Sashe 144
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta fito daga bathroom 'din tazo ta zauna a parlour kan kujera tana sauke numfashi har da 'dan tattaba wuyan ta zuwa jikin ta wai ko zataji tashin zazza6i amma bata ji komai ba banda d'umi da jikintan ke dashi, wannan kuma tasan ba sabon abu bane awurin ta, kusan kullum haka jikinta yake...." _to me ya kawo hakan kuma_ ?
Ta tambayi kanta.
Bata raba d'ayan biyu wannan cinye-cinyen da takeyi ne ya kawo mata hakan.
D'an k'aramin tsaki taja a hankali tana yawo da kanta gefe da gefe tana sau'ke hawaye tare da tuno yanda tun farko ta tsinci kanta tsundum cikin son cin abinci na fitan hankali, ita kanta bata son hakan amma tarasa ta yanda zata daina shi, ko tace zata 'ki ci ma bata iyawa, coz wani lokaci har bata tunawa da batun bari 'din har sai ta gama ci, sosai ta gaji da wannan rayuwar, gashi yau abinda hakan ya jawo mata har da she'ka amai, tasan Yayah na jin wannan labarin to ko ta'ki ko taso sai ya kaita clinic ita kuwa tsoron kar ace za'a yi mata allura ya sanya ta ja bakin ta tayi gum.
Kafin ma ya dawo ta warware ras kamar ba ita ba shiyasa sam Abbas bai fahimci komai tattare da ita ba, balle da ya samu ta tanadar masa 'kayataccen girki ai sai ya ringa sanya mata albarka kawai yana cin abincin sa.
Teemah tana ta murmushi, abinda yasa yake birgeta kenan, ko da kuwa bata jin da'di ko kuma wani abu makamancin hakan takan daure ranta tayi masa abinda yake so, sam bata samun natsuwa har sai taga ta tanadar masa abinci kafin nan, ba dan komai ba kuwa sai dan yanda yake yabawa da hakan a kowani lokaci baya raina girkin ta idan tayi masa koda kuwa wani iri ne, yana matu'kar nuna mata jin da'din sa idan tayi masa abu musamman girki.
Sai itama ta zauna ta sashi a gaba tana zuba 'kayataccen murmushi har suka bar table 'din cin abincin.
Har zuwa dare bata sanar da Abbas batun aman da tayi ba, yanzu kuwa da take ta faman shafa cikin ta sai take 'kara jin haushin yanayin saboda yanda duk take ganin ya sauya mata abubuwa da dama na jikinta da kuma tsarin rayuwar ta ma gaba 'daya.
Hannun ta nakan cikin nata har yanzu, tana kan shafawa har zuwa marar ta da taji ya 'dan yi mata tauri ya dunkule wuri guda, kawai sai hawaye ya sau'ko mata sirara masu 'dumi da bata san asalin silan sau'kan su ba.
Take kuma sai taji wani matsancin son Fresh milk na asalin fulani ba na company ba ya taso mata sai ta rintse idanu da 'karfi.
Ta so ta basar amma ina zuciyar ta wani irin son nonon yake yi mata da bazata iya hawa kai ta zauna ba sosai take jin son sha har a bakinta.
A hankali ta d'ago kai ta kallo shi daga inda yake ya zaune, sai ta tashi ta zauna ta fuskance shi.
Abbas bai 'dauke idanun sa daga abinda yake yi ba duk kuwa da yaga ta tashi ta zauna tana kallon shin dayake facing juna suke yi so yana kallon ta, zaton shima already tayi bacci dan babu wadataccen haske a 'dakin.
A hankali ta 'kira sunan shi sai ya amsa da " _Inajin ki 'yan matan Yayah ya akayi_ ?"
Yayi maganar batare da ya juyar da kansa ya kalleta ba.
Sai tace " _Yayah dan Allah fresh milk irin na fulanin nan nake so_ "
Abbas cewa yayi " _ki bari gobe idan Allah ya kaimu za'a nemo miki"_
K'afa ta shura tare da zun6ura baki cike da sakalci tace " _sai gobe kuma Yayah? ni fa yau 'din nan nake so... tun fa 'dazu banci komai_ _ba kuma yanzun yunwa nake ji shi nake son sha_
"
Sosai ta marairaice tayi kalan tausayi ha'de da shagwa6a, Abbas yanzun kam ido kawai ya zuba mata har ta kawo k'arshen maganar tata, yanda tayi 'din sai ta bashi tausayi har ransa amma daya ke yana ganin kamar iskancin nata yayi yawa sosai ne da har zata ambaci abinda tasan sai an nemo shi da wannan daren.... sai shima ya ha'de rai a cikin ransa ya tambayi zuciyar sa.
A ina zai samu?
Yaso ya balbale ta amma daya tuna halin rigimar ta sai ya saki wancen layin dan baya so abin yayi tsayi.
Cikin natsuwa yace da ita " _Zahra da wannan daren ina zan samo miki wannan abin plz....ina ce ni dake ne a gidan tun 'dazu me yasa baki fa'da min tun 'dazun ba an nemo miki_ _kika bari har sai da daren nan ya kike so inyi ne ke kam? Ki duba fa almost 9mins to 10 ki ringa abu da lissafi plz_ ?
Sai cewa tayi " _ai d'azun bana so ne, yanzu ne na fara son sha_ "
" _Hmm_ " kawai Abbas yace yana kallon ta tsawon da'ki'ku yana tunanin halinta, yarinyar nan is so rude sosai abin yake bashi haushi........sai da ya gama karantar yanayin ta sannan yace " _owk...naji aike ka'dai ce kika isa da haka amma ki bari idan Allah ya_ _kaimu gobe insha Allahu zan kawo miki har sai ya_ _ishe ki_ "
Yayi maganar da sigar lallashi dan har ga Allah shi ba son fita yakeyi ba a wannan lokacin.
Teemah kam da jin ya ambaci goben sai ta sanya masa kuka ta taso ta dawo gefen sa ta zauna ta kama 'dayan hannun sa ta rungume shi ajikin ta tana squeezing 'dinsa tana fa'din ita yau take so dan Allah ya nema mata"
Hayaniyan kukan ta da kuma na TV sai ya sanya shi cikin wani hali sosai ya nemi nutuwar sa ya rasa.
Allahn da take ta ambata cikin maganar ne yasa shi fahimtar dagaske takeyi, sai ya kai 'dayan hannun sa ya 'dauko remote ya rage volume 'din TV sannan ya samu 'dan nutsuwan rarrashin ta yace " shikenan.....ba fresh milk kike so?
Sai ta 'daga kai
Yace
"Ai akwai a fridge kin manta akwai wanda nakawo jiya?"
Sam shima ya manta ne har ya bar ta tana ta masa rigima.
Ga mamakin sa sai yaji tace "ai nasan da shi ni ba irinsa nake so ba"
Abbas kwafa yayi yana kallon ta sai yace "Yanzu dan ba kya sona sai ki yadda na fita da daren nan?
Shiru tayi masa kawai tarasa mai zata ce, ganin haka sai ya fara 'ko'karin mi'kewa yace "bari inje to, amma idan kika ji shiru ban dawo ba babu ruwana nikam kinji"
Zuciyanta ne ya tsinke da k'arfi wanda take Mahmud ya zo ranta sai ta rintse hawaye ya sau'ko mata sirara take kuma sai ta sake bu'dewa ta sau'ke su akansa lokacin ma har ya kusan barin dakin ba dan ma girman da parlourn ke dashi ba da tuni ya 6acewa ganinta.
"Yayah!
ta ambata sai cak ya tsaya tare da waigowa a hankali ya dubeta hasken TVn dake haskawa ne yasa yake ganin ta da hawayen ta.
Sai ta tashi da gudu taje ta rungume shi shima take ya sar'ke hannun sa ajikin ta.
Teemah a hankali ta furta " don't leave me please Yayah kaji, na fasa shan milk 'din just stay with me"
Abba bai yi magana ba sai ya sake hugging nata tied.
Shiru ne ya 'dan ratsa wajen na tsawon mintina sannan Abbas ya fara 'ko'karin rabata da jikin sa Teemah kam ta zaci tafiyan zaiyi dan haka sai ta'ki sakin sa cikin muryar kuka tace "....Yayah...plz...dnt go"
"I ll not Zahra i'm here with u kinji?
Jin haka ne yasa ta sakin sa sai ya kama hannun ta suka koma suka zauna hawayen ta share mata batare da magana ba while takasa daina kukan wanda tunanin rasa shi yasa hawayen kasa tsayuwa mata.
Fuskarsa ya matsar kusa da nata sai ta lumshe idanu a hankali sai ya ha'de bakin su.
Tsawon mintina biyu yana bata passionate kiss sannan ya saki bakinta sai ta komar da kanta ta kwantar jikin hannun sa.
Abbas murmushi yayi yace " kukan fa na menene bayan kin requesting abu kuma zan miki nd why all dis?
"Nafasa"
tace a hankali.
Sai yace "dalili"
Cewa tayi
"Saboda bana so ka tafi ka barni"
"Karki damu zan dawo ai bazan da'de ba kinji"
"Nidai ah ah" tace tare da tashi ta zauna ta fuskance shi.
".....i insist"
Baki ta dano gaba tana kallon fuskar shi tare da 'kif-'kif da idanuwa.
Sai yayi murmushi
Yace " wai me kike tsoro ne tell me?"
Cike da shagwa6a tace "ai kaine kace in katafi bazaka dawo ba"
"Hmmm.... matsoraciya kawai...ni ai wasa nakeyi miki, kuma ma in kina tsorn hakanne an gaya miki akwai abinda yake shiga tsakin rai da mutuwa ne?....abu 'daya ne shine lokaci bayaga haka kuwa...."sa ya juya kansa left& right yace " babu wani abu...ki bari yanzu zan dawo kinji insha Allahu zan kawo miki"
Yana fa'din haka sai ya mi'ke Teemah da sauri ta kamo hannun sa ta ri'ke tare da sau'ke hawaye tana jijjiga mai kai idanun su cikin na juna.
Abbas sai ya koma ya zauna gefen ta sannan ta saki hannun sa, sai ya kalli hannun sannan ya kalle ta hawayen ta har yanzu hawayen ta na cigaba da gudu.
Sai ya sa hannun sa yayi knocking goshin ta kad'an yace " ur sturbborness is always increasing....oyah stop crying nd tell me how u ll miss me when i'm not around"
'Kirjinsa ta fada tare da kai masa bugu a hankali cikin shagwa6a tace " ni dai ba ruwana"
Murmushi Abbas yayi wanda har ha'koron sa suka bayyana.
A saman la66ansa yace "silly girl"
Sannan ya kai hannun sa akan batanta yace "kin san wani abu?
sam bana son kukan nan nd seriously bana son ki haifi baby mai irin kukan ki, i need a little soldier just like me a hero nd my little princess"