Sashe 158
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hmm"
Kawai Ummah tace a zuciyar ta kana tayi waje da tunanin yanda Fateemahn zata iya kulawa da iyalan ta Annur dacwannan fitinannen ita ka'dai, ita Ummah tausayin tane yasa ta kasa barin ta koma masa har yanzu, dan gani take Teemahn bazata iya kulawa da babyn ita ka'dai ba, a hakan ma cikin kwanakin nan tana barin ta tana yiwa Babyn abubuwa da kanta wai dan ta koya ta saba kama daga kan wanka, shirya shi, goyo rarrashin sa idan yana kuka harma da canza masa pampers duk ita ke yi da kanta, Alhamdulillah kuwa ba laifi tana 'ko'kari sosai dan haka washe gari Ummah ta sallame su suka koma gidan su, da yake ma already ya kammala ginin sa dan haka babu 6ata lokaci suka dira a can.
Sosai tsarin gidan ya bambanta da gidansu na farko dan wannan mansion ne guda ga kyau ga girma, kallo 'daya zaka yi masa ka tabbatar yaci ku'di na gaban kwatance.
Sosai gidan ya birge Teemah, ga 'dakuna wadatattu wanda mutane kusan goma ko ma sama da haka zasu iya rayuwa aciki batare da wani ya takura 'dan uwan sa ba.
A ranar kuwa Teemah har sai data gane ashe dama shayi da zallar ruwa ake yinsa, sosai ta daku a wurin sa ta sha uwar wuya dan kac-kaca yayi mata, 'dinkin da akayi mata ne ha'de da gyaran da tasha sai ya suka ha'du suka matse ta.
Shi kam Abbas baya jin gari sai yi yake yana 'karawa har da bashin sa na baya sai da yayi, shikan sa yayi mamakin yanayin daya same ta domin bai yi zaton haka ba duba da haihuwa da tayi amma sai ya same ta ba yanda ya zata ba hakan ne kuwa ya kusan zautar dashi.
Sai da komai ya lafa bayan har sunyi wanka ma sun koma sun kwanta dayake abin na ransa sai bai yi 'kauron baki ba hannun sa cikin gashin ta a hankali yace da ita " ban fa gane ba wai dama haka ake sake canzawa idan an haihu, gaskiya in dai haka ne next year ma zaki 'kara haifa min little princess 'di ta, kinji yanda kika koma kuwa har nayi zaton ma ai ko da amarya ta nake tare fa?"
Ya 'karashe maganar da murmushin tsokana.
Teemah kam bata 'dago ba sai hannu da ta kai ta kamo kunnan sa taja da 'karfi sai ya ce " awshhh zaki ciremin kunnn fa?"
'Dan sassautawa tayi tare da fa'din "can't u see yanda ka ci zalina ko ?"
Abbas sai yace
" Sorry babe ba laifina bane ai duk laifin kine da kika rikitani...ban ma gaji ba fa na barki ne ki 'dan huta kawai kafin nan".
Cikin shagwa6a tace " ni dai ba ruwana ai baka jin tausayina shine har kake cewa next year in sake haihuwa kama san wahalar dana sha kuwa kafin na haifi Annur?"
Yace " ina tausayin ki mana kinfi son sai na fa'da da baki ne?"
Sai tace " ai cewa kayi wai in 'kara haifan baby"
"Ehh mana zaki haifa min Doctor mana daga ita shikenan sauran kuma ganin damar kine?"
Teemah kam kafa'da ta no'ke tace
" Ni dai ah ah baga Annur nan ba?"
Abbas amsa ya bata da fa'din
" shi ai zai gaje ni ne, burina uku ne kacal a duniya a yanzu nasamu biyu, kinga na farko na sameki wannan ya wuce, sauran kuma shine inga na samu yara na sun kuma cika min burina na zama doctor da kuma airforce ko bana raye ki cika min wannan Burin kinji.....insha Allahu Annur 'dina Major Mahmud Muhammad Al-hassan ne kinga insha Allahu in da raina Burina na biyu zai cika da yardar Allah is just d matter of time, kinga saura na ukun sai ki sake haifamin wata babyn wanda ko su biyu ka'dai Allah ya bani bazan yi takaici ba zan gode masa dan sune cikar BURINAH, idan ma suka fi hakan duk ina so bazan 'kiba sai dai fatan Allah ya bamu masu albarka"
Teemah a ranta ta amsa da Ameen a zahiri kuwa kawai sai tayi shiru.
Yace " kinyi shiru baki ce komai ba me yafaru?"
A hankali tace " ba komai"
Murmushi yayi tare da fa'din " matsoraciya an gaya miki ana surrender ne addu'ah akeyi sai kiga Allah ya kawo da sau'ki ko har kin daina son yaran ?"
Teemah cewa tayi
"Ah ah baga Annur ba ai shima ya isa "
Sai yace
" ni bai ishe ni ba to"
"Allah ya kawo masu albarka to"
ta fa'da da 'kosawa.
Abbas kuwa cikin farin ciki ya ce " yauwa 'yan mata na abinda ya kamata ki fa'da tun 'dazu kenan ai"
Da haka bacci ya 'dauke su kanta akan dantsen hannun sa tayi pillow dashi.
*****
*Wai ina labarin Munnira ne?*
Munnira na can yanzu rayuwa tai mata ba da'di domin bata samun ku'di kamar baya, hatta kasuwancin da mahaifiyar ta ke yi ma sai da ya ja baya saboda 'karancin ku'di, ita kam Munnira hakan bai wani dame ta sosai ba, babban abinda ya dame ta a yanzun shine neman gafarar mahalicci bisa ga abubuwan data aikata a baya, tun daga yawace-yawacen bin maza, zuwa wurin boka rashin cika ibadar ta ga kuma hakkin bayin Allahn data 'dauka wanda duk da da kunnan taji Mahmud yace ya yafe ta amma sai ta kasa sakin ranta gani take yi kamar alhakin bazai ta6a barin ta ba.
Bata da abin yi a yanzun daya wuci ibada da istighfari tare da ro'kon ubangiji neman samun kyakkyawar 'karshe, bata damu da komai na duniya ba a yanzun, tuntuni ma ta yanke cewar zata koma sokkoto gidan kakannin ta gaba 'daya da zama ko dan ta samu islamiya mai kyau ma ta shiga ta nemi ilimin addinta.
Allah cikin ikon sa kuma kafin tafiyar sai Allah ya ha'da ta da wani bahaushen ba kano, babban mutun ne domin matan sa har guda biyu da yara kusan bakwai, kasuwanci ya kawo shi garin ikko da nufin ubangiji kuma sai ya ha'da su inda ba'a wani 'dau lokaci ba aka saka ranar auren su wanda a kayi kafin bikin su Hannah aka kaita kano cikin matan sa, da da'di ba da'di haka dai rayuwar tayi ta gungurawa.
Kishiyar Anty ma ta haihu inda Allah ya nufi Abbah da samun kyautar 'yan biyu mace da namiji tsaban murna Abbah har sai da yayi hawaye haka duk wanda yaji ma farin ciki sosai yake tayashi.
Ranar suna yara suka ci sunan Mahmud da Khadija (takwaran Mummy.
inda Abbah ya hana acanza wa namijin suna yace a 'kirashi da Mahmud 'dinsa macen ce dai ne ake 'kiran ta da Nanah.
*Naso na kammala a page 'daya amma hakan bai samu dan haka ayi min ha'kuri plz.....insha Allahu next page zamu kammala labarin da iznin ubangiji wata 'kila ma zuwa gobe kuji ni.*
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
[10/13, 12:50 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Wannan shafin naku ne masoyan_ *_cApTaIn_ _AbbAs* _wanda na sani da wa'danda bansani ba, a duk inda kuke *SALMERH*_ _na jinjina muku_ .😍
~*LAST PAGE*~💯
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_U ll never find luv if what u ar seeking is perfection.....cuz d best qualities we have ar d ones we never see.....d worst qualities we have ar d ones we always see_ .
🅿 *94*
Sati 'daya da komawar su suka nufi Dubai inda suka yiwa Mummy diran mikiya, bazata kawai ta gansu da mamaki dan batayi zaton haka ba.
Yanayin yanda ta saki baki da ganin sun yasa suka kwashe da dariya Teemah har da ri'ke ciki taje ta rungume ta gudu tana fa'din " mu 'din ne de Mummy ba mafarki kike yi ba".
Murmushi Mummy tayi tace " kun shammace ni ne ai shiyasa"
Daddy kam daya gansu kar6an lil Mahmud yayi a hannun Mummy yana fa'din
" Masha Allah yaro har yayi wayo yace da Mummy ta bashi abokinsa su gaisa yasan cewa yana da babban aboki.
Kusa da Abbas yaje ya zauna da babyn a hannun sa ya kamo kunnan Abbas yana ja tare da fa'din wai dan yayi familyn kansa shine ya manta da shi ko a wayar ma bai fiya 'kiran sa ba sai sa'in da yaga dama....."
yana yin yanda Abbas ke neman agajine ya saka Teemah murmushi Daddy kuwa ya'ki sakin shi sai ji sukayi yace
" Daddy Annur fa na kallo kuma zai min dariya".
Sakin kunnan nashi Daddy yayi suka 'dan dara gaba 'daya, sai Daddy ya 'daga Annur sama yana 'dan jujjuya shi yana murmushi, shima Annur idanun sa na kan Daddyn kamar wanda yana gane kamar sa ne, Daddy albarka ya ta sanyawa yaron tare da yiwa mai sunan sa addu'ah kana yace daga yau ya samu aboki tunda Abbas ya 'kisa.
Su Teemah kam na ganin Mummy ai sai shagwa6a ta dawo sabuwa fil, kacokam 'dawainiyar Annur ta tattara ta barwa Mummy, ita kam sai dai zuwa yawo da Abbas suje can suje nan har mantawa take yi da tana da yaro ma a gida, kwanaki ka'dan ne kawai suka fita dashi da yake ma bashi da rigima sosai indai a 'koshe yake baya kuka shiyasa ma take barin sa hankalin ta a kwance.
Satin su biyu a Dubai sai suka dawo inda suka sau'ka a Lagos gidan Anty ya barsu shi kam ya tafi hotel, duk da Abbah ya nuna rashin jin da'din sa akan hakan amma Abbas bai ce da shi komai ba dan shi haka kawai yake jin nauyin Abbah fiye da yanda yake jin na Daddy ma, har gani yake tamkar Abbah shine Father in-law 'din nasa ma, Anty ce de har yanzun ya kasa sabawa da ita da ma halayyar ta, kallon ta yake yi a komai yana ganin tamkar gaskiyar ta ka'dan ce a kullum.