Sashe 66
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafa'da tana kallonsa, shima sai ya 'dago ya kalleta sannan ahankali ya amsa da "lafiya 'kalau Fateemah kin tashi lafiya?"
Da kai ta amsa yanzun kam tare da kauda kanta gefe dan ganin irin kallin dayake binta dashi.
Tunani yake aransa wai dama haka auren yake ne?, shi be ta6a zaton haka ba, ba yau ya fara kallon Fateema ba, ba yau yafara kallonta cikin kwalliya ba amma yanayin dayake ji azuciyarsa yau 'din ya bambanta da kullum, ko 'kanshinta na yau 'din ma daban yake.
Maida idanunsa yayi wurin da system 'din daniyar vmcigaba da abinda yakeyi sai ya tsinkayo muryarta tana fa'din " Yayah nifa yunwa nakeji sosai".
Kallonta yayi shima sai suka ha'da idanu take yagane cewa asalin gaskiyarta kenan tafa'da masa dan yadda yaga tawani marairaice ta lan'kwasa kai gefe.
Tashi yayi bayan ya rufe system 'din yace tashi muje kitchen mu samu abinda zamuyi " yayi maganar tare da juyawa ya nufa kitchen 'din Teemah ma sai ta biyo shi abaya.
Tambayarta yayi me takeso taci ita kuwa tace Tea kawai takeso, Mahmud kuma yace "alright nikuma inaso da irish chips dan haka araba aikin, ki 'debo irish ki fara fere shi nikuma zan 'dora Tea 'din idan nagama sai inzo intayaki mu fere tare dan yayi sauri ko?
Kai ta 'daga masa alamar "ehh"
Da haka suka gama duk abinda zasuyi suka dawo kan dinning domin karyawa.
Da rana ma tare dashi sukayi girkin abincin su suka ci, dan ranar Mahmud beje ko'ina ba agida ya wuni abinsa.
Sai da dare ne yafita yace mata bazai da'de ba zai dawo, koda ya fitan kuwa gida yaje ya gaida iyayensa Abbah nata saka mai albarka yayinda Anty keta ta6e baki daga gefe amma bata bari kowa yaganta ba.
Sai da zai tafine tace ya gaida amarya.
Sai daya biya ya siyo mata kayan za'ki dangin su choculates kafin yadawo gidan dan yasan halinta bacin abinci zatayi ba musmman da dare, da ranan ma da 'kyar ta 'danci dayawa sai dayayi ta bata abaki kafin na 'dan kar6a, dan cewa takeyi wai ita bawani yunwan datakeji ai basu da'de da yin breakfast ba, shikuwa yace dole sai ta jar6a tunda har shima yaji yunwa ai yasan itama zataji saboda tare suka ci abincin.
Yana komawa gida ya Teemah tafara yimasa rigimar son yin waya da Mummyn ta Mahmud kuwa yace bayanzu sai zuwa safiya dan yanzu dare ya 'danyi yace dasafe zasu 'kirata, 'kin amincewa tayi har fushi tayi dashi wai dan yace se da safe, sai da yayi mata cakulkuli kafin yasamu ta sau'ko bayan tasha dariya.
Kamar yanda yafa'din kuwa washegari ya 'kira mummyn suka gaisa sannan ya ha'data da Mummyn yayi tafiyarsa cikin gida dan yasan tsakanin 'da da uwa dole akwai wani sirri.
Mummy kuwa ba'karamin da'di taji ba yanda taji muryarsu ka'dai ma ya wadace ta, domin dama tana 'dan jin tsoro dan sarai tasan Mahmud ma bason auren yake ba duba da yanda ya nuna halin ko inkula da Teemah kafin ayi bikin, amma yanzu dataji muryarsu wasai batare da wata damuwa ba sai ta 'kara godewa mahallici daya sau'ka'kawa Teemahn abubuwa.
Duk da haka sai data 'kara tambayarta cewa ko akwai wani damuwa, Teemah ta bata amsa da " a'a bakomai mummy ni dai inaso in ganku ne, daddy yace min zai so shi idan muka taho kuma har yanzu banganshi ba ya'ki yazo"
Ashagwa6e tayi maganar, mummy kuwa sariya abin yabata ma, tace " haba Teemah dududu yaushe
ma kuka tafin , kiyi ha'kuri ai kinsan yana yawan zuwa lagos 'din akan lokaci kuma duk ranar dayaje zaki ganshi tunda shi yayi al'kawari, yanzun yana da wata tafiya ne agabansa Dubai zashi kuma inajin zai 'dau lokaci kafin ya dawo"
_"Toh mummy ke yaushe zaki zo"?_
_" zanzo insha Allahu, amma ba yanzu ba sai naga kin nutsu kin kwantar da_ _hankalinki_ _tukunna"._
Zata sake magana mummy ta dakatar da ita da fa'din " ina Yayan naki,?
"Bari inkai maa mummy baya kusa "
Da " toh mummyn ta amsa mata sannan tacigaba da jan kunnan Teemahn akan tayi wa Yayah Mahmud 'din biyayya, banda taurin kai tace komai yace kiyi masa kiyi kinji inde bana sa6on Allah bane, dan dah da tanzu ba 'daya bane komai yanzu inkika masa Allah zai rubuta miki lada kuma banda rashin kunya kinji"
"Toh mummy"
Yauwa 'yar albarka kuma banda 'kazanta, nama sanki da kwalliya kidingayi kullum, kuma banda taron 'kawaye barkatai, ki ringa ri'ke sirrinki kinji ko"?
"Uhmm"
Teemah ta amsawa mummy.
Sai mummyn tace "
Yauwa ina yayan "?
" bari inkai masa da sauri"
Koda ta kaiwa Mahmud 'dinma Mummy ce masa tayi kar fa yace zai biye mata dan tana 'yar uwarshi yace komai tayi daidai ne, tace dan nasan halin Teemah da rawar kai, idan tayi badaidai ba ka hukuntata dan ta kiyaye gaba kaji"
Murmushi yayi tare da amsawa mummyn sannan yayi mata godiya sosai daganan suka yi sallama tana me sanya musu albarka.
Yana gamawa Teemah tace " saura Hannah "
"Me kuma ya sami Hannahn"?
Ya tambayeta dagan gan batare da ya kalli inda take ba yariga yasan manufarta na fa'din hakan.
Teemah kuwa sai ta wani turo baki gaba cikin shagwa6a tace _" zamu gaisa ne harda sauran friends 'dina dasuka tafi tare"_
_"Duk da wacce wayar za'ayi wannan gaisuwar, wai nikam ina taki wayar take ne ?_ Mahmud ya tambayeta yana 'ko'karin mi'kewa.
_" Banda credit ko ka'dan aciki Hannah duk ta gama dashi "_ !
Cewa yayi _"jeki_ ' _dauko ingani "_
Zuwa tayi ta lalubo wayar da kyar tasamota cikin drawer dan tun tafiyar su Hannah bata 'kara bi takai ba.
Gani tayi ma anmata har 12misssedcall dayake wayar na silent shiyasa bata ji.
Atsaye tasame shi lokacin da ta
kawo mishi wayar, sai ta mi'ka mishi tare da fa'din _" har ma ta'kirani ashe duk_ _banji ba"_
Mi'ka hannu yayi ya kar6a yana dubawa yace _" taya zakiji bayan ke da kanki baki san inda kika cusa wayar ba"!_
Yana gama maganar ya mi'ka mata yace _" sata a_ _caji naga ma 1percent yarage dab yake da 'daukewa, inya 'danyi cajin sai_ _kiyi 'kiran bari_ _na miki VTU kona bari sai na dawo_ ?
" _a a yanzu_ "
Tabashi amsa da sauri.
Har ya juya zai fita sai ta dakatar dashi da fa'din " _Yayah pls_ _karka da'de"!_
Murmushi yayi sannan ya dawo baya ahankali zuwa inda take yace " _karna da'de kika_ _ce?_
Da kai ta bashi amsa, sai yace mata _"saboda_ _meyasa?"_
" _Tsoro nakeji ni agidan idan ni ka'daice"_
" _idan nafara_ _fita office_ _fah"_
_"Rakaka zan nayi_ _ai kullum"._
Murmushi ya sakeyi tare da kaiwa nannunsa yaja kumatunta ka'dan sannan ya juya ya nufi 'kofar fita, har ya kusan fita daga parlourn sai yace mata
" _me zan kawo_ _miki?"_
_" Berries da pineapple"._ Tabada amsa da sauri.
Da kai ya amsa mata kawai daga nan sai yasa kai yafice zuwa harabar gidan hannunsa ri'ke da makullin motarsa.
Koda ya shiga cikin motar be tada ta ba sai da ya tabbatar yayi mata VTU 'din kafin ya tada motar tare da dannah horn, wani 'dan guntun bayaraben me gadinsa yazo da gudu ya bude masa gate yafice daga gidan.
~AFUWAN~ 👎🏻
_Kuyi ha'kuri da typing errors pls wallahi bansami lokacin yin editing_ _bane shiyasa_,
_And jina shiru da kukayi ma 2days amin afuwa please ,banji da'di ba ne amma yanzu kam Alhamdulillah komai zam zam._
_Comment_
_Vote_
_Share_👌🏻
*Salmerh ce*😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_In dedication 2 my_ _lovely Family._ 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
*_Friends,* *Health* & *Love* ......... _These_ 3 _things_ _don’t come with a_ _price tags, but when we lose then we realize the *COST* ._
🅿 *55*
A kwana na hu'du da auren nasu, da dare suna cikin bacci Teemah taji tamkar ana tashin ta abaccin, ahankali tabu'de idanunta sai kuma taji tsoro ya shige ta karab 'daya, zaune ta tashi afirgice tana rarraba idanu tare da yin salati acikin zuciyarta.
Matsawa tayi jikin Mahmud ta sake kwantawa tare da shigewa cikin jikin sa kamar wata 'yar baby tayi luf amma still sai taji hakan be yi mata ba, jitayi zuciyarta na fisgarta zuwa wani abu daban daya girmi tunanin ta, hakan kuma sai yasa tsoron ta yasake 'karuwa, danne fuskarta ta 'kara yi sosai ajikin katifar haka zalika kafafunta da hannayenta duk ta baibaye su ajikin Mahumd 'din.
Dole tasa Mahmud sai da ya farka daga baccin daya ke yi, yana farkawa kuwa idanunsa ya sau'ka akanta mamakin abinda yasata yin hakan yayi, sai kuma yaji jikinta da 'dan 'dumi ka'dan, tunani yayi ko bata jin da'di ne, 'kila ko zazza6i ke damunta.
Yun'kuri yayi da niyyar tashi sai yaji ta 'kara 'kan'kame shi kamar me tsoron kar ya gudu ya barta, _" Fateemah"!,_
Ya 'kira sunan ta ahankali adaidai kunnuwanta yanda ya tabbatar zata jishi.
Teemah kuwa bata amsa ba sai ma 'kara yin luf datayi tana mai 'ko'karin cusa kanta a'kirjinsa.
_" meke damunki ne_ _Fateemah?"_
Shiru ba amsa.
" _Zazza6i kike jine_ ?"
Yasake tambayarta.
Yanzun ma shiru be samu amsar tambayarsa ba.
Mahmud binta yayi da idanu mamakinsa na 'kara yawaita, ganin bazata yi masa magana ba sai ya koma ya kwantar da kansa akan pillow ya barta ayanda ta ke so 'din, yace 'kila sanyi take ji ne shiyasa, dan in bahaka ba yasan Fateemah baza tayi haka ba, tunda ba yau ne farkon ranar da suka kwanta tare ita ba, be wani da'de da kwantar da kansa ba yaji hannunta akan a'kirjinsa tana shafawa ahankali.
Rintse ido yayi tare da fa'din " _innalillahi_ _wa_ _inna ilaihiraji'un, wai meke faruwa_ _ne?,meke damun Fateemah? , kardai ina shiga hakkin Fateemah azaman mu da ita batare da na sani ba?, amma har yaushe Fateemah tayi wayon da zata san haka?, this is unbelie..........."._