Sashe 136
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali ya tura 'kofar sai ya fara cin karo da fuskarta ta da yake basu offing switch ba wuta a kunne suka kwanta, mamaki yayi ganin yadda tayi 'da'd'daya akan gado kamar sunyi da ita akan zata kwana anan 'din.
'Karasawa yayi 6angaren da take ya tsaya,
Hannah na daga can 'dayan gefen bakin gadon ta juyawa Teemah baya.
Hakan yasa shi zama daga wajen kanta ganin Hannah bazata ganshi ba, a hankali yafara shafa gashin kanta har zuwa wuyan ta, Teemah kam har da gyara kwanciya ta 'kara gyara wa kanta matsuguni duk zaton ta mafarki takeyi, sai da ta ji abin na neman yin yawa ne sannan tafarka daga baccin, da idanuwan ta tafara motsi daga nan sai ta tashi a firgice ta zauna, ganin 'dakin da take ga kuma mutun azaune sai taji tsoro ya kamata, har ma hakan sai ya sata bu'dan baki da niyyan k'wala ihu sai yayi saurin toshe mata bakin da hannun sa 'daya sannan ya tsare ta da idanu.
Hawaye ne yafara gangaro mata a hankali idanuwan ta cikin nasa.
Tsawon mintina biyu suna a haka sannan sai ya bu'di baki in a whisper yace da ita " _let's go to our house_ "
Yana gama fa'din haka ya sakin mara bakin, sannan ya matsa ya bata daman tashi.
Teemah tana jin bakin ta ya bu'du sai tace a shi " _dare fah yayi sosai Yayah ni dan Allah ka barni anan zan kwana_ "
" _Ni kuma ban amince ba, in kuma kince ba haka ba to sai dai ki matsa min mu kwana_ _anan 'din dukan mu_ "
Ido Teemah ta ware a kansa sannan tace " _gidan Ummah ne fah Yayah_ "
Sai yace
" _Yes nasani, kinga tunda bazaki bini ba sai kawai ki matsa min in kwanta a gefenki in yaso da safe sai mu wuce idan Allah ya tashe mu_ "
Juyawa tayi ta kallo 6angaren da Hannah ke kwance sai kawai ta mi'ke tsaye tana hawayen ba'kin ciki tana 'kun'kuni.
Shima da murmushin ya bita dama yasan intji haka zata tashi da kanta ma ba sai ya sake 6ata bakin sa ba balle ro'kon ta.
Wurin kaya ta nufa da niyyar sauyawa, sai ya wuce gaban ta ya rigata isa wurin kayan, hijab kawai ya duba babba ya mi'ka mata, sai da yi ta6e baki kafin ta kar6a ta sanya, har 'kasa ya sau'ka mata kuwa taje ta dau wayarta tana huhhura hanci suka bar 'dakin, ta so ta tashi Hannah suyi sallama amma ya hanata yasata agaba suka fito.
Zaune a parlour suka tarar da Ummah, tana ganin Teemah ta fahimci ranta bai so tafiyan ba, sai ta 'daga kai ta kallo Abbas ta harare sa, kai ya sosa ya mayar mata da martanin murmushi.
Yana murmushin yace " _Ummah mun wuce sai da safe_ "
Kai ta dan juya kana tace
" _yanzu sai da ka hana yarinyar nan bacci ko Muhammad_ ?
Da sauri Abbas yace " _babu fah wani baccin da tayi Ummah ido biyu na same ta_ "
Ya 'karasa maganar da kallo Teemah dan kar ta 'karyata shi sai ma yaga kanta a 'kasa tana wasa da yatsun ta.
Ummah duk ta kula da shi amma ta basar sai kawai tace
" _Hmm, kai dai kasani_ "
Kan Teemah ta mai da kallon ta tace " _Fateemah wannan mijin naki sai ha'kuri kinji, Allah ya 'kara miki_ _ha'kurin zama dashi_ "
Kai Teemah ta 'daga sama tana mai 'ka'kalo murmushi a fuskar ta a hankali ta amsa da Ameeen ta yadda babu wanda zaiji a cikin su.
Ummah na shirin sake yin magana sai Abbas yayi gaggawan taran ta da fa'din " _Ummah zaki sa yarinyar nan ta raina ni Allah_ "
Da fillanci yayi maganar wanda hakan yasa Teeemah bata fahimci me yace ba saboda ita ba iyawa tayi ba, shima 'din ba sosai ya iya ba amma dai zai iya defending kansa ako'ina when it comes to his tribe.
Ummah da 'kuwa tayi masa tare da fa'din " _kayi min shiru ai gara in fa'di_ _gaskiya_ "
" _Y'ata Allah ya bamu alkhairi ko_ ?
Cikin sanyin murya Teemah tace " _toh Ummah sai da safe_ "
Fita sukayi Abbas na gaba Teemah biye a bayan sa yayin da Ummah ta rakasu da idanu har suka fice.
Sai da ta daina hangosu sannan ta jijjiga kanta tare da fa'din Allah ka ha'de min kansu ka dai-dai ta tsakanin su ka sanya fahimta sosai a tsakanin su.
Teemah bata kulashi ba tayi shiru har suka isa gida, duk kuwa da cewa Abbas na driven amma hannun sa na cikin nata ya ri'ke yana murzawa amma 'kala ba tace dashi ba.
Ranta a 6ace yake dashi amma ita kanta bata san dalilin daya sa ta kasa janye hannun ba har suka isa gida.
'Dakin sa suka wuce direct wanda tana shiga ta fincike hijabin ta ninke sa ta sama masa matsuguni sannan ta hau gado ta kwanta.
Abbas da idanu yabita kawai ganin yanda kayan baccin suka bi jikinta suka kwanta da yake mai santsi ne kuma kalar haske sai ya bayyana surar ta gaba 'daya.
Abbas bai tashi sanin fushi take da shi ba har sai daya gama duk wasu al'adun sa daya saba yi na bacci ya hawo gadon, hannu ya kai ya janyo ta da niyyar rungume ta suyi bacci sai yaga ta janye jikin ta da sauri.
Da kallon mamaki ya bita, dan bai fahimci manufar ta ba sai ya sake kaiwa hannu jikin ta, matsawa tayi da sauri, take sai yace " _miye hakan kuma wai? ke kullum rigimar ki bata 'karewa ko?_
_Miye aka miki_ ?
Shiru tayi masa bata ce uffan ba, bama ta da niyyan amsa shi, Abbas kam ranshi yaji ya fara 6aci dan haka sai ya daka mata tsawa yace " _ba dake nake magana bane_ ?
Kuka ta sanya tana daga inda take kwancen kamar wanda dukan ta yayi harda shashshe'ka.
Sai yaji ba da'di kuma, calming kansa yayi sannan ya 'dan sake matsowa kusa da ita, bai ta6a jikinta ba sai yace " _is owk shikenan, tashi ki gaya min me ya same ki_ ?
'Kin tashi tayi ta cigaba da rairo kukan ta, shima kallon bayan ta ya tsaya yi tare da sauraron kukan nata, daya ga bazata sarara ba sai yace " _kinsan ban son kukan nan ko?_
_Mute it right now nd tell me ur problem_ "
Tashi tayi ta zauna tana murza idanu tace
" _ba kai bane_ "
da shagw6a sosai tayi maganar kamar 'yar yarinya 'karama.
Shima fuskar sa ba yabo ba fallasa yace da ita " _me nayi toh fa'da min inji_ "
" _Ba ka'ki barina in kwana a gida ba kuma kazo ka yiwa Ummah gulmata da yare ba_ "
Dariya sosai ta bashi dan sosai yaga 'danyar yarinyar ta ta wannan 6angaren, musamman daya kasance har yanzu bata bar murza idanu ba.
Murmushi yayi mai sauti yace " _who told u that gulmar ki nayi? Naga kema yaren ki ne miyesa baki ji abinda nace_ _ba...._
Hannu ta cire a idanun ta turo baki tare da 'kan'kance idanu tace
" _Ai ni ban iya bane shiyasa_ "
Dariyar da bai shirya yi bane ta 'kwace masa, Teemah kam sai ta tsaya tana kallon shi amma bata daina tsiyayar da hawaye ba, sosai ya canja mata a yanayin da yake dariyar sai taga ya canja mata zuwa wani abu daban tamkar kar ya 'kara rufe ha'koran sa.
Sai daya gama dariyar kafin yace " _shine duk wannan masifar dan ke ba kya ji_ ?
Sabon hawaye ne ya sakko mata.
Abbas sai ya daure ya fara lallashin ta ganin kukan nata na 'karuwa fiye dana 'dazu.
Kumatun ta ya kamo da duka da duka hannun sa biyu ya 'dan jijjiga mata kai, idanun su cikin na juna yace " _my crying baby shikenan daina kukan hakan nan ko? I'm here for u in kina son kiji gulmar_ _da nayi mata ai sai in sanar dake bawani abu_,
_Kina son kiji ko_ ?"
Sai ta 'daga masa kai sama.
" _owk kawo kunnan ki kiji_ "
Da shirmen ta sai ta mi'ka masa kunnan nata shima kansa ya matsar kusa da kunnan, a hankali yace " _kawai fa cewa nayi matata is so hot bazan iya barinta acan ta kwana batare danaji 'dimin jikinta ba, haka fah kawai nace shine_ _kuma kike min bori_ "
Baki ta 6are ta sanya kuka, tana hahhar ba 'kafafu.
Abbas sai yace " _toh 'karya nayi ne? Ai gaskiya na 'fada_ ?
Teemah kuwa cikin rigima tace
" _Ni wallahi ban yadda ba shine zaka gayawa Ummah haka salon tagane kana ta6ani_ , _tagane abinda kake min kullum ajikina_ "
" _To idan ta gane 'din kuma fa, haramun kika yi ne?_
Ya yi maganar kamar dagaske abinda ya sanar wa Ummahn kenan.
Teemah kam cikin kuka sai tace " _ai ni kunya nakeji....._
Abbas bazai iya da rigimar tata ba dan haka sai ya ha'de bakin su wuri guda, wanda yasa dolen ta tayi shiru da maganar, bai bar ta ba har sai daya tabbatar da nutsuwar ta kafin ya 'kyaleta dan da farko taso tayi kokuwan 'kwace kanta amma dataga bazata iya ba sai ta ha'kura daga 'karshe kuma sa'kon ya shige ta sosai, dan yana sake mata bakin ta fa'da kan 'kirjinsa tayi luf da lumsassun idanu, sai yayi murmushi a kunnan ta yara'da mata " _I'm starving fah, me zan samu?_ "
Yun'kuri tayi tabar kan 'kirjin nasa sai tayi 'kasa da idanun ta tana kif-kif dasu kamar mara gaskiya ganin hakan sai yace " _yanzun ma zaki ce laifina ne ko? ai kingani da kanki kike son shiga jikina_ "
Baya ta juya masa da sauri ta sau'kar da 'kafafun ta 'kasa daga 6angaren da take hannayen ta kuwa dafe da gadon gefe da gefe.
Abbas matsowa yayi jikinta ta bayan nata, unexpected kawai tajishi ajikin ta ya kwantar da kansa akan kafa'dun ta, tare da sar'ko hannayen sa ta 'kar'kashin nata hannun zuwa cikinta.
Yawo da hannun nasa yafara acikin ta yace " _an gaya miki anayin bacci ba tare da an bawa miji abinci bane_ ?"