Sashe 124
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru tayi kawai ta zubawa 'kirjinsa idanu tana jin tsoron sa har ranta amma data ga bai yi mata komai ba sai ta saki ranta ajikin nasa har bacci ya 'dauke ta.
Abbas ma dagangan ya 'kyaleta be mata komai ba dan ya fahimci tsoronsa dake cikin 'kwayar idanun ta, kuma baya so tsoron yayi tasiri azuciyar ta shiyasa.
Washe gari da safe bayan sunyi sallah Abbas wanka ya shiga yafito da hanzari yake yin komai yayin da Teemah ke bin sa da idanu, yana gaban mirror yana gogec ruwan kansa ta cikin mirror ya hango yanda take kallon sa.
Juywa yayi yace da ita " _kallon fah_ "
Tare da 'dage gira.
Take ta tura baki ta tayi sama da idanun ta zuwa kan photon sa dake sama tace " _ni kai nake kallo ne_ ?
" _Toh wa kike kallo gaya min_ ?
Ya sake tambayar ta.
Sai ta nuna masa photon da hannu.
Murmushi yayi yace " _photon ki ne toh wannan 'din_ ?
" _Umm-umm_ "
Tace a hankali.
Sai ya sake fa'din
" _Photon mijin ki kike gani ko_ ?
Shiru tayi masa tana 'kun'kuni Abbas kam 'dauke idanun sa yayi a kanta yaci gaba da abinda yake yi.
Shine yaje ya raja su Mummy da Anty ranar duk suka wuce kano gaba 'daya, Mummy ma naso ta gaida dangi wa'dan da ba su ha'du da su ba dan basu samu halattan bikin ba.
Kafin ya dawo kuwa Teemah ta tashi dayake taji 'karfin jikin ta yanzun bata jin zafin komai, aiki tayi agidan sosai inda ya dawo tsab da shi sannan tayi wanka ta shirya cikin 'kananun kayan ta riga da ta kai mata ko gwiwa ba da dogon wandon skinny tayi kyau kamar asace ta, gashin ta ta kama ta 'daure a tsakiyar kanta da 'karamin ribbom.
Abbas kansa daya dawo yaji da'din hakan sai ma yaji wani sabon san kasancewa da ita a lokacin.
Zama yayi a kujera yana kallon ta da lumsassun idanu yace " _nagaji yau 'din nan zo ki tayani rage kaya na plz_ !
'Kasa-'kasa tace " _kai baka da hannu_ _ne_ ?
Sarai yaji ta amma sai yayi kamar be ji ba sai ma cewa da yayi " _quickly plz yunwa nake ji fah_ !
A hankali ta 'kara so inda yake ta fara 6alle masa bottuns 'din rigar batare da ta kalli idanun sa ba.
Abbas hannu yasa daga bayan ta ya tura ta ta fa'do jikin sa tana 'ko'karin mi'kewa Abbas ya 'ki bata dama sai ya matso da fuskar sa kusa da tata, rintse idanu tayi da 'karfi hannun kan 'kirkinsa tana so ta ture shi amma hakan ya gagare ta dan ko motsi be yi ba, bakin su ya ha'de ya fara bata lafiyayyan kiss me tsayawa azuciyar masoyi.
Teeemah kam tsintan kanta tayi awani irin yanayi bazata ce ga yanayin data tsinci kanta ba amma duk da haka sai take mutsu-mutsu dan ta 'kwaci kanta, Abbas be bar ta ba sai da ya tabbatar cewa sa'kon sa ya isa sannan ya 'kyaleta.
Muryar sa ciki-ciki yace " _tashi ki bani abinci_ "!
Shiru tayi kamar bata ji ba tana maida numfashi a hankali kanta akan 'kirjin sa " _kina son 'kari ne?_
Ya tambaye ta sai ta mi'ke a hankali ta isa dinning shima Abbas a baya yabita yana 'ko'karin daidaita nutsuwar sa.
Haka Abbas yaci gaba da kulawa da ita be 'kara ra6an ta ba duk kuwa da cewa yana tsananin bu'katan hakan amma ya danne saboda tausayin halin da zata shiga.
Sai de yakanyi 'ko'kari wajen koyar da ita karatun sa mai wuyar fassaruwa musamman idan suka zo bacci, sosai yake 'daura ta akan alayi mai wuyan mantawa, dan baya barin ta kwanciya haka batare da yayi wasa da albarkatun jikin ta ba koda kuwa da wani lokaci ne yakan ritsata da hakan. Wani lokaci idan zatayi masa gardama yakan yawaita tsorata ta da Anty nurse abu ka'dan sai yace zai 'kirata tayi mata allura tun Teemah tana masa taurin kai har tazo ta daina balle data ga baya mata irin na rannan me zafi sai kawai itama ta rin'ka barin shi koda wani lokaci ne kuwa.
*****
Kwance take ajikin sa wani dare, idanun Abbas na lumshe lokacin har ya fara bacci ma sai ta rin'ka 'kiran sunan shi ahankali, bai bu'de idanun sa ba ya amsa mata da fa'din " _inajinki_ "
Muryarta a sanyaye tace dashi
" _Yayah yaushe zaka kaini inga Zahra_ ?
" _Sai ranar da kika zama cikakkiyar doctor_ ?
Ya bata amsa da lumsassun idanu.
Teemah ta 6ata rai tace
" _Hum-umm ni nace ma inason zama likita ne_ ?
" _Zaki zama ai da iznin Allah ki rin'ka yiwa wasu allura kema harda Zahra ta sai kin mata_ _dan bataji kullum rashin kunya take min.... irin alluran Anty nurse zaki nayi mata mai zafi_ "
Yatsina fuska Teemah tayi harda karya wuya tace
" _Ni kam banaso_ !
" _Toh kuwa babu ke babu ganin Zahra ta_ "!
Shiru tayi kawai tana tunanin wannan Zahran.
*****
Kwana biyu bayan hakan da wata safiya fitowan ta daga wanka kenan ta tsaya gaban mirror tana goge ruwan dake jikinta, al'adar ta ce wannan, kusan ma za'ace tasaba da hakan tuntuni idan ta fito daga wanka bata damuwa da komai take raba jikin ta da towel 'din wani lokaci ma dashi take goge jikin ta sannan idan tagama sai ta shanya shi, sanadin haka yasa har yau bata son yin wanka a 'dakin Abbas saboda gudun masifar sa.
Turo 'kofa kawai taji anyi batare da ko sallama ba sai ma " _excuse me_ " daya fa'di dai-dai da tura 'kofan.
Firgita tayi daga inda take tsayen take kuwa ta fara lalu6en towel 'din da sauri.
Koda ta 'daukan kuma garin sauri sai ta kama ba daidai ba bakin sama dana 'kasa ta kamo sai ya kasance a mur'de kamar ta kama, kamar ta tsala ihu haka taji dan takaici gashi ya 'kura mata idanu kamar zai cinyeta.
Sai data samu ta daidai ta towel 'din kafin ta juya baya, 'kasa-'kasa tace
" _sai kace ba musulmi ba zaka wani shigowa mutun 'daki babu ko neman izini_ "
Caraf taji an kama hannun ta tare da juyo da ita, Teemah bata san lokacin daya iso kusa da ita ba sai hakan ya 'kara tsora tata.
Cikin idanun ta yake kallo ita kuwa sai tayi 'kasa da nata idanun ta sau'ke su akan 'kirjinsa, bata juran irin wannan kallon daga gareshi, kwarjininsa rauni yake sata.
Abbas idanun sa ya mayar kan wuyan ta sai ya 'kara matso da ita zuwa jikinsa sosai daf da juna yace " _zagina kike yi ko_ ?
Kai ta jijjiga masa da sauri
" _toh menene_ ?
Ya sake tambayar ta tare da sake rage 'yar 'karamar tazarar dake tsakanin su.
Yayinda Teemah tayi shiru sosai ta ke tsorata da wannan yanayin.
" _Me kika ce fa'da min naji_ "
A hankali yayi maganar yanda ita ka'dai ce zata ji.
Itama a irin yanayin tace " _da kaina nake yi fah!_
Tun kam ma ta 'karasa yace " _shiyasa nake so in sani ai_ "
Baki ta tura gaba dan bata san me zata ce dashi ba a wannan halin gashi ya takurata banda numfashin sa bata sha'kan komai.
Murmushi yayi tare da 'dage idanu sama ka'dan yace " _kinji haushi ne dana kalli jikin ki?_
Shiru tayi dan takaici sai ma idanun ta suka fara tara hawaye.
Abbas kam sai yasake fa'din " _an gaya miki haramun nagani ne toh ko kin manta jiya da da_ ......
Da sauri Teemah ta toshe masa baki da hannunta 'daya dan kar ya 'karasa fa'da, ita kanta ta manta cewar yagama ganin dukkan ilahirin jikin ta musamman jiya da yi mata wani mahaukacin romance 'din da be ta6a yimata irin sa ba, ita kanta sai da taji cewa ta isa, yanzun daya tuna mata kuwa bata so tasake ji ya furta da bakinsa, kunyarsa zataji sosai.
Idanun ta cikin nashi suna kallon kallo, take kuwa hawayen ta suka gangaro wanda yasa dole sai data lumshe idanunta.
Abbas kam hannun ta ya cire daga bakin nasa sai ya samu daman ha'de musu baki, bai barta ba kuwa har se da ya tabbatar ya danganta ta da gadon dake cikin 'dakin.
Sosai ranar ya sake maimaita wa, gara ya kwasa son ranshi sannan ya 'kyale ta.
Teemah kam yau bata ji zafi ba amma kuma hakan be hana ta kuka ba inda taringa ha'dawa har dana shagwa6a ma.
Tare sukayi wanka a bathroom 'din ta Abbas nata tsokanan ta wai ai ranan tace zata ha'dashi dasu Daddy da Ummah su cire masa kunne, meyasa yau kuma bata fa'di hakan ba sai ma ita ke 'ko'karin cire masa kunnan nasa saboda santi.
Dayake yau 'din da 'dan karfin ta ba kamar rannan ba, duk dama Abbas din bana wasa bane sosai ya galabaitar da ita amma hakan be sa bakin ta ya mutu ba, sai ta bu'di baki a hankali ta maida masa martani da fa'din " _bawani santi ita kam dataji banda azaba....... kuma ai sai ta gaya shi da Daddyn tunda baze_ _daina yi mata muguntan ba_ "
Abbas kam cemata yayi " _bari na 'kara toh sai ki ji da'din fa'da musu mai dalili_ "
Tana jin haka ta tashi ta fito ta barshi abayin da sauri.
Dariya yabi bayan ta dashi kawai, daman ma tsokanan ta kawai yakeyi.
Sai da yafito kafin ta koma tayi wankan tsarki Abbas na sake cewa da ita wai " _matsoraciya_ ".
*SORRY 4 THE LATE UPDATE PLZ.* 👏🏻
~Kai ur comment always make me felt like am d best wlh, godiya nake 'yan uwa na.~ *KEEP IT UP MASOYANA* 🤞🏻
👎🏻
*Ummu haidar* da *Sis Mar-yerm* _sako daga Teemah tace wai ita bata son kishiya abin mamakin kuma_ _shine Abbas ma ya amince wai redcard zai baku amma gaskiya Ummah bata goyi bayan hakan ba tace wai tana son ku_ _saboda bakwa fa'da da junanku_ 🤠.
😍@ *TAMAMA*
_Hhhhhhh_
_wa'kar ki fah nasani rawa da juyi har ana min dariya wai_ _na zauce gaskiya ngd 'yar uwa jinjinar ban_ _girma_ .👍