Sashe 76
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga wurin Umar Mahmud gidan mahaifinsa ya nufa amma be samu Abbah agida ba sai de Anty da ya samesu tare da Munnirah suna tattaunawa be san akan miye bane amma yanda yaga fuskarsu kamar gonar auduga yasa yagane anin farin ciki ne agare su, saboda musamman Anty tayi 'kiranta tazo domin tayi mata albishir 'din abinda take shirin aikatawa daughter inlawn ta, takuma 'kara lallashinta akan sun kusan rabuwa ai tunda Anty Chiddy yanzu matar Mahmud 'din take hari, kuma da zaran burinta yacika zata sada ta da gidan bokan dake mata aiki,shikuwa aikinsa kamar ayi yanka da sabuwar rezor blade yana yi maka aiki toh labari ze canja shiyasa nafi gane zuwa wurinsa, shegiya itakuma dan iskanci sai take ta min yanga da 'kyar nasamu ta amince zata kaini amma sai ta samu abinda take so.
Dariya Munnirah tayi tace " _kice nafara shiri na kusa zama amarya"_
Anty ma dariyar tayi tace _" ai ki kwantar da_ _hankalinki ina gaya_ _miki aure tsakaninki da_ _Mahmud tamkar_ _anyi shi angama ne!_
Sunan cikin wannan yanayin Mahmud ya shigo yasame su sai de be ji abinda suke fa'di illah dariyar ya tarar.
Mahmud ganin Munnira na gurin yasa be ko kula da su ba yayi wucewarsa ciki bayan sun amsa masa sallamar da yai musu.
Munnira bin bayansa tayi da kallo tana murmushi musamman dataga yanda yawani basar yai shigewansa ciki aranta tace " _ohh boy.....ka gama fa'din ranka da girman kanka yanzu..... domin very soon ka kusan dawowa hannuna, kuma nawa ni ka'dai injuya ka yanda nakeso babu me takurani"_
Anty ne tabi bayansa zuwa 'dakin daya shigan bayan ta gama sallamar Munnirah ta tafi gida dan tasan ganin Munnirah ne yasa shi shigewa cikin.
Gaishe da ita yayi tare da sanar da ita batun tafiyar da ta taso masa amma be gaya mata ainahin tushen tafiyar ba sai kawai yace da ita zashi katsina gobe in Allah ya kai rai domin akwai wani urgent meeting 'din da ze je yi acan.
Fatan alkhairi tamishi daga nan be zame ko ina ba ya koma gida wurin matarsa.
Yana zuwa kuwa ta tare shi da batun numbern Daddy sai yace mata ashe Abbah ya tafi cotonou shi be ma sani ba, amma de yana kyautata zaton dawowarshi cikin satin.
Dolen ta ta ha'kura sai kuma tabawa zuciyarta tabbacin Abbah na dawowa zataje dakanta ta kar6o no.
~Barka da Sallah 'yan uwa nah,~ *ALLAH UBANGIJI YA NUNA MANA SALLAR NEXT* *YEAR LAFIYA MUNA MASU KUSANCI DA* *UBANGIJINMU.*
👇🏼
~GAREKU DUKKAN CAPTAIN~ ~ABBAS~ ~FANS DAKE KOWANI GROUP NA WHATSAPP, FACEBOOK HARMA DA WATTPAD~
_ha'ki'ka Ur comments always drive me crazy ina_ _matu'kar jin da'di, kuma yana sani nisha'di, bansan me zance da ku ba_ _masu samba'da min addu'o'in nan wallahi idan nagani_ _ji nake tamkar banda masoyi sama da me_ _min addu'ar, fatana akullum shine Allah ubangiji yabiya muku_ _bu'katunku na Alkhairi yaji'kan_ _mahaifa._
🤞🏻
_Godiya ta ragaggiya ce compared to soyayyar da ku ke wa Littafin nan Allah ubangiji_ _ya_ _bar min ku._ *KUSANI ANA* *MUGUN* *TARE* 🤝
👎🏻
*ACIGABA DA GASHI* *MASOYAN* *ASALI...........* _wai_ _akace suya sai_ _ranar_ *SALLAH* 🥰( ~aww ashe fah yau~ ~ce ranar~ ~suyan kardai amanata da nawa kason~ )🙈
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmern ku ce* 😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_Life is so confusing, sometime what we want we don’t get it, what we get we are_ _not satisfied with it, what we expect never happens & what we hate generally_ _repeats......._
🅿 *61*
Sai da dare Bayan sallahr isha'i Mahmud ya sanar da Teemah batun tafiyan nasa, take kuwa tafara mai daru akan ita wallahi sai de sutafi tare ita bazata zauna ita ka'dai agidan ba, yace toh zai kaita wurin Anty su zauna kafin ya dawo.
Ai tana jin haka sai kawai tafara yi masa kuka tana cewa ita bata so dashi zata tafi, wai dan Allah yatafi da ita, da 'kyar yasamu ya shawo kanta tayi shiru bayan ya amince cewar bazai kaita wurin Antyn ba kamar yadda baze barta ita ka'dai agida ba.
Washe gari da sassafe bayan kowa ya shirya suka tafi tare zuwa gidan Umar, sai da suka tashi tafiya kafin ya sanar da su cewa Teemah zata zauna da iyalan abokinsa Umar 'din kafin su dawo, saboda tace tana tsoron zama agida ita ka'dai.
Matar Umar murna tayi sosai da zuwan Teemah dan dama ba 'karamin kewar 'yan uwanta hausawa take yi ba.
Bayan tafiyar su Mahmud matar Umar ta ringa jan Teemah da hira ganin ta zauna shiru kamar me tunanin wani abu.
Tun Teemah bata sakewa da su har tazo tasaki jiki gaba 'daya ta saki ranta suka rin'ka surutu da yaran Umar 'din.
Tare da matar Umar suka shiga kitchen suka yi girkin abincin rana (lunch) suka ci bayan sun yi sallar azahar.
Sai de duk yadda Teemah ta so ta 6oye damuwarta abin ya faskara, takan zauna tayi shiru wani sa'in har se matar Umar ta ta6ata kafin take dawo da hankalinta garesu.
Hakan yasa matar Umar ta fahimci akwai wani abinda ke damun Teemah.
Sai de bata tsawaita tunanin ko mene ba ta de barshi akan wata'kila tafiyar da Mahmud 'din yayi ne ke damunta dayake amarya ce ita batawani da'de da yin auran ba, bayaga haka ma kuma Teemah yarinya ce dole zata damu tunda da shi tafi sabawa agarin.
Bayan sallar la'asar ne Mahmud ya'kira Teemah awayarta dan yaji ya walwalarta take agidan.
Cikin sa'a kuwa lokacin Teemah na tsakiyar yaran Umar suna ta hayaniya, kuma koda ta 'dan matsa gefe da su ma kafin ta ankara sun 'kara biyota dan haka kawai sai ta zauna tayi maganar acikinsu hakan yasa be wani fahimci komai daga wajenta ba har suka 'kare wayar , se ma yaji da'di ganin tasaki jikinta agidan Umar 'din.
Matar Umar nada mutunci sosai kuma tana da son jama'a gata da kula da duk wani abu da ya shafi mutuncin auranta hakan yasa take da son taga duk wata 'ya mace na da babbar fada awurin mijinta bata son taga mace na wulan'kanta sanadin aure.
Awayar da Teemah tayi da Mahmud sau uku a wunin ranar sai ta fahimci rayuwar auren sun kamar ba daidai yake tafiya ba, domin bata ga wani kula ko nuna damuwa da rashin junan sun da sukeyi ba awayar da sukayin face jin lafiyarta da kuma ko wata matsala na damunta abin da ka'dai Mahmud yadamu yaji kenan daga gareta duk da suna matsayin sabbin ma aurata, sa6anin ita data ke da 'ya'ya har biyu ma amma sam bazata iya yin waya da mijinta agaban kowa ba saboda bako wani irin magana zata iya fa'da agaban mutane ba idan suna waya da mijinta.
Zatonta zataga fiye da natan awajen Fateema da mijinta saboda ita 'din har yanzu amarya ce amma sai taga yanayin sha'kuwa da kulawarsu yayi 'kasa da nata ne ma sosai, ko irin missing 'din junansun nan bataga alama acikin kalaman su ba.
Hakan yasa taci 'damarar ankar da Fateemah babban matsayi da muhimmancin mijinta agareta.
Da dare bayan anyi sallar Mahgrib suka ci abinci inda duk cin abincin Fateemahn ya kasance kamar kullum sai de ta 'dan caccakula tabari wanda matar Umar ta fahimci ko darana ma hakan ne ya kasance.
Abin na bata mamaki yanda damuwar Fateemah na rashin mijinta ya bayyana kansa afili amma kuma cikin kalamanta sam babu hakan.
Sai da sukayi sallar isha'i sannan suka yi zaman su apalour suna 'dan ta6a hira inda ba awani da'de ba yaran duk sukayi bacci sai su biyun suka rage.
Da wannan damar matar Umar tayi amfani ta dinga jan Teemah da magana da kuma shan cikinta akan rayuwar aurensu, anan ta 'dan fahimci wani abu ka'dan, sai de bata gama fahimta ba sai washegari data bata wani magani sinadarin mata tayi mata bayanin yadda ake amfani dashi da kuma irin tasirin dayake dashi harma ta nuna mata cewar zata ji da'din mu'amala da mijinta matu'kar tayi anfani da maganain, anan ne Teemah ta nuna mata cewar ita bata san me take nufi ba kwata kwata.
Matar Umar batayi 'kasa agwiwa ba ta bayyana mata komai a yanda zata fahimta.
Nan kuwa Teemah ta to na ma kanta asiri dan atake ta nuna jin kunya da maganar da matar Umar 'din ta mata ta kuma nuna bata san komai akan hakan ba, sai tace da ita ai su ba irin wannan zaman sukeyi da Mahmud ba, ta ce ai yayah Mahmud ba irin mutanen nan bane shi baze yi mata haka ba.
Mamakin matar Umar 'karuwa yayi akan nada da jin maganar da Teemah tayi mata ayanzun.
Take sai ta saki ranta ahankali ta ringa yiwa Teemahn bayanin menene aure da kuma abinda ya 'kunsa, ita matar Umar duk akan Mahmud ta 'dora laifin tunaninta ko shima yana 'daya daga cikin irin mutanen da ke raina mace idann an aura musu ita da sauran 'kuruciyarta, amma ai zuwa yanzun Teemah tayi girman dazata iya 'daukan bu'katun mijinta duk kuwa yanda yake tunda a'kalla zata kai 18yrs da haihuwa ayanzun, dayake bata san da batun matsalar dayake damunsu ba shiyasa ta ke gani kamar laifinsa ne da har yanzu be fahimtar da Teemah ma'anar zamansu aguri 'daya ba, amma duk da haka tayi 'ko'kari wajen jawo hankalin Teemah inda ta bayyana mata asalin manufar aure a addinance.
Teemah ta 'dan fahimce ta harma hakan yasa ta 'dan saki jiki ta baza kunnuwa tana 'daukan darasi domin ita sam bata san da wannan batun ba.
Daga nan matar Umar ta bata wani ha'din magani me zuma aciki, maganin yamata da'di dan haka ta ringa sha abinta tana lasan baki dama ta nan tafi kauri gurin kananun ciye-ciye da kayan zaki.