Sashe 163
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*MY MENTOR*
Kullum kina raina,
'yar uwa abar alfahari *SAFIYYA ALIYU WAKILI* jagorata, kuma hasken idanuna....ha'ki'ka ina alfahari dake cuz irin ki ka'dan akaf 'din rayuwa, ke ta dabance, alkhairin ki gareni mai girma ne, bani da bakin godiya, dan nasan duk matsayin dana kai a duniyar gizo to sanadin kine...nasan da bazar ki nake taka rawa ta.
Fatana Allah ubangiji ya raya mana Khairy da Haidar da ma mabiyan su bisa tafarkin gaskiya.
*JINJINAR BAN GIRMA GA* 👍
Anty na (Anty maimunat O.G MAHNOOR)
KIN FI 'KARFIN GODIYA SAI DAI FATAN ALLAH UBANGIJI YA SAKA MIKI DA MAFIFICIN ALKHAIRI ALLAH YA RAYA MANA ZURI'A YASA KIFI HAKA YA BAKI HA'KURIN KULAWA DA MU.
*BAN MANTA DAKU BA MUTANE NAH* .
Anty Rahama
Maman Ahmad
Mrs Abubakar
Rukyn mama
Safiyya A W
Mama Queen
Maryam Abdul
Queen Ameena
dama wa'danda ban ambata duk Salmerh na gaisuwa.🍭
*SA'KON MASOYA*
Fans 'dina na 'kwarai wa'danda sukayi ha'kuri dani da rashin typing 'dina akan lokaci, kurakuraina, da sauransu, suka kuma bada lokuta, si suna faranta min da da'da'dan sharhin su ha'ki'ka bazan ta6a mantawa da ku da addu'o inku ba🤞🏻.
Groups 'din duk dana ke ciki nagode sosai da ha'din kan da kuka bani da kuma 'kwarin gwiwar ku gami da sharhin ku Allah ubangiji ya bar 'kauna Ameen.👏🏻
🤙🏻 Umm Haibat, Aisha Aliyu (Zumunta novel ina godiya sosai).
*AysherudAhmad*(wattpad)...... yau dai burin ki ya cika Captain ya kammala sai godiya.
*JINJINA TA MUSAMMAN GA* 👎🏻
Readers 'din Captain Abbas dake facebook da wattpad duk ina godiya sa'konnin ku duk na iso ni da addu'o'i...kuma ina muku fatan Alkhairi Allah ya bar 'kauna.
Bazan iya lissafo sunayen ku anan ba amma kusani kuna zane cikin zuciyata kuma nima ina sonku sosai.😍
*MUST READ* 🤞🏻
Sai mun ha'du a sabon littafina✍🏻 mai suna 💕 *NOORUL 💕 (Haske nah)*
Ta'kaitaccen labarine mai matu'kar 'daukan hankali, amma wanda ya bibiyeni ne ka'dai zai fahimci hakan.👌🏻
👇🏼
Daga 🖊al'kalamin👉🏻 *SALMERH MD*
follow *Serlmerh-md* @ wattpad and instagram.🤝