Sashe 138
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyawa yayi yana kallon mirror dan gyara dressing 'din sa sannan yace da ita " _kinsa yayi yawa ne shiyasa na cire miki, i feel like perfumes 'din ma incire shi gaba 'daya......who told u ki rin'ka irin wannan_ _abin while going out_ ?
Shiru tayi bata ce uffan ba sai yanzun tagane dalilin abinda yayi mata, yanzu ne ta tuno da lipstick 'din ta ashe abinda yayi targetting kenan dan mugunta yarabata da kwalliyar ta, shi yayi kwalliyar sa shine ita zai hanata, tana gani ya dinga fesa turare kusan kala hu'du ajikinsa amma shine nata ya zama laifi?
Be 'kara kulata ba sai daya gama komai ya 'dauki key kafin yayi gaba yace " _muje ko_ "
Tashi tayi tabi bayansa tare da bankawa bayan nasa harara ji take badan ita ke son zuwa yawon ba da babu abinda zai sata binsa.
Bin bayansa tayi suka fita daga parlourn, da kansa yaja motar ya haura titi.
Teemah ranar da'di da farin cikine sosai ya cika zuciyarta, daga yawan parks 'din suka wuce shopping mall.
Inda anan ta ring baza rigima son ranta, abubuwa kala- kala ta ringa 'diba inda da dama kyan package 'din ne kawai ke sa ta 'dauka koda bata san ya yake ba wasun kuwa 'kamshin su idan ta tuna sai taji ai shima tanaso, da yawan su ma ba sanin su tayi ba, in Abbas yayi mata magana kuwa sai ta fara bubbuga 'kafafu tana rigima tace " _ai inaso ne shiyasa_ "
dole sai ya 'kyaleta ta 'dibi duk abinda yayi mata, duk dangin kayan cinye-cinye ya takwasa.
Shi kam Abbas sai ya dawo binta da ido kawai ya daina kulata bawai dan zai bar ta taci wasu abubuwan ba sai dai dan kar ta tara masa mutane aka, dan kuwa yasan lokacin period 'din ta idan yayi tana shan wahala sosai aganin sa ita mantawa take da hakan.
Idan ta hango wani abin asama sai tace Yayah wancan, dan tana son ya cira mata, shikuwa sai ya harare ta kafin yaciro 'din, Teemah kuwa sai ta tura baki tana 'kun'kuni.
Duk dramar da sukeyi 'din nan kuwa kaf a idon wata matashiyar budurwa ce da tun 'dazu take bibiyar su batare da sun sani ba, tun ganin da tayi musu farkon shigowan su taji ya birgeta, da ta bibiye su ne da wayo yanda bazasu gane ba sai ta 'dan karanci kalan shagwa6anTeemah irin na yara 'yan autan nan ne, bata tsawaita tunani ba ta yanke cewa lil sis 'dinsa ce ita, dan haka batayi 'kasa a gwiba ta cigaba da bibiyan su ta ma bar abinda ya kawota.
Sai da suka canja hanya zuwa wajen perfumes ne sannan ta zaga itama tasha gaban su, dai-dai kwana sai ta fito suka ci karo da shi, yana amsa waya ne alokacin shiyasa sam bai lura da ita ba, take kuwa wayar tasa tayi 'da'd'daya a'kasa.
Baki ta dafe dan sam bata zaci faruwar hakan ba,
Bin wayar yayi da kallo kafin ya 'dago ya kalle ta take sai tayi 'kasa cikin hanzari tafara tattaro masa wayar tasa.
Abbas kam da kallo yabita har ta 'dauko wayar ta 'dago sannan tace " _afuwan pls yalla6ai Allah ban lura da ku bane shiyasa_ "
Kar6an wayar yayi yace mata " _ba komai karta damu_ "
Batayi mamakin jin yace bakomai ba dan kana ganinsa kasan yafi 'karfin nuna damuwa akan faruwar irin hakan sai dai dan wani abu daban, amma duk da haka sai tace
" _Yalla6ai ko zamu duba maka wata wayar anan_ ?
"No no....never mind dear"
cigaba yayi da tafiyar sa Teemah ma sai ta bishi abaya a hankali.
'Karasa shopping 'din sukayi Abbas yabiya bill 'din sannan suka fito.
Boot ya je ya bu'de akasa saka kayan aciki, yana zagowa domin shiga motar sai ta sake bayyana agaban su tana zuba murmushi hannunta ri'ke da wata jaka mai kyau tace " _zaku wuce kenan_ ?"
" _uhmmm_ " kawai yace da ita a ta'kaice juyawa tayi 6angaren da Teemah take ta bata jakar hannun nata tace da ita " gashi ko baby sis naki ne"
Saroro Teemah ta tsaya kallon ta sai ta kalli Abbas ma, da ido yayi mata alaman ta kar6a kawai su wuce sai ta kar6a tare da yin godiya.
Wani takalmi ne ta siya mata new design brown colour mai kyau.
Rungume hannun tayi saman 'kirjinta ta kalle shi da kyau sannan tace " _gaskiya na yaba da karamcin ka yalla6ai duba da irin 6arnar danayi maka amma ka yafeni cikin sau'ki, harga Allah ka matu'kar_ _birgeni dan ba kowa zai iya yafe irin 6arnar ba iphone8 a wannan zamanin gaskiya nagode sosai_ "
Kai ya 'dan juya harda 'dan lumshe ido, baya so yayi ta repeating magana 'daya amma ita kuma ta dameshi, bai san mai take so ta'kara ji daga bakinsa bayan wanda ya fa'da 'dazun ba.
Sai yace
" _i told u karki damu ko, 'kaddara ce ai so ba matsala komai ya wuce_ "
yayi maganar tare da bu'de gaban motar yasa 'kafan sa 'daya.
" _i need ur contact plz, saboda in 'kara gode maka kuma muna gaisawa in babu wata matsala_ "
Yana jin haka sai ya 'daga kai ya kallo
Teemah dake tsaye saroro hannun ta ri'ke da jakar da ta bata tana kuma kallon ta, murmushin da beyi niyyan yi bane ta kubce masa ganin irin kallon da Teemah ke mata , hannu yasa ya dauko card 'dinsa ya bata, da farko beyi niyyan bata ba amma saboda tsokana sai ya 'dauko ya mi'ka mata yana wani killer smile.
Washe baki tayi saboda farin ciki a hankali tace " _Thank u_ "
Sai a sannan kuma tasa hannu ta kamo Teemah tace " _Baby sis ya kikayi shiru ne? in kinje gida ki gaida min mummy_ _kinji_ "
Bata jira jin amsar tata ba sai ta 'dago ta kalleshi tace
" _lil sis 'dinka is so beatiful yalla6ai, i really like her_ "
Murmushin yayi shima kawai tare da yiwa motar key sannan yace da Teemah " _shiga mu wuce ko?_
Ahankali Teemah ta zagaya ta shiga 'dayan 6angaren, saida Teemah ta shiga kafin yarinyar ta mi'ko masa hannu tace " _i'm Haleesah Ibraheem Yaqoob, but people used to call me Leesah_ "
Hannun ya mi'ka mata shima sannan ya jinjina kansa, tare da fa'din " _nice name_ "
Itama " _Thank u_ "
tace da shi tana murmushin jin da'di.
Teemah kam hannun nasu ta kafawa idanu har suka raba hannun, wani 'daci ta ringa ji yana taso mata ga ba'kin ciki da haushin su duk ka biyu daya tsarga mata lokaci guda.
Shi kansa Abbas sai daya ja motar sannan kuma yafara jin bai yi dai-dai ba daya bata hannun sa back saboda ko a musulunci ma haramun ne, amma be san wani shai'dan 'din bane yasa shi biyeta, istigfari yafara acikin ransa har suka iso gida.
Sam bayi tunanin abin zai ri'ke zuciyar Teemah ba.
Teemah kam bata kulashi ba har suka isa gida, tana sauka tayi jifa da jakan hannun ta wanda yarinyar ta bata ta shige ciki abin ta.
Shine da kansa ya kwaso dukkan bags na shopping 'din ya shigar mata ciki dan bai san matsalar ta ba.
Bai ta6a zaton batun yarinyar ne zai sata yin hakan ba dan shi bai ma sata aka ba.
Da yake dab maghrib suka dawo sai bai bi ta kanta ba kawai yayi alwala ya wuce masallaci, sai da yayi isha'i kafin ya dawo gidan anan yatarar da ita zaune a parlour tayi tagumi, yana shirin zuwa ya ji dalilin tagumin sai yajiyo 'karan 'dayan wayar sa a 'daki, wucewa yayi kawai ya 'dauki wayar sai yaga new no. dayake yasan hakan na iya faruwa akowani lokaci saboda yanayin aikinsa shi yasa bai tsaya wani tunani ba ya 'daga wayar.
Muryar mace yaji tana fa'din " _yalla6ai Leesah ce, da fatan kun isa lafiya yasu Mummy da baby_ ?"
Ajiyan numfashi ya sau'ke a hankali sannan ya furta
" _Kowa lafiya_ " yace da ita a takaice.
Sai ta sake yi masa godiya once again, ta kuma requesting yardar sa akan su rin'ka gaisawa time to time yace " _ba matsala_ "
Daga nan sukayi sallama tare da sa'kon gaida mata baby sis
yace " _owk zataji_ "
daga nan ya fito da wayar a hannun sa yadawo kusa da ita ya zauna.
Remote ya 'dauka yana canza channel yace da ita " _Leesah na gaida ki_ "
Kamar jira takeyi kawai sai ta sanya masa kuka da ita kanta bazata fa'di dalilin yinsa ba abu 'daya ne ya tsaye mata rai shine yanda taga sun sha hannu da yarinyar abin ya kasa barin ranta, toh tayaya ma zata iya manta sunan ta, bayan k'unci da takaicin data haddasa mata azuciya shine harda k'iransa.
Abbas kam jin ta sanya kuka yasa shi juyowa da mamaki ya kalle ta yace " _me kuma akayi miki_ ?
Ya tambaye ta cike da mamaki, Teemah kam bata ce da shi uffan ba sai taci gaba da rera kukan ta, koda yayi 'ko'karin zuwa kusa da ita sai ta matsa da sauri tana fa'din "ni _bana amsawa karta sake cewa tana gaishe ni, kuma sai na fa'da ka da Ummh tunda kam kowa ma ta6a jikin su kake yi har wanda baka sani_ _ba ma shaking hands kakeyi dasu_ ?
Sai yanzu ya gano asalin manufar fushin tan tun na 'dazun da bai ma kawo ha'kan aransa ba duk da yafa saurin fu wurinta amma bai zaci har haka zata ja abin ba.
Murmushi ne yaji ya k'wace masa aransa yace " _jealousy_ "
Murmushin da yayin sai ya 'kara tunzirata ta 'kara sautin kukan ta akan nada.
Abbas ma sai ya matso kusa da ita ya fara lallashin ta amma sam ta'ki sauraron sa sai sake cewa takeyi ita sai ta ha'da shi da Ummah.
Abbas kam sai yace " _toh shikenan na yadda kije ki fa'da mata amma fah karki manta ki fa'da harda naki duk abinda nake yi miki ai basu ka'dai_ _nake ta6awa ba har da ke_ "