waigowa tayi tace "ah ah " tare da juya kanta ta kalle shi.
Cigaba yayi da fa'din saboda jarumtar da na nuna ne gurin 'daukan cikin sa kema in kina son mai kama da ke sai kiyi 'ko'kari ki nuna taki kalar jarumtar"
Bata ma san lokacin da ta banka masa harara ba tana murmushi.
Sai yace " ni kike yiwa haka ko, zaki ha'du dani ne yarinya zaki gane da waye kika yi"
Ya 'karashe maganar yana 'dan dariya.