Sashe 25
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hartayo alwala tazo tahau sallaya bata tuna ba tana cikin yin ik'ama kafin ta tuno da batun sai kawai ta daure tayi ta a'uzubillah sannn tacigaba da sallahn.
Da ikon Allah kuwa harta idar tsoron bai zo mata ba, sai data idar kafin ta juya ta kakakkali cikin d'akin sai taga babu komai, tunowa tayi da maganar yah Abbas akan window, nan ma sai taje ga windown amma sai ta ganshi arufe dad'i taji har aranta sai taji Abbas d'in ya matuk'ar birgeta.
_Comment and share_ _pls_ 🤞🏻
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/2, 5:58 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Don’t engage small-minded, petty people unless you’re able to help them. What you say & do will never be good enough for them. They’ll make your life difficult. Focus on controlling our own actions. We can’t allow ourselves to get sucked into their madness or we’ll end up hurt!
🅿 *24*
Dan tasan bazai ta6a barmata k'adangaren a cikin d'akinta ba, tunda har mummy tace ya cire toh ya cire d'in ne.
Dawowa tayi cikin d'akin sai caraf idonta ya sauk'a akan kayan ledan data ajiye d'azu.
Da saurinta taje ta d'auko kayan ta zauna a bakin gadonta ta cicciro su tafara dubawa.
Teemah kam dama badai son kayan make-up ba, d'azun ma da haushin k'in kaita partyn da baiyi bane yasa ta nuna halin ko inkula da kayan kamar irin bata so d'innan ne.
Zazzage su tayi gaba d'aya sai farin ciki ya cika mata zu, dan ganin man da take amfani dashi acikin kayan datayi set d'insa kuma gaba d'aya, ga wani had'ad'd'en tarkacen powder daya tafi da imaninta harda hair removal cream(shavingcream) dasu turare da sauran abubuwan amfani.
Sosai wannan siyayyan ya birgeta, domin a kayan make-up d'in daya dace amatsayinta na 'yan mata tana amfani dashi abubuwa kad'an ne basu zo a siyayyan ba.
Haka tayi ta murna da farin ciki har taso ma ta manta haushin Abbas d'in da ta keji aranta.
Agun kayan ta shantake har aka k'ira isha'i, sai da taji ank'ira isha'i d'in kafin ta fara tattare kayan gaba d'aya.
Kan mirrorn ta taje ta jajjera su sauran kuma da bana kan mirror ba takaisu bayi ta ajiye su suma, haka ta rink'a jin kanta wata so special irin an girma d'innan.
Sai data sallaci sallar isha'i kafin ta fito ad'akin ta koma, parlour tunkan ta zauna ta d'auki remote a hannunta ta fara canja tasha sai da ta samo inda yamata kafin ta zauna ta cigaba da kallo abinta.
Anan mummy tazo ta sameta itama ta zauna suka ci gaba da kallon tare ko kuma nace surutu dan Teemah tun zaman mummy agurin data mata sannu da fitowa shikenan ta hau bata labarin kayan da Yah Abbas ya siya mata sai yaba kayan take tana k'arawa daga kaji yanda take yi d'in zaka san cewa kayan sun matuk'ar birgeta, mummy data gaji da sauraran surutun ne sai tace mata " amma d'azu da kike yangan d'aukan kayan fah?"
Amsa tabawa mummyn da fad'in ai haushi yabani ne d'azun shiyasa"
Ta6e baki kawai mummy tayi tare da fad'in "hmm" ciki-ciki dan bata buk'atan wani bayani akan batun Teemahn saboda tariga da tasan manufar haushin.
Sun kusan ak'alla 40mins zaune awurin kafin Teemah ta karkata kai tace " nifah yunwa nake ji mummy"
"Je k'ira yayanki toh tun d'azu banji motsinsa bama!"mummyn tafad'i tana me daidai ta zamanta akan kujera.
Kuka kawai Teemah ta sanya wa mummyn nata, abin sai ya bawa mummyn mamaki sai kace ba ita keta zuba surutu anan kamar wata parrot ba.
Baki mummyn takama dan abin na Teemah ya fara d'aure mata kai sosai.
Sai bata takura ta ba kawai ta tashi ta koma d'akin ta ta d'auko wayarta ta dawo wajen dinning d'in tazauna sannan tayi dialling numbern sa.
Shikuwa yana can kwance shikansa bai san takamamman me ke damunsa ba har zuciyarsa, sai dai wani lokaci yakanji aduk sanda ya tuno da tafiyarsa (komawarsa wajen aiki) jiyake kamar zaiyi wani abu ne wanda ilahirin gangar jikinsa da zuciyarsa basu son hakan.Amma tunaninsa yagagara tantance masa menene matsalar ko kuma meke damunsa.
Yau d'in ma hakane yana kwance ne shiru yana tunani amma idan da tsare shi za'ayi ace tunanin me yake yi da shikanshi bazai ce ga abinda ke sashi tunanin ba.
Ringing d'in wayarsa ne ya dawo dashi cikin natsuwarsa, dayake wayar na d'an gaba dashi kad'an so baya ganin sunan me k'iran hakan yasa koda yabar tunanin bai wani motsa ba illah ido daya tsurawa wayar kawai batare da yayi yunk'urin d'auka ba.
Haka har k'iran ya yanke wani yasake shigowa amma still bai motsa ba.
K'iran na gab da yankewa ne sannan ya mik'a hannu ya d'auko wayar, ganin sunan da ke kai ne yasa shi mik'ewa zaune da sauri sai dai yana shirin d'auka sai wayar ta kuma yankewa atake yabi bayan k'iran amma cikin rashin sa'a sai yaji ance masa ai katinsa yak'are kaf gashi kuma bata sake k'ira ba, sai kawai ya yanke shawaran zuwa can ya sameta duk dama yasan batun bazai wuce na abinci ba, amma yasan tunda har ta masa 2missed call bai d'auka ba zata iya tunanin ko ba lafiya bane shiyasa ya yanke shawara zuwa d'in.
Tashi yayi ya shiga bayi tukunna amma kuma koda yashiga sai ya manta da batun k'iran da mummyn ke masa, ya d'an 6ata lokaci kad'an abayi, daya fito kuma sai yayi tunanin kawai gara yayi recharging through VTU awayar tasa inyaso sai ya k'irata kawai.
Teemah kuwa wani rigimar ta saka da mummy ta ajiye wayar bayan k'iran nasan datayi, sai ta ce Teemahn ta je ta dubo shi tunda gashi ta k'ira bai d'auka ba.
Toh rigiman da Teemahn ta sanya ne yasa mummyn bata wani takurata akan sai taje dubo shin ba sai ta tsaya kallon Teemahn kawai dake ta bubbuga k'afafu tana fad'in "nikam bazani ba, Allah mummy idan naje mugunta yake min kullum idan naje"
Kuka takeyi da hawaye take fad'in hakan, da mummy taga haka sai cikin hikima ta tambayeta asalin dalilin da yasa bata son zuwa aikan domin kar arashin sani ta cigaba da tura y'arta inda bai dace da rayuwar ta ba.
(wannan haka yakamata iyaye mata su ringa yi domin haka na yawan faruwa azahiri ma, sai kaga yarinya/yaro wani lokaci yakanso yafad'i wa iyayensa damuwarsa ko kuma wani abu dai daban da shi baida ikon d'aukan mataki amma sai kuga rashin goyon bayan iyayen da kuma rashin tsayawa mu fahimci 'ya'yanmu da kyau sai kuga abu yazo ya lalace sai daga baya kuma azo ana dana sani wanda ta kansance k'eyace bata kuma ta6a dawowa gaba, koda abun ba haka yakeba yi k'ok'ari dai ki fahimci y'ay'anki kodan gyaran kuskuren da ba'ason ma ya auku idan kuwa ya aukun matuk'ar wahalan gyara ne dashi.).
Teemahn kuwa cewa tayi
"Mummy kullun fah cewa yake ni incinye abincin wallahi kokad'an bayaci shi, kuma kona k'oshi sai yace dole sai naci in bahaka ba wai harbeni zaiyi"
Mummy dataji haka take ta sauk'e ajiyar zuciya, sai tayi istighfari aranta akan tunanin daya d'arsu azuciyarta d'azun, wani sanyi ne taji azuciyarta tare da wani nutsuwa dan sai yanzu taji dama-dama.
Amma sai ta wani had'e rai tace "zoki wuce ki dubo min yarona ni banason shashanci"
Wani kukan tasake sanyawa tajuya da nufin zuwa duboshin kenan sai wayar mummyn yafara ringing.
Tsayuwa tayi cak dataji mummy na fad'in " au kaine?
"Naga sabuwar number ne"
Okay ba matsala ai, amma lafiya kuwa?
toh shikenan za'a kawo d'in"
Abinda mummyn tafad'i kenan daga d'aukar wayar zuwa ajiyeta.
Hakan yasa Teemah tagane da Abbas mummy tayi wayar kenan.
Bata juyo ta kalli mummyn ba haka kuma bata cigaba da tafiyan ba sai ta sake jiyo muryar mummyn na fad'in " zo Teemah ki had'a abincin ki kai masa kinji"
"Dawowa tayi ta wani tura baki kana ganinta kasan aiken ne bata so duba da yanayin data koma gaba d'aya ta wani canja.
Sai mummy tace mata " wai ni da kike ta wannan abin so kike ni nakai ne ko yayah"
Sai Teemah ta jijjiga kanta ahankali alamar "a'a.
" Toh wa kike tunanin zai kai masa idan bake d'in ba?"
Sai tace " ga baba mai gadi ko kuma ak'irashi awaya mana mummy ya dinga zuwa yanaci da kansa"
" Ai yau d'in baijin dad'i yace shiyasa"cewar mummyn.
"Ai kullum haka yake cewa mummy"
" nidai kiyi sauri "
Teemah kuwa haushi sai ya hanata yin wata magana dan tasan bawani rashin jin dad'i da yake saboda tasan halinsa yanzu tana zuwa zai fara wani bubbud'awa da iyayi dan ya ganta k'arama afad'arta, duk da yau d'in tanajin yunwa sosai amma ita ba agurinsa taso taci ba tafiso taci atare da mummy zata fi ci a nutse amma shi nashi harda na haramun yake sata taci (injita nefah amma)🤣
Had'a abincin tayi ta kai masa d'akin nasa amma yau d'in sai tayi sa'a dan cewa yayi tare zasuci dashi, sai ya bata mamaki daya fad'i hakan har sai da ta d'aga kai ta kalle shi sai ya d'aga mata gira d'aya sama, aranta tace
"dama ai nasani bawani rashin jin dad'i kawai so yake yaga nazo ya wulanka tani abanza"
Tare suka fara cin abincin dashi sai kawai take jinta wani iri dan abun ban barakwai ya mata saboda tunda ya zo garin nan hakan bai ta6a faruwa atsakaninsu ba.
Dayaga ta tsaya bata ci sosai sai ya d'iba yakai mata bakinta ita kuwa batayi wani musu ba kawai ta bud'e baki ta kar6a taci.
Daganan yace mata sudinga d'iba atare dan bayaso yaga ta tsaya batare da taci abincin ba.
Ahakan kuwa har suka gama ci gaba d'aya sai ta tattaro ta dawo da plates d'in kitchen, yau d'in dai da d'an sauk'i batajita a sama ba dan yau d'in ya tayata cii bakamar na baya dayake sata ci ita kad'ai ba.