Sashe 45
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan ta 'daga kanta ta kalleshi taci gaba da fad'in " yah yusuf bansan me yasa ka 'ki ni ba ka gwammaci rayuwarka takasance babu ni aciki duk da kasance wata matsayin 'yar uwa agare ka wacce duk iya rayuwata kai ka'dai ne wanda zan yi tutiya dashi amatsayin 'dan uwana, Allah ne kawai ya dubeni ya bani miji nagari badan haka ba da ban san ya rayuwata zata kasance ba, amma Alhamdulillah ko yanzu na godewa Allah na tunda ban nemi komai na rasa na jin dad'in rayuwa ba ".
Tana gama fad'in hakan tayi 'kasa da kanta sai Yah yusuf ne ya bud'i baki da kyar fara bata hak'uri yace shi kansa bai san me yasa duk wannan abubuwan suka faru ba amma insha Allahu yayi mata al'kawarin matu'kar yana numfashi kuma yanada lafiya bazai 'kara maimaita irin hakan agareta ba."
Bai tsawaita magana ba yayi shiru shima duk tunanin iyayensa ya dawo masa fil aransa .
Sallahr maghrib suka fita da daddy suka nufi masallaci, koda suka suka dawo kuma sai suka zauna aharabar gidan suna tattaunawa akan maganar Mummy anan ne Yah yusuf ya ke cewa shi yanzu wata alfarma zai nema awurinsu duka bayan yafiya yana so idan har zai yiwu su basu auran Fateema saboda kar Khadeeja tayi zaton ko nan gaba zai 'kara barinta duk da ahima ba ason ranshi hakan ke faruwa shi kansa be san har yaushe ne ya aikata irin hakan ba amma zaiso Khadeeja tasawa ranta salama da kuma yadda akan cewa shi 'din yana nan amatsayin 'dan uwan ta bazai ta6a gujan ta ba har abada, yace sai dai yana ganin hakan zai kasance ne idan har sun had'a wata kyakykyawan ala'kar da zata 'dore har abada.
Daddy kuwa shiru yayi yana sauraransa domin be san manufar maganar Abban ba da kuma inda ta dosa abinda ka'dai ya tsaya matsa shine cewa da Abban yayi " _abasu_ _auran_ _Fateema_ "
................
" toh shi da su waye?".
Abbah da yaga daddy yayi shiru batare da ya fa'di ko kalma 'daya ba kuma daya lura sai yaga kamar ma abokin nasa hankalinsa naga wani tunani sai ya sa hannu ya dafa kafa'dar sa anan daddy ya fuskanceshi sai Abban yace " baka ce komai ba kabarni inata surutu".
Gyaran murya daddyn yayi tare da fad'in bana fahimceka ba ne yalla6ai " ya 'karasa manmganar yana murmushi.
"Manufar magana ta shine inda hali ina nemawa Mahmud auran Fateema awurinka saboda sake 'karfafa dan'kon zumunci ".
Kallon Abbah daddy yake yi da kyau sai yanzu ya gama fahimtar me yake nufi tun farko.
Shikanshi da hakan zai faru zaiyi matu'kar farin ciki ko dan saboda sanin irin sha'kuwar dake tsakanin Mahmud da Fateemahn, amma bai sani ba ko kowa ma zai so faruwar hakan bataga shi da Abban.
Bai bawa Abbah amsar maganar tasaba ba ya dai ce ya bari tukunna zasu 'karasa maganar anjima ko zuwa gobe ne insha Allahu.
Duk da Abbah na tunanin komawa agobem amma be tankawa daddy akan maganar daya fad'a d'in ba dan yana ji aransa cewa in dai akan maganar ne he is ready to sacrice everything dan kawai yaga yiwuwar auran. Saboda shi aganinsa idan akace Fateema natare da su toh hankalin Khadeeja zai fi kwanciya da yayan nata dan indai haka ne zai wuya zumunci ya yanke atsakaninsu.
Sai da sukayo sallar isha'i kafin suka 'kara komawa cikin gida, suna zuwa yawuce wurin mummy yace 6angaren sa yake so akai musu abincin su acan zasu ci.
Da " toh " ta amsa masa shikuma daganan ya juya yakoma 6angaren nasa ya samu Abbah.
Teemah aka saka ta kawo abincin gaba 'daya, kuma sai alokacin ne ta samu tagaida Abbahn saboda 'dazu batasamu hankalin gaidashi ba ganin mummynta na kuka.
Muryarta da sanyi sanyi tace
"ina yini"
Yana cewa" lafiya" kan ya 'kara wata magana harta ma'ke tsaye bata 'kara yin wata magana ba, saboda ita sam ji tayi mutumin be kwanta mata arai ba musamman data fahimci adalilinsa mummynta ke kuka 'dazu kuma tun fitar su take ta tambayar mummy akan abinda yasa metan ta'ki gaya mata haka ma data ce mata mutunin 'kin kulata tayi, tana ganin kamar tasan mutumin awuni wuri amma takasa tuno a inda tasan shi 'din hakan yasa tayi fishi ta 'kyale mummyn tayi tafiyarta 'dakinta bata sake dawo wa ba sai yanzun da mummy tasa ta kawo musu abinci.
Tana cikin tunanin taji yo muryar Abbah yace mata " angama makaranta lafiya ko Fateema?"
" ehh lafiya 'kalau".
" Toh Allah yabada sa'a yasa me amfani ne"
Ciki-ciki ta amsa da " Ameen ".
Shi kuma daddynta da yaga yanda tayi maganar kamar ranta be so cikin sanyi sai ya 'kirata zuwa inda yake zaune yace mata
" yah na ganki haka Angel 'din daddy, meke faruwa ne?
" bakomai daddy"!
Yace " kin gane wannan 'din kuwa "?
Ya 'kara sa maganar da nuno Abbah da hannunsa.
Jijjiga kanta tayi tare da kallon Abban atake sai ta gano kamar da yake da Mahmud da tunda bata lura ba sai yanzun .
Bud'an baki tayi tace.
" Lah daddy kamar yana kama Yah Mahmud".
Dariya suka sanya dukkansu har Abban Teemah kam sai ta tsaya tana kallon su, hatta da dariyar su ma iri 'daya ce da yah Mahmud ta fa'di aranta.
" Allah me iko" .
Sai taji daddynta na fa'din " mamanki bata fa'da miki waye shi ba? ".
Kai ta 'kara jijjiga wa alamar " ehh".
Abbah da daddy duk sunyi mamaki kowa yajinjina al'amarin Khadeejan acikin ransa wanda hakan 'karara ya nuna azahirance cewa ranta ya 6aci da Yayan nata ne duk da 'dazu ta 'dan sau'ko kafin tafiyarsu masallaci.
Abbah beyi mamaki ba domin aganinsa sam koma me tayi bata da laifi ta cancanci tayi fiye ma da hakan saboda ita akawa ba dai dai ba.
Yayinda Daddy yake tunanin irin 'kunci da damuwan da ta rin'ka shiga abaya duk asanadin rashin 'dan uwanta amma ace yanzu taganshi yana cikin gidanta amma kuma sai ta tsiri shariya!
Kai abin da mamaki gaskiya, amma yazama dole Fateemah tasan matsayinsa awurin ta da maman nata gaba 'daya, koma miye yafaru ai be kamata ta'ki sanar da 'yarta koshi waye ba."
Azahiri kuma sai ya fuskanci Teemah yace
" Kinga wannan dakike gani azaune anan toh yayan mummyn kine, Uncle 'dinki ne, kuma mahaifin yayanki ne wato Mahmud.
Ido ta zaro waje tana kallon daddyn alamar mamaki.
Sai ya yayi murmushi tare da jinjina nata kai sannan yacigaba da fa'din " musamman fah yazo tun daga Lagos dan ya gaishe mu yakuma tayaki murnar kammala makarantar dakika yi"
Yana kawo wa dai dai nan yakamo hannunta yace
" Jeki gaida shi da kyau kinji ".
Duk abin nan dake faruwa Abbah kallonsu kawai yakeyi, ba 'karamin birgeshi sukeyi ba sai azuciyarsa yake 'kara jin son faruwar wancen al'amarin musamman ma daya lura da cewa Fateemahn akwai nutsuwa, zai so 'dan shi ya aureta su rayu dashi, in har Mahmud ya aureta koba komai yasan shi bazai yi rashin dacen iyali irin nasa ba.
Ahankali cikin natsuwa ta mi'ke ta nufi Abban taje ta tsugunna gefe dashi daga 'kasa ta gaida shi ya amsa fuskarsa kamar gonan auduga.
Tambayarsa tayi yasu Mahmud fah da An..Anty "
Ta tambaya harda Antyn ne saboda sanin sunan Anty datayi a bakin Mummy da kuma Yah Mahmud lokacin data Antyn ke yawan damunsa akan ya koma gida sa'ilin da yana service anan balle data ta6a daka mata wta uwar tsawa wata rana akan ta 'dauki wayar Mahmud toh tun lokacin bata ta6a mantawa da ita ba.
Abbah kuwa da 'din hakan yaji sai ya amsa fa'din
" suna nan lafiya tare sanba'da mata ruwan albarkatai.
Bata tashi akusa da Abban ba mummy ta shigo da sallamarta ,suka amsa gaba 'dayanau har Teemahn
Abin mamaki fuskar mummy wasai tana murmushi tacewa Teemahn
" ke kuma kin wani nutsu kamar me hankali ya baki zuba musu abincin ba haryanzu ?"
Dawo da kallonta tayi gurin Daddy tace " hala bakwa jin yunwa ne shiyasa."
" Yah yusuf hu'du ban me kake mata haka har kuka manta da cikin ku."
Dariyah suka sanya dukkansu cikin jin da'di, Teemah ce ka'dai tayi murmushi ,kowannensu yaji dad'in sakewan da Mummy tayi musamman daya kasance ita da kanta tazo harma tasa su dariya, ta kuma 'kara da fa'din " dan ku tashi kuci abinci dare na 'karayi ".
Da kanta ta zuzzuba musu abincin tace bismillah Teemah kuwa hanyar wahe ta nufah sai Abbah ya hangota sanda take daf da barin 'dakin " tafiya zakiyi ko Fateemah"
Tsayawa tayi caka ta juyo tace " ehh Abbah inajin bacci ne sai da safe"
" toh Allah ya bamu alkhairi"
Abban ya fa'di tare da fara cin abincinsa.
Harta kusan fita a'dakin sai mummy tace " ki jirani a'dakina ina zuwa yanzu".
" Toh mummy"
Tace tare da barin 'dakin.
_Comment_ ,
_Share &_
_Vote_
_Pls_🤞🏻
*Readers adinga* *min uzuri dan Allah kamar yanda nasan ku dashi, nasan ba kullum nake samun* *daman yi muku* *typing ba* *abubuwane suke* *min yawa , ni kaina bajin da'din hakan nake ba amma* *insha Allahu komai* *yakusan* *daidaita* .
*Bear with me pls*
Ina masoyan Mahmud ku toh duk ku marmatso kuji😜........
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/2, 6:00 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* 😍
*Salmerh nayi muku* *fatan alkhairi*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Control your _Anger_ , it is one letter away from _Danger_ .
🅿 *39*
*BORNO STATE*
Motar su Abbas na fita daga wurin graduation 'din hanyan Maiduguri suka 'dauka basu tsaya ko'ina ba sai a wani gidan mai, koda suka sha man kuwa hanya straight suka kama batare da ya sake komawa gida ba.